Sashe 5
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
to abufa kamar wasa gaba ɗaya Alhaji kb baya cikin nutsuwarsa koda yaushe cikin falkin Zulfa yake gefe guda kuma da wani irin yanayi da yake gani cikin falkin wanda har yanzu ya kasa tantance wanne abune,ko ina an baza rahotanni akan ɓatan nata ko ina maganar Zulfan ake,hatta su mama6 da Jamal da Lamir cikin posting picture nata suke a I.G, Twitter, facebook, Whasapp, ga kuma vedio ɗin ta da suke sakawa a tik tok,dukkan Wasu kafafen sadarwa cikin neman Zulfa Zubair amma shuru koda wasa ba'a samun wanda yace yaga mai kama da ita tamkar an kulle bakin jama'a yauta kasance ranar sunday sati biyu ta ɓatan Zulfa Alhaji kb na zaune da bobo a hannunsa yana masa wasa,cikin sauri ya saki bobo daga hannunsa tare da safe saman forehead ɗinsa dake sara masa,da hanzarin Mameey ta tare Jalal kafin yaje kasa "innalillahi sakinaa fa kayi Alhaji yanzu da yaji ciwo fa,koda yake kai babu ruwanka domin ni jama zasu zaga musamman dangin Zulfa"saurin kallonta yay cikin ɓata fuska yace "what!? wanne suna kika ambata?"da mamaki take kallonsa tace "ehhh Zulfa nace kuma nasan kaji"ta faɗa tana jijjiga bobo dake kuka yana ƙoƙarin saka ya tsanshi a hannu, miƙewa yay ya tare da amsar Jalal har yaje wajan strais ya tsaya yace "koda wasa kada ki sake ambatar sunan Zulfa idan ba haka ba..." cikin tashin hankali tace "kamar kada na sake ambatar sunan Zulfa?idan da wanda yafi da cewa yaji sunanta to bayanka yake bi ai kuma Zulfa ai.."da wata gigitacciyar tsawa ya tari nufashinta "my friend shut up i hate this name na tsanani sunan Zulfa na gaya maki" yana faɗin hakan yay saman bene abinsa yana tafe yana jijjiga bobo,washe gari tun da sassafe ya fice da gidan bayan ya kai mata bobo ka san cewar a wajensa yake ƙwana kai tsaye wajan Mama yaje ya nufa yace mata yana son yazo takwashe kayan Zulfa daga gidan,zaro idanu tayi domin bata tsammaci abinda zai faɗa kenan ba, murmushi tayi tace "kamarya ya kenan kb? shuru yay mata sabida bai san abinda zaice mata ba,gyara zama yay yace "hankali na yana tashi idan naga kayanta kullum gani nake kamar zata dawo"tsaki Lamir yay yace "munafiki dai sam baiji daɗin halinsa ba wlh" kwaɓe fuska Jamal tayi tace "ayya bro Lmr babu ƙyau fa"wata harara ya watsa mata yace "kee dalla gafara kema ai munafukar ce sai kace ubanki hala kema yakai jininki an tsaface"Jamal bata ƙara cewa komai ba taja bakinta tayi shuru, "kai Allah ya rabamu da halin gado kai dai Lmr babu inda ka bar kakanka wlh wannan la'antaccen halin ba'a nono na ka tsotsa ba,Kabeeru ina son Jamal ta maye gurbin ƴar uwarta Zulfa ko babu komai Jalal zai tashi hannun ƙanwar Mahaifiyarsa,jinjina kai Alhaji kb yay yana mai danne zafi da raɗaɗin daya keji akan ambatan sunan Zulfa da suke"amma Mama how can that happen?tayaya zan zauna da Jamal bayan ban saki yayarta ba? numfashi ta sauke tace "yanzu waya san inda Zulfa take Kabeeru?baka da tabbacin tana raye dan haka idan ka amince a gobe sai a ɗaura auren ta koma mazaunin yayarta ita ta buƙaci hakan da kanta" miƙewa yay tsaye yace " shikenan na amince"yana faɗin hakan ya fice daga gidan,a hanya ya biya inda ake samun masu aiki mata yay dace da samun wata matashiyar budurwa,bayan yay parking ya fito baba Habu yace "mai gida wannan abar fa?"zaro manyan idanunta karime tayi tace "wace abar?"washe baki yay shima sai da gatsonsa ya bai yana yace "ke mana wlh ko alahira aka bawa mutum ke yasan bai aika abin arziƙi ba wai ina ruwan duba"haɗe rai tayi tace "wallahi nasan na fika ƙyau jini baki haƙora a waje duk gansa kuka"Alhaji kb danne dryarsa yay yana sauran maganar su,baba Habu ne ya ɗauki goro ya cilla a baki yace "wallahi wannan bakin da kisa ɗaya zan kasheki, Allah sarki innata tasha tsotso ina ruwan Kabilu😂, ganin basu da alamar gamawa yasa Alhaji kb yay shigewarsa cikin gidan.
tofa kamar yadda Mama ta faɗa haka washe gari aka ɗaura auren Alhaji kb da Jamal akan sadaki duba hamsin sosai Lamir yay baƙin cikin faruwar hakan dole yay shuru domin anfi ƙarfin musamman da baba Kamis yay magana yayan Mama kenan.
haka shekaru suka dinga zuwa suna shuɗewa tamkar yadda a kullum nake rubuta page ɗin labari ina tafiya wani page ɗin yanzu muna da kimanin shekaru biyar kenan Jalal ya zama ɗan shekara biyar kyakkyawan yaro fari tas kamar ɗan larabawa ga shegen surutu da wasan tsiya,amma masha Allah aƙwai ilimi musamman na addini baya wasa hakan tasa Alhaji kb yake alfahari dashi,a wannan lokacin Mameey ta haifi yara maza guda uku a lokaci daya ƴan uku kenan Imran,Irfan,Aryan inda Jalal ya basu tazarar Shekara uku kenan a wannan lokacin suna da sheka bibbiyu su kuma, Jamal kuma tana ɗauke da ƙaramar babynta mace mai suna Nihila sosai Jalal yay murna da samun babyn kullum idan ya dawo daga makaranta haka zaita ɗaukanta yana mata wasa,yanzo ma yana zaune yace "Mumy Nihila muna kama ko?" dry tai masa sabida baya gajiya da surutu wani chocolate ta ɗauka tace "maza kaiwa su Aryan"amsa yay da sauri cikin nutsuwa ya nufi part din6 Mameey ganin babu kowa yasa ya shige bedroom ɗin arba yay da wata roba tamkar zuma ce a ciki yana zuwa ya buɗe ya shaye tasss, ganin kusan awa guda bobo bai dawo ba yasa Mummy (Jamal)zuwa part ɗin Mameey a zaune ta samu Mameey ita dasu Irfan suna ganin Mummy suka tashi da gudu suka nufi wajan "eyee ƴan samari an girma ina yayanku? tun ɗazo ya shigo nan babu labarinsa?"Mameey ce ta miƙe tace "nikam ina part ɗin Abbou Jalal su Aryan kuma Yanzu aka kawosu daga school kafin Mummy tai magana Imran yazo da sauri wajan Mummy yace "Mummy ayaa can"ya faɗa yana nuna mata bedroom ɗin Mameey da sauri suka ƙarasa wajansa wata kara6 Mummy tayi sabida ganin Jalal ƙwance a ƙasan carpet kumfa na fita a bakinsa...
kash😢na gaji idan babu comments gobe babu UPDATE zan hudu
_Kamar yadda mace liffafin UNCLE NE na kuɗi a bayan nai free book guda biyu nace zanyi PAID book guda biyu to nayi THE NEW EMIR wannan shine cikon na biyun mai son UNCLE NE zai biya 300 da nace 400 amma na rage sabida naga kuna son shi da yawa,idan kuma kana bukatar vil inda zaka samu duka littafan dana rubuta na kuɗi kuma a nan zan dinga posting sai biyu a rana zaka biya 600 babu yawa ai nayi ƙoƙari da 1k ne, idan kuma ta prvt kakeso ana baka wannan kuma 1k shima zaki turo ta wannan asoson 0116886423 sulaiman naima a unioun bank,shedar biya 08119237616 ƴan Niger suyimin magana ta waccan number dana bayar wannan tafiyar daban take dan Allah idan ba siya zaki ba kada kimin magana, and kuma Ni bazance kada afitar ba kawai da kusan hakƙin da bana ku ba.
6/10/21, 1:03 PM - Buhainat: _� UNCLE NE ✨_
_âœðŸ? NIMCYLUV_
*8-9*
_Wannan littafin na kuɗi nake rubuta shi da dukkan zuciyata,lafiyata,basirata kuyi hqr da a abinda littafin ya ƙunsa haka nashi salo yake,babu wanda naiwa dolen karantawa Sai wanda yay niya sabida haka masu faɗin kuɗin littafin yay yawa bance dole ku karanta ba ku barni da abina😂daman book ɗin ba irin naku bane na ƴan ajin tubar kalla ne,don haka i don't care about what people say to me,coz i have i confidence,kuma Allahamdulillah i have what i want kmar yadda nake so *UNCLE NE* bamu shiga komai ba a littafin har yanzu shimfiɗa nake *wannan page ɗin sadaukarwa ne ga dukkanin matan dake shan maganin feeling kuma suke anjiyeshi a inda suka dama ba tare da sanin halin da yaransu zasu shiga ba* ki biya kuɗi akan farashi mai sauƙi 300 idan kina buƙatar vip inda za'a ke posting sau biyu a rana kuma zaki samu sauran paid book ɗina ciki zaki biya 600 ta wannan asoson 0116886423 sulaiman naima s unioun bank proof of payment 08119237616 ƴan Niger suyimin magana ta Whasapp Please account za'a turo ko aje p.o.s musamman ƴan vip wanda bai da account yaymin mgn_
labari ko wanne da salonsa da kuma sigar da zai faÉ—akar musamman wanda suka sama ranse cewa dan su faÉ—aka zasu karanta domin ance fazakkir fa'innal zikira tamfa'ul mu'uminun.