Sashe 58
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Ƙarasawa yayi kusa da ita tare da leƙa fuskarta yace "what wrong?"jikinsa ta faɗa ta saki kuka,cikin kukanta ta fara faɗin "Bobo Mummy bata tare dani, Mummy ta tafi ta barni, Bobo da gaske shikenan Ni shagiya sunana?meyasa aka zaɓi zaɓi samar dani ta wannan hanyar?na shiga uku bobo yaya zan yi?rana zafi inuwa ƙuna,mai yasa Mummy za tace Abban Nusaibat shine mahaifina?mai makon tace Abbou ne?shikenan na daina amsa sunan Nihila Kabeer bobo? Bobo ina jin inama nina mutu ba Mummy inama...,"da sauri yasa hannu ya rufe mata baki idanunsa yar sun kaɗa sunyi jaaa,kasa ce mata komai yay sai rungome ta yayi a jikinsa suka sauke ajjiyar zcya a tare..
*Nimcyluv*
7/9/21, 3:56 PM - Buhainat: UCL NE
_84-85_
Waro idanu Jalilerh tayi tare da ɗura idanunta cikin na Jalal,shima ita yake kallo while bakinsa na cikin nata amma koda wasa baiyi try na kissing nata ba,kawai ya tsaya yana kallo erection ɗinta, girgiza kai ta farayi a hankali still hawaye na bin fuskarta yana sauka a saman tashi fuskar,wani murmushi yay kana ya zare bakinsa a hankali tare da kifa kansa a saman ƙirjinta ya shiga sauke numfashi, cikin Muryar kuka Jalilerh tace "Uncle na yace min aduk lokacin da mukaji zuciyoyinmu babu daɗi muyi kuka,kuka sosai domin kuka na rage raɗaɗi da ƙunci zuciya kafin daga bisa ni mugujewa abinda yake sanyamu cikin damuwa kuma mu roƙin Ubangiji ya sassauta mana abinda mu keji, Uncle kayi kuka koza kaji daɗin zcyarka,kayi kuka ko ƙunci da raɗaɗin da zucyarka take maka zai rago,kayi kuka domin samawa kanka sauƙi da salama a ranka,kayi kuka Uncle ni shi nake buƙata a wajanka kayi kuka kayi kuka kayi kuka UNCLE.."kamar da wasa yaji wasu zafaffun hawaye sun fara bin saman kuncinsa a hankali ya fara sauke ajjiyar zcy kuka tasa itama da rungome sa,gaba ɗaya Jalal mantawa yay shi ɗin babba ne kuma namiji ne kuma wanda yake shirin zama shugaba a wannan garin,wani kuka ne yazo masa kukan da tunda yake a rayuwata bai taɓa irinsa da wayonsa ba,kukan da ko sanda Mummy ta rasu akan idanunsa bai irinsa ba,kuka ne wanda yake tawowa tun daga ƙasan zucyarsa,kansa ya ƙara shigarwa cikin ƙirjin ta ya shiga rera kuka cikin sautin muryarsa daga shi har Jalilerh an rasa mai rarrashin wani ba ita da take macen ba bare shi da yake namiji kuka yake da dukkan ƙarfin sa yana jin kukan na tafiya da zafi da ƙunci haɗi da raɗaɗin da zcyrsa take masa,sai da suka shafe wajan 20minutes suna kuka a tare kafin a hankali Jalal ya fara saita nutsuwar sa shuru yayi ya shiga sauke ajjiyar zcya 10seconds left yaga taƙi daina kukanta sai shassheƙa take,tsayawa kawai ya fara tunani mezai mata?tayaya zai fara lallashinta?shi sam bai saba kuma bai san yaya ake ba, lumshe idanunsa kafin ya ware su a hankali kuma cike da juriya da jarumta ya ɗan ɗaga jikinsa daga nata domin yanzu wasai ya kejin zucyarsa bai taɓa sanin kuka na sawa aji sauƙin zcya ba sai yanzu, gajiyayyun idanunsa ya ɗaga a hankali ya sauke fuskarta tsayawa yay kawai yana kallonta ganin yadda take da kuka bil haƙƙi kamar ƙaramar yarinya,tashi yay daga jikinta kafin ya zauna a gefen gadon kallonta kawai yake kamar mai nazartar wani abu sai kuma kawai ya saka tattausan hannunsa ya ɗagota gaba ɗaya zuwa jikinsa,jikinsa ta shige tana ƙara sautin kukanta cikin nutsuwa ya ɗura kanta a shoulder ɗinsa ya fara clapping bayanta alamar rarrashi murya chan ƙasa kamar mai kuyan magana yace "Waye?"turo baki tayi tare da shagwaɓe fuska taci gaba da kukanta bakinsa ya ɗura a kunnanta a hankali kuma ya fara yi mata waƙar _WAIT FOR ME🎻_
_🎻🎻I don't know when am coming back,i will be gone for a little while, but i will keep myself for me and you, i will be back for you,i dunno what the feature brings,but i want you to be with me I go de hope and pray Make You wait for me ,i Will come back for you darling🎻🎻._