← Book details Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 87

Sashe 69

Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Nimcyluv* 7/22/21, 8:02 AM - Buhainat: UCL NE _98-89_ Sosai Jalilerh take kuka kamar ranta zai fita,koda wasa Jalal bai yi ƙoƙarin hanta kukan ba,sai ma bayanta da yake bubbugawa yana faɗin "cry.. cry..cry very well Jalery" ai kam kamar ya kunna ta sai da tayi mai isar ta sannan ta shiga sauke ajjiyar zuciya,a hankali ya zare ta daga jikinsa ya shiga kallon jikinta,lura da kallon da yake mata rasa ta fara ƙoƙarin neman inda ya sanya mata hijab ɗin ta, haɗe fuska yay tamkar bashi yake kallonta ba,hijab ta ɗauka zata saka yay calmly yace "kada ki sa"and meye kike ɓoye?tun kan kikai haka na sanki, about 3yrs to 4"turo baki tayi kamar zai tai kuka tace "to stop looking at me" taɓe yay tare da nufar wajan kujera ya zauna,tana nan tsaye bai kulata itama bata zauna ba, hannunta riƙe da hijab tana jujjuyawa, lumshe idanunsa kana ya buɗe ya saukesu a kanta, jikinta yabi da kallo kamar ya samu tv, sosai yake mmkin girmanta lokaci guda ko uwar mata sai haka,ga yanayin shap ɗin mai matuƙar ɗaukan hankali, kwaɓe fuska tai zatai kuka kafin tace "Uncle naje?"waro idanunsa yay wanda suka ɗan janye kafin ya sauke numfashi yace "waya tsaidaki?" Cikin shagwaɓa tace "no body" bai kalleta ba yaci gaba da kallon daya kunna na labaran BBC, juyawa tai zata fita yace "zo nan" kasa musa masa tayi hakan yasa ta nufi inda yake tana zuwa a ƙasan carpet wajan ƙafafuwansa, fuskarsa a haɗe ya zame daga saman kujerar murya chan ƙasa yace "Jalileeeehh" ji tai tsigar jikinta ta tashi zuciyarta ta buga da ƙarfi, runtsa idanunta tayi kasa amsa masa tayi sai ƙasa da tayi da kanta, tattausan hannunsa ya saka ya tallafo haɓarta ya kasance fuskarta tana da kusanci da tasa sosai, ƙara runtsa idanunta tayi sbd saukar numfashinsa da taji,kamar mai kuyan magana yace "me damunki?ba kije wajan taro ba,then yanzo kince baza kije wajan dinner ba,ko baki farin ciki da abinda na samu ne?"hawaye ne suka shiga zubuwa daga cikin idanunta ta shiga girgiza kanta, haɗe fuska yay yace "zaki daina kukan nan ko sai ranki ya ɓaci"saurin haɗiye kukan tai sai ajjiyar zcya da take saukewa, ƙara natsuwa yay kusa da ita yace "to gaya min" muryarta na rawa tace "I'm sacred Uncle" da mmki yake kwallon kafin yace "akan me?" Kuka ta fashe dashi tace "Uncle ban son auren nan dan Allah kace kada ai dani" Murmushi yay kafin yace "why" ƙansa tai da kanta tace "bawai bana son yaya Aryan bane,kawai bana son zama dashi,ni bashi nake so ba" idanunsa ya ɗauke yace "then go and tell Abbou" girgiza kai tayi tace "i can't" taɓe baki yay kafin yace "ohh ni rainani kikai da kike gayamin yanzo?" Ƙara sautin kukanta tayi kafin tace "a'a Uncle,nasai kai ne kawai zaka fahimce ni,kace ni rayuwarka ce baby kuma ƴar uwarka ce,bazan manta da haka ba,tunda har zan zama rayuwarka kaga babu wanda ya dace yasan abinda yake damuna sama dakai" da idanu kawai yake kallonta kafin yace "to wa kikeso?" Kasa magana tai sai hannunta data shiga wasa dashi, hannayanta ya riƙe a hannunsa then yace "ina tambayarki?"wata kunya ce ta kamata da sauri ta kifa kanta a ƙirjinsa tana ɗan yin dry kaɗan, lumshe idanunsa yay yana jin mood ɗinsa na sauyawa wani a zababban feelings na neman zautar dashi,a hankali yasa hannunsa ya ƙara jawota jikinsa tare dasa hannu ya ware ribbon ɗin kanta ya shiga tura yatsuna cikin sumar kanta,kafin ya ɗura hancinsa ya fara shaƙar ƙamshin ta,kanta ta ɗaga ta shiga kallonsa shima kallonta yake kamar bai taɓa ganinta ba, idanunta ta ɗauke muryarta na rawa tace "Uncle baka da lafiya ne?meke damunka?" Fesar da numfashi yay kana ya copping face ɗinsu yace "so kike kisan meke damun Uncle ɗinki?"da sauri ta ɗaga kanta tana taune bakinta, Murmushi yay yace "ohhyaa open your mouth"batai tunanin komai ba ta buɗe bakinta, hancinsa ya ɗura saman bakinta yaji wani ƙamshi na fita, Murya can ƙasa yace "close your eyes"rufe idanunta tayi a hankali Jalal ya tura hannunsa cikin sumar kanta ta wajan wuyanta hakan yasa fuskarta ta ƙara mannewa da tasa, slowly ya sanya bakinsa cikin nata lokacin da ɗumin bakinsu ya haɗu gaba ɗaya suka sauke ajjiyar zuciya,cikin wani irin yanayi na rashi sabo, da kuma yanayi na buƙatuwa ya kama lips ɗinta ya shiga tsotsa yana lumshe idanunsa, da sauri ta buɗe idanunta tana kallonsa shima kallonta yay yana ci gaba da shan bakinta, lumshewa idanunta tayi hawayen cikinsu ya samu damar sakkowa,da ɗan zafi² ya kama tongue ɗinta ya fara bata wani hot kiss Jalilerh ƙasa ɗaure tai hakan yasa ta fara ƙoƙarin ƙwance bakinta jin kamar zai rabata da harshen ta, ganin abinda take shirin yi yasa yay saurin juyar da ita ta koma jikin kujerar shi kuma yay mata rumfa,da wani irin salo mai tafiya da tunanin wanda akewa Jalal yaci gaba sucking tongue ɗinta yana yi yana tura mata nasa tongue ɗin ko zatai accepting,har cikin ransa baya jin daɗin yadda abin yazo masa,bai kuma san lokacin da zuciya da gangar jiki ta ɗebe sa zuwa gare ta ba,bashi da wani option daya huce haka yana da tabbacin ita kawai zai iya raɓa ya samu sauƙin abinda ya keji,ko wacce akai masa Engagement bazai taɓa iya aikata mata haka,kawai zuciya tafi nutsuwa da Jalery, abubuwa daya keji gama da ita,suna da yawa yasan cewa bawai sonta yake irin so na aure ɗin nan ba,amma yana jinta a jinin jikinsa,ko abune ya sameta kafin a gaya masa jikinsa ya gama bashi, Jalilerh kam ganin abin take kamar amafarki, ƙasa mutsi tai sai Jalal da take kollo jin yana da fidda wani sexcy sounds, zuciyarta kuma banda lugude babu abinda take, tsoro da firgici sun gama cika mata zuciya tsoranta ɗaya kada wani ya shigo parlon ya gansu a haka, musamman Nihila wacce take shirin zama mata a garesa lokaci kawai ake jira,jin hannunsa ya shirin sauka a cikinta tai saurin riƙe hannunta tare da ƙwance bakinta, hannunsa yasa ya dafe kansa yana jin yadda zuciyarsa ke tafasa ga wani irin azaba daya keji a mararsa,fesar da numfashi yay mai zafi tare da ɗaga idanunsa ya sauke a kanta,kasa daure kwallon da yake mata tayi jikinsa ta faɗa ta sakar masa wani kuka wanda kai tsaye bazai iya fassara kukan nata ba,sai da tayi mai isar ta taji bai kulata ba, ɗagowa tayi ta kallesa taga still ita yake kallo idanunsa sun kaɗa sunyi jajirr, muryarta na rawa tace "Uncle why?"kasa magana yay sai kallonta kawai da yake,kamar daga sama kuma taji yace "ɗaga ni" zamewa tayi daga jikinsa hawaye na bin fuskarta,tana ɗaga shi,ya saci kallonta ganin kanta a ƙasa yasa yay saurin miƙewa tare da nufar bedroom ɗinsa sbd bai son taga yadda mararsa ta miƙe,ta daɗe a zaune kafin ta miƙe tsaye jiki a sanyaye ta kwashi warmers ɗin tayi tare da fita daga part ɗin,a parlour ta samu Nihila wacce dawowarta kenan daga wajan makeup,tana zaune saman sofa tana latsa wayarta,tana sanye da wani blue ɗin lace tayi ƙyau sosai,kallon juna sukai ba tare da kowa yace wani abu,daman ita Jalilerh magana bai dameta ko waye kai sai tai niyyar magana zatai, harta shige kitchen ɗin idanun Nihila na kanta,sosai tai mmkin abinda take a sides ɗin samarin gidan kuma tana da tabbacin part ɗin Jalal taje,tana wannan tunanin Mameey ta sakko dwonstrais tasha ado cikin wata atamfa Holand mai ƙyau,ganin Nihila yasa tace "a'a masha Allah baby, kinga yadda kikai ƙyau kowa?eyeee duk kwaliyyar nan ta bobo ce?"Murmushi baby tayi tace "Mameey ina yaya Aryan ne?" Mameey tace "yaje airport jirginsu Anuty ya sauka,yanzu haka ma suna hanya"miƙewa baby tayi tace "wow can wait to see matar yaya Irfan Anuty Ikram" Mameey tace "ai kam suna hanya, Jalal ya fito kowa? We getting late" girgiza kai tayi tace "bana jin ya fito,coz yanzu naga Jalilerh ta fito daga part ɗin sa"waro idanu Mameey tayi tace "sai yanzu ta fito?"sai kuma ta saki Murmushi tace "ok jeki ce masa duk an tafi wajan dinner shi ake jira"kamar jira take tace "ok Mameey" tana faɗin hakan ta nufi part ɗinsa, Jalilerh tana sane taƙi fitowa daga kitchen ɗin gani take kowa zai iya gane abinda Uncle ɗinta yay mata yau,tana zaune saman kujera taja idanunta ta lumshe,sai a lokacin taji tsigar jikinta na tashi musamman idan ta tuna lokacin daya sanya bakinsa cikin nata,takurewa tai a saman kujerar ta shiga sauke ajjiyar zuciya,a ƙwance Nihila ta samesa yay rufda ciki yana fitar da numfashi a hankali, wato bacci yake nan?ta tambaya a ranta,shine ya sanya tana ta Knocking bai magana ba, ƙarasa shiga cikin bedroom ɗin tayi tare da bubbuga gefen kanta,shiru yay mata duk da cewa yana jinta amma yay pretending kamar bacci yake, leƙa fuskarsa tayi aikam kamar ance ya buɗe idanunsa nan suka haɗa ido, kallonta kawai yay na ɗan wani lokaci kana ya janye idanunsa daga gare ta,magana ta fara while idanunta na kansa tace "we getting late bobo, Mameey tace ka tashi ka shirya"banza yay mata sai data ƙara magana yace "to bazani ba"zaro ido tayi waje kafin tace "kamar ya?,bobo dinner ɗinka ce fa"haɗe rai sosai kana yace "kee get out,idan zaki adawo lfy nace bazani"fita tai da sauri idanunta cike da hawaye, Mameey na ganinta tace "Mameey wai ba zashi ba"Mameey tace "kamar ya kenan?"baby tace "haka dai yace min,kuma hadda kuruni ai da Jalilerh ce bazai kurota ba"miƙewa Mameey tai tace "ya isa,ban son magana irin wanann, just wait for me"tana faɗin hakan tai part ɗinsa tsayawa tai sbd ganin ƙofar a rufe, Knocking ta shigayi amma akai mata banza,dole yasa ta hqr ta juya abinta, parlour ta dawo a nan ta samu Nihila tsaye idanunta cike da hawaye,tana ganinta tace "wayata na sama,kiramin Irfan" babu musu tai dailing number da aka sawa sweet bro,yana picking ta bawa Mameey,daga chan Irfan yace "en mata kun ƙarasu ne?" Mameey tace "a'a wanann uwar mata ce, Jalal bazai zo ba,but kada ka gayawa kowa har Jafar ɗin sbd kada yaji babu daɗi,idan aka shiru a tashi daga nan Jafar nasan zai zo nida kai na zan masa bayani"Irfan kamar zai kuka yace "but Mameey...," Da sauri
Chapter 69 · 0% Book details