Sashe 38
Uwani Yar Kashin Gwuiwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ga ruwan wanka nan a public toilet na sa an kai maka, ya kamata ka yi wanka ka ci abinci." Sai da Jafar ya ɗan sosa kai sannan ya amsa, ran Aunty ba ƙaramin ɓaci ya yi ba. Don haka ta shige ɗaki ta bar su a nan tun da ta san da biyu Mami ta yi haka.
Jafar yana cin abinci yana son ya tambayi Uwani yana tsoron faɗan Mami, tun a Lagos yake jin kewarta musamman idan ya tuna tsiwa da rashin kunyarta. Ita kanta Mami ta lura da hankalinsa ba ya wurinta. Suna nan zaune Daddy ya shigo ganin Jafar zaune yana cin abinci ya sa ya ɓata fuska ya furta.
"Kai Jafar ina matarka ka zauna cin abinci a nan?" Shiru ya yi Mami za ta yi magana ya dakatar da ita.
"Tashi ka tafi ɓangarenka." Jafar kamar jira yake yi ya miƙe ko jakarsa bai ɗauka ba ya nufi sashensu.
Uwani tun da ta ji shigowar Jafar gabanta ya fara faɗuwa ba ta san dalili ba, ta sake kallonta a gaban mudubi tana ɗan jujjuyawa haɗe da riƙe ƙugu. Gown ɗin atamfa ce a jikinta ba ƙaramin kyau ta yi mata ba, tana ɗagowa ta hangi Jafar a tsaye yana bin ta da kallo ta cikin mudubi ba tare da ta ji shogowarsa ba. Wata irin kunya ce ta kama ta wacce ita kanta ba ta san ta mece ce ba. Tana nan tsaye ta ji ya riƙo hannunta a hankali ta ɗago da kanta, karaf suka haɗa ido. Jafar ya sakar mata wani lallausan murmushi cikin sanyin murya Uwani ta furta. "Ya Jafar ashe ka shigo?"
Littafin kuÉ—i ne akan 500 ta Acc Aisha Adam 3090957579 First bank sai shaidar biya ta wannan layin 07062062624 Idan littafi ya kammala cmplt 800 neðŸ«
#Ummou Aslam Bint Adam🌚
*BOJUWA HERBAL'S & SCENTS*
*Suna kawo Saiwowin da suke dagargaza sanyin mara da na jijiya.*
*Haka nan suna kawo Saiwowi daban daban daga Chad da Sudan, kuma marasa illah*
*Saiwowin tsumi*
*Saiwowin dahuwar kaza/tattabaru*
*Saiwowin matsi gangariya*
*Original gadalin mata*
*Ƴaƴan gadali na asali*
*Original gumba*
*Tsumin Saiwowi*
*Tsumin kwakwa da Dabino*
*Igiyar alkairi*
*Zumar goran tula*
*Hakkin daka na musamman na asali*
*Bayan haka suna dafa kazar amare da masu jego da ma uwayen gida*.
*Akwai bridal package*
*Mai jego package*
*Ƴar gata package*.
*Dukkan kayan kuma available ne for pickup or immediate delivery.*
*A Kano nake amma kuma nationwide delivery ne*
*Ku tuntubi Surayya Halin yau a wannan lambar dan samun naku cikin musulmin farashi*
*08032773332*
*Iyah Basiru na gaisuwa*😅
Ya yi mamakin yadda ta tsara kwalliya ta hankali ba irin wacce ya tafi ya bar ta tana yi ba, watanni takwas da bai ganta ba ya ga har girma da kyau ta ƙara yi. Jin bai amsa mata ba ya sa ta sake ɗago dararan idanunta ta dube ta furta.
"Sannu da zuwa!" Mamaki ne ya sake kama shi wai har Uwani ta san ta ce masa wani sannu da zuwa? Ya ɗago haɓarta suna kallon juna ya furta, "Faɗa mini me ya sa kika takurawa Daddy ya ce sai na dawo?" Ɗan zaro ido waje ta yi ta ce. "Ni kuma? Allah ban taɓa ce masa ya yi maka magana ba, ni fa wallahi idan ba ji na yi kuna waya da Mami ba mantawa nake da kai." Uwani ta yi maganar zuciyarta ɗaya, ƙirjinsa ya ji ya buga bai san dalili ba. Haka kawai ya ji bai ji daɗin kalamanta ba.
"Me zai dame ka tun da dama ba auren soyayya kuka yi ba? Ko ka manta da Safna ita ce zaɓin ranka?" Zuciyarsa ta gargaɗe shi. Ajiyar zuciya ya sauke a fili ya ce.
"Shi kenan ai sai na koma, ni da farko ma da na ganki na É—auka kin yi hankali ashe dai har yanzu da sauranki." Jafar ya yi maganar yana fita Falo.
"Kullin dai abin da Aunty take faÉ—a mini kenan, to ni me nake yi saboda Allah? Haka fa ta takura har lallai na yi yau, to kai ko me zai birge ka a wani lalle?" Ba ki sake yake bin Uwani da kallo, a farkon shigarsa É—akin sai ya rantse Uwanin da ya gani da bambamci da waccen da ya bari a baya. Sai yanzu ya sake tabbatar da mai hali dai ba ya sauya halinsa.
"To wai Ya Jafar ina tsarabar Lagas ɗin? Ko haka ka taho fankan-fayau?" Shiru ya yi yana ƙare mata kallo, jelar gashinta ya hango ta baya da sauri ya miƙe tsaye yana ɓata fuska ya ce. "A gidan Uban wa kika koyo saka ƙarin gashi?" Jafar ya yi maganar yana fisgar gashin Uwani da ƙarfi, cikin jin zafi ta ƙwalla ƙara sai ga ɗan kwalinta a ƙasa.
"Ni fa wallahi shi ya sa tun da Aunty ta ce za ka dawo raina yake ɓaci, na san zalintata za ka yi ta yi idan ka dawo. Wallahi ba don Malam Gali ya ce zagin mijin haramun ba ne da sai na ce Allah ya isa." Jafar bai bi ta kan kalaman Uwani ba ya sa hannu yana shafar gashinta wani sabon yanayin na zaga ilahirin jikinsa, da ido take bin sa da kallo a shagwaɓe ta ce. "Ni dai don Allah ka bar wargaza mini gashi kusan dubu hudu Aunty ta ba wa 'yar bayerabiya ta gyara mini shi."
"Yaushe gashin ki ya fito?" Jafar ya furta cikin suɓutar baki. Uwani ta taɓe baki ta ce, "Shi gashi yana da ranar fitowa ne? Ni ma ganinsa kawai na yi a haka?" Jafar ya tsuke fuska zuciyarsa na gargaɗinsa a kan zaƙewar da gangar jiki da ruhinsa ke yi a kanta.
Kamar yadda Aunty ta tsara mata haka Uwani ta yi, abinci ta kawo ta zuba masa yana cikin ci ta miƙe za ta fita. Jafar ya wurga mata tambaya.
"Ina za ki?" Uwani ta washe baki.
"Duk fa bayan sallar Isha'i a wurin Aunty muke zama tana gyara mana hadda." Kamar ya yi mata magana sai kuma ya rabu da ita, Uwani ta fice hankalinta kwance ta yi ɓangaren Aunty. Aunty na zaune a falonta sai ga Uwani da ke ta zuba ƙamshi.
"Me ya kawo ki nan kuma Uwani?" Uwani ta washe baki, "Haba Aunty zuwa na yi biya hadda, ina Auta ne ba ta zo ba?"
"Ungo nan Uwani." Aunty ta yi mata daƙuwa da hannu sannan ta ci gaba.
"Mijinki ya dawo É—azun nan ki zo nan wani biya hadda wurina."
"Aunty shafa mini kai yake yi yana wargaza mini gashi duk tsadar kuÉ—in da aka biya fa." Salati Aunty ta É—auka ta ce.
"Uwani ni kam yaushe ne za ki yi hankali wai, dan gidanku saboda wa na kai ki gyaran gashin? To kin ga ni yanzu mijina zai shigo, tun wuri ki wuce wurin mijin naki sai ki ce ya biya miki irin tashi haddar." Cikin fushi Uwani ta fice ko sallama ba ta yi wa Aunty ba.
Tana shiga ta samu Jafar har ya gama cin abinci, ganin yanayin da ta shiga da shi ya sa ya tambaye ta. Ta ba shi amsa a taƙaice, "Aunty ce ta koro ni wai na zo ka biya mini haddar! Ni kam Ya Jafar wai izunka nawa ma? Ƙila ma fa na wuce ka ko?" Jafar ya yi fakare yana kallon Uwani, sai da ta zauna sannan ya ce. "Uwani wai yaushe na zama sa'anki ko abokin wasanki? Jahili kika ɗauke ni ko me?" Murmushin mugunta ya saki sannan ya furta. "Idan Allah Ya kai mu gobe za mu fara biya hadda amma ki sani duk gyara ɗaya na yi miki ranƙwashi biyu!" Shiru Uwani ta yi tana nazari don ta san tana da 'yan kurakuren a wasu wuraren, amma gudun kada Jafar ya rainata ya sa ta ce.
"Allah Ya kaimu amma fa ka sani wallahi idan ba ka ci ni gyara ba sai na yi maka rankwashi goma!" Da sauri Jafar ya amsa mata.
A wannan daren dai zaman Uwani da Jafar babu yabo babu fallasa, sai wauta da Uwani ke yi masa wani ya yi tsaki wani kuma ya yi murmushi. Bai san me ya sa ba a yanzu dai ya daina jin ƙyamarta da haushinta. Amma sai ya alaƙanta haka da sauyin da ya gani a tattare da ita, idan kuwa Aunty Zainab ce ta mayar da ita haka ba ƙaramin jahadi ta yi ba duk da a wasu al'amuran da Uwani akwai ragowar gyara.
Washegari tun da sassafe Uwani ta tashi ta gyara gidan ta ɗora musu breakfast kamar yadda Aunty ta faɗa mata, bayan ta gama komai ta faɗa ta yi wanka. Wasu ƙanan kaya riga da wando ta saka marasa nauyi, don tun da ta tashi take jin ciki da mararta na ciwo ƙarfin hali kawai take yi. Jafar bai farka ba sai wurin ƙarfe goma na safe saboda gajiya, ya yi mamakin yadda ya ga ko ina fes ga ƙamshi yana tashi. Toilet ya faɗa ya shiga wanka bayan ya shirya Uwani ta nuna masa breakfast, har lokacin bai daina mamakinta ba. Zama ya yi ya fara ci kamar dai ya ce ta zo su ci tare don va ƙaramin kyau ta yi masa ba sai kuma ya basar, don ba ya son abin da raini zai ci gaba da shiga tsakaninsu. Uwani na nan zaune ta ji mararta ta sake karta mata da sauri ta miƙe ta nufi banɗaki, ta ɗan jima a ɓanɗakin ta fito fuska shaɓe-shaɓe da hawayen. Kan kujera ta koma ta zauna ba a yi minti biyar ba ta sake komawa banɗaki, haka Uwani ta dinga zarya tun Jafar bai ankara da ita ba har ya ɗago ya dube ta lokacin da za ta koma banɗaki.
"Lafiya wai kike zaryar toilet?" Baki sake yake bin Uwani ganin yadda fuskarta ta kumbure lokaci É—aya.
"Me yake damunki?" Ya sake wurga mata tambaya.
Uwani ta sake ɓarkewa da kuka ta faɗa banɗaki, a wannan karon da ta fito can kusurwar bango ta maƙure ta saki wani marayan kuka. Tsaki Jafar ya yi a ɗan tsawace ya ce, "Wai me yake dumunki ne?" Uwani ta share ƙwallar idonta ta ce.