Sashe 87
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
9Months ago
JALILERH ce kwance jikin Jalal sai juyi tajei tana riƙe turtsetsan cikinta wanda ya kusa shiga wata na goma,hankalin Jalal gaba ɗaya a tashe yake ganin yadda matar tasa take shan wahala kamar zata mutu, Ammi na zaune gefe guda da farin babynta wanda tayi 2weeks da haifarsa fari tasss mai kama Jalal, Mameey kam hankalinta a tashe yake, Mama ce ta shigo da ruwan rubutu a hannunta zata bawa Jalilerh da sauri Jalal ya rungome Matarsa "kaga gantalalle yoooo banda sallama ina kai ina shiga harkar mata,ko dai mata maza ne bamu da labari? a'a wlh matsa kaban waje kasan kuɗin dana kashe wajan rubutun nan kowa?"dole ya bari ta bawa Jalilerh maganin ai kam nan naƙuda ya tashi fafur Jalal yace shifa babu inda zashi,ganin haka yasa Ammi tazu ta ɗauke sa daga Wajan suna zuwa waje ya faɗa jikin Zulfa ya fashe mata da kuka kamar yaro,kansa ta shafa ba tace komai ba,suna tsaye yaji kukan baby da gudu yay ɗakin Ammi ta riƙesa,suna tsaye har Mama ta FITO da babies guda biyu cikin towels,da sauri ya amshi yaran sai kuma ya bawa Ammi shi kuma ya zube a ƙasa yana sujudul shukri,yana tashi ya ƙara amsar yaran gaba ɗayansu mata ne kamar su ɗaya sak ɗaya nada dawadar Allah a ƙasan bakinta ɗaya kuma a ƙasan hancinta, komai nasu babu bambanci, hawaye ne ya sakko masa ya rungome yaran yana sakin kuka, Abbou ne ya shigo yana zuwa Jalal ya miƙa masa yaran yana dry sosai yace "Abbou ka grandchildrens ɗinka"yana faɗin hakan ya nufi ɗakin JALILERH tana kwance idanunta a rufe yana zuwa ya kwanta kusa da ita tare da rungome ta itama ya saka mata kukan farin ciki, rungome sa tayi tana hawaye tace "meye abun kuka mijina? abinda kake so ne ka samu,zanta tara maka zuri'a har sanda Ubangiji zai ɗauke numfashi,burina bai huce ka soni kaji tausayi na ka riƙeni da yarana amana"da sauri yace "Ni zan roƙeƙi ki soni kuma ki ƙauna ce ni,amma ni na daɗe da sallamamaki tawa zuciyar ina ƙaunarki fiye da komai nawa JALILERH, ni naki ne har abada ina alhafari da samunki matsayin matata i love You so much Wify wlh ina sonki bansan yaya ne zan faɗa maki irin son da nake maki ba" murmushi tayi masa tana ƙara rungomesa,A ranar babu wanda bai son matar Governor Muhammad Jalal Kabeer bobo ta haifi tawayen mata kuma *TAGWAYEN ASALI (book)* bayan ɗubbin wahalar da Bobo yasha kafin samun yaran ya shafe dukkan wani *ZARAFI (book)* daya samesa tare tsallake *TUGGU BIYU (book)* da akai masa. Ana kwana biyu suna Jabir da da Katarina da Papa suka sauka a garin Ibadan, ɓangaren Mama ƴan uwanta na ƙauye sunzu hakama ƴan uwan Mameey lokacin baby itama tana da ciki wata biyar hakama Nusaibat ga matar Irfan duk kusan lokaci ɗaya suka samu ciki, Ranar suna yara suka samu sunan Zulfa da Da Mameey Zulfa da Salmerh kenan, ana kiransu da Lawiysat da Ikkilmerh, sun samu kyauta masu yawa daga shugaban ƙasa,sarkin Ibadan da Sarkin Kano da sauransu Jalal kasa cewa komai yay sbd murna da kuma farin ciki,Ranar da daddare kowa ya koma wajansa daman baya barin kowa ya kwanar masa a part,an shirya yaran cikin showel sai baccin gajiya suke itama tana kwance cikin kayan bacci ta gaji sosai,yana zuwa ya durƙosa wajanta yace " surprise surprise" tace "what?" Yace "a'a canki" turo baki tayi tace "nifa ban sani ba" paper hannunsa ya bata tana buɗewa tayi saurin sakin ihu tare da faɗawa jikinsa tace "Uncle Admission na University of Cairo Egypt what of surprised?"sai kuma ta sanya masa kuka,dry yay mata yana shafa bayanta sai da tayi kuka sosai sannan ya cireta yace "meye na kukan i think is that is what you want ba,to stop cry Wify in sha Allah gobe jirginmu zai tashi tare da Mama zamu duk mouth zanna dawowa Ibadan sbd duba aiyoka" ƙara rungomesa tayi tace "thank you Soo much Uncle Allah ya ƙara maka arziƙi da kuma wadatar zcy ina sonka MIJINA ina ƙaunar ka UNCLE" Ikkilmerh ce ta saka kuka da sauri ya ɗauke ta yace "bata tasha stop all this basai kiyi gdy ba,abinda kika bani babu abinda zan maki na biyanki" kallon Ikkilmerh tayi tace "UNCLE NE ya cikamin farin cikina ƴar baba, UNCLE NE ya sanya na sameku a cikin rayuwata, UNCLE NE ya bani rabon lahira,ki tayani godiya wajan UNCLE kinji sweetheart" kuka ta ƙara sakawa da sauri ta buɗe rigar ta Brest ya bai yana ta shiga feeding yarinyar, kallonta yay yana lumshe dry tayi masa tace "Uncle yadai" gira ya ɗaga mata yana kwaɓe fuska yace "ba kece zaki bama Ikkilmerh har rabuna ba"dry tayi masa ta nuna masa ɗaya brest ɗin tace "take it komai na ka ne" lumshe idanunsa yay a hankali kuma ya sanya bakinsa akan nipples ɗinta ya shiga zuƙar ruwan Brest ɗinta,kansa ta shafa tana lumshe idanunta tana jin Yadda yake shanye mata ruwan brest,cikin ƙasa da Murya tace "i love You Uncle" kasa magana yay sai "uhm" da yace sakin nonon Ikkilmerh tayi tana kallon Mahaifin nata kamar Baba sai kuma ta saka kuka,da sauri Jalilerh ta mayar bata baki,kansa ta cire yay saurin kwallon ta tace "i love You"idanunsa a lumshe yace "i love You too Wify" sai kuma ya maida bakinsa saman nipples ɗinta.... ALLAHAMDULILLAH!
*ABINDA NA FAÆŠA DAI-DAI ALLAH KA BANI LADANSA,WANSA NAYI KUSKURE KUMA ALLAH KA YAFE MIN,ALLAH YASA KUYI AMFANI DA RASIN CIKIN LABARIN*
*INA GODIYA GA MASOYA WANDA SUKA SANYA KUÆŠI SUKA SAI LITTAFIN UNCLE NEðŸ˜TABBAS NASAN SOYAYYA NE INA KUMA ALFAHARI DAKU AKO SA YAUSHE, AƘWAI WANDA NAKE BI KUÆŠI A TSOFAFFIN FANS ÆŠINA TO BAN IYA GANESU IDAN SUN SAN KANSU INA JIRANSU A KODA YAUSHE*
*GAREKU MASU KARANTA MIN LITTAFI ƘYAUTA,BANA DA HAƘƘINKU TO NIMA BANA SON KU TAFI DA NAWA HAƘƘIN, SANNAN BAZAN MAKU ALLAH YA ISA BA AMMA NASAN KUSAN ALLAH BAYA YAFE YAƘƘIN WANI AKAN WANI🤷ðŸ»â€â™€ï¸TO DAI WLH WLH ALLAH LITTAFIN UNCLE NE NA KUÆŠI NE WANDA YA KEJIN ZAN IYA BIYANA HAƘƘINA GA ACCOUNT NUMBER ZAN BAYAR SAIKA TURO KUÆŠIN KA TA NAN,WANDA SUKE GROUP ÆŠINA BASU BUƘATAR DUCOMENT SBD ALRDY SUN KARANTA*
_Accout no 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616_
*MU HAÆŠE A SABON LITTAFINA NA KUÆŠI*
NEW BOOK *ZARAFI*
*NI'EEMERH SULAILAM SHU'AIBU*
_NIMCYLUV SARAUTA 👑_