Sashe 37
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A parlour ya samu Abbou,aryan, Imran, Irfan, da kuma Jafar wanda zuwansa gidan kenan,kallonsu kawai yayi ya É—auke kansa,gaba É—aya suka nufi cikin masjid, cikin nutsuwa Jalal yake jan sallar har suka idar,zama yayi tare azkar bai wani daÉ—e ba ya fita daga masallaci,a parlour ya samesu gaba É—ayansu Jalilerh ce kawai bata wajan,itama a kallon da yayi masu ya fahimci bata wajan,kai tsaye É—akinsa ya nufa.
Mummy ce ta kalli Nihila tace "baby jeki kaiwa yayanki kayan buÉ—e baki"
Turo baki tayi gaba tare da langwaɓar da kai gefe guda tace "Mummy faɗa zai min fa"
Haɗe fuska Mummy tayi tace "kada ki sake na ƙara magana Nihila I'm warning you" kuka tasa tare da maƙalewa jikin Irfan tace "Mummy zageni zaiyi ban son faɗa" Mama tayi salati tace "a'a shila kike kowa banson sharri da wannan daren,wacce gantalailliyar magana ce wannan babu daɗin ji,Jalalu mai taɓa zagi ba, a'a wlh babu ruwana bazan ƙarya Allah ya kamani ba,kedai kawai kice ƙiywa za kiyi mata, daɗin ta ma uwarki ce bani marainiyar wayanki ba"
Abbou dake zaune yana duba wani abu a wayarsa yace "leave her" Mummy tace "Amma Abou Jalal bobo azumi yayi fa,nan da can ba zata je ba,ko ni take buƙata naje?" ba tare da ya kalleta ba yace "Nusaibat jeki kaima yayan naki kayan buɗe baki kinji ko"
Nusaibat dake zaune kan sofa,cikin jin daÉ—i tace "to Abbou" ta faÉ—in hakan tana yin hanyar kitchen.
Tana shiga ta samu komai Mummy ta haÉ—a masa a tray, É—auka tayi ta nufi part É—insa da try É—in hannunta.
Mama tace "ahhh to Saibala aƙwai son zama lafiya,yarinya mai hankali sai na ganta a jebe tana tafiya kamar a karkace,uhmm Allah na tuba yoo meye na halittar ta banda....,"sai kuma tayi saurin yin shuru sbd Jalilerh data shigo cikin parlour'n,ba tare data kalli kowa ta nufi cikin kitchen, Mama ta taɓe baki tace "ai kaji irinta yarinyar sai iyayi,jibi yadda take son fin ƴar masu gidan ƙyau,ƙaddara kenan"
tea ta haÉ—a mai kauri kana taja kujera a cikin kitchen É—in ta zauna,a hankali kuma ta fara juyawa spoon É—in dake cikin glass cup É—in.
Ganin tea ɗin ya huce ta fara sha a hankali ta nayi tana rufe idanunta duk ta zama very silence,tana nan zaune taji an buɗe ƙofa an shigo bata damu da sanin ko waye ba taci gaba da shan tea ɗin,jin gine yake jikin ƙofa ya harɗe hannayen sa a saman ƙirjinsa ya zubawa bayanta idanu.
Sosai taji idanu a kanta,hakan tasa ta miƙe tsaye tare a ajjiye cup ɗin a wajan sink,sai data wanke sannan ta juya, tsayawa tayi sai kuma ɗauke kai,ta gefensa ta raɓa zata huce yayi saurin riƙe hannunta,cikin ƙasa da Murya yace "soul" da ɗan mamaki ta kallesa ba tare kuma data ce masa komai ba, ƙara riƙe hannunta yayi yace "i want to talk to you" hannunta ta zare daga cikin nasa ta juyawa tayi tafiyarta ta barsa wajan..
Washegari da safe ya kama Monday,da sassafe samarin gidan suka shirya suka nufi wajan aiki,a nutse ya gama É—aura agogon hannunsa yana gamawa ya fesa parfume ya É—auki keys É—in motarsa ya nufi waje,a main parlour ya samu Mama tana ganinsa tace.
"Yawwa irin albarka taimako nake nema wajanka" da ido kawai ya kalleta ba tare da yace komai ba, Mama tace " daman madarar nono nake son ka siyamin..,"shuru tayi alamar tunani sai kuma tayi saurin faɗin "yawwa da biyar a raye" kallonta yayi ta gefen idanu can kuma ya nufasa yace "wani abu ne haka?" Mama tace "eh mana wannan lemon na zoƙa" dryar Nihila tayi tace "she means five a live" gama yayi Nihila ta bisa a baya har zuwa wajan compound yana zuwa drever ya ƙarasu ya amshi key ɗin,back seat ya zauna turo baki Nihila tayi tace "yaya ka ragen hanya mana" da hannu yay mata nuni data shigo,tana shiga drever ya rufe motar suka bar compound ɗin gidan.
Hawayen dake idanunta da goge tare da bin motarsa da idanu,a hankali kuma Jalilerh taja jikinta ta koma cikin gida.
_UNCLE NE isn't free is fore sale just pay 300 account number 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616_
*By*
*NIMCYLUV*
6/19/21, 5:39 PM - Buhainat: A hankali motarsa take tafiya suna tafe motocin securities É—insa nabin bayansa,a kishin giÉ—e yake idanunsa a lumshe yana sauraran bugun zcyarsa dake fita da sauri da sauri tamkar wanda yay tsere, Nihila dake zaune gefensa tana kallonsa tace
"bobo"
ware gajiyayyun idanunsa yayi tare da sauke ajjiyar zcy a hankali kuma ya gyara zaman babbar rigar dake jikinsa cikin rashin son magana yace
"uhm"
Nihila ta ajjiye littafan hannunta tace
"bobo ancemin dukkan namiji kuma lafiyayye baya kaiwa shekarunka yake aure,sannan aure na yaye ƙunci damuwa da rashin sukuni,amma kai mene yasa baka son yi aure ko baka da wacce kakeso ne?"
Ta tambayeshi ba tare da tunanin komai ba,kallonta yay ta gefen idanunsa kafin ya É—an haÉ—e ransa yace
"ke a ina kika ji?
Nihila tace
"jiya naji Mama na faÉ—awa Mummy a parlour,ni kuma na fito zani kitchen"
É—auke kai yay wajan 10 seconds yace
"ashe kin iya gulma?"
Ɗan langwaɓar dakai tayi gefe tace
"a'a yaya ai basu san na ji ba,kuma kai ma ai naga ka zama babba age ɗinka yakai kayi aure" lumshe idanunsa yay kana ya ƙara buɗe su yace
"to ban niya ba"
dry tayi tace
"ai kam yaya Aryan yace soon zai aure"
da mmki ya kalleta yace "yaushe yace hakan?" Turo baki tayi tace
"jiya naji suna maganar da yaya Jafar har shima yace wai da wuri zai ina gama makaranta"
ka faɗa ya ɗaga irin ku a jikinsa ɗin nan,a haka tana masa su rubutu har suka ƙarasa University ɗin bai ce mata ƙala ba,harta fita sai kuma ta tsaya sbd maganar da taji yayi
"ki jira ni"
kaita É—aga tace "bye bobo"
bai kalleta ba har suka fice daga cikin makarantar.
Sai wajan yamma ya ƙarasa babban hospital ɗin dake nan IBADAN,yana shiga kai tsaye ya nufi office ɗin babban likitan,bakinsa ɗauke da sallama,ganin mutum zaune da kuma likitan yasa ya ɗan tsaya, fara'a fal fuskar doctor ɗin yace
" your excellence barka da zuwa"
Doctor ya faÉ—a yana jawa Jalal kujera zama yay Kafin ya sauke numfashi ya saci kallon mutumin dake kusa dashi yace "mun same ku lafiya? Ya masu jiki"
Doctor yace "Allhamdulillah ya fama jama'a,ga zaɓe na ƙoƙarin zuwa kuma,in sha Allah mune da nasara"
Jalal lumshe ido kawai bai ƙara magana ba,ganin hakan yasa Doctor ya kalli mutumin yace
"Alhaji Jafar ina jinka har yanzu jikinne?"
Jafar yaja numfashi yace "wlh fa, yanzu ma haka sai tai ta zubar da jini kuma hakan bai taɓa faruwa ba sai wannan karon,ganin hakan yasa nace bari nazo nan tunda daman kai ka fara dubata,ko sanin zuwa nan a can garin mu ba ai ba"
Doctor yace
"ikon Allah,gashi duk am mata wasu gwaje-gwaje amma an rasa gane kan abun"
Jafar yace
"haka fa"
Jalal dake zaune yana sauransu ya ƙara satar kallon Jafar ɗin da ɗan sauri ya janye idanunsa sbd haɗa ido da sukai da Jafar wanda shima yake kallon Jalal,
Doctor yace
"to ai faÉ—uwa tazo dai-dai da zama ga babban likita zaune yana jinka ma"
Doctor ya faÉ—a yana nuna Jalal da hannu,shikam Jalal nunawa yay kamar bai san dashi ake ba, Jafar yace
"Ni kamar kallon sani nake masa ma"
dry Doctor yay yace
"ai ba abin mamaki bane,kasan a nan IBADAN shine ya fito takarar governor a jam'iyyar D.R.P "
jinjina kai Jafar yay yana mai ƙara kallon Jalal wanda yay burus dasu yace
"Assalamu alaika" lumshe ido Jalal yay haka nan yaji bai son haÉ—a ido da mutumin can ya nisa yace "wasalamu alaika"
ya faɗa yana miƙa wa Jafar hannu,shuru sukai tare da riƙe hannun juna, Jafar yace
"ina maka fatan alkairi,ya baka Sa'a" Jalal ya É—an cije lips yace
"Ameen ya hayyu ya ƙayyumu"
Jafar ya É—an ja fasali yace
"To bawan Allah ina neman alfarma wajanka,ina fatan zaka dubi matsalar Æ´ar uwata ta"
ajjiye wayar hannunsa yay a karo na farko ya tsurawa mutumin ido kafin ya É—auke idanunsa yace
"dubawar ba shine matsala ba, lokaci shine matsalar Muhammad Jalal Kabeer bobo"
da sauri mutumin ya kallesa yace
"ina jinka"
Jalal yace
"kaga yanzu lokacin da muke dashi a rana na nema yake yay min kaɗan,so idan nace maka to zan iya ƙin cika alqawari,amma abu ɗaya za'ai ka amshi number ta,bayan election sai kayi min magana, i promise you in dai matsalarta bai fi ƙarfi ba zan duba"
cike da farin ciki Jafar yace
"ai babu damuwa zaɓan kamar yanzu ne, Allah dai ya bada Sa'a"
Jalal da Doctor suka amsa da "Ameen"
Daga haka Jafar ya amshi number Jalal wacce yake using da ita ko da yaushe,yana karɓa yay masu sallama yabar office ɗin shi dai Jalal da ido kawai yake kallon mutumin, ajjiyar zcy ya sauke yace
"meke damunta?"
Nan Doctor yayma Jalal ba yanin komai sai dai ya ɗan ɓoye masa wani abu.
Jinjina kawai yay kana yace
"result É—ina ya fito?..