← Book details Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 87

Sashe 57

Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da alama Jalal he's Fall in love with this innocent gril Jalilerh,and what about the promise i mean Nihila???

Uncle isn't free is for sale
08119237616
NIMCYLUV
7/9/21, 3:56 PM - Buhainat: _86-87_
Kamar a mafarki haka Jafar yaji saukar maganar RETURNING OFFICER ɗin da gaske Jalal shikenan ya zama Governor na?what a wonderful news,hakan na nufin burin Jalal ya cika muradinsa da mafarkinsa duk sun cika ya rabbi ya zujalalu wal ikram, Allah gafurur rahimu shine maiyin komai a duk sanya yazo,duk yadda magauta so kaso daƙusar dashi Allah bai yi yau gashi Ubangiji ya dubi maraicin Jalal da kuma buƙatarsa ya amsa masa addu'ar sa yau Jalal shine zai mulki dubban jama'a shine zai zamo jagora Allah kenan maiyin komai a duk sanda yaso,ansha wahala rai ya ɓaci zuƙata son a zabtu har an rasa rai,gaba ɗaya wajan ya hargitse maguya bayan Jalal sai ihu suke tare da murna suna watsa kuɗi sama,su Lamir kowa tuni suka bar wajan domin a wannan lokacin basu damar cewa basu yadda ba domin komai a tsare aka yi shi sosai bambanci ya bai yana a fili tsakaninsu da Jalal,tun kafin su bar wajan su Imran suka fara kiran Jafar domin su tabbatar da abinda ake faɗa gasky ne ko kuma a'a,cikin dry da farin ciki idanunsa na zubar da hawayen murna yake shaida masu abinda yake faruwa,tun kafin ya gama faɗa suke ihu tare da katse kiran,duk da halin jimami ake na mutuwar Mummy amma hakan bai hana jama'ar gida murna ba musamman Abbou yana ji kamar an rage masa zafi da kuma raɗaɗin abinda yake damunsa,tun a daran labari ya gama yaɗa ko ina ta gidan redio t.v media cewa Dr Muhammad Jalal Kabeer bobo ya samu nasarar cinye zaɓen daya gudana a Yau kowa ya samu labari murna yake tare da sanya Jalal albarka,shikam yana can bai son abinda yake faruwa ba sai bacci yake cikin kwanciyar hankali.
Washegari bayan yay sallar asuba ya tashi Jalilerh tayi sai bai ƙara komawa bacci ba sai wajan 6na safe ya koma bacci a saman Daddumar daya shimfiɗa, yanzu ma yana ƙwance yana bacci can cikin baccinsa ya fara jiyo surutai sama-sama idanunsa yaja ya ƙara rufewa sbd yadda yaji idon yay masa nauyi kamar bai bacci ko kuma dai baccin ne bai ishesa ba, ɗan tsaki yaja kaɗan jin surutan suna ƙara cika masa kunne,ware gajiyayyun idanunsa yayi nan idanunsa ya sauka akan agogon bangon dake maƙale jikin room ɗin asibitin,11:20 salati yay tare da addu'ar tashi daga bacci,kamar ace ya juya nan yaga ashe mutane ne cike room ɗin a hankali ya dinga kallon mutanan ɗaya bayan ɗaya kamar wanda bai san so ba, Irfan Imran Aryan sai Jafar kuma Prince Hassan,sai kuma Nihila wacce ta biyo Aryan tace ita ba zata iya zama gidan ba gani take kamar za taga Mummy,a hankali kuma ya sauke idanunsa akan Jalilerh wacce har yanzu take bacci ɗan ɓata rai yay ganin gaba ɗaya jallabiyar sa data saka ta tattare zuwa cinyarta gaba ɗaya santala santalan cinyoyinta sun bai yana, miƙewa yay ba tare kuma daya ƙara kallo kowa ba a cikinsu,fuska haɗe ya ƙarasa gaban gadon yana zuwa yaja duvet ɗin dake jikin gadon jikin gadon ya rufe mata jiki dashi,kamar ya tashe ta sai ta buɗe idanunta tana kallonsa kafin ta kwaɓe fuska tace "Uncle..." Haɗe rai yayi sai kuma ya juya mata fararan idanunsa hakan yasa ta juya da sauri ta ɗan ware nata idon ganin mutane a ɗakin sai kuma ta juya ta kalli Jalal taga harya shige cikin bathroom, Jalal na shiga bathroom ya sakarwa kansa shower ya wanke jikinsa tass,haka ya lalace taka kallon halittar jikinsa data ƙara girma tsayi kauri fiye da jiya mmki fal ransa ya kuma ƙudurci zuwa wajan likita domin ya duba lafiyarsa, Murmushi mai sauti Aryan yay murya can ƙasa ya kalli Jalilerh yace "Hubby...kin tashi lfy?" Turi baki tai gama bata ce komai ba,satar kallon jama'ar ɗakin yay yaga babu wanda yake kallonsa kowa da abinda yake hannunta ya kama yace "nai missed naki Hubby,kinji zcyata kowa?"nan ma shiru tai bata tanka sa ba sai hannunta data zame,saita Murya yay yace "Please talk to me Hubby,nine fa?"kallonsa tai sai kawai tace "ykk?" Sosai yay mamakin irin gaisuwar da tayi masa,shifa dukkan wanda yace masa ykk sai yaga kamar gaisuwar wulaƙanci ce,basarwa kawai yay yace "ya jikin naki?"bata kallesa ba tace "naji sauƙi"jinjina kai kawai yayi yana binta da wani kallo shi kaɗai yasan son da yake mata har zcyarsa shi kansa mmkin yadda kullum sonta yake ƙara daɗuwa a cikin zcyarsa,shima ya gaji da zarar komai ya lafa zaikai mgnarta auran wajan Abbou domin a sama masa mafita, Irfan ne ya miƙe tsaye tare da ɗaukan ledar hannunsa knowking yay bakin ƙofar yana nan tsaye har Jalal ya buɗe masa ƙofar ledar hannunsa ya miƙa masa sannan ya juya, Nihila dai kallo guda kawai taiwa Jalilerh ta ɗauke kai ta ƙwanta jikin Imran ba tare da tace komai ba,ita kam Jalilerh gaba ɗaya bata san da zaman Nihila sbd ba kowa ta kalla a room ɗin ba,tana nan zaune bata ƙara sauraran maganar da Aryan yake faɗa ba,yana ta dai mata surutai shi ɗaya, Jalal ne ya turo ƙofar a hankali ya fito gaba ɗaya suka bisa da ido banda Jalilerh wacce ta sunkuyar da kanta ƙasa sbd faɗuwar da gabanta yayi,sanye yake cikin comper mai ruwan Brown ɗinkin riga da wando rigar irin half ɗin nan ce sai gajeren hannu shima half ya murza wula black mai gashi-gashi kwantaccen gashin dake ƙwance saman wuyansa ya ƙwanta luff ƙasan hular wajan wuyansa,sai takalmi shima covert shoe baƙi ya ɗaura agogon warist a hannunsa sai zabga ƙamshi yake,gaba ɗaya ƙamshin sa ya cika parlour'n, ajjiyar zuciya Nihila ta sauke lokacin data gama ƙare masa kallo, idanunta taja ta lumshe tana ƙara jin ƙamshin parfume ɗinsa ya cika mata hanci, Jalilerh miƙewa tayi a sanyaye zata shige bathroom kanta a ƙasa take tafiya har tazo Daf dashi Murya can ƙasa wacce ita kaɗai za ta ji abinda yace "kada ki wanka,gida zamu"da sauri ta ɗaga kai ta kallesa taga harya yayi gaba idanunta ta sauke a ƙasa tana mmkin mai yasa zai hanata wanka bayan shi yayi,turo baki tayi tana jin idanunta na kawo ruwa, Imran ne yace "mrng Yaya" bai kallesa ba yace "ykk?" Aryan ne murya ciki ciki yace "Mrng" bai tanka sa ba bawai dan baiji ba yadai masa banza ne,dry Irfan yay yace "Barka da safiya Yaya ya ƙarfin jiki?"kansa a ƙasa yana ƙoƙarin duba wayoyinsa yace "Allhamdulillah"yana yana nan tsaye Jafar yazo da sauri ya rungome sa ɗan waro idanunsa Jalal yay tare da juyawa kwaɓe fuska yay ganin Jafar,cikin dry Jafar yace "congratulations your excellence, Allah ya amshi addu'ar mu, Ubangiji ya kalli ƙyakkyawar zcyarka,hukumar INEC sun tabbatar da kai matsayin Governor Ibadan" lumshe idanu Jalal yay yana jin wani sanyi na ratsa zcyarsa,cikin ransa ya kewa Allah tasbihi,kafin ya ware manyan gajiyayyun idanunsa cikin wata daddaɗar muryarsa yace "Allahamdulillah bira hamatika, Allahamdulillah rabbi allamin,masha Allahu laƙuwata illah billahil aniyar aziiim" ya faɗa yana ɗan matse ƙafaɗar Jafar, Murmushi kawai Jafar yay yana cije lips kafin yace "congratulations Buddy" jinjina kai kawai yay kafin can ya sauke tagwayen ajjiyar zuciya yace "thank you so much Buddy"Jafar yace "it's my pleasure ur excellence" hararsa Jalal yay bai ƙara cewa komai ba, Prince Hassan ne ya matsu kusa da Jalal ya zube ƙasa yace "Mrng ur excellence and congratulations to you" sai lokacin Jalal ya kalli Prince Hassan yace "thank you bro,tnx once again" prince Hassan yace "haba² ka cancanci fiye da haka komai mukai maka bamu faɗi ba,kuma wahalarmu mai tashi banza ba munyi winning" jinjina kai kawai yayi bai ce komai ba, Irfan ne yace "Yaya Dr ya sallamu yanzu haka Abbou ya turo mu ɗauke ka" "ok" Jalal yace hakan yasa Irfan ya fita a ɗakin Prince Hassan ya mara masa baya sai Imran shidai yana tsaye yana son yaga duk sun fita,yana nan tsaye har Aryan ya fita sai kuma Jafar bayan ya gama kallon Nihila wacce take zaune, ajjiyar zuciya ya sauke kafin a hankali ya taka zuwa inda nake tsaye yana zuwa yasa hannu ya murɗe kune nan Jalilerh kukan shagwaɓa tasa tana buga ƙafa bai kulata ba ya ɗauki hiraminsa ya ɗaura mata saman kansa sannan ya bata bedroom slippers tasa,kafin yace "Let's go" gaba tayi yabi bayanta da kallo yadda yaga hips ɗinta yana juyawa ta cikin jallabiyar,baki ya taɓe sai da ta fita sannan ya kalli inda Nihila take zaune haɗe rai yay yace "kee zonan"hawayen da take ɓoyewa ne suka fara zubuwa saman fuskarta,abu guda ya cika ZCY ga rashin Mummynta gashi yaƙi kulata sai ta Jalilerh yake wacce bai ma haɗa komai da itama gashi ita ya shareta.

_UNCLE NE littafin kuɗi ne,dan Allah masu fitar min dashi ko daina kunji, And Duk mace mai class bata jiran kayan sata 😂 ƙoƙari take ta mallaki na kanta yanzu yaya zamuyi daku?littafi 300 kawai kuke ƙyashin biya,bayan kuna enjoying labarina what kind of son ZCY? Ni kuma gashi na daina free book,than littafi na gaba 500 nasan baku taɓa karanta labarin da aka sauya star ɗin fuska ba,baƙu taɓa karanta labarin mafarauci ba😂 whatever dan Allah pay before you read just 300 kunji 600 for vip asusun biya 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 thank you Habibaties 🥰_
Chapter 57 · 0% Book details