Sashe 32
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dreven har ƙofar gida ya ajjiye Jalilerh ta durƙoshe wajan tana sakin kuka,Sosai Hibba ke gudu akan titi tana tafe tana danna wayar hannunta,a haka ta samu ta laliɓi numbersa wacce ya bata,ya zaune a parlour idanunsa lumshe kamar mai bacci tunda wannan abun ya faru babu wanda yaywa magana, kuma ko barin ɗakinsa baiyi b, Jafar ne ya kallesa yace "ana kiranka ya kamata ka ɗauka wajan 5 miss call kenan" ware jajayen idanunsa yyi tare da saukesu a saman screen ɗin wayar yana kallonta har ta gama ringing ɗin,danna wayar tayi zai danna off sai wani kiran ya shigo,a hankali yyi picy tare sanyata a cikin kunansa,daga can ɓangaren Hibba tace "na ganosu na gane sharri akai maka ina da hujjar komai a hannunsa" da sauri ya miƙe zaune domin sosai ya gane murya ta sai dai bai gama fahimtar abinda take faɗa ba,cikin ɗan ɗaga murya yace "mene kike faɗi? Su waye? Me kika gano? Numfashi ta sauke tace "wannan vedio'n sharri akai maka na gano wanda sukai maka kana ina" da sauri ya miƙe tsaye yace "what kina ina ke..? Bayanta ta juya sbd ƙarar motar da taji kafin tace "ina hanyar zuwa wajan police kuma naga fuskar....," Bata ƙarasa faɗa wata ƙatuwar mota tayi ciki da ita wata ƙara ta saki wanda ya sanya Jalal saurin toshe kunansa,can gefe ta faɗi motar kuma tayi gaba abinda a nan take kuma jini ya fara zuba ta tsakiyar kanta..
Biya 300 ko 600 domin samun littafan dana rubuta na kuÉ—i 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616
6/10/21, 1:20 PM - Buhainat: 46-47
Kai tsaye ambulance ɗin babban asibitin dake ibadan suka nufa, cikin saurin manyan likitoci suka ƙarbi Hibba sai dai tun kafin su isa ga emergency Hibba ta riƙe hannun Wani doctor kafin a hankali ta buɗe baki tace "La'ila ha'illallah Muhammad Rasulullah...,"wani tari ya sarƙe bakinta kafin wani gudan jini ya biyo bayan tarin, ɗauke kai likitan yyi tare dasa hannu ya shafi idanunta da suke a buɗe, ciki suka ƙarasa shigar da ita, kafin su sanye bandage suka naɗe kanta daya tsage biyu,kasan cewar ƴar sananne ce babu wahala aka samu number governor Mubarak Yahya cibo ringing ɗin farko akai picking call ɗin,Lamir ne ya amsa tare faɗin "eh,shine lfy dai?" Daga can ɓangaren police ɗin yace "babu abin ɓoye domin ko ban faɗa ba zaku iya gani a labarai Allah yayiwa ƴar sa Hibba rasuwa,yanzu haka muna cikin asibiti tare da gawarta zaku iya zuwa ko ɗauka domin suturta ta" yana faɗin hakan ya juya inda aka rufe Hibba da likkafani, Lamir daga can ɓarin yyi shuru yana kallon Hajja Ayushert wacce fitowar ta kenan daga part ɗinta zuwa main parlour,kallonsa Mubarak Yahya cibo yayi yace "lafiya dai naga yanayin ka ya sauya gayamin mana" ƙasa Lamir yyi da ido shi ala dole tsoran faɗa masa yake, Hajja Ayushert ce tace"Lamir talk mana,kasa bugun zcyata na ƙaruwa" cikin Muryar tashin hankali yace "Hajja kiyi hqr da abinda zan faɗa maki,ke musulmace kuma babu wani musulmi da yake sani abinda zai faro dashi, Allah shike bamu abinda ba musan zamu samesa ba,haka kuma shine yake amsar abinda ya babu a duk lokacin da yaga dama,dole za kiji zafi da raɗaɗi abu hqr shine yafi maki a yanzu kuma...,"da sauri ta katse sa ta Hanyar faɗin "ba wannan nake buƙatar sani ba,ka gayamin me aka gaya maka a waya?" Juyawa yyi kafin yace " ALLAH ya yiwa salma rasuwa,yanzu ake faɗa min a wayar da aka kira,ta rasu ne ta hanyar haɗarin babbar mota daya rutsa da ita" cikin ƙara ji da fitar hayyaci Hajja Ayushert tace"what are you out of your sense?Lamir kasan abinda kake faɗa min kowa?kasan mene bakinka yake faɗa kowa?tayaya za'a ce min Hibba ta mutu bayan yanzu akan idanuna ta fice daga cikin gidanan,ina tabbacin aka ƙara dubawa ba ita za'a gani ba sai dai wata,ko mai kama da ita bana fatan ace ta mutu bare Hibba ta,wlh she still alive, Hibba tana raye babu yadda za'ai na yadda ta mu....,"bakin tane ya tsaya da maganar sabida gawar Hibba da aka shigo da ita cikin gidan har main parlour,daskarewa tayi a wajan bakinta da jikinta ya shiga rawa kamar wacce ake kaɗawa gangi, da sauri Mubarak Yahya cibo ya nufi inda take ya tare ta faɗa jikinsa a sume...
"Uncle ce min yyi nace maka yyimin fyaɗe,amma bai min komai ba,ina jin tsoro sa Uncle bashi da imani,ina tunanin addininmu ne kaɗai masu mugunta da rashin imani da hassada ashe har naku addinin da ake masa kallon addini na gaskiya shima haka yake,naji tsoro domin ko namu addinin baza su aika mana haka ba,me kai masu Uncle mene laifinka?takai ƙarshe maganar tana sakin ajjiyar zcyar wanda yaci kuka ya ƙoshi, ga yadda lokacin guda jikinta ya zuge da wani zazzafan zazzaɓi,kallonta yayi yaga sosai jikinta yake rawa da dukkan alama an tsorata ta da yawa, ƙara shigar da ita cikin sa yyi yana shafa kanta kafin a hankali yace "yadda kike tunanin abin ba haka yake ba" Jalilerh tace "to Uncle mene?" Idanunsa ya ɗauke daga gare ta yace "kin taɓa yin addu'a idan ki kaga wanda kike jin tsoro?ko kuma kin taɓa ga wanda ya zalunce ki? Mu anan aƙwai wata aba da ake kira ƙaddara kuma cikar imanin mutum shine yadda da ƙaddara" cikin ƙasa da murya tace "Uncle mene imani?" ta faɗa tana shafa sajen fuskarsa, numfashi ya sauke yace "Imani shine yarda da cewa Allah madaukakin Sarki shine yayi halitta kuma ya halicci kowa da komai,ta wata sigar kuma imani da Allah shine abin tsira, imani da Allah na nufin a gasgata shi ta bangaren halitta ... wanda Allah ya yi nufin ya shirye shi sai ya yalwata zuciyarsa ga musulunci� (Al-an'am : 125).
Sannan aƙwai rukunan imani guda shida...
1.Imani da Allah da kuma yarda da Annabi Muhammad Manzon Allah ne.
2.Imani da Mala'ikun Allah
3.Imani da littatafan Allah, wadanda ya aiko Manzanni dasu. Misali alkur'ani, Injila, Zabura, attaura da sauransu
4.Imani da Manzanni dukkansu, amma alQur'ani ta ambaci guda 25 harda Manzon Allah tsira da aminci su tabbata agare shi.
5.Imani da ranar tashin Kiyama
6.Imani da kaddarar data shafe ka maikyau ko marakyau.
Kinga a nan dole kiyi hqr da ƙadarar data samemu baki ɗaya,kada ki damu da maganar wani ko wata,domin bashi da wuta bare aljanna sannan babu ruwanki da riƙe wani a ranki dukkan wanda ya cuceka idan babu nan aƙwai lahira to kin manta da dukkan wani abu da akai maki tunda ba'a taɓa lafiyarki bare inda nake tsoro" ya ƙare maganar yana saikin wata nauyayyiyar ajiyar zcy a ƙasa zcyarsa kuma yana mana Allah gdy da abinda yake tunani bashi bane, "Uncle me kake tsoro to kai?" Kallonta yyi ba tare da yace komai ba yace ya ɗauke kansa daga gare ta,kamar daga sama yaji tace "Uncle yaya zanyi na zama imani da kuma wa ɗan nan abubuwan daka faɗa?" Gyara zamansa yyi tare ɗaga ta daga cinyarsa ya ajjiye ta gefe yace "dukkan wanda suke da wannan abun sun yarda da Allah sannan sun yarda da Annabi Muhammad Rasulullah,kuma sun yarda Annabi Isa bawan Allah ne ba ɗan sa ba" shuru tayi kamar me nazari sai kuma ta ɗaga kai tace "a Bible ma bayan an ambaci Isa bin Maryam sai da aka ambaci Annabi Muhammad Rasulullah" jinjina kai yayi yace "good" Jalilerh tace "ina son na yarda da Annabi Muhammad Rasulullah yaya zanyi?"
Da sauri ya kalleta yace "what da gske kina son musulunta Jalilerh tell me the truth?" Hawaye na bin fuskarta tace "eh, Uncle ina so mene abin tawaye? Bayan duk munsan muna kan ɓata ne Uncle ina son shiga ciki haske wanda zai haska zcyata dama duniyata baki ɗaya,ina son rabauta da addini na gsky ina so, Uncle ina son dai-dai ta rayuwata ne,ina sonyi duk wani abinda kake Uncle ina sonka da Allah kabarni na zauna wajanka ina jin tsoro" bai son lokacin daya jawo ta jikinsa ya rungome ta ba yana bubbuga bayan ta,tare da manna mata kiss a goshinta,wajan 30 seconds yaji ana bubbuga ƙofar parlour, janye ta yayi daga jikinsa kafin a hankali yace "come in" Jafar ne ya shigo cikin tashin hankali yace "tun ɗazo nake kiranka bakai picking ba, aƙwai matsala"ya faɗa yana share zufar fuskarsa,cikin ƙasa da murya Jalal yace "mene kuma?" Jafar yace "yarinyar data kiraka ɗazo kasan wace?" Ba tare daya kallesa ba yace "eh nagane ta" Jafar yace "ta mutu yanzu" da sauri Jalal yace "mene? Ita Hibba ta mutu to waye ya kirani da number ta" Jafar yace "a lokacin da kuke magana a lokacin hatsarin ya faru da ita,wata babbar muta ce ta kaɗeta" zama Jalal yayi tare da yin shuru kamar me nazarin wani abu Jafar yace "wannan abun aƙwai sa hannun wani,a nawa tunanin ba'a so ta nuna wannan vedio'n da take magana akai,an rasa yadda za'a amshe wayar ganin ta kusa police yasa aka haɗa wannan tuggun" miƙewa Jalal yayi yace "muje mu halarci jana'izar ta" yana faɗin hakan ya shirya cikin wata dakakkiyar shadda amy colour riga da wando da kuma babbar riga" miƙewa Jalilerh tayi tace "Uncle zani" bai kalleta ba yayi gaba abinsa bayansu tabi har zuwa main parlour tsayawa Jalal yyi yace "Mummy gata a gyara mata jikinta ina dawowa" yana faɗin hakan yayi waje....
Suna zuwa ana fito da gawar Hibba kai tsaye wajan makarar ya nufa ya É—ora duka hannayen sa biyu aka É—auki makarar dashi...