Sashe 46
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shia, da Ahmadiyya, da Sunni dukkanin su sun yarda da muhimman bayani da ayyukan wadannan abubuwan,[5][2] amma Shi'a basa kiransu da irin wannan sunan (see Ancillaries of the Faith, na Twelvers, da kuma Seven pillars of Ismailism). Sune suka hada rayuwar musulmi, sallarsa, taimakawa gajiyayyu, tsarkake kai daga zunubbai, da aiki hajji,[6][7] ga wanda yakeda ikon zuwa.[8]
Shahada: (Imani) Gyara
Shahada itace mika wuya da tabbatar da Imani da bada gaskiya dake yarda da cewar babu wani abun bauta inba (Allah) ba, kuma Annabi Muhammad Manzon Sa ne, Kalman shahada dai rukuni ne na farko daga cikin Rukannan Musulunci guda biyar, wanda wajibi ne sosai mutum ya kiyaye ta , tana shigar da mutum cikin Musulunci in har ya furta , kuma ya kudurce a zuciyar shi ,kuma yayi aiki da ma`anan abinda ya firta, kuma tana fitar da Mutum daga Musulunci idan ya saba ma`anar kalman ta hanyan yin sabo ko shirka ko ya aikata wani aiki dake fitar da mutum daga Musulunci
Salah: (Sallah) Gyara
Sallah (á¹£alÄh) itace bautar musulmai, Sallah ta kunshi yin salloli biyar kamar yadda Sunnah yazo dasu; sunayensu akan lokutan Amfani: Fajr (Subhi), Dhuhr (rana), Ê¿Aá¹£r (Yamma), Maghrib (Almuru), da kuma Ê¿IshÄʾ (dare). Sallar Fajr ana gudanar da ita ne kafin fitowar(tasowar) rana, Dhuhr kuma ana yinta ne a tsakiyar rana, bayan rana yayi zawali, Asr kuma da yammaci ake yinta kafin faduwar rana, Maghrib da almuru bayan rana ya fadi, sannan sai sallar Isha'i da akeyinta acikin dare. Duk wadannan salloli anayinsu ne ta hanyar kallon Kaaba a Mecca daya samar da muhimmin ginshiki a cikin alumman Musulmi. Musulmi sai sun wake jiki kafin yin Sallah; wannan wankin akekira da wudu
ZakÄh: (Zakkah) Gyara
ZakkÄh Zakka rukuni ne daga cikin Rukannan Musulunci guda biyar ana bayar da wani sashi ne na dukiyar mutum idan dukiyar ta kai nisabi.
Sawm: Azumi Gyara
Azumi rukuni ne daga cikin Rukannan Musulunci guda biyar , ana kin cin abinci ne da kuma kin shan abun sha tin daga fitowar alfijir har zuwa faduwar rana , haka za`a tayi har sai anyi wata daya na watan Ramadan tukunnan aka sauke nauyin farillan. [11] ref>Al Kur'ani 2:196</ref> .[12][13]
Hajj: Aikin Hajji Gyara
Hajj itace ziyarar ibada dake faruwa a kowace watan musulunci na Dhu al-Hijjah zuwa Makkah. Kowani musulmi baligi dake da iko yazama wajibi yayi aikin hajji a rayuwarsa koda sau dayane, Hajji rukuni ne daga cikin Rukannan Musulunci guda biyar ga wanda Allah ya bashi ikon zuwa ,ana yin aikin hajji ne kadai a makkah ,kuma ba`a son mutum ya tafi aikin hajji alhali akwai bashi akan shi ko iyalansa na cikin wani hali ,ko kuma zasu shiga in har ya tafi. .[14]
Lamo tayi jikinsa tana sauraran daddaɗar murya dake fita a hankali cike da nutsuwa kamala addini haiba, numfashi ya sauke kafin yace "jeki ƙwanta" turo baki tayi tace "to baka daɗi yadda ake tsarkin ba..
Uncle ne isn't free is for sale just pay it before you read asusun biya 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616
By
NIMCYLUV
6/30/21, 7:12 PM - Buhainat: UCL NE
70-71
Hancinta yaja yace "ni ban iya ba to"duk da baccin dake cinta bai hana tayi dry ba cikin siririyar muryarta tace "Allah Uncle ka iya,ai komai kai ka iya kafi kowa" baice mata komai ba sai lips ɗinta da ya tsorawa idanu yana kallon yadda ta jiƙasu da yawo sai mutsawa suke a hankali, ɗauke kansa yay yace "A taƙaice TSARKI kashi biyu ne,Hadasi da Kabasi amma zan buɗa maki bayanin yadda zaifi, hope zaiki fahimta?" Kanta dake saman ƙirjinsa ta ɗaga alamar "eh" shafa sumar kanta yay shima yace "good" kana yay shuru yana tunanin irin duguwar maganar da zaiyi a wannan daren, ajjiyar zcya ya sauke kafin ya ɗura da faɗin.
Ma’anar Tsarki
Ma’anar Tsarki A Larabci.
Tsafta Da Tsarkaka Daga Kazanta
Ma’anar Tsarki A shari’a
Kawar da kari da gusar da Najasa
Kashe � Kashen Tsarki
1- Tsarki Na Voye
Shi ne tsarkake zuciya daga shirka da sabo, da duk wani abin da yake bata zuciya, babu yadda tsarki zai tabbata matukar akwai shirka a cikin zuciya, kamar yadda Allah ya ce, “Yaku wadanda suka yi imani ku sani cewa Mushirikai najasa ne, kada su kusanci masallaci mai alfarma daga wannan shekarar, idan kuna jin tsoron talauci to da sannu Allah zai azurta ku daga falalarsa in ya so. Haqiqa Allah Masani ne Mai hikima.� (At-Tauba : 28).
Manzon Allah ( صلى الله عليه وسلم ) ya ce, “Mumini ba ya zama najasa�. [ Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi]
2- Tsarki Na Zahiri
Shi ne tsarkake jiki daga abubuwan da suke warware alwala da najasa, ya kasu gida biyu :
1- Tsarkin Kari
Kari shi ne : Abin da yake hana mutum yin ibadar da aka sharxanta tsarki a cikinta, kamar sallah, dawafi da waninsu. Kari ya kasu kashi biyu :
Kari yana hana yin sallah.
- Qaramin Kari
Shi ne wanda yake wajabta yin alwala, kamar fitsari da kashi da sauran abubuwan da suke warware alwala. Tsarki daga kari yana samuwa ne ta hanyar alwala.
Allah ya ce, “Yaku waxanda kuka yi imani idan kun tashi za ku yi sallah, to ku wanke fuskokinku da hannayenku zuwa gwiwar hannu, ku shafi kawunanku ku wanke kafafunku zuwa idon sawu� (Al-ma’ida :6).
Alwala tsarki ce daga qaramin kari
- Babban Kari
Shi ne wanda yake wajabta wanka, kamar janaba, haila, da wanin haka, ana tsarkaka daga gare shi ta hanyar wanka.
Allah ya ce, “Idan kuna da janaba to ku yi tsarki� (Al-ma’ida : 6).
Tsrkin jiki
2- Tsarkaka Daga Najasa
Gusar da najasa wajibi ne, saboda faxin Allah Maxaukakin Sarki “Ka tsarkake tufafinka� (Al-Muddassir 4).
Da faxin Manzon Allah ( صلى الله عليه وسلم ) “Mafi yawancin azabar qabari daga rashin yin tsarki ne idan an yi fitsari�. [ Ibn Majah ne ya rawaito shi]
Da faxinsa ( صلى الله عليه وسلم ) “Idan xayanku ya zo masallaci to ya duba takalmansa, idan ya ga qazanta ko najasa to ya goge, sannan ya yi sallah da su�. [ Abu Dawud ne ya rawaito shi]
Tsarkin jiki
Tsarkin wurin sallah
Tsarkin tufafi
Kashe-Kashen Ruwa
Na farko : Ruwa Mai Tsarki
Shi ne ruwan da najasa ba ta canza kamaninsa, ko xanxanonsa ko qanshinsa ba, kamar:
1- Ruwa Tsantsa
Shi ne ruwan da yake akan siffar shi da aka halicce shi da ita, kamar ruwan sama, ko qanqara, ko rava, ko kuma wanda yake gudu ne a bayan qasa, kamar ruwan teku, da qoramu da na sama, da rijiya. Allah Maxaukakin Sarki ya ce, “Mun saukar da ruwa mai tsarki daga sama� (AlFurqan : 48)
Allah Maxaukakin Sarki ya ce, “Yana saukar muku da ruwa daga sama don ya tsarkake ku da shi� (Al-anfal : 11)
Hakanan Manzon Allah ( صلى الله عليه وسلم ) yana addu’a yana cewa: “Ya Allah ka wanke ni daga zunubaina da rava da ruwa da qanqara[ Qanqara: Ita ce qanqarar da take zuba ya yin saurkar ruwan sama.]�. [ Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi]
Manzon Allah ya ce dangane da ruwan teku “Shi ruwa ne mai tsarki, kuma mushensa halal ne�. [ Ahmad da Abu Dawud ne suka rawaito shi].
Numfashi ya sauke,bayan ya gama dugun bayani akan tsarki,a hankali kuma ya leƙa fuskarta, murmushi ya saki sbd fararan idanunta daya hango suna juyawa alamar dai tana fahimtar zancen sa,gyara kwanciyarsa yay a saman kujerar kafin ya lumshe idanunsa yana sauraran bugun zcyarsa dake fita da sauri da sauri,cikin ƙasa da murya kuma yace "sai kuma bayani akan WANKA en matan Uncle" ɓoye fuskarta tayi a jikinsa tana sakin wani sound "uhm...uhm"cije lips ɗinsa kawai yay kana yace "shima wanka kashi-kashi ne a musulunce,WANKA ya kasu kashi BIYAR sune WANKAN HAIHUWA,WANKAN JANABA,WANKAN JUMA'A,WANKAN SHIGA MAKKAH,WANKAN MUTUWA"
shuru yay yana nazartar ta ya faɗa mata ko kuma ya rabu da ita,domin baya so ya faɗi abinda zata zo tana masa surutu akai,sai dai kuma maganar addini babu kunya ko ɓoye wani abu,domin shekarunta sunkai tasan komai, pouting lips ɗinsa yayi kafin yace.
Ma’anar kalmar "wanka" a larabci
Game abu da ruwa,
Wanka a Shari’ance
Shi ne gama jiki gabaxayansa da ruwa, a kan wata siffa kevantacciya, da niyyar bautawa Allah Mai tsarki
Abubuwan Da Suke Wajabta Wanka
1- Fitar Maniyyi
Maniyyi wani ruwa ne fari mai kauri, wanda yake fita tare da jin daxi, yana tunkuxar juna yayin fitowa, mutuwar jiki tana biyo bayan fitarsa, yana wari irin warin bara-gurbin qwai.
Allah Madaukakin Sarki ya ce, “Idan kun kasance kuna da janaba to ku yi wanka� (Alma’ida : 6)
da faɗin Manzon Allah ( صلى الله عليه وسلم ) ga Aliyyu : “Idan ka fitar da ruwa to ka yi wanka� [Abu Dawud ne ya rawaito shi].
Fitar da ruwa ana nufin fitar maniyyi...,"da sauri Jalilerh ta É—aga ta kallesa,bai kalleta ba ya haÉ—e rai hakan yasa dole ta maida kanta taci gaba da sauran sa.
Yace "misali shine
1- Idan mutum ya yi mafarki amma bai fitar da maniyyi ba, to babu wanka a kanshi, idan kuwa maniyyin ya fito bayan ya farka daga barcin to wajibi ne ya yi wanka.
2- Idan ya ga maniyyi, amma bai iya tuna yaushe ya yi mafarki ba, to wanka ya wajaba a kanshi saboda fitar maniyyin. Manzon Allah ( صلى الله عليه وسلم ) ya ce, “Ana tava ruwa ne saboda fitar ruwa� [ Muslim ne ya rawaito shi] Ma'ana ana yin wanka ne don fitar maniyyi.
3- Idan ya ji alamar zuwan maniyyi daga gabansa, amma bai fito ba, to babu wanka a kanshi.
4- Idan maniyyi ya fito saboda wani dalili ko rashin lafiya ba tare da sha'awa ba, to babu wanka a kanshi.
5- Idan mutum yana janaba ya yi wanka, sai kuma maniyyi ya fito bayan ya gama wankan, to ba sai ya sake wankan ba, saboda yawanci yakan fito ne ba tare da sha'awa ba, amma abin da ya fi ya yi alwala.
6- Idan mai barci ya farka, ya ji danshi a jikinsa, amma bai san dalilin zuwanta ba, to xayan abu uku ne :
A) Ya tabbatar da wannan danshin maniyyi ne, to wanka ya tabbata a gareshi, ya tuna ya yi mafarki ko bai tuna ba.