← Book details Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 87

Sashe 15

Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"ai sauƙi na nema maku,daman kuma da ra'ayin hakan naje karatun,bawai dole nake maka ba amma dai na faɗa maka nike da aikin da zan baku"jinjina kai Education secretary ɗin yyi kafin yace "mene aikin?" hand back ɗinsa da yazo da ita ya ɗauka tare da zuge zip ɗinta ya fara ciro wasu takardun,bayan ya gama ya tura gaban mutum yace "dukkan baya nan da zai nuna shaidar ni haifaffan garin ibadan ne aƙwai shi a nan...," ajjiyar zuciya ya sauke tare dajan sajen fuskarsa ya ƙara da faɗin "takaddun primary,secondry, University duk aƙwai su nan,dukkan shaidar da zata nuna ingancin ILIMINA,da kuma nagarta ta, aƙwai ciki" yana faɗin haka yaja bakinsa yyi shuru yana sauraran abinda Education secretary ɗin zai faɗa, murmushi yyi ya fara duba file ɗin nasa tare da faɗin "what the you want,all this na mene Jalal?"miƙewa Jalal yyi tare da mayar da farin glass ɗinsa yace "i want be a president"cikin ɗaga murya haɗi da mmki yace "what..!?president,meye haɗin ka da zama shugaban ƙasa kai da kake babban likita mai zaman kansa,na ɗauka ma za kace asibiti ka keso a buɗe maka,gsky Jalal kayi tunani zaka saka kanka a haɗari domin haɗa ta kara da President Mubarak Yahya cibo,ba ƙaramin haɗari bane,kai ne baka san shi ba,amma ni nayi masa farin sani" mai maƙon jikin Jalal yyi sanyi saima ƙara jan kujera da yyi,tare da juya kujerar ya ɗan fesar da numfashi few seconds ya kalli mutumin yace "meye naka ciki? iya kaci ka kai maganata ga shugaban jam'iyya,dukkan abinda yace kana da number na" yana faɗin haka ya miƙe tsaye,tare da miƙawa Education secretary ɗin hannu sukai musabawa kana yyi ficewarsa daga office ɗin,zama Mustapha yyi yana tunanin maganar Jalal, tabbas yana da nagartar da za'a bashi dukkan abinda ya keso,amma bai taɓa tunanin abinda zai nema ba kenan,ganin bashi da wata mafita dole ya miƙa maganar Jalal ga shugaban jam'iyya,da wannan tunanin ya miƙe ya fara haɗa kayansa da kuma file ɗin da Jalal ya bashi kai tsaye shima ya bar office,tare da bawa p.a ɗinsa saƙon dukkan wanda yazo nemansa ace ya jira zuwa gobe,domin yau bazai samu zama ba...,da "okey sir" ta amsa shi kuma ya nufi harabar waje inda yake ajjiye motarsa, Jalal na fita ya daɗe cikin motarsa kafin ya fesar da wani numfashi mai zafi kana yyiwa motar key yabar wajan gaba ɗaya,a parking space yyi parking motar yana gamawa,ya ɗaga kansa ya kalli Moll ɗin,gaba ɗaya bai son hayaniya da kuma tarin jama'a amma dole ya shiga dan bai son ɓata ran Mummynsa,a hankali ya buɗe murfin motar ya fito,yana fitowa yaja gajiyayyun idanunsa ya rufe sabida wata daddaɗar iska daya buge fuskarsa,agogan hannunsa ya kalla yaga 11:30 sai a lokacin ya tuna ko coffee da yake sha yau bai sha ba,cikin takonsa na taƙama,ya shige cikin moll yana shiga ma'aikatan wajan sukai masa barka da zuwa,ganin ya shafe 30 second a tsaye ya sanya wata ma'aikaciya ƙarasuwa wajansa tace "sir what the you want?" ba tare daya kalleta ba yaci gaba da latsa wayarsa yana faɗin "ki haɗamin kaya na mace, komai da komai" cikin mutuntawa tace "ok sir shekaru fa? taɓe baki yyi tare da manna wayar a kunansa kana yace "16 to 17 yrs" da sauri ta juya ta fara haɗa masa dukkan wasu kaya na sawa da mace zata buƙata,abaya irin marasa nauyin nan, fakistan,seket da riga na ƴan kanti,dugun wando jeans,vest, underwears,dasu pat, yana daga tsaye yake kallon abinda take haɗawa komai ta ɗauka sai yaga ya dace da ita,sauke idanunsa yyi yaci gaba da faɗin "Jafar i want see You,but bana gida yanzu zuwa dare ina free" daga can bangaren Jafar yaja tsaki cikin takaicin halin Jalal ɗin yace "kana da matsala wlh mutum yyita nunƙufarci shi ɗaya wannan ba rayuwa bace" lumshe ido Jalal yyi yace some few seconds yace "Thank God tunda bada wani nai ba,bye i will back you lrt"wayar ya katse tare da kallon matar, da hannu yyi mata nuni takai masa mota,yana daga cikin ya danna key ɗin motar Boot ɗin ya buɗe, a.t.m ya bayar suka ciri kuɗinsu,cikin mota ya koma yyi mata key kana yabar cikin moll,a hanya ya tsaya a wani super market ya siyi apple, strawberry, inibi, chocolate,yougurt, ice cream, shurt bread,da duk wasu takarkacan zaƙi,kana yasa aka kawo masa gashasshen kifi ana gama haɗa masa,ya nufi gida yana zuwa yyi parking ya fito, cikin Sa'a yaga Murtala mai gyaran shuka da hannu ya kirasa yana zuwa ya durkosawa yace "yallaɓai barka da dawowa" lumshe ido yyi ya bude hakan alamace ta ya amsa masa, Boot ya buɗe yace "kai ciki" gaba ɗaya Murtala ya fara kwasar kayan yana shigewa dasu cikin gidan,bayan an kwashe komai ya rufe Boot ɗin,shi kuma ya juya zuwa masjid,bayan an idar da sallah ya fito daga masjid,yana ƙoƙarin shiga gida Nusaibat na fitowa,da idanu ta kafesa har ta ƙarasu inda yake tsaye, shikam kota kanta baimi ba ya tura kansa cikin compund ɗin gidan,yana shiga shima Abbou ya fito daga masjid ɗin,kallon Nusaibat yyi yace "a'a daughter har kin fito kenan" kaita ɗaga masa tare da faɗin "eh Abbou" murmushi yyi mata yace "kuma sai yanzu bobo ya shigo gidan,aida kin tsaye kun gaisa,ba kya yi zaman banza ba" kanta a ƙasa tace "a'a naga ya gaji zan dawo ne ai" jinjina kai yyi yace "ok sai kinzo" da haka ta shige gida a tare suka jera ita da Alhaji Mubarak mahaifinta zuwa cikin gidan....,lokacin daya shiga gidan babu kowa a main parlour sai Mama ta tisa gashasshen kifin da yazo dashi tana ci hannu baka hannu ƙwarya,fito da ido waje yyi tare da faɗin "yau naga kama ɓera" washe baki tayi tace "a'a Muhammadu lale ai nace tun da naga kifin nan nace nawa ne ka siyo min, sabida kam cikin yaran nan babu mai tunanin siyomin wani abu sai kai, ahhh to ka dama Imran yaji labari,kaiii Allah dai ya ƙyauta mana ai ban taɓa ganin marowacin yaro kamarsa ba kuma..." dry Imran yyi yace "wato matar nan baki da al'ƙibila,yanzo fa kika gama faɗin yaya Jalal bashi da kirki mislikanci yyi masa yawa,baki taɓa ganin Mutum mai taurin zuciya irinsa ba,gashi ƙato kamar basa mude dukkan matar da zata auresa ba ƙaramin jahadi zatai ba...kai ni wani abunma bakina bazai iya faɗin sa ba domin yyi muni" salati Mama ta zabga tare da sauri haɗiye kifin data saka a bakinta tace "yau naji haɗin faɗa Allah Nagode maka ina da sheda ina yarinyar nan mai irin sunanka dan Allah faɗa masa gsky..." ta ƙare maganar tana kallon Jalilerh wacce take ƙwance tana kallon Jalal da duk maganar da ake idanunsa a rufe yake,shima sai lokacin ya buɗe idanunsa ya sauke a cikin nata idon,sauke idanunta tayi,kayan jikinta yabi da kallo ganin wando three gauter a jikinta sai ƙaramar riga wacce ta fito da surar jikinta ga yadda gashinta yyi ƙwance a gefen fuskar, ɗan ƙwana biyon da tayi a gidan gaba ɗaya ta sauya kamar ba ita ba, Aryan dake tsaye tun ɗazo a bakin ƙofa yace "beb ke kifaɗi gsky mana tunda a gabanki akai" ya faɗi maganar yana shigowa cikin parlour'n,turo baki tayi gaba cikin ƙaramar muryarta tace "ban iya mai-mai tawa aƙwai tsayi maganar" salati Mama ta kuma rafkawa tace "daman da ganin yarinyar nan muguwace babu Allah a ranta,amma akan idanunki na faɗi komai kice wai baki sani ba,ehhh ai ba abun mmki bane tunda ahlil kitab ce ke" miƙewa Jalal yyi tare da faɗin "uhm wannan kifin dai na barbaɗa giya ciki" da sauri ta furzar dana bakinta tace "ahhha kai dai Muhammad aƙwai mugun mutum,ashee dai nayi gsky banda mugunta babu abinda ka iya,kabarni naita turawa a cikina..,haba shiyasa naji na fara juyawa idanuna yana janyewa wlh ka sani nai maye ban yafe ba" Imran ne yyi dry yace "da kuwa kinyi ƙyau da mayen" miƙewa tayi ta fara kumfar baki tare da faɗin "wlh gidanku zan bar maku,sbd kunga ina zaman cin arziƙi ko? nima da Lamir yana nan bako isa ku ganni a wannan shegen gidan naku ba,gidan kamar za'a sai da mutum lungo da saƙo,jiya na leƙa wani waje na ɗauka irin ruwanan ne dake taruwa ashe naku na mugunta ne banda wannan yaron Murtala nake faɗa maku da tuni nayi iyooo a ciki" duk miskilancinsa sai da yyi murmushi, Abbou da Mummy dake sakkowa daga saman bene Abbou yace "gidanku bobo me kai mata ne" waro ido Jalal yyi tare da juyawa idanunsa yace "kawai gigin tsofa ne" kallon Abbou tayi tace "Nagode Allah daya nuna maka abinda Muhammadu kemin,haka jiyama sabida na shiga ɗakin sa neman wannan abun na roba wanda ake lakata da cokali ya koroni" girgiza kai bobo yyi jin abin hadda sharri kallo Irfan yyi wanda shigowarsa kenan daga makaranta sabida lecture ne yace "kai min kayan nan side ɗina" yana faɗin haka ya shige cikin part ɗinsa, Abbou da kƴar ya lallaɓa Mama tayi shuru, Jalal bayan yyi wanka ya sauya kayansa ya zauna daga shi sai three gauter ko singlet ɗin dake sakawa yau bai saka ba,yana zaune yana watching t.v yaji an turo ƙofar kai ya ɗaga dan ganin wake shigowa,kamar yadda yyi zato itace h riƙe da tray a hannunta sai kuma dugun jug da ƙanan glass cup guda biyu, miƙewa yyi ya nufi wajan t.v ya ɗauki remote,tana ajjiye tray ɗin a saman table ta juya da sauri zata bar parlour'n tako biyu yyi ya sanya hannu ya damƙo ta, hannu yasa a saman lips ɗinta ya kama ya murɗa da ƙarfi zafin data jine yasa ta kifa kanta a ƙirjinsa ta saki kuka tana yarfe hannu,ganin yadda take kukan yasa shi zagaya hannunsa ya rungometa a jikinsa tare da ɗura laɓɓansa a saman kunanta ya ɗan busa mata iskar bakinsa yace..

Uncle ne is'nt free if you need contact me.. 300 for nmrl grp 600 for vip 0116886423 sulaiman naima a unioun bank
Chapter 15 · 0% Book details