Sashe 56
Uwani Yar Kashin Gwuiwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Zan auro Safna ne ba don..." Hannu Uwani ta É—aga masa fuska babu walwala ta ce.
"Daga lokacin da na aure ka ya ci a ce na haddace kalamanka a kwanyata, Safna ita ce zaɓinka, farincikinka kuma abokiyar rayuwarka. Allah Ya sanya alkairi, Ubangiji ya sa tsohuwar gidan ce." Daga haka Uwani ta miƙe ta shige ɗaki, sam bai ji daɗi ba duk da ya san kalaman da yake maimaita mata kenan a baya, amma a yanzu fa? Ya wurga wa kansa tambaya. Ɗakin ya shiga don ya lallashi Uwani sai dai duk yadda ya so ya shawo kanta, ta ƙi ba shi haɗin kai.
Tun daga wannan ranar zaman Uwani da Jafar ya sauya, hakan ya sa abin duniya goma da ashirin ya haɗe masa. Duk wani abu da ya kasance haƙƙin Jafar ne za ta sauka masa amma babu wasa ko sakin fuska a tsakaninsu, a haka suka yi ta tafiya har aka yi sunan jaririn Aunty inda ya ci sunan Kamal ana kiransa da Abid kasancwar sunan mahaifin Aunty ne.
Lokaci ɗaya Uwani da Jafar suka yi wata irin rama, Aunty da Auta ba su kawo komai a kan Uwani ba sai suka yi tsammanin ko laulayi ne ya saka ta rama. Wane tudu wane gangare Mami ta gano Uwani na da ciki, hakan ya sake ɓata mata rai take jin tamkar ta kama Uwani ta shaƙe ta, ta mutu har lahira. Jafar ganin ya gagara shawo kan Uwani ya sa wata rana da daddare ya nufi sashen Aunty, bayan sun gaisa ne ta ga Jafar ya sunkuyar da kai ƙasa yana son yin magana da ita yana jin nauyi. Fahimtar haka ya sa ta ce.
"Jafar ko akwai wani abu ne?"
"Am dama Aunty ba wani abu ba ne, don Allah cewa na yi ko za ki tambayi Uwani ko akwai abin da yake damunta, tun dai bayan da na sanar mata maganar auren nan na gagara gane kanta." Aunty ta riƙe baki ta ce. "Ita Uwanin?" Da sauri Jafar ya ɗago ya ce, "Eh amma don Allah Aunty ba faɗa za ki yi mata ba." Murmushi Aunty ta yi tana mamakin yadda Uwani ta tsare gida wai har Jafar yana jin shakkunta.
"Tashi ka je Jafar ba zan mata faÉ—a ba, kasan yaran nan da rashin hankali." Godiya ya yi wa Aunty ya fita, Aunty ta sa Auta ta kira Uwani tana shigowa kuwa ta rufe Uwani da faÉ—a. A sannan ne ta gane kuskurenta musamman da Aunty ta sauko tana lallashinta tana nuna mata hanyoyin da za ta sake bi ta saye zuciyar mijinta.
Ƙamshin tafasowar shinkafa ta ji daga ɓangaren Mami, da sauri Uwani ta toshe hancinta jin amai na yunƙurin taso mata ta ce. "Aunty bari na wuce wallahi warin nan ya fara hautsina mini ciki."
Da sauri Uwani ta fita bisa tsautsayi suka yi karo da Mami, kwanon hannunta ya faɗin ƙasa. A zafafe Mami ta ɗauke Uwani da mari, cikin tsana ta furta. "Ke wacce irin dabba ce da ba kya gani kina tafe kanki a sama kamar raƙuma." Dafe kunci Uwani ta yi ido cike da ƙwalla ta ce,
"Ban sani ba amma don Allah ki yi haƙuri Mami." Mami ba ta amsa mata ba, Uwani ta dubi Mami da ke tokare da ƙofa ta ce.
"Mami zan wuce." Don ji take warin tafasar shinkafar yana ci gaba da bugarta.
"Zo ki hankaɗe ni ki wuce." A hankali Uwani ta je za ta gegare ta gefe wani irin amai ya taso mata, kafin ta fita ta fara kyalaya amai har jikin Mami. A ƙazance Mami ke wurga mata mugun kallo takaici na cinta, zafafan mari biyu Mami ta sake sauke mata kafin ta yi magana a ƙufule Uwani ta ce.
"Mami wai me na tsare miki ne a rayuwar duniya, bakin gwargwado ina baku girmanki a matsayinki mahaifiyar mijina amma ba kya gani. Kada ki manta fa kema 'ya'ya mata gare ki ba ki san gidan da za su je..." Mami ba ta gama jin maganar Uwani ba ta rufe ta duka cikin ɓacin rai, haushin da take ji na Uwani a tsawon shekaru ne ta sauke mata shi. Cikin azaba Uwani ta fara ƙwallah ƙara jin Mami ta kai mata wani wawan dukan a ƙasan cikinta. Lokaci ɗaya jini ya ɓalle mata, numfashinta ya fara ɗaukewa. Shigowar Daddy, Jafar da Aunty ya yi daidai da ɗaukewar numfashinta.
Littafin kuÉ—i ne 500 ta Acc Aisha Adam 3090957579 Firstbank sai shaidar biya ta wannan number 07062062624 idan littafi ya kammala 800 neðŸ«
#Ummou Aslam Bint Adam🌚
*DoctorMaryamahGraphics and Data Services.*
MTN
•1gb ₦300
•2gb ₦600
•3gb ₦900
•5gb ₦1500
AIRTEL
1gb ₦350
•2gb ₦700
•3gb ₦1.050
•5gb ₦1.750
Glo
•1gb ₦300
•2gb ₦600
•3gb ₦900
•5gb ₦1500
9mobile
1gb ₦350
•2gb ₦700
•3gb ₦1.050
•5gb ₦1.750
Our Services:-
•Data Bundles
•Airtime purchase
•Cable TV subscriptions
•Recharge card
•Electricity Bills payment
•Converting Airtime to cash
•WAEC, NECO and jamb pins
Make payment into:-
3195402912 Firstbank Maryam Ibrahim
8136402046 Opay Maryam Ibrahim
Send the receipt into:-
+234 701 714 8194
Available 16hours📌 from 6am to 10pm.
And All types of different Logo invitation card and vide, save the Date and more_____
For more info:- 08136402046
A hargitse Jafar ya yi kan Uwani ya ɗago ta yana jijjigata, yaraf ya ji ta faɗa jikinsa babu numfashi har lokacin jini bai daina bin ƙafarta ba. Kuka Aunty ta fasa cikin tashin hankali ta riƙo hannun Daddy tana faɗin.
"Daddy ta kashe ta, Uwani ba ta numfashi." Jikin Daddy har rawa yake yi saboda ɓacin rai.
"Jidda! Jidda! Ki tashi don Allah ni ne nake yi miki magana." Jin har lokacin babu numfashi a jikinta ya sa Jafar ya dubi Daddy jikinsa na karkarwa ya ce.
"Daddy ba ta jina, Daddy babu numfashi a jikinta."
"Ɗauko ta mu wuce asibiti babu lokaci." Abin da Daddy ya iya faɗa kenan ya yi gaba, Jafar ya ɗauki Uwani ya fita da ita a guje kamar zautacce. Auta tana rakuɓe a gefe ban da hawaye babu abin da take yi.
"Wallahi ke dai ban san irin baƙar zuciya da baƙin ƙudurinki ba, dubi yadda kika yi wa yarinya saboda kawai wani ƙudurinki na banza. Wallahi ki kuka da kanki domin ke ma 'ya'ya mata gare ki." Aunty ta faɗa cikin ɓacin rai, don ta gama kai wa wuya. Tun da ta zo gidan wannan ne sa'insa na farko da suka taɓa yi da Mami. Daddy ne ya shigo rai a ɓace ya dubi Mami ya ce.
"Ki rubuta ki ajiye duk abin da ya samu 'yar mutane, wallahi a kaf faÉ—in duniyar nan babu mahalukin da ya isa ya hana hukuma ta yi aiki a kanki." Daga haka ya fice daga É—akin cikin damuwa.
Jafar na fita suka yi kiciɓus da Dada ita da Baba Isuhu sun shiga gate ɗin gidan a mashin ɗinsa, kaɗan ya rage Dada ba ta faɗo daga kan mashin ba saboda sauri ta ƙarasa ta ji abin da yake faruwa.
Yanayin Uwani kaɗai ta gani ta fashe da kuka tana faɗin, "Kai Jafaru ka faɗa mini abin da ya samu Uwani, wallahi dama haka kawai tun safe nake fama da faɗuwar gaba. Jafaru wai faɗowa ta yi daga bene ko kuwa?" Jafar bai iya tanka wa Dada ba ya saka Uwani a cikin mota, hakan ya sa Dada ta ci gaba da ɓarka kuka hankali a tashe.
Jin muryar Dada ya sa Aunty ta ƙarasa gate ɗin, cikin kuka ta ce.
"Aunty Saratu ce ta mata duka, Dada matar nan ba ta da imani." Wani irin ɓacin rai ne ya mamaye Dada, a zuciye ta yi ƙwafa sannan ta ce. "Shi kenan tun da har abin ya kai da haka, ido biyu za ta hallaka mini jika. Mamman mu wuce da ita asibiti ni na san abin da zanyi." Daddy ya karɓi key ɗin a hannun Jafar saboda ya lura da yadda yake a kiɗeme ba zai iya driving ba. A kujerar baya Dada ta zauna ta tallafo Uwani da har lokacin ba ta numfashi, ta share hawaye a zuciyarta tana jinjina rashin imanin Mami. Jafar ya shiga gaba sannan Daddy ya fisgi mota ya yi asibitin Hamdala Clinic.
"Yanzu Mami abin da kika aika kin kyauta? Mami za ki so a ce Aunty Shukra ake wa abin da kike wa Uwani, Mami kada ki manta ita ma fa 'ya ce kamar mu! Yanzu wa gari ya waya? Me za ki cewa Ya Jafar? Don Allah idan wani abu ya samu Uwani ba fata nake yi ba, ko mutuwa ta yi wa gari ya waya? Ki yi tunani Mami, kada ki bari son zuciyarki ya kai ki ga halaka." Auta na gama faÉ—a wa Mami haka ta shige É—akinta tana hawaye.
Lokacin da su Jafar suka ƙarasa asibitin da farko ce wa suka yi ba za su karɓi Uwani ba sai dai jami'in ɗan sanda, don haka Jafar ya gabatar da kansa. Da aka nemi statement ɗin abin da ya faru kai tsaye Daddy ya zayyane abin da faru, agajin gaggawa suka fara ba ta haɗe da allurai. Da ƙyar suka samu jinin jikinta ya daina zuba, suka shiga kiciniyar yadda za su samu numfashinta ya daidaita.
Sun É—auki lokaci mai tsawo sannan Dr Humaira ta fito tana sharce gumin fuskarta, da sauri Jafar da Daddy suka tare ta suna jera mata tambaya. Ta kalle su fuska babu walwala ta ce, "Waye mijinta a ciki?" Da sauri Jafar ya amsa, Daddy shi ma ya furta.
"Ni mahaifinta ne." Jinjina kai likitar ta yi sannan ta ce. "Ku same ni a office." GabaÉ—aya suka amsa mata lokaci É—aya.
"Garin yaya kuka bari haka ta faru da yarinyar nan bayan kunsan tana ɗauke da juna biyu?" Ƙirjin Jafar ya buga, a zabure ya ɗago jin Uwaninsa na ɗauke da juna biyu. Daddy ya dafe kai sannan ya ce. "Wallahi dukkanmu ba mu san hakan za ta faru ba, amma yaya jikin nata yanzu?" Sai da ta zare gilashin idonta sannan ta furta.
"Jikinta da sauƙi AlhamduLillah. Amma gaskiya kun yi mugun sakaci, domin ita mai ƙaramin ciki tana buƙatar kulawa."
"Amma likita ya ya cikin jikinta?" Jafar ya wurga mata tambaya ƙirjinsa na bugawa. Ajiyar zuciya ta sauke sannan ta ce.