Sashe 9
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
acan birnin nufar gaba ɗaya tawagar mazan da suka biyo yarinyar suka rufawa motarsu Jalal baya,gudun mota dana mutum ba ɗaya ba bisa dole suka tsaya suna mai takaicin rashin samun ta da ba suyi ba,cikin zafin rai Joshua ya fesar da numfashi yana mai girgiza kansa kamar zai kuka haka yake jin zuciyarsa, cikin yaransu yace "nine ta guda,bayan kowa yasan cewa dole ne namiji ya kusanci mace kafin aurensu,domin tabbatar da guzarinta,mene yasa ni taƙi amincewa dani bayan tun tana ƙarama nake kwadayinta,ohhh wow ta girma shine zata gujeni idan har Papa shine kakanta to tabbas zata dawo garin nan,zan nuna mata kalar nawa rashin imani muje zuwa"Joshua ya ƙare maganar yana gyara zaman gudun fanten dake jikinsa,gaba ɗaya jikinsa zanene ga wasu manyan layo,John dake kusa da Joshua yace "tayaya zaka dawo da ita?bayan baka san inda za taje ba,kuma kasan cewa Papa bazai taba cutar da jikanyarsa ba"a fusace Joshua ya kalli John yace "nasan baka manta uwa SUNDU ba,ita kaɗai ta isa ta dawo min da ita zuwa birnin nufar,kuma ina mai tabbatar maka nama fasa aurenta amma tabbas zan mallaketa matsayin..."kafin ya ƙarasa maganar yaji anyi saurin rufe masa baki cikin jarumta ya hankaɗe hannun John yace "kai bama ita ba,har wanda ya ɗauketa taja masa masifa daga ko yaushe zai fara ganin kalolin bala'in da zan sanya shi"yana faɗin hakan ya juya ya nufi cikin birnin nufar,kai tsaye wajan Papa su kaje nan suka tarar ya shiga cikin gidan domin ganin abinda yake faruwa.
"Papa kayimin rai ka dawomin da yarona,na maka al'ƙawarin zan bashi Joshua matsayin mata (kusan hausar marasa yare,namiji a bashi sunan mace,mace a bata sunan namiji) ƙahon dake kansa ya gyara zamansa tare dayin wani numfashi yace 'uhmmm..,kai da yaronka bakwai jin mgn,kuna haramta abinda yake al'adarmu,dan haka kiyi kuka da kanki" yana faɗin hakan yyi saurin juyawa zuwa gefen sa sbd kukan da yaji yana tashi,wata ashar ya ƙunduma tare da faɗin "baza ko daina fitomin da wannan abar ma,wlh duk sanda na ƙara arba da ita saina kasheta"ya faɗi hakan yana ficewa waje,da sauri Katarina tayi wajan da Zulfa ke zaune ta ƙanƙame wani teddy sai kuka take,sanin duk abinda da zatai mata ba zata motsa ba,yasa ta kira Jabir a waya ta shaida masa abinda ke faruwa,yana cikin neman yarin data gudu yyi saurin dawowa cikin babban gidan kai tsaye sashin Katarina ya huce yana zuwa Zulfa ta miƙe da gudu ta faɗa jikinsa dana faɗin "ya rahamanu" duk iya shekarun da tayi babu abinda take faɗe sai haka,haka kuma bata yadda da kowa tun sanda aka kulleta a ɗakin duhu a ranar da Jabir ya kawota birnin,sosai shekarunta suka jaa domin taje wajan shekara 45,amma tana nan lafiyarta lou sai rashin hankalin da take fama dashi,domin idan abun ya tashi haka zatai ta kukan kuraye gaba ɗaya a sauya mata kamani,haka Jabir zatai mata addu'a sabida yanzu ya iya karatu sosai duk da shima shekarunsa sunja,kuma har yanzu bai taɓa aure ba,domin an riga da an cire masa sha'awar mace,koda yace zai auri Zulfa Papa cewa yyi sam bai yarda ba,idan kuma yyi to dashi da Zulfan duk saiya haɗa su da uwa SUNDU, rungome ta yyi tare da faɗin "sorry na barki ko?" Ita dai bata kulasa ba sai ajjiyar zuciya take saki,a haka ya ta zuwa inda take ƙwana ya bata abinci taji sannan ya lallaɓata tai bacci rungome da teddy.
misalin biyar na yamma jirgin ya sauka a filin tashi da saukar jirage dake garin ibadan,a hankali ɗaliban suka fara sakkowa domin sosai suke farin cikin dawowa cikin ahalinsu,kowa yana kewar gida da kuma dangi,sai da kowa ya fita ya barsa zaune saman sofa ya lumshe idanunsa,a wannan lokacin idan ka kallesa saika rantse bacci yake,amma a zahiri tunanin yadda zai da ciwon da yake damunsa yake,wani lokacin har kunyar kansa yake, musamman idan tunaninsa ya juye haka zaita abu ba tare da sanin abinda yake bai dace ba,yana abu irin na wanda hankalinsu da tunaninsu yabar ƙwaƙwalwarsa,babban tashin hankalinsa bai huce yadda mazantakarsa take yawan sauya ba,wani lokacin da zama ƙarama,wani lokacin yyi mmkin girmanta, ajjiyar zuciya ya sauke tare da ware gajiyayyun idanunsa wanda ya kejin sunyi masa nauyin gaske sabida ciwon kan dake fama dashi,ganin Jafar tsaye a kansa ya sashi saurin haɗe rai tare da miƙewa tsaye,ya fara shirin fita,dry Jafar yyi yace "look at ur face my frnd,gaba ɗaya kowa ya sauka sai kai ɗaya,har na fita Abbou yace kana ina,sai a lokacin na fahimci baka fito ba,kai kowa na murnar ganin ƴan uwa kai kana zauna kana banzan tunaninka wanda baya ƙarewa"tunda ya fara magana idon Jalal yake a rufe harya kammala,ware idanun yyi tare da faɗi "uhm" kai tsaye waje ya nufa yana ƙoƙarin ficewa daga jirgi yaji tayi saurin kama hannunsa sai rarraba idanu take, ware idanu yyi tare faɗin "tab" domin gaba ɗaya ya manta da ita,wata sabuwa kenan,zare hannunsa yyi kafin ya ƙara haɗe rai yaci gaba da tafiya tana biye dashi a baya,cikin murna Aryan ya tafi da sauri yana zuwa yyi hugging ɗinsa tare da faɗin "oyoyo brother ur wlcm" murmushin gefen baki Jalal yyi wanda ya ƙara fito da zallar kyansa cikin ƙasa da murya yace "missed u too darling"a tare suka jera zuwa wajan su Abbou tun daga nesa yake ƙarewa Nihila kallo harya ƙarasu inda suke tsaye,yana zuwa Irfan da Imran suka rungome sa suna faɗin "we are happy to see u yaya" kan kowa ya shafa kamar yadda yake masu suna yara cikin mgnarsa wacce babu hausa sosai yace "i'm also so happy to see u darling" dry sukai gaba ɗaya,a hankali ya ƙarasu wajan Abbou yana zuwa ya zame hular kansa tare shigewa jikin Abbou yana sauke wata sabuwar ajjiyar zuciya, rungomesa Abbou yyi tare da shafa kansa yace "Barka da dawowa farin cikina"ƙara shigewa jikin Abbou yyi kafin ya ƙara sauke wata sabuwar ajjiyar zuciya,cikin sanyin murya yace "nai kewarka jigona nayi kewar jikinka"shafa kansa Abbou yyi yace "nima haka yarona ga Mummy can da Mameey da kuma grandmother" lumshe ido Jalal yyi kafin ya sauke kallonsa akan Mummy wacce ta kafesa da ido tana mamakin kyansa tamkar Balarabe,musamman kyakkyawar sumar kansa wacce take ƙwance sai sheƙi take,ganin yana kallonta ta sauke nata idanun tare da ware hannayenta,da sassarfa ya ƙarasa gareta yace "Mummyna"dry tayi tace "eyee bobo ya isa aure masha Allah"kwaɓe fuska yyi yace "i'm still young" haka ya ƙarasa wajan Mameey itama ya rungometa sosai taji daɗin ganinsa,salati yaji an rafka a bayansa tare da faɗin "huuu yau naga taƙadirin yaro nika tsana kakewa baƙin cikin ganinka"gira ya ɗaga mata tare da faɗin "ashe kina raye"cikin kumfar baki tace "ubanka Kabeeru da Uwarka Jamal su kakewa fatan mutuwa bani ba,yooo ina dalili duniyar nan mai daɗi ka jazamin masifa ina zaune" dry kawai yyi ya rungometa yace "sorry amaryata ykk" dungure kansa tayi tace "ɗan nema kenan ka zama jibgege abinka sai aure"shuru yyi mata,idanun sane ya faɗa kan Nihila wacce ta tsora masa idanu ko kiftawa ba tayi,juya idanunsa yyi a hankali kuma ya ƙarasa inda take,yana mai ƙare mata kallo,cikin ƙasa da murya yace "don't tell me Nihila ce wannan wow!!" Aryan yace "gata fa ta zama budurwa" ciki wata murya yace dama za'a bani auranta a firgice Mummy ta ɗago kanta murmushi yyi yace..
😫yau nayi ni a wajan aiki,am sorry aimin afuwa soon za kuji ni, Please need ur comments and na shiga shafin kuɗi kada a fitar waje.
if You need my book just contact me 08119237616 300 for nrml grp,600 for vip
*by*
*NIMCYLUV*
6/10/21, 1:04 PM - Buhainat: _� UNCLE NE ✨_
_13-14_
Happy Children's day👶ðŸ»ðŸ‘§ðŸ»
_End of the last page wannan littafin na kuÉ—i ne,kuma amana ga wanda ya siya,mai buÆ™atar ci gabansa zai biya 300,wanda keson vip kuma 600 zanna posting biyu a rana,kuma zasu samu paid book É—ina ciki asusun biya 0116886243 sulaiman Naima s unioun bank,shedar biya 08119237616,dan Allah wanda yasan zai siya danya fitar Nagode basai ya siya ba,sannan dukkan abinda mutum zai gani cikin book É—in nan ban son surutu a haka labarin littafin yazo da salonsa🤷ðŸ»â€â™€ï¸idanma zakai magana ka daÉ—e ba kayi ba coz you can't change my mine to stop what i want._
_wasan yanzu ya fara,kamar yadda Æ™addara ke kunnuwa É—an adam ba tare daya shirya kar É“arta ba,haka *Jalilerh* ta shiga rayuwar *JALAL* ba tare da sanin manufar haÉ—uwarsa da ita ba, kamar yadda babu wanda ya san lokacin da Æ™addara ke barin mutum, haka *Jalal* bai sanda zamansa zai Æ™are da *Jalilerh* tambayar gareku fans *shin mene mafita ga ciwon Jalal?* Sannan kuma mene sanadin zuwansa birnin nufar? *shin Jalal yasan cewa baya da mahaifiya ko kowa?* shin da gaske Nihila Æ™anwarsa ce ko kuma aÆ™wai wani abu da kuke tunani akai? duk wannan amsar tambayoyin nine nake da ikon bada amsarsu dan haka sai ku hanzarta yin Subscribe ta hanyoyin dana faÉ—a a sama guys kuma fans É—ina masoya littafin NIMCYLUV a motsa nasan yanzu an fara biyan kuÉ—i Æ™arshen wata yyi✋ðŸ»ðŸ˜‚🤚ðŸ»_
_13-14_
"Eh Jafar nake son bawa" wata ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya Mummy ta sauke,kafin tayi murmushi tace "ai Auta ta kana da iko da ita dan haka na amince"jinjina kai yyi alamar yadda, Mummy na ƙoƙarin faɗin wani abu Mama tayi caraf tace "yau naga sallama,wlh wata biyu na baki kiyi ciki ki haihu,yoo ina dalili haihuwa ɗaya ace wai Auta"Mummy da Mameey sunkuyar da kai sukai sabida wata kunya data kamasu,sam Mama bata iya bakinta ba,musamman yanzu da tsofa ya fara cinta "wai wace wannan take ɓoyewa bayanka ne?"Abbou ya tambaya yana ƙara kallon yarinyar sabida kayan daya gani a jikinta,sosa kai yyi yace "muje gida tukun" kansa ya ɗauke waje guda yace "baby baki missed brother naki ba?"turo baki tayi tace "naga baka kulani ba ai" hannunta ya kama tare da faɗin "uhm" Abbou ya ɗauki Mameey a gaba,sai kuma Mummy da Mama a baya,motar Aryan kuma yarinyar aka saka a gaba sai Jalal da Irfan da Imran sai kuma Nihila a cinyar Jalal tana jaa masa sajensa shi kuma yana danna wayarsa mai ƙirar iphone 12 max pro a haka suka isa gida.