Sashe 64
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Nimcyluv* 7/15/21, 9:14 AM - Buhainat: _94-95_ Dariya Mubarak Yahya cibo yay kana yace "ai karawa dani babu daɗi,tun kafin shi mun kara da manyansa basu ji daɗin,bare shi ƙaramin ƙwaro,yanzu ni kuma lokacin hutawa ta ne,zan zo ba masa idanu yayta min mata hotel² kamar ɗan taure" dry suka tun tsire da ita gaba ɗayansu,kafin Lamir yace "kaga kowa ba ƙaramin jarababbe Za'ai ba,kana ganin yanayinsa kaga....,"sai kuma ya sanya dry, Mubarak cibo yace "kaga hajiri ko?bari ni na ƙarasa maka tunda tsoro kake"da sauri Lamir ya girgiza kai kamar yana gaban kamar ƙaramin yaro yace "kai haba² ni zanji tsoron wata halitta a nan gidan duniya never badai ni ba,kawai wani abu ke ban mamaki"ya faɗa yana kallon cibo domin ,cibo ya tsaya da dryarsa yace "me kenan kuma,hope ba'a a ɓangaren mu yake ba?"numfashi ya fesar, kana yace "no ko ɗaya"yace "to mene?"Lamir yace "kasan cewa bamu kaɗai ke neman Jalal da sharri ba,bayanmu aƙwai wajan mutane guda uku,nayi nayi malam yay min bayanin suwaye amma yaƙi"shiru Mubarak cibo yay can kuma yace "to mene matsalar mu dashi?"Lamir na danna wayarsa yace "matsalar duk abinda zamu jefesa dashi na sharri kafin mu aikata sun riga mu,shi ne kawai"cibo yace "to a ganinka su waye?"Lamir yace "i have no idea,amma duk abinda kake tunanin yiwa Jalal sun riga,dan yadda suke jifansa da sharri yaci ace sunga bayansa yanzu"cibo yace "haka ne,zanje wajan nawa bokan naji daga bakinsa"sallama sukai kana yay cikin gidansa,shi kuma Lamir ya nufi gidansa.tunda yasha ruwan lipton ɗin wanda ya sakawa lemon ciki yay rufda ciki, yana jin wata kalar masifa wacce bai taɓa jin irinta ba,banda sarawa babu abinda kansa ke masa,ya watsa ruwa har babu adadi mai makon feelings ɗin daya keji ya lafa sai abin ya ƙara tsamari,banda zufa babu abinda yake karyo masa,ga wata harbawa da dick dinsay ke masa ta tsaya gam ko mutsi ba tayi,da yaga abun sauki ya shiga kiran sunayen Allah,yana ta tsintiri daga bedroom ɗinsa zuwa parlour,idan yace zai yi sallah a haka tabbas zaiyi rafkanwa domin shi kaɗan yasan abin ya keji a cikin jikinsa, idanunsa sunyi jajir sun ƙanƙance,idanunsa biyu har akai kiran sallar farko,kana ya lallaɓa a hankali ya shiga bathroom, ɗan ƙaramin boxer'n daya saka ya zare yaga duk farin abu ya ɓata wandon,cillashi yay cikin warshing machine kana ya sakarwa kansa shower yana yi yana matsa mararsa a haka har Allah ya taimeksa ya samu sauƙi kaɗan kuma ta saki,alwala ya ɗaura tare da fitowa daga cikin bathroom ɗin sanye da towel,a ɗan gurguje ya shirya ya saka jallabiya ash kana ya ɗaura hirami, prayer mat ya ɗauka tare da fita daga cikin bedroom ɗin,a parlour ya tsaya ya data raka'atul firjir,ya daɗe yana azkar da addu'a akan Allah ya sassauta masa abinda ya keji akan sabun lamarin daya kunnu masa a lokacin dai baiyi tsammanin haka ba,masjeed ya nufa sai da suka zauna zaman jira kasancewar da wuri suke zuwa,bayan ya sallame ya tsaya yay karatu,bai shigo cikin gida ba Sai wajan 7 na safe,yana zuwa ya shige kitchen Laure ya samu tana haɗa breakfast da sauri ta zube ta shiga gaisheta,da ƙyar ya amsa mata,bisa dole yace ta zuba masa ruwan zafi a cup ta matsa masa lemon ta sanya lipton guda biyu,yadda yace haka tai masa kana ta bashi cup ɗin wanda tasa spoon a ciki,a hankali ya dinga shan ruwan lipton ɗin,tun kafin ya gama shanye wa ya fara zufa remote ya ɗauka ya ƙaro gudun a.c,kana ya ajjiye cup ɗin, miƙewa yay saman 3seater cikin ƙaramin lokacin bacci yay gaba da shi,kasancewar kuma weekend yasa babu wanda ya fito daga cikin part ɗinsa,wajan 10 na safe Jafar yay sallama ya shigo cikin parlour'n ganin babu kowa yasa ya ƙara so ciki,sosai yay mmkin ganin Jalal ƙwance yana bacci kamar ba shine ya gaya masa yau da wuri zai fita ba sbd gobe Sunday shine ranar da za'a rantsar da shi ba, ganin ƙafarsa ta zame yasa ya nufesa domin ya gyara masa ƙafar yana zuwa wajan yaga marar Jalal ta ɗaga sosai da sauri ya ɗauke idanunsa,kana ya gyara masa kwanciya shi kuma ya nemi waje ya zauna,Laure ce ta fito ta fara shirya danning,ganin Jafar yasa tace "Barka da zuwa" Murmushi yay mata yace "yawwa yaya aiki?"tace "Allahamdulillah"yace "ma sha Allah" kallon Jafar tai sai kuma ta kalli Jalal wanda yake bacci yana fidda numfashi a hankali tace "ko za'a haɗa maka breakfast ne?" Girgiza kai yayi yace "no bari zuwa anjima,nima wajan Abbou nazo ai" miƙewa tare da faɗin "ai ina jin yanzo mutum gidan zaso fito" bai ce mata komai ba sai wayarsa daya ɗauko ya fara dannawa,yana nan a zaune Mameey ta sauko daga upstairs da sauri,tana sanye da green ɗin atamfa ɗinkin riga da zaki sunyi mata ƙyau sosai,a ɗan gurguje ta nufi kitchen tsayawa tayi sbd ganin Jafar zaune yana danna waya tace "a'a Jafar zuwan yaushe?kazo duk muna ƙwance" Murmushi yay mata tare da rusunawa yace "ina ƙwana Mameey?"tace "Allahamdulillah,ya maman taka"yace "tana lfy,tace ai gaidaki Sai gobe idan tazo"Mameey tana murmushin jin daɗi tace "to ma sha Allah, Allah ya nuna mana gobee"yace "Ameen" kallon danning sai kuma ta kallesa tace "mai makon ka sanya Laure ta haɗa maka breakfast"Murmushi kawai yay kafin yace "daman Abbou yace nazo yana son gani na"kafin Mameey tai magana Abbou ya sauko cikin wani boyal milk tare da babbar riga sai zabga ƙamshi yake,idan ka gansa ba zaka taɓa yadda shine ya ajjiye manyan masari irin su Jalal ba, fuskarsa cike da Murmushi ya ƙara so cikin parlour'n tare da neman kujera ya zauna, idanunsa a kan Jalal domin tunda yake mai taɓa ganinsa yay bacci a parlour ba,kallon Jafar yay yace "wannan kuma lafiya?"Jafar ya durƙosa yace "haka na taddashi Abbou"jinjina kai kawai Abbou yay, Jafar kuma yace "ina ƙwana Abbou?" Abbou ya shafa kan Jafar yace "Allahamdulillah,ya Abban Maman taka?"Jafar yace "tace a gaidaku" gyara zama Abbou yay yace "zauna mana Jafar" a kunyace Jafar ya miƙe ya zauna,domin idan ya tuna Abbou ya kusa zama sirikinsa Wata kunyace take kamasa,wata rana har Jalal kunyarsa yake, Abbou ne ya tattara nutsuwar sa yace "Muhammad Jafar bani hankalinka nan"haka nan yaji gaban sa ya faɗi kansa dai a ƙasa yana sauraran abinda Abbou zai ce masa,kallon Jafar shima Abbou yake kafin yace "nasan kana da hankali,kana da ilimi both sides arabi da boko right? Kuma kasan muhimmanci ƙaddara da kuma wasiyya,alfarma zan nema a wajanka Jafar,ina neman alfarma ka janye maganar auran baby,bawai dan baka cancanci a aura maka ita ba, a'a kana da nagartar sa dukkan wani uba zai so haɗaka da ɗiyarsa,amma dole ce ta sanya nace maka haka,sbd wasiyyar mahaifiyarta ce haka,kuma kusan a akan wannan wasiyyar da kuma burinta komai ya lalace,ta riga ta faɗa tun kafin numfashinta na ƙarshe ya fita a kan tana buƙatar haɗa auran Jalal da Nihila,Nima na shiga tashin hankali da ruɗu sbd Jalal da kansa ya zaɓa maka Nihila matsayin mata,ba komai yasa yay hakan ba sai nagartarka da kuma jajir cewarka,dan Allah a matsayina na uba a wajan Jalal da kuma uba a wajan kayi hqr ka janye maganar auran baby,na maka al'ƙawarin duk yarinyar nan da kakeso zan tsaya maka wajan ganin ka sameta"tunda ya fara magana Jafar yake kallon Abbou,kasa cewa komai yay tunaninsa gaba ɗaya ya tsaya,wani shocked ya shiga wanda bai taɓa shiga irinsa ba,ya hqr da baby?ya janye maganar aurata?ko wannan dalilin ya sanya baby ta sauya masa? Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un,yaya zai yi da zuciyarsa yanzu?tayaya zai cire son Nihila?wacce mace zai samu wacce zartai replaced ɗinta a zuciyarsa?runtsa idanunsa yay da ƙarfi yana jin duniyar na juya masa,gaba ɗaya ya rasa amsar da zai bawa Abbou daya tattaro wata maganar zai faɗa sai ta ƙwance masa, Mameey ce ta zauna kusa da Abbou tace "kayi hqr Jafar,munsan cewa bamu ƙyauta ba,kuma zaka dinga kallonmu a masu son kansu ko ƴar ƴarn su,dakai da Jalal duk ɗaya kuke garemu babu bambanci,amma damu dakai dashi kansa Jalal ɗin babu yadda muka iya,shi kansa ba'a son ransa ba,amma mahaifiyar yarinyar ita ta buƙaci haka da kanta,kuma bamuyi haka da cin ZARAFIn ka ba"kansa ya shiga girgiza wa kafin a hankali ya shiga faɗin "babu komai Abbou,dani da Jalal duk ɗaya ne,zan iya mallakasa masa abinda na mallaka kamar yadda nake da tabbacin zai iya mallaka min abinda yake dashi koda ban nema ba,kuma daman Ubangiji ya ƙaddara ba matata mace,matar mutum kabarinsa, Allah yasa albarka ya masu zama lafiya da zuri'a masu albarka"gaba ɗaya suka amsa da "ameen"kana Abbou ya ɗura da faɗin "Nagode sosai Jafar, Allah yay maka albarka kaima ya haɗaka da mace ta gari wacce tafi baby"kasa amsawa yay sai mikeway da yay zai fita Mameey tace "a'a ka tsaya kayi breakfast mana"girgiza kai yay yace "I'm not hungry Mameey,zanje daman unguwa ne shine na fara zuwa nan,bari naje sai goben"Mameey tace "to Allah ya tsaye kuma ya kaimu goben"da Ameen ya amsa bai tsaya jin abinda zasu ƙara faɗa ba ya fita,tunda gabar gidan yake zagaye a motarsa yay tunani harya gaji yama rasa wacce mafita zai sabawa kansa,bai taɓa tunanin abin zai kasance ba,ya gama sakar jiki zai mallaki baby ashe Abun na haka yake ba,daman ance matar mutum kabarinsa, Jalilerh kam abun Duniya yake mata zafi idan ta tuna maganar Abbou cewa Aryan ne zai aure ta hankalinta tashi yake,gefe na zuciyarta ga wani sabon abinda ta keji game da Uncle ɗinta,yanzo haka bata taɓa yarda ta haɗu dashi,duk sanda ta ganshi gabanta ya dinga faɗuwa kenan,ta rasa nutsuwar ta,hankalin ta ya tashi,musamman shima idan ta tuna baby zai aura,takan shiga ɗaki taita kuka kamar ranta zai fita,Birnin nufar Jabir ne akan tattausan carpet sai Zulfa dake ƙwance ya ɗura kanta saman cinyarsa yana ta mata addu'a,sai ihu take tana zabura take kiran sunan Hubby,tunda suke da ita banda lokacin da bakinta ya buɗe tace sunanta Zulfa,babu abinda take iya faɗa sai ya jabbaru ya rahamanu,sai kuma yau da bakinta ya fara furta Hubby,yasan hakan na nufin bai yanar abu da dama,kuma kullum cikin addu'a yake,abu guda ke damunsa,yadda zata ɗauki teddy ta rungome tai ta kuka ko kuma tace zata fito da brest ɗin ta ta bashi,sai kuma yawan