← Book details Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 87

Sashe 82

Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

_"Birnin nufar babban birni ne,muna da komai na mure rayuwa matsalarmu ɗaya rashin addini da kuma ƙarfa ƙarfa na uwa sundu,gaba ɗaya Mutanan birnin basa yadda da maganar kowa saita uwa sundu,mu uku ne maza a wajan Iyayenmu babbanmu shine TUPIC,sai ni sai kuma Lily tun daga kan haihuwar Jabir mahaifiyarmu ta rasu, aƙwai al'adar da muke da ita wacce duk shekara ake haɗa en mata da kuma samari aure da hanyar haɗasu aure,dole ne ka fara kusantar mace before you marry her wannan shine al'adar,wata rana tafiya ta kamani zuwa Cameroon a can na haɗu da Mameey wato Salmerh farko ƙawance muke har muka saba da ƴan gidan su,daga nan na ƙare aikinsa nace zan tafi a nan Mameey ta shaidamin itafa ni takeso dan Allah kada na tafi,nace nima ina sonta domin addininsu yaymin ƙyau,har wajan mahaifinta naje yace shiga bazai bawa ahlil kitab auren ƴarsa ba,ban dai baro garin ba sai dana musulunta sannan na shaida mata zanzu tare da iyaye na,bayan na koma birnin nufar na tarar da Tupic ya mutu,bayan Papa ya tabbatar da musulunta nayi yaje wajan uwa sundu,nidai bansan me ake ba,wata rana cikin dare naji na kiran sunana da sauri na miƙe tare da ficewa daga cikin ɗakina,nidai daga nan ban fahimci komai ba sai farkawa nai na ganni a wani ɗaki ɗaure da drip,ashe wai bayan fitowa ta tafiya na dingayi har wani ya tsince ni ya tafi dani Cameroon dake a can yake,to a airport suka haɗu da Mahaifin Salmerh shine ya amsheni, tambayar duniya sunyi min amma abu ɗaya nake faɗa iyayena ne suka kuran sbd na musulunta,daga nan kuma suka ɗau ramin aure da Salmerh shine suka bamu gida a nan Ibadan,ni kuma daga nan fara neman aikin yi babu wahala na samu aiki mai ƙyau,munyi shekara wajan huɗu da Salmerh babu haihuwa da kanta tace nayi aure,daman kuma na daɗe da haɗuwa da Zulfa kawai dai banyi mata maganarta bane,nasha wahala kafin na samu auren Zulfa Musamman akan dangi ga ɗan uwanta Lamir daya takura min,daga ƙarshe dai Mama tace na turo maga bata na,Mahaifin Salmerh da kansa ya zama waliyya na,tunda na auri Zulfa muke zaman mutunci da kwanciyar hankali, basu taɓa samun matsala a junansu har Zulfa ta samu ciki,a ranar kuma data haihu ne muka nemeta muka rasa wannan shine abinda ya faru*_

Shiru parlour'n yayi, Abbou idanunsa akan matarsa ita kuma hankalinta yana ga tilon ɗan ta Jalal sai shafa sumar kansa take,sauke numfashi Jabir yay kafin yace "bayan tafiyarka Tupic yayi aure,wata rana muna zaune aka wayi gari a kaga Tupic ya mutu,babu wanda yasan mene ya samesa amma dai anga jini a cikin hancinsa,nasan Papa bazai taɓa barina ya auri Katarina ba,hakan yasa na gaya masu mun samu aiki na ɗauke ta zuwa wani gari daban,muna zuwa naje officer ɗin ƴan hisba suka ɗaura mana aure da ita a nan kuma na amshi addinin Musulunci ita kuma tace bata so, Lokacin da Katarina ta samu ciki naiwa Papa ƙarya nace ƙwantaccen ciki ne,sosai Papa yay murna a karo na farko zai samu jika,lokacin kuma daya fahimci na karɓi musulunci ransa ya ɓaci sosai,hakan yasa yaje wajan uwa sundu ta ɗauke min sha'awar ko wacce mace hatta yin aure sai da taci remin shi a raina,hakan bai daman ba sbd nasan alrdy ina da mata,lokacin da aka haifi JALILERH a nan komai ya fara sauyawa uwa sundu da kanta ta zaɓawa JALILERH mijin aure wato Joshua,a haka harta isa shekara 15 a nan kuma shekarar haɗa aure tazo,ita kuma tace bata so harta gudu daga birnin,naci daɗin guduwarta domin nima bana so,kullum dai ina shiga damuwa sbd rashinta ga mahaifiyarta da kullum take kuka" sai lokacin Katarina ta ɗaga kanta tare da kallon mutanan ɗakin, Abbou ne yace "yaya akai ka samu Zulfa?" Gyara zama yaya yace "wannan kuma bayan na auri Katarina ne,naje Ibadan wajan meeting to akan hanyata ta zuwa meeting ɗin na kaɗeta,haka na ɗaukota zuwa birninmu na haɗata da matata,amma nasha wahala a wajan Papa domin kullum cikin zullumi nake,tana tare damu aka haifi JALILERH sosai suka shaƙu da ita domin itama Ammi take cewa just like Jalal say" da sauri Jalal ya buɗe ido wato mahaifiyarsa itace Ammin da Jalilerh take yawan bashi labarinta?ikon Allah kenan, Abbou ne yay gyaran murya yace "Papa ina son mu koma gobe sbd bobo ya baru aikinsa da yawa kuma kasan aikin gwamnati" jinjina kai Papa yay sai kuma ya saki Murmushi yace "babu mai barin nan nima saina samu nawa rabon lahirar" gaba ɗaya suka kalli Papa Jalal kuma zaune ya tashi yana kallon grandfather ɗin nasa,kai Papa ya ɗaga yace "yeah! Ina son musulunta" da sauri Jalal ya miƙe tsaye ya ƙarasa wajan Papa yace "da gaske grandfather?" Kai ya gyaɗa masa cikin farin ciki Jalal ya rungome kakansa yace "ma sha Allah! Allahamdulillah" nan ma Katarina tace tana so gaba ɗaya aka basu kallamar shiga musulunci kana akai masu bayani,danma da sauƙi ga Jabir nan,sai lokacin Mama tace "Amma anyi gantalallan yaro gidan ubanwa ka kai matar taka?" Sosa kai Jalal yay ya kalli Abbou yace "and what about my married? Why aka ɓoyan?" Murmushi Abbou yay yace "i want to surprised you ne,kowa ya sani kai aka ɓoyewa,hatta Aryan yasan komai,maganar aurenka da baby kuma babu,ka taɓa shan nonon Mummy tana bacci auranta da Aryan na nan,daman da shi na haɗa,komai plan ne hatta soyayyar Aryan da Jalilerh kawai ina son na tabbatar kana sonta ne,ashe da gaske kana sonta amma miskilanci ya hanaka faɗin abinda kake so" kallon Abbou kawai Jalal yake yana mamaki wato haka suka dinga buga game dashi? Can yace "how can that happen?" Abbou yace "abune mai sauƙi ai,tun lokacin da kazo da ita na yanke shawara da mahaifin Nusaibat,har Lokacin da kai Sallah a masjid nace kuje gida to a lokacin aka ɗaura auranku" lumshe idanunsa kawai yay yana jin wani sanyi a ransa,gaba ɗaya ya manta da abinda Jalilerh tai masa hankalinsa kuma ya koma kanta, a nan sukai sallar magrib da issha'i sannan sukaiwa Papa da Jabir sallama akan gobe zasu dawo kafin su huce Ibadan. Uwa sundu ce tsaye gabanta kuma Joshua ne yake magana yana faɗin "dukkan abinda kika faɗa kinayi mene yasa yanzu baza ki cikamin burina na ba? Kina kallo wani bare yazu ya tafi da ita" dry Uwa sundu tayi tace "kai ƙaramin yaro tsuhuwar gaba ce tsakanina da Papa,yanzu haka bayan taɓa barinsa ba,nina kashe masa babban ɗan sa na shanye jinin jikinsa,nina saka ya kura ɗan sa wata uwa duniya,nice silar lalacewar mazantar Jalal tun yana yaro,nina aika aljani yakai maganin harya sha,sannan nai asiri a jikin madubi duk sanda ya tsaya sai na zuƙi jininsa,duk abinda nai kake tunanin zan rabu dasu? Ka saurari zuwa wayewar gari kaga abinda zai faru" tana faɗin hakan ya shige ƴar bukkar ta. Gaba ɗayansu a room ɗin Abbou suka zauna,Shira ake Jalal dai na zaune yana jinsu su yake yaje wajan Jalilerh amma yana jin kunya, Irfan kam bacci ya kamsa hakan yasa yay ficewarsa ya nufi room ɗin sa, Mama ficewa ganin zaman yay yawa yasa Abbou faɗin "ka a nan zaka ƙwana kenan" shiru yay sai da Zulfa tace "my boo matarka na jira" kunyace ta kamasa ya miƙe zai fita Zulfa tace "come closer" kansa a ƙasa yaje wajanta ta rungome sa,tare da bashi peak a kumatu tace "Allah yay baka albarka tare da matarka baki ɗaya" lumshe idanunsa yay idanunsa a rufe ya bata peak kumatu yace "love You Ammi" tace "love You too my boo" yana faɗin hakan ya fita miƙewa Abbou yay yana zuwa ya rungome Zulfa ajjiyar zuciya suka sauke a tare tace "i missed Hubby"dry tai masa tace "more missed Abbou Jalal" a ƙwance Jalal ya sameta tana ta kuka ita ɗaya daga ita sai towel ta cure jikinta waje guda,jingina yay da jikin ƙofar yana sauke ajjiyar zuciya tare da fesar da numfashi,cikin ƙasa da Murya slowly yace "Wify..." jin muryrsa yasa ta miƙe da sauri har ta towel ɗin jikinta na faɗuwa,kuka ta saka masa tare da bubbuga ƙafarta kaɗan tana cije lips sbd zafin da ƙasanta yake mata,jikinta yabi da kallo lokaci ɗaya idanunsa ya sauya kala yana jin yayi tsigar jikinsa na tashi tunda yake bai taɓa ganin mace naked haka ba sai yau, lumshe idanunsa yay kana ya ware mata hannayensa da ɗan sauri kuma slowly ta ƙarasa wajansa tana zuwa ta faɗa jikinsa shi kuma ya haɗe hannayensa yay covering ɗinta da faffaɗan ƙirjinsa ya shiga fesar da numfashi..

_Uncle ne isn't free contact to subscribe 08119237616_
8/2/21, 12:29 AM - Buhainat: *UCL NE*
_114-115_

*_✍🏻N.Sarauta_*
Chapter 82 · 0% Book details