Sashe 21
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"kin yadda uwa SUNDU na baku abinda mukeso?and kin amince da dukkan abinda take,sannan mene yasa baki nemi taimako wajanta ba lokacin da wannan mutanan suka biyo ki?" ya tambaye ta ya juyo da fuskar ta garesa har suka samu damar kallon juna,turo baki tayi sai kuma tayi saurin faɗin"uncle uwa SUNDU ba komai take amsawa ba,ni ban taɓa roƙan ta wani abu tayimin ba, Papa yace wai aƙwai dalilin hakan?" lumshe idanu yyi tare da zameta a jikinsa ya miƙar da ƙafarsa yace "mene dalilin?" shuru tayi na wani lokacin kafin tace "uwa SUNDU bata farin ciki da haihuwa ta,hakan yasa ƴan birnin nufar suka tsaneni,a cewar ta wai nice sanadin da zan rushe daular ta wacce aka ginata tun iyaye da kakanni,shiyasa taƙi amsar buƙata kuma..."shuru tayi sbd miƙewar da taga yyi Kafin ya kalleta yace "zoki ficemin a ɗaki,gaba ɗaya wari yake,bakya wanka bare brush" yana faɗin hakan ya fice a parlour,da sassarfa ya shige cikin masjid ɗin sbd lokacin ya shige,yana shiga yaga Abbou a bakin ƙofa,kallansa kawai Abbou yyi ba tare kuma da yace komai ba,ya shiga ya tada sallar subhi,yana idarwa yana Kur'ani gabansa ya farawa mutane karatu,bayan ya gama yyi azkar, 6 dai-dai ya fito daga cikin masjid ɗin ya nufi cikin gida.
misalin 12 dai-dai ya fito daga cikin part ɗinsa, a hankali yake tafiya cike da nutsuwa da kamala,yana sanye da wata shadda lemon colour ɗinkin riga da wando da kuma babbar riga sai zabga ƙamshin yake,ka san cewar yau week end ne dukkan wasu ma'aikata na gida ya sanya ya samu main parlour ɗinsu cike da mutane,a hankali ya fara kallon kowa da idanu, Mama, Mummy, Mameey, Abbou, Irfan, Imran sai Nihila da Nusaibat ƴar gidan Alhaji Kamal, shuru yyi sbd tabbas aƙwai wanda babu a gidan, lumshe idanunsa yyi kafin a hankali yaja jikinsa zuwa kujerar da Abbou yake zaune yana latsa system ɗinsa,zama yyi tare da yin ƙasa da kai yace "barka da rana Abbou" murmushi Abbou yyi tare da ɗaga kansa ya kalli Jalal yace "yawwa bobo,yaya jiki" hannu yasa ya shafi sajen fuskarsa yace "Allahamdulillah" da murmushi Abbou yace "ma sha Allah,yanzu nake cewa baby taje ta gano mana lfy ko breakfast bakai ba?"kallon side ɗin da Nihila take akaci Sa'a suka kalli juna murmushi tayi masa,da hannu yace tazo,da sauri ta miƙe ta ƙarasu inda yake zaune,kallon yadda take kallonsa yyi kafin yasa hannu yaja hancinta yace "baki iya gaisuwa ba" shagwaɓe fuska tayi tace "bobo bakai ne naga ka haɗe rai blfa" waro idanu waje yyi kafin yace "laa ji sharri" miƙewa yyi ya ƙarasa wajan da Mummy take tsaye tana shirya masa abinci a ƙaramin danning table,yana zuwa yyi hugging ɗinta yace "i missed You Mummyna"kansa ta shafa tace "laaa bobo baya girma,har yanzu bai daina shagwaɓa ba" pouting lips ɗinsa yyi kafin ya janye jikinsa yana faɗin "Mummy yunwa fa" dry tayi masa tace "i knew,but kayi ƙyau ma sha Allah ko zance zaka ne.....,"kafin ta ƙarasa maganar Mama tayi saurin faɗin "huuuu wacce gantalalliyar ce zata tsaya jiran wannan,ahhh to duk wacce ta tsaya zaman jiran wannan ƙaton banzan iyayenta ba suyi sa'ar haihuwa ba,yaro sama da shekara talatin ace bashi da niyar aure yooo ba dole yyita fama da ciwon ciki ba,babu Mahaɗi kusa dashi" da sauri Mameey ta miƙe tayi upstrais cike da kunya,hatta Abbou kasa cewa komai yyi daman Mummy ko inda Mama take bata kalla ba sai ci gaba tayi da haɗawa bobo breakfast ɗinsa Irfan da Imran suka tashi sukai tare dayin waje ,jin anyi mata shuru yasa ta fara face majina tana kumfar baki haɗi da faɗin "ohhh Kabeeru ni kuke mayarwa shasha,wlh babu ruwana da sannu zaku gane wannan ciwon na boba rashin sinadari ne,yaro duk masifa na cinsa a rai daga ciwon ciki sai ciwon kai sai ciwon mara,wlh idan kukayi wasa ƴar ƙauye wannan da kuke rainata baza ta taɓa auransa ba" sai lokacin Abbou ya miƙe tsaye tare da zarar key ɗin motarsa sbd 1:30 yana da aikin tiater, yana nufar waje yana faɗin "Mama kawai ki sanya albarka..," da sauri yyi shuru tare da sakin murmushi yace "albarkar ki ita zatai ta siri garesa har yaje matakin auran"yana faɗin hakan yyi ficewarsa,yana fita ya shiga mota ya nufi hospital ɗinsa na M.J.B PRIVATE HOSPITAL.
a hankali yaja plat ɗin da Mummy ta cika masa shi sa cous-cous wanda yaki kayan lambu da zallar dafaffiyar hantar rago,cikin nutsuwa ya faraci har yaji cikinsa ya ɗaga bayan ya gama ci ya sha kunun gyaɗar da Mummy tayi masa sosai yaji daɗin sa,yana gamawa ya buɗe bottle water saida ya shanye tass sannan ya ɗauki tissue ya goge bakinsa,a hankali yaja kujerar baya ya miƙe tsaye,part ɗin Mameey ya nufa yana zuwa yaga babu kowa ciki hakan ya bashi damar shigewa cikin bathroom ɗinta.
da idanu Nusaibat tabi Jalal da kallo harya ɓacewa ganinta, ajjiyar zcy ta sauke kana ta kalli Nihila wacce itama tabi bayansa da kallo tace "baby ban taɓa ganin miskilin mutum kamar bobo ba,kalli har idanu muka haɗa na gaidashi amma yyi kamar bai san dani a wajan ba" ta ƙare maganar idanunta na kawo ruwa, dry Nihila tayi tace "bobo yana da sauƙin kai,sannan yana da hqr kana kuma yana da ɗauke kai,abu guda ke damunsa wanda ina tunanin shine rauninsa kuma shine silar zamansa miskilin kamar yadda kikace,amma rayuwa da bobona sai wanda yyi dace,domin wata ko cikin masallaci taje tana addu'a ba lalle ta sameshi matsayin miji ba,duk yadda yake da kai baka isa kace zaka rainashi ba,sannan abu wani bai damesa ba,kamar yadda abunsa bai rufe masa idanunsa ba,abu ɗaya yake dauremin kai game dashi Nusaibat" da sauri Nusaibat ta ɗaga idanunta ta kalli Nihila a zuciyarta tana ƙara godewa Allah da ni'imar da yyi mata...? numfashi ta sauke kafin tace "wanne abune" gyara zama Nihila tayi kafin tace.
"wata rana na shiga part ɗinsa naga baya ciki ashe yana wanka,harna kifta wajan dressing mirrow ɗinsa na dawo sbd wani tissue da nagani ɗauke da jini,na daɗe ina tsaye kafin a hankali na fara jiyo tarinsa a cikin bathroom,da sauri na fice daga part ɗin nasa, ni kaɗai na rasa wa zan faɗawa wannan tashin hankali,domin kaina ya kulle na rasa jinin mene" tsayawa tayi da maganar sbd hawayen daya sakko mata kafin ta ɗura da faɗin "bayan wannan Mummy tazo bedroom ɗina tashin Jalilerh domin taje ta gyarawa bobo part ɗinsa,sai ta samu tana bacci kallo na tayi tace "baby jeki gyara masa" da to na amsa mata kafin na miƙe na nufi part ɗinsa,tun daga parlour'n sa na tabbatar aƙwai matsala,ina shiga cikin bedroom na samesa ƙwance a saman bed ya kifa cikinsa sai juyi yake ga wani gumi daya yanko masa,cikin tashin hankali na ƙarasa wajan da yake ƙwance,ina zuwa na zauna kusa dashi tare dasa hannu na taɓa yuwansa,abun mmki babu zafi jikinsa amma yadda yake birgima zaka tabbatar yana cikin ciwon ciki mai tsanani,a hankali nace "Bobo" jin muryarta kusa dashi da kuma hannuna dana taɓa sa yasa yyi saurin sanya hannu ya jawoni jikinsa sai a lokacin naji zafin zazzaɓin dake jikinsa,cikin tsoron jikin nasa nace "yaya meke damunka? meke maka ciwo"..," tsayawa tayi da maganar tana kallon Jalilerh wacce tayi tsaye a kanta tana kallonta,gaba ɗaya fuskarta babu walwala,cikin son jin abinda ya faro yasa Nusaibat faɗin "ina jinki Nihila kin sani cikin JUYAYI me bobo yace maki" hawayen fuskarta ta goge kafin taja numfashi tace "babu abinda yace min amma abinda yyimin shine yaban mamaki" zama Jalilerh tayi still she get angry on her face calming tayi tace "what he did to you?" kallonsu gaba ɗaya tayi kafin tace "mai maƙon yaban amsar tambayar da nayi masa,sai ya ƙara matseni a jikinsa yana rawar ɗari,ina jikinsa yaja duvet ya rufemu gaba ɗaya,kallonsa nayi tare da buɗe baki zan ƙara tambayarsa kawai sai jin bakinsa nayi cikin nawa..
_ana karanta littafin UNCLE NE as free ko🤒bayan kun san cewa it will be PAID STORY...,ki ɗaure ki biya ki karanta cikin kwanciyar hankali babu tunanin hakƙin wani akan ki darling🥰_
6/10/21, 1:06 PM - Buhainat: _Littafin *UNCLE NE* na kuɗi ne bisa farashi mai sauƙi wanda zan kammala rubutasa cikin ƙwana 30, mai buƙata zai biya 300 masu son vip posting sau biya zasu biya 600 ta wannan asusun 0116886423 sulaiman naima s unioun bank, send ur evidence of payement to 08119237616_
*#PROMISE*
_28-29_
Da sauri Jalilerh ta miƙe tsaye bata bare ta ƙarasa jin maganar ba,ita dai tasan bata san wani abu wai shi kishi ba,haka nan kuma bata da wata alaƙa da bobo,ta nayi masa kallon helper,wanda ya taiamaketa,amma mene yasa ta kejin haushin abinda Nihila ke faɗi a kansa, jikinta taja zuwa upstrais ba tare kuma data ƙara cewa komai ba ta shige ta barsu zaune a wajan,jin shurun yyi yawa yasa Nusaibat faɗin "ina jinki" ta ƙare maganar tana danne kukan daya tawo mata,shuru Nihila tayi kafin ta ɗauki glass cup wanda ke ɗauke da ruwa mai sanyi ta shanye,kallon Nusaibat tayi tare da sakin murmushi tace "Naji tsoro sbd banyi tunanin abin ba,daga baya kuma sai naji dɗi" kallonta Nusaibat tayi tare da dai-dai ta nutsuwarta tace "daɗi kuma?" kai ta gyaɗa mata tace "Eh! sbd bayan ya sanya bakinsa cikin nawa,sai na kallesa shima ya kallan a hankali kuma ya cire nasa bakin kafin yaja ajjiyar zcy cikin ƙasa da murya yace "ban son surutu dat why na rufe bakin" ya faɗi hakan yana sakina,ina nan zaune a ɗakin ina son tambayarsa amma tsoro ya hanani a haka har bacci ya ɗauke sa, miƙewa nayi na fara gyara masa part ɗin nasa ya rage bed ɗin ne kawai ban gyara, Nusaibat rayuwar bobo akwai ɗaure kai idan yana wani abun sai kaga kamar mai aljanu,ina jin tsoro sosai kuma inajin tausayin sa,sbd ba kowa yasa damuwarsa ba,kamar yadda nima ban sani ba kawai dai ina harshashe ne,bobo bai son jama'a su fahimci rauninsa domin yana ganin kamar tawaye ne a rayuwarsa.