Sashe 11
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Jalilerh sam ta kasa bacci sai juyi take saman bed ta riƙa ta saba bacci jikin mahaifiyarta shiyasa yanzu ta kasa jurewa,sannu a hankali kuma kewan gidan ya fara ɗaukewa yyinda ciwon mara ya maye gurbinsa,abun kamar da wasa harya nemi zarce tunaninta,gaba ɗaya wata zufa ta kawowa jikinta ziyara,ciwo yyi ciwo harta kai ta kasa jurewa gashi sam bata san wajanwa zata ba dole sai shi,cikin dauriya ta fito daga ɗakin a hankali take tafiya har zuwa sanda ta sakko daga upstrais,a kwance ta samu Mama tana bacci saman duguwar kujera ta tura cinyar kaza a bakinta ga kuma wata a hannunta,kai tsaye side ɗin da taga yyi ta nufa,sai dai wajan side huɗu ne ko wanne a rufe,cikin Sa'a taga na ƙarshe a buɗe, cikin fitar hayyaci ta shiga kai tsaye bedroom ta nufa,cikin Sa'a ta ganshi ƙwance yana bacci,gabansa taje ta ƙwanta tare da juyawa tana kallon fuskar gaba ɗaya jikinta rawa yake sabida tsananin ciwo da azaba,can cikin baccinsa yaji shassheƙar kukanta,a hankali ya buɗe manyan gajiyayyun idanunsa cikin Sa'a ya saukesu a saman fuskarsa, lumshe ido yyi kana ya ƙare buɗesu, hannu yasa ya zareta daga jikinsa kafin ya juya mata baya gaba ɗaya bacci ne a idanunsa,kuka ta ƙara sakawa tare da ƙanƙame sa,cikin harshen turanci tace "UNCLE cikina ciwo zan mutu" banza yyi mata cikin wani irin hali taja numfashi mai ƙarfi kafin ta ƙara maƙalesa tace "Please help me, Please UNCLE" sai lokacin ya juya ya kalleta sabida kukan da yaji yyi yawa,kallonta ya shiga yi sosai musamman kayan baccin da aka saka mata,cije leɓe yyi kafin yasa hannu ya tallafe haɓarta cikin sanyin murya yace "ina ne?" ya faɗin maganar yana hura mata isakar bakinsa a saman fuskarta sabida zufar take sakko mata,sam a wannan lokacin ba zata iya magana ba,sabida natsananin a zaba da raɗaɗin data keji,cikin wani irin hali ta kama hanunsa tare da cusa shi cikin wandonta a ƙoƙarin ta na son ɗura hannunsa a saman mararta,kansa ne yaji yyi mahaukacin sarawa sabida inda yaji hannunsa ya sauka, ƙara cusa hannun nasa yyi a wajan da sauri ya zare hannunsa sabida ruwan da yaji ya taɓa..
need ur comment
mu haÉ—e a paid group
6/10/21, 1:04 PM - Buhainat: _15-16_
Jini ya gani ƙwance a saman yatsun hannunsa,cikin takaici da kuma ƙyanƙyami haɗi tashin zuciya ya sanya hannun a jikinta ya goge jinin,ita dai sam bata fahimtar sa banda nishi da riƙe mararta babu abinda take,shuru yyi yana kallon yadda take jijjiga kanta,sam bai san mene zai manta,bai san ta ina zai fara ba,bai san wanne taimako zai mata ba,gaba ɗaya kansa ya kulle,ganin ciwon na neman kasheta ya saka ta miƙe zaune tare da ƙanƙame jikinta ta saka masa kuka,wani mugun haushi take basa amma babu yadda zaiyi dole ya taimaka mata domin shi ɗaya ta sani a gidan, miƙewa yyi tare da saka hannu a bed side ya danne wani abu nan take haske ya gauraye ɗakin,cikin nutsuwa da kamalar data gama ratsa jikinsa ya fara tafiya zuwa parlour kai tsaye wajan fregd ya nufa ya ɗauko bottle water mai sanyi kana ya dawo cikin bedroom ɗin,inda yake ajjiye tablet ɗinsa ya nufa ya ɗauki diflopenic kana ya dawo inda take ƙwace,zama yyi gefe yana tunanin yadda zai mata, Allah ya sani tana bashi wahala babu wata mace data taɓa raɓar jikinsa sai ita,taɓe baki yyi cikin ransa yace "abinka da mara addini"
da wannan tunanin ya saka hannunsa ya ɗago ta zuwa gefen kafaɗarsa,tablet ya ɓalli guda biyu tare kallonta yace "haa" da kƴar da buɗe bakinta hannunta ɗaya ta sakale wuyansa,saka mata maganin yyi a hankali kuma ya ɗura mata gorar ruwan,da sauri tasha sabida wani ɗaci daya game bakinta,tana shan ta langaɓe sai kiran sunan "jesus" take haɗe rai yyi cikin zafin rai ya zameta daga jikinsa yace "nasan ko a littafinku aƙwai sunnan ALLAH so idan ba zaki faɗin sunan ALLAH kimin shuru da baki,babu wanda ya isa ya baki sauƙi sai ALLAH da kuma alfarmar Annabi Muhammad (s.w.a)"shuru tayi duk da ciwon data keji hakan bai hanata nazartar maganarsa ba,wajan 5minutes ta kallesa tare da kwaɓe fuska cikin sigar shagwaɓa tace "Uncle wani abu nabin jikina" miƙewa yyi tsaye tare da nufar bathroom yana tafe yana jan gemunsa wanda yasha gyara kamar ba zai tankata ba sai kuma yace "baki taɓa ganinsa bane?" cikin shassheƙar kuka tace "eh! tsoro na keji" tsayawa yyi yace "uhm! aure kikeso tunda kin fara ganin al'adarki" yana faɗin hakan ya shige cikin bathroom ɗin.
gaba ɗaya tsoro ya gama cika zuciyar Jalilerh,sai a lokacin abinda Joshua yay mata ya fara dawowa cikin tunaninta,hakan na nufin abinda zai sameta kenan idan tayi auren? tayaya zata yadda wani yyi mata hakan, Allah yaga zuciyarta bata taɓa sha'awa ba kamar yadda ba zata taɓa amincewa da buƙatar Joshua ba,kamar yadda ba zata taɓa amincewa da aurensa ba,saurin zabura tayi sabida wani abu daya ƙara fitowa ta cikin jikinsa,kuka tasa sabida sam ba zata iya jure zubuwarsa ba.
JALAL na shiga bathroom ya cire boxer'n dake cikinsa ya sakarwa kansa shower,babu jimawa ya gama tare dayin brush ya ɗaura al'wala,bathrope ya saka a jikinsa tare da tsane kansa da towel,yana gamawa ya fito ya ƙarasa wajan wardrope ya ɗauki wata ash ɗin jallabiya mara nauyi ya saka,bayan yyi komai ya fesa turare ya ɗauki paryer mat ya nufi waje parlour,da sauri tace "Uncle yaya zanyi?" ficewarsa yyi baiko tsaya ba bare ya tankata,a haka ya ƙarasa parlour ya shimfiɗa daddumar ya tada sallar lafila,sai da yyi raka'a huɗu ya lumshe idanunsa cike da tunani kala kala a ransa kafin ya fesar da wani numfashi mai zafi,ciki daddaɗar muryarsa mai amo da kuma sauti haɗi da sanyi,ya fara karanta suratul الكه٠yadda yake karatun a nutse da kuma yadda yake fidda makarijin huruf da tajweed zaka fahimci ba ƙaramin ilimin addini garesa ba,sosai yake karantu yadda bazai damu wani ba, kuma yadda bazai takura kansa ba, ma'ana bai ɗaga murya ba haka kuma bai ƙasa da murya ba.
Lamo Jalilerh tayi tana sauraran muryasa dake fita a taushashe kuma cike da kuzari,haka nan taji ciwon nata ya lafa ga kuma daÉ—in karatun data samu kanta ciki,tun tana sauraran daddaÉ—ar muryarsa har bacci ya É—auke ta.
Jalal bai tashi a wajan ba,sai da aka kira sallar asuba yana zaune har akai assalatu, miƙewa yyi ya nufi cikin bedroom ƙwace ya ganta ta cure waje guda ga jinin gaba ɗaya ya ɓata jikinta da kuma bedsheet, taɓe baki yyi ya ƙara ɗaura sabuwar al'wala tare da ɗaukan hula tashi kafiya naci,irin hular nan da larabawa da suke sakawa,sosai ya fito tamkar balaraben gske,a haka ya fito zuwa part ɗin su Abbou, a babban parlour ya samu Abbou zaune da casbawa a hannu,can gefen kuma Irfan ne zaune shima cikin farar jallabiya,da alama Imran da Aryan suke jira,babu jimawa suka fito a tare,gaba ɗaya suka nufi masjid,suna shiga su kaga kowa a zaune ga lokacin sallah yayi, Abbou ne ya kalli maƙocinsa yace "Alhaji Naseer lafiya ina malam muktar ɗin?" "wlh baya da lfy shine aka rasa mai tada sallah" kafin Abbou yyi mgn yaji saukar Muryar Muhammad Jalal bobo a kunnansa na faɗi "sahuu iƙamun sallat" jin haka yasa kowa ya hau sahu,tare da dai-dai ta ƙafafuwa cikin sassanyar muryarsa ya fara tada kabbarar harama kafin a hankali kuma ya fara karanta fatiha kana sura ta biyo baya, sosai kowa ya nutsu har sukai raka'a biyu,bayan anyi sallama tare da addu'a masu tafiya suka fara tafiya wasu kuma suka watse, Jalal ko mutsawa bai yi sai Kur'ani daya jawo ya fara karantawa,kafin ya idar ya fara azkar.
ƙarfe 6 dai-dai ya dawo cikin gidan a main parlour ya samu Aryan na shirin fita motsa jiki,ganin Jalal yasa yayi saurin tsugunawa yace "Barka da asuba yaya" lumshe ido yyi cikin gajiyawa yace "yawwa barister" murmushi Aryan yyi yace "nina tafi motsa jiki sai na dawo" uhm kawai Jalal yace kai tsaye upstrais ya nufa inda Mummy ta koma,yana zuwa yyi knkg tana ciki tana tunanin waza ta gayawa ba taga Jalilerh gaba ɗaya hankalinta ya gama tashi tunda taje data Nihila tayi sallah taga bata cikin ɗakin ta kuma tabbatar wa kanta ba zata fita ba, gyara tsaiwa tayi tace "come in" jin haka yasa ya tura ƙofar bakinsa ɗauke da sallama ya shiga,ganinta tsaye ya sashi durkosawa yace "Mrng Mummy" kansa ta shafa tace "mrng too boo yaka tashi da kuma kwanan baƙunta" cije lips yace "Allahamdulillah" miƙewa yyi tare da juyawa sai kuma ya tsaya cikin tarin baccin dake a idanunsa yace "Mummy yarinyar can na side ɗina" da mamaki tace "a can ta ƙwana? shiyasa naga babu ita duk hankalina ya tashi" ɗauke kai yyi sam ya fara gajiya da yawan surutun nan haka nan,kamar zai kuka yace "wai mararta ke ciwo,i think period ne" murmushi tayi kafin tace "ok bari nazo jeka ƙwanta naga sai yanzu ka shigo" fita yyi ya nufi side ɗin nasa a parlour ya tsaya tare da zare jallabiyar jikinsa ya ajjiye gefen sofa sannan yay ƙwanciyarsa babu jimawa bacci ya ɗauke sa.