← Book details Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 127 OF 225

Sashe 127

Yar Dangi Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yanashan coffe din Alhasan ya tsureshi da ido tin tini yakeso ya masa mgna amma ganin ba fuska yasashi jan bakinsa yy shiru sukayi jugum jugum kmr masu zaman makoki a falon se sanyin AC da karar TV kawai ke tashi, AB'ILAL na shan coffee dinsa yana hadawa da yankar soyayyan kwan me hade da dambun nama da plate din ke kn cinyarsa yana kaiwa baki kwayar idonsa na kn TV tashar turawa suna wani film me ddh , kallon film din yakeyi amma baya wani fahimtar me film din ke ciki sosai, zuciarsa na kn tunanin nono, shine ynzu ya zama shugaba a fannin tunanin nono. "Frnd nifa naga kaya iya kaya, kuma ina so wlhy na kamu iya kamuwa, yaza ayi ne?'' Alhasan yayi kundun bala ya furta abinda ke ransa. AB'ILAL ya dawo da kwayar idonsa daga kallon TV ya saukesu a kn alhasan yana me juya kalamansa a zuciarsa, sam be fahimci me yake nufi ba ya kurbi coffee dinsa kana ya fara mgna a yngance hadi da isa "kayan kuma? kayan me?'' AB'ILAL yy tambayar cikin isa shi fa ga zatonsa ko kaya na business's dinsu yake nufi, irin knr motoci hk. Alhasan ya gyara zamansa yace "wlhy aboki kaya iya kaya, wannan kayan sun hadu, alaji ashe kunada irin wannan ajia hk a gidanku amma baka taya ba,,ai wlhy da ace nine nake gidannan sena afka ko babu isarwah, tini sede daga baya in nayi aika aikar a isar da mnya, kai ko bn isa ba na tura yan ayke...." Ab'ilal ya zubawa Alhasan ido plate da cup din coffee din dake hannunsa ya ajiyesu a gefen kn kujerar da yake zaune yana me nazarin kalaman alhasan sam ya gaza gano inda kn gadon zncen nasa yake, kawai yaji coffee da kwan sun fitar masa a rai. "Wai a kn me kk mgna ne? Ni bngane ba, wai kaya na motoci kake nufi? plx in bazaka fito a mutum ba ka dena damuna da surutu, ka bani mgnr a bude mna, in mgnr isknci ne ai naga isknci da batsa ba bako bane a bakinka..." Yayi mgnr yana daura kafarsa daya a kn daya, fuska bb alamar wasa shifa duk kawai yana daurewa ne yake mgna da alhasan amma haushi yake basa, tin jiyan nan yaji duk yanajin haushinsa a ransa.. Alhasan ya basar da mgnr ganin gogan baya fahimta yace "Shikenan kawai, duk rnr dana kaiga manufata zaka fahimce ni ...in tayi wari de zakuji...." AB'ILAL ya daga kafada irin ko a jikin sa dinnan. Alhasan yaci gaba da mgna " Wai frnd ya mgnr amaryarka ne Da amihh ta maka, tana nan kuwa?'' . AB'ILAL ya watsa masa wani bnzan kallo irin kallon mara hnklin nan, ya masa bnza sbda a bakinsa beda amsar daze basa. Alhasan be damu ba dan be amsashi ba, yaci gaba da janshi da lbri duk a kn hilwah amma a rufe yake basa maganganun dan haka AB'ILAL be fahimci komi ba a kn maganganun alhasan. Alhasan nata zuba ido ko zega hilwah amma be gnta ba gashi ya kasa tambayar salwah dazu dukda abin na ransa, a hk har sukaci abincin rana tare da salwah, bayan sun gama ta nufa bedroom dinta ta shirya zuwa mkrnta ta barsu nan falon amihh, AB'ILAL ya mike ya nufa inda ake sargafe car keys din gidan, yana duba key din motar dayakeso ya fita da ita yaga car key dinsa dauka yayi yana nazarin yaushe car key dinsa yaxo falon amihh? Da wannan tunanin a ransa ya dauki key din motar tasa ya fice falon ba tare dayama alhasan sallama. Alhasan ya bishi da ido kawai. packing space AB'ILAL ya nufa ya dauki motarsa ya fice a gidan, zuwa ma'aikatarsa ta saida motoci. Nan falon alhasan yaci gaba da rarraba ido a kn kujerar 3ct yana neman inda zega hilwah. salwah ta fito cikin shirinta na zuwa mkrnta alhasan na shirin tambayarta ina hilwah wayarsa tayi rurin nenan agaji cirota yy a aljhunsa jin ringing tone din dake tashi a wayar ya bashi tabbacin amihh ce, picking wayar yayi ya kara a kunnensa salwah kuma ta fice a gidan ba tare daya samu dmr tambayarsa ina hillwah ba. Direct side din AB'ILAL ta nufa a falo ta tadda hilwah tana shirya dining da kulolin abinci kala biyu ta dafa da irin nasu na gargajia da wanda ta saba ci, amihh ma shi takeci to ita tasa aka kawo mata irinsu side din AB'ILAL din danta kula tanason irin abincin. "Madam wai se ynzu kk gama abincin rana 2:45am..." Salwah ta fadi hkn hadi da karasowa taja daya daga kujerun dining din ta zauna, tana kallon kulolin dake kn dining din masu azabar kyau, amihh tasa aka kawosu daga Dubai.. Hilwah taja daya daga kujerun ta zauna a kusa da Salwah. "Ai na gaji ma fa, da kyar na gama...." Hilwah ta fadi cike da gajiawa. Salwah tace "au tin ynzu harkin gaji shiyasa kk fara abnci a makare, farawa da bismillah to ai dama bakiyi ba dan mijin naki sunci abinci a side dinmu shida yah alhasan sun koshi..." Hilwah ta bi salwah da ido daman breakfast dinma data masa beci ba hk tazo ta dauki abinta yadda ta ajiye, gashi ta wahala ynzu sosai kuma baze ciba, ta kone yafi sau biyu sbda rashin sabo da batayi ba. "Scul zaki je?'' Hilwah ta juya akalar mgnr da tambayar salwah. Daga mata kai salwah tayi alamar eh hadi da cewa " ku yau ai zaku huta zakisha bacci ki koshi...'' Hilwah tace "ai daga baccinma na Tashi shiyasa na makara a dafa abincin... " salwah da kamshin abincin ya isheta tin shigowarta falon tace "Ok bari de mu zuba muci, kar abun ya miki yawa yah AB'ILAL beci ba gashi knyi wahala knsan ance irin wannan da zafi kayi abinci miji beci ba, mu bari muci mu rage miki zafi...." Hilwah ta harari salwah ita sam ta tsani ace wai ab'ilal ne mijinta. Salwah ta tashi ta shiga bude kulilin dake kn dinning din nan taga abinci data dafa da farar shinkafa miyar liver and kidney se dayan abincin ganyayyaki ne irin nasu da Amihh, salwah tayi Serving knta da shinkafa farar miyar liver and kidney din ta zauna ta fara ci, nan fa taji abinci yy ddh kunsan girki hannu hannu ne, sosai salwah taji dadin abincin kmr tsohon hannu ne ya dafa komi yaji ba gyara, ga kmshin abincinma ddh, sede bata hada drinks ba sede tasha exotic drink tanaci tana santi kmr ba ynzu ta gama cin abinci ba, seda ta tada plate daya, hilwah ta zuba mata ido "abincin yayi dadih?'' Ta tambaya. Salwah tace "wlhy sosai ma kuwa...gaskia kn iya girki kmr tsohon hannu bakiga na cinye ba tas, amma bakiyi drinks ba ..." Hilwah taji dadin yadda salwah ta yabi girkinta fuska dauke da fara'arh data bayyana dimple dinta na kasan gemu tace "Ban iya hada drinks ba sosai...zaki koyamin ai ko, na iya kadan, ba duka ba?''. Salwah tace "eh rnr weekend zan rinka zuwa mu rinka girki tare ina nuna miki wani abun,...koda yake ma ynzu kn iya sosai, sede in nuna miki dinks din kawai ..." Hilwah ta kara fadada murmushinta tace "shikenan Allah ya kaimu.... Amma this weekend zamuje saloon ko, muje yawo plx?'' Salwah tayi murmushi hadi da tashi tsaye tana sagala bag dinta dake data dauketa a kn cinyarta a kafadarta. Tace ''sede saloon din bnda yawo sarkin son yawo , bari zan tambayar mna amihh tin yau ko gobe, in de fara mana camphene mu samu ta barmu fitar....nide sena dawo kar inyi latti..." ta karashe mgnr tana nufar hanyar ficewa a falon hilwah ta rakota har waje tana dago mata hannu harta wuce ta shiga motarta, hilwah na nan jikin kofar falon har taga fitar motar da salwah ke ciki dan ustaz yajata, kana ta dawo cikin gidan, ta iso dining ta zub irin nasu abincin wanda rabinsa duk ganyayyaki ne, se wsni couscous kadan krin na larabawa, a cikin plate ta zauna tanaci tana wasu tunanuka a zuciarta, ta gama tana kwashe plates da kulolin dasuka bata gogan ya shigo falon, da sauri sauri, ya kalli inda take ya tabe Baki ya nufa bedroom dinsa daman da abinda ya Dawo dashi gidan. hilwah dataga irin kallon daya mata a wulaknce kuma harda tabe baki se taji bataji dadin irin kallon wulakncin da yake mata ba, ta kasa sabawa da wulakncinsa, jiki a sanyaye ta kwashe kwanonin ta nufa kiching din dasu tana cikin aikin wanke wanken plates din da kulolin ya shigo kiching din kmr an jefosa jikinta har yana rawa ta juyo hkn ya jawo sanadiar faduwar plate din tangaran dayake hannunta tana wankewa ya sillebe ya fadi sbda tsantsin kumfa, da kuma tsorata da tayi, yana faduwa kasan kiching din ya fashe tangaran da tangaran sun hadu, Yana fashewa wani siriri ya d'arsar mata a kafarta ta dama ta rintse ido saboda azabar dataji ta shigeta amma bata damu ba duk rakinta batayi ko gezauba sede ta ribtse ido ta ta bude su a knsa ta zuba masa sexy eyes dinta dasuka koma red red shima idon ya zuba mata fuskar nan tasa babu ni'ima balle annuri kmr be taba daria ba. Faduwar plate din kmr a ransa yajita kuma yaga sadda ta dauke kafarta dagani plate din ya caketa a kafar sbda ganin ta rintse idonta gam na wasu yan dakiku ta bude, wani iri yaji a ransa amma ya basar ya wani kara shan mur matsifa na cin inside dinsa, daman shifa normally jarababbe ne yace "Ke! Na ajiye wasu takaddu ina kika kaimin su?'' Hilwah da har ynzu jikinta ke rawa, mgnrsa kuma ta karasa jikin nata daukar wani rawan tace "banganshi ba..." Cikin sanyin muryarta hadi da karyayyen harshenta tayi mgnr. AB'ILAL dake satar kare mata kallo doguwar rigar material ce a jikinta free amma kuma seda ta bayya ne kirar jikinta kan nononta ya fito radau dashi nan yafi kallo amma a sace ya kara hade rai kmr ba kn nononta yake kallo ba kana yace "inba keba uban wake shigar min room ko nida wani ne a side din...., ke look kinajina kou? banason isknci wuce
Chapter 127 · 0% Book details