Sashe 20
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da sauri ya buɗe idanunsa ya ƙorawa Mummy idanu kamar mai nazartar maganarta, a hankali kuma yaja idanunsa ya rufe kamar mai yin bacci, murya can ƙasa yace.
"Ni duk kaina ya kulle, i don't understand anything, mene kikayi da zanji zafinki,kinfi kowa sani i'm nothing without you,na tabbatar uwa ba zata taɓa cutar da yaronta ba,all i need for u,albarkarki"
Murmushi tayi masa kafin ta shafa sumar kansa tace "Allah yyi maka Albarka,ya baka dukkan abinda kakeso,ya baka sa'ar rayuwa data mutuwa,ya haÉ—a ka da mata nagari"
ya mutsa fuska yyi kafin ya miƙe tsaye, hugging yyi Mummy kafin yace "zani sallah" kansa ta sumbata kana ta sakeshi,ya juya ya fita daga cikin part ɗin, yana zuwa yaga babu kowa a main parlour'n hakan tabbatar masa Abbou tun sallar magrib bai dawo gida ba,part ɗinsa ya shige direct bathroom ya huce yyi brush ya ɗaura al'wala kana ya fesa parfume mai sanyi da daɗi,yana gamawa ya fita masjid, a compund na gidan ya samu Jafar dasu Imran suna kallon paster da Jafar yyi ɗazo, photon Jalal ne yasha shadda sky blue da kuma hula dark blue, ɗinkin riga da wando da kuma Babbar riga,sosai photon jikin paster yyi ƙyau sabida murmushi gefen baki da Jalal yyi,daga saman paster an rubuta D.R.P ƙasa sunan jam'iyyar an saka (power) daga ƙasan paster an rubuta PRESIDENT MUHAMMAD JALAL BOBO, yana zuwa suka tafi wajansa suka rungomesa kansu ya shafa yace "darling" dry sukai gaba ɗayansu kafin a tare suce "we are proud of you yaya, munji daɗin samunka as brother" janyesu yyi daga jikinsa kafin ya kalli Jafar dake can wajan fanfo yana yin al'wala,yana gamawa ya matsu kusa dasu yace "wato ko dole sai kun nuna tare kukazo duniya ko?" dry Aryan yyi kafin yace "haba yaya Jafar,ai bamu sanin time ɗin da muke magana tare" kai ya jinjina kana yace Irfan ya zura paster a cikin mota kafin su fito daga masallaci,suna shiga Masallaci su kaga ana rabon alwala da dabino haɗi da goro, ƙarasa shiga sukai bayan an idar da sallah Jalal shima fitowa yyi bai zauna ba sabida cikinsa da yaji yana masa ciwo,yana fitowa waje yaji wasu suna faɗawa Abbou "to Alhaji Kabeeru Allah ya sanya alkairi..
ba tare daya kalleso ba,yyi shigewarsa cikin gidan,a main parlour ya samu Jafar zaune a kan sofa gefen sa kuma Nihila ce zaune tana duba littafi karatu sbd sun fara text ta second semester,waje ya nema can gefe ya ɗauki wayarsa iphone 12 max ya fara latsawa, Jalilerh dake sakkowa daga saman upstrais ta ƙarasu kusa dashi kanta a ƙasa tace "uncle..!" kansa ya ɗaga a hankali ya kalleta daga ita sai wata duguwar riga iya laps ɗinta gashin kanta har baya,yana kallonta ya sunkuyar dakai ƙasa ba tare kuma da yace komai ba,tana nan tsaye har Aryan ya fito daga cikin part ɗinsa,kallonta yyi yace "beb me kike a kansa?" fuska ta kwaɓe da sauri kuma ta ƙarasa wajansa tace "chocolate Mummy yace nazo ta bani" murmushi yyi mata tare da kama hannunta yace "Mummy daman namiji ne?..idan macace haka za kice tace..,idan kuma namiji ne haka za kice yace" kaita ɗaga masa kafin tasa hannunta a waist ɗinsa tace "yaya a kabani?" hancinta yaja yace "ok muje" daga gefen sa yaji Jalal yace "don't go with her,and kada ka bata komai" yana faɗin hakan ya miƙe tsaye da saurin Nihila ta ƙarasu wajansa tace "goodnight bobo" kanta ya shafa yace "night beb" ya faɗi hakan ya kissing kanta,hawayen da Jalilerh ke ɓoyewa ne ya sakko daga cikin idanunta,da kallo Aryan yabi bayan Jalal yana jin babu daɗi a ransa,kallon Jalilerh yyi yace "sorry beb,ƙilan laifi kikai masa go and apologize him" kaita gyaɗa nasa cike da ƙuruciya a hankali ta nufi part ɗin nata cike da tsoro, Jafar daman ko takan Jalal baibi ba sbd badan shi yanzo gidan ba, bobo na shiga part ɗinsa ya shiga cikin bathroom ya sakarwa kansa shower,ruwan na dukan jikinsa yana sakin ajjiyar zuciya, Abbou bai shigo gida ba sai sanda ya gama abinda zaiyi a waje shida Alhaji Kamal (am so sorry nayi miskate mai maƙon nace Alhaji Kamal,sai nace Mubarak, but president Mubarak daban, Alhaji Kamal kuma abokin Abbou dat all).
cikin kayan bacci marasa nauyi ya shirya kana ya fesa turare masu ƙamshin gske,bayan ya kammala yaja system ɗinsa ya fara dannawa, Jalilerh tun ɗazo take tsaye a bakin ƙofar parlour'n sa amma tsoron shiga take sbd bata san mene zai mata ba,bayanta ta juya taga Imran murmushi yyi mata yace "a'a bebn uncle ki shiga mana" kaita gyaɗa masa kana a hankali ta tura kanta cikin parlour'n ajjiyar zcy ta sauke,cikin nutsuwa kuma ta ƙara tura kanta cikin bedroom ɗin hango shi tayi ƙwance a kan bed yaja duvet ya rufe jikinsa,wajansa ta ƙarasa tare da tsayawa a kansa,a hankali cike da tsoro kuma tace "uncle" ta faɗa tana turo bakinta gaba, lumshe idanunsa yyi tare da juyowa ya kalleta, ɗauke idanunsa yyi ba tare da yace mata komai, shassheƙar kuka ta fara kafin ta ƙara kiran sunansa,a ɗan hasale ya kalleta yace "what..?" ƙara sautin kukanta tayi ba tare kuma da yace komai ba yaji ta faɗa jikinsa tana kuka, lumshe ido yyi yana jin kansa na ƙara sara masa,ga kuma kukan da take masa a kunne,cikin ƙasa da murya yace "sorry me Uncle yyi mki?" cikin kuka ta ɗaga kanta ta kallesa kafin ta kifa kanta a ƙirjinsa tace "ba kai ne bakai min irin na sister Nihila ba" waro ido yyi waje yace "me..?" hannu tasa a bakinsa sannan ta ɗura saman kanta,hannu yasa ya dafe kansa tare da mirginata ta gefe ya ɗan ɗura ƙirjinsa saman nata yace "ohhyaa haa bari nai baki mai ƙyau..
#Team Abbou what did you expecting...?
6/10/21, 1:05 PM - Buhainat: _Littafin *UNCLE NE* na kuɗi ne bisa farashi mai sauƙi wanda zan kammala rubutasa cikin ƙwana 30, mai buƙata zai biya 300 masu son vip posting sau biya zasu biya 600 ta wannan asusun 0116886423 sulaiman naima s unioun bank, send ur evidence of payement to 08119237616_
*#Matters of the heart*
_26-27_
bakinta ta buɗe kamar yadda yace tare da tsora masa idanunta tana jiran daga mai zai mata,hannu yasa a saman forehead ɗinta tare da dungure mata kai,cikin ƙasa da murya irinta mai jin bacci yace"nine kike tunanin zan saka bakina a naki God forbid" ya faɗa yana murɗe kunanta,zafin data jine yasa ta saka masa kuka tare da shigewa jikinsa, lumshe shayayyun idanunsa yyi yana jin kukanta har tsakiyan kanta,musamman idan ta ƙwala masa ƙara,kallonta yyi yaga da gske kukan take,gaba ɗaya ta shagwaɓe fuska kamar ƴar baby,hawaye yyi mata faca-faca a fuska, miƙewa yyi zaune ba tare daya kulata ba yasa tattausan hannunsa ya ɗago ta zuwa saman cinyarsa,hannu yasa ya tallafo haɓarta yace "meye" ya faɗa yana ƙarewa oval face ɗinta kallo,baki ta turo gaba tana yarfe hannu kafin ta ƙara sautin kukanta, fuska ya haɗe kamar bashi yyi magana yanzu cikin wata sabuwar Muryar yace "tashi a jikina"mai maƙon tayi shuru saima ƙwanciya da tayi saman bed ɗin ta fara birgima tana kuka,ita a dole ya cire mata kunne,waro idanunsa yyi waje kafin yaja jiki gefe ya ƙwanta tare da jan duvet ya rufe jikinsa,hasken ɗakin ya kashe cikin Muryar tsokana yace "ga dodo nan" ai da gudu ta nufi inda yake ƙwancen ta shige cikin jikinsa tana sauke ajjiyar zcy,duk yadda ta bashi dry kasa yi yyi sbd miskilancinsa,hannu yasa ya jawota zuwa jikinsa kana ya sumbaci goshinta kaɗan,cikin Muryar wacce take dai-dai kunanta yace "oyaaa sleep" kanta ta gyaɗa masa kana ta zagaye hannunta waist ɗinsa,babu jimawa bacci ya ɗauketa,kallonta kawai yyi yana jinjina rigimarta,wato tana jin baccin amma rigima ya hanata,zameta yyi a jikinsa kana yaja mata duvet ɗin shi kuma ya sauka ya koma saman sofa,ya daɗe idanunsa biyu sabida ciwon cikin da yake damunsa,har akai kiran sallar farko idanunsa biyu,a hankali ya miƙe hannunsa dafe da kansa sbd juya masan da yake,warm water ya haɗa cikin jazzuie ya shiga ciki,sosai ruwan yyi masa daɗi,bayan ya ƙasa jikinsa ya sanya bathrope a jikinsa,ya ƙarasa jikin sink yyi brush tare da ɗaura al'wala,bayan ya gama ya nufi cikin bedroom ya sanya wata milk ɗin jallabiya a jikinsa tare da wani black ɗin hirami a saman kansa tamkar balarabe, paryer mat ya ɗauka ya nufi parlour a nan ya shimfiɗa ya fara sallar lafila,yana zaune yana azkar yaji an zauna kusa dashi,da sauri ya juya ganinta yyi ta shasshafa ruwa a fuskarta da ƙafarta da kanta,sannan kuma ta ɗauki hiraminsa ta saka a kanta,waro idanu yyi waje kafin ya janyeta a jikinsa fuska babu annuri yace "mekenan?" kwaɓe fuska tayi tace "uncle nima irin naka zanyi" sakin fuskarsa yyi tare ƙura mata gajiyayyun idanunsa masu kalan bacci yace "sallah nake,ke kuma kinayin tane?" ya tambaye ta yana ƙara jan casbahar hannunsa,turo baki tayi kai a ƙasa tace "a'a ba nayi,mu ai uwa SUNDU muke bauta wa" zaro idanu yyi waje kafin ya ajjiye casbahar dake hannunsa yyi jan ƙarshe yace "wace uwa SUNDU kuma?" ya tambaye ta yana jin gine jikinsa da jikin sofa, ƙara washe baki tayi tace "wata bukanniya ce,mai ƙaho huɗu,da hannu huɗu da kuma idanu huɗu,dukkan abinda mukeso tana yi mana,Sannan idan mutum yyi ba dai-dai ba tana hukunta shi,wannan tsoron ya sanya naƙi komawa birninmu,duk da nasan Katarina(her mother),da Ummi suna kukan rashina,wlh uwa SUNDU da Papa(her grandfather) azzalumai ne" ta ƙare maganar idanunta na kawo ruwa,da hannu ya ɗago ta zuwa saman cinyarsa,kana ya ƙura mata idanunsa,iskar bakinsa ya fesar kafin yaja numfashi yace.