Sashe 74
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
_ki biya ki karanta dan Allah,08119237616 🌚_
*Nimcyluv*
7/22/21, 8:02 AM - Buhainat: UCL NE
_102-103_
Tafiyar 1hour and 20minutes ne ya kai su Birnin nufar,a filin tashi da saukar jirgi na birnin private jet ɗinsu ya sauka,suna zuwa motocin wajan goma sukai parking suna jiran zuwansa sbd alrdy an san da tafiyar tasa duk da cewa ta sirri ce,a hankali suka fara fitowa ya rage daga Jalal sai Jalilerh yana tunanin yadda zai mata gashi bacci ya ɗauke ta,jin shiru yay yawa yasa Abbou leƙawa jikin jirgin a zaune ya gansu da mmki yace "what are u waiting for?"fesar da iskar bakinsa yay kana ya kalli Abbou yace "tai bacci fa" Abbou yace "And then..?" JALAL yace "ban san yaya zai manta ba" taɓe baki Abbou kafin yace "abeg my friend carry her" yana faɗin hakan ya fice daga cikin jirgin,cikin nutsuwa ya zare belet ɗin jikin jirgin wanda ta maƙala a jikinsa,kana ya zare mata ta jikinta miƙewa yay ya zubuwa fuskarta idanu sosai take bacci cike da nutsuwa,fesar da iska yay daga cikin bakinsa kafin ya durƙosa dai-dai saitin da slowly ya ɗauke ta izuwa jikinsa a hankali kuma ya fara tafiya da ita harya fice daga cikin jirgin,yana fita yaga duk sun shiga mota sai securities ɗinsa dake bakin jirgin suna jiran fitowar sa, da sauri wasu sukai gaba wasu kuma suka tsaya a bayansa, a haka ya ƙarasa gaban wata ƙaramar mota mai ƙyau fara tass da ita,back seat baka buɗe masa ya zauna still tana jikinsa,rufe ƙofar akai driver ya koma wajasa,haka securities ɗin ma duk suka shiga taso motar, lumshe idanunsa yay yana ƙara gyara mata zama a jikinsa a haka suka ɗauki hanyar hotel ɗin da zasu sauka, Abbou tunda suka sauka daga jikin jirgin ya keji kansa na sara masa ƙirjinsa na bugawa,ɗaya runtsa idanunsa sai yaga garin yana masa gizo gani yake tamkar ya taɓa sanin garin,haka yayta salati cikin ransa amma kamar ana ƙara masa abinda ya keji daga bisani ma idanunsa ne suka rufewa ya fara gani dishi²,cikin kunnansa kuma sautin ihu ya keji da kuka sama² yana cikin wannan halin suka ƙara sa cikin Hotel ɗin,suna parking Jalilerh na buɗe ido ganin ta a cikin garinsu yasa tai saurin buɗe ido tare da ƙara ware idanunta domin tabbatar da abinda take gani,da sauri kuma ta juya ta kalli Jalal ashe shima kallonta yake, driver ne ya gama parking security yazo da gudu ya buɗewa Jalal ƙofa,shine ya fara fitowa kafin ya tsaya a bakin motar yana jiran ta fito, Jalilerh kan tsoro da farga ba ne ya gama kamata, jikinta ya ɗauki rawa idanunta yay raurau harga Allah tsoron haɗuwa take da Papa da Joshua uwa uba uwa sundu, haɗe rai Jalal yay tare da miƙa mata hannunsa da sauri itama ta kama sbd duk a tsorace take,haka Abbou da Mama da Irfan duk suka fito daga cikin motocin su,kai tsaye reception dubu hotel ɗin suka nufa kafin su ƙarasa an kammala masu komai kai tsaye rooms ɗin su suka nufa,duk rooms ɗin a jere suke Mama da Jalilerh akace su shiga room guda ɗaya kwaɓe fuska tayi tana kallon bobo sbd tsoran masifar Mama take ga kuma yanayin firgici data shiga,da idanu yay mata alama data shiga haka tabi bayan Mama idanunta na fidda ƙwalla, Jalal kam tuni ya gama lura da yanayin da mahaifin nasa ke ciki hakan yasa yaja ya tsaya a bakin room ɗinsa yana jiran yaga shigarsa cikin ɗakinsa,duk dauriyar Abbou kasa juyewa yay yana zuwa bakin room ɗin yay baya zai faɗin Jalal da Irfan sukai saurin taresa a haka ya faɗa jikinsu babu numfashi, ɗauka sa sukai zuwa cikin room ɗin tare da ƙwantar dashi akan bed,babbar rigar jikinsa Jalal ya cire ya kalli Irfan yace "ƙaro gudun ac nan" da sauri ya ɗauki remote yay exactly abinda bobo yace,fara dubasa yay ya tabbatar da shocked ya shiga yasa ya gyara masa kwanciya ya shiga murza tafin hannunsa Irfan kuma ya fara murza tafin ƙafarsa,suna zaune a haka harya fara sauke ajjiyar zuciya tare da jan numfashi,a hankali kuma bakinsa ya fara mutsi he's trying to say something, ganin haka yasa Jalal matsawa garesa ya ɗura kunnansa wajan bakinsa,sai a lokacin kuma maganganun sa suke bakin Abbou suka fara fitar da kansu ba tare daya sani ba,shiru Jalal yay sbd abin da yaji Abbou na faɗa kamar haka "No!Papa please kada kace haka, I'm your son dan Allah Wlh bazan ƙara ba"sosai mmki ya bai yana a fuskar Jalal yana mmkin daya sanya Abbou faɗin Wannan maganganu,waye Papa?me ya aikatawa Papan har haka? Janye jikinsa yay tare da miƙewa tsaye ya kalli Irfan yace "lemme freshen up" jinjina kai Irfan yay yace "to Yaya" yana fita yana faɗin "ka kula before I'm coming back" Irfan yace "I'll" bai ƙara magana ba ya fice daga cikin room ɗin, kai tsaye nasa room ɗin ya koma yana zuwa ya cire kayan jikinsa kai tsaye bathroom ya shiga ya sakarwa kansa shower yay wanka sosai kana ya fito sanye da bathrobe yana fitowa ya tsaya gaban dressing mirror yana kallon kansa haka nan ya samu kansa da sakin wani tattausan murmushi mai tarwatsa zuciyar en mata,jin garin sanyi sosai ga hadari yana haɗuwa duk da cewa ko Asr bai ba,hakan yasa ya shafa wani body lotion mai daɗin ƙamshi mararsa yabi da kallo yaga fess take babu gashi domin da safe ya saka mai yay sheving nasa daga na hammta harna gaba,bayan ya gama shafa lotion ɗin ya ɗauki body spray ya feshe jikinsa dashi,cump ya ɗauka ya tashe sumar kansa tai ƙwance lufff sai sheƙi take,bayan ya gama komai ya miƙe ya nufi inda trolly ɗin sa take ga buɗe ya ɗauki wani tissue ɗin yadi black an masa ɗinki da red ɗin zare sosai ya amshi farar fatarsa, ɗinkin irin half ɗin nanne babu babbar riga,takalmi ya ɗauka red mai ƙyau haka ma hular kansa,yay wani irin sahihihin ƙyau mai ɗaukar hankali bayan ya ɗauki Uhud mood ya fesa ya nemi waje ya zauna yana maida numfashi,sai Lokacin maganganun Abbou suka fara dawowa cikin brain ɗinsa, lumshe idanunsa yay yana fesar da numfashi,a hankali kuma ya ware fararen idanun nasa jin ana kiran private sim ɗinsa,bai ɗauka ba sbd ganin baƙuwar number har akai kira wajan 4 ana biyar ɗin yay answering tare da manna wayar a kunnansa yana sauraren mai magana,a hankali yaji ance "Assalamu alaika" gabansa ne ya faɗi ji yay kamar ya taɓa sanin Muryar,sai da aka maimaita sallamar sannan ya ce "Wasalamu alaika" daga can ɓangaren Jabir yace "fatan kana lfy? Naji abin farin ciki ina tayaka murna sosai wlh, Ubangiji ya tayaka riƙo" a kasalance Jalal ya amsa da "Amin ya hayyu ya ƙayyumu" Jabir yay Murmushi ka ɗan yace "nasan ba lalle ka gane mai magana ba,amma dai da izininka aka ban wannan layin,sunana Jabir munyi magana akan zaka duba ƴar uwa ta after election,to gashi wajan wata gudu da satintika akai shiyasa na yanke hukuncin tunasar dakai idan babu damuwa sai na kawota" cije lips Jalal yay sai lokacin ya tuna Jabir cikin sanyin Murya yace "ohh! Allah sarki gashi nai tafiya zuwa Birnin nufar yanzu" da sauri Jabir yace "what!? Nufar fa? To ai a nan nake da zama nanne gari na"Murmushi Jalal yay yace "babu damuwa saika turomin address ina ganin zanzo da kai na nima na zaga gari" cike da farin ciki Jabir yace "No! Please gayamin inda kake zanzo da kai na yanzu na ɗauke ka" jinjina kai Jalal yay kana ya basa address ɗin Hotel kafin suyi sallama, miƙewa tsaye yay ya nufi fita daga room ɗin kai tsaye room ɗin su Jalilerh ya shiga yana shiga ya tsaye jikin ƙofa ya harɗe hannayensa a saman faffaɗan ƙirjinsa, Mama taci gaba da faɗin "a'a kedai kin fiye kini bibi wlh, yanzu da baice ki biyoni ba shiza kibi ko?dake a garin mahaukata aike sai kawai a barki da ƙaton namiji a ɗaki ko?kai yau naga masifa ido biyu,ko da yake ai garin naku duk Alhalil kitab ne daga mai kuntun abu a gefen ɗuwaiwai sai wanda zaka ganshi tsirara,nidai yau nai mugun gamo kedai ki gode Allah ki godewa Jalalu gashi ki rabauta da Muslunci,amma dai ki daina shige masa ni shawara nake baki ba cutarki zanyi ba ai kin sani ko? To Wlh Muhammad aure ya keso idan kuma kin jawa kanki ya turmushe ki shi kenan shima Arwan ɗin saiya fasa shikenan,amma dai ki daina shigewa jikinsa kuma...," Bata ƙarasa maganar ba taji yace "jikinki ta hau hala?" Haɗe rai tayi taci gaba da ninke kayanta wanda ta zazzago dasu daga cikin akwati wai tana neman goro, bata kulasa ba shima ya kalli Jalilerh wacce ta sauya kayan jikinta zuwa wasu riga da wando masu ƙyau ta ɗura after dress a kai, ya ce "ke dai tsohuwar nan kin fiya neman magana,sai kin gangara kin huce ma wuta" marai-raice fuska tayi ta ce "ai dai nai shiru ban kulaka ba ko?to dan Allah ka rufan asiri ka daina jamin masifa a wannan lokacin" bai ƙara magana ba harya fice daga ɗakin ba tare daya kula Jalilerh ba,room ɗin Abbou ya nufa yana zuwa ya gansa zaune saman bed yay shiru shi ɗaya sai irfy yana danna waya, ƙarasawa wajansa yay ya zauna tare da kallonsa yace "what happened Abbou?" Cikin Muryar rauni Abbou ya ce "Muhammad ina jin kamar nasan garin nan,sai nake ganin kamar nazo gida" Jalal da mmki ya gama kashe sa kawai ya zubawa Abbou ido sbd tunda suke dashi bai taɓa cewa yasan wani aduniya ko wani waje makamancin Birnin nufar ba,shiru Jalal yay domin bai son ya takura masa,ana haka wayarsa ya fara ƙara ɗauka yay yana picking yace "gani a reception" da "ok" kawai Jalal ya amsa masa kana ya miƙe yace "Abbou let's go" gaba ɗaya suka miƙe Jalal ne ya fara fita securities na biye dashi har zuwa reception ɗin,da Murmushi suka tari juna babu nuna baƙunta suka bawa juna side hug a haka suka nufi harabar hotel ɗin,kai tsaye motar Jabir ya shiga kuma yaywa securities alama da kada su biyosa lokacin dasu Abbou suka fito harsu Jalal sun nufi gate hakan yasa cikin sauri suka ƙarasa shiga mota Mama sai mita take,a haka har suka bi bayansu Jalal,a hankali Jabir ke driving jifa² yana sakin Murmushi yau dai yana ganin yankewar wahalarsa yazo ƙarshe musamman da yaga Zulfa ta samu ci gaba a daren jiya,daga jiya zuwa yau bata da abin faɗa sai Hubby Anty shine kawai abinda yake fita daga bakinta,matsalarsa ɗaya jinin da take zubarwa, lumshe ido Jalal yay yana ɗan sakin numfashi tym to tym yakan saci kallon Jabir haka nan yaji yana ƙaunar ganinsa gashi ya rasa dawa yake masa kama but he look familiar,da ƙyar dai ya samu bakinsa ya buɗe yace "lafiya dai nake ta ganin mutane a hanyar?" ɗan ɓata fuska Jabir yay kama bazai magana ba sai kuma yace "ranar haɗa samari da ƴan mata aure ce" Jalal ya waro idanunsa cikin ransa yace "ranar hauka dai" da sauri kuma ya zabura haka nan yaji gabansa ya faɗi sbd tunawa da Jalilerh da yay, Jabir ne ya kallesa dai² lokacin da yake karya ƙwana zuwa cikin babban estate ɗin yace "hala lafiya?" Jalal wanda fargaba ya gama cikasa ya ce "nothing" shiru sukai har suka shiga ciki cikin estate ɗin nan Jalal ya ƙara firgita ganin yadda maza kejan mata ta ƙarfi wasu kuma na tafiya da kansa an kafa bukka² wajan 30 a babban harabar estate ɗin,a haka har Jabir yay parking ya fito da sauri shima Jalal ya fito, Mama da Irfan da Jalilerh suma suka firfito Abbou kasa fitowa yay sbd yadda gabansa ke faɗuwa ga memory ɗinsa dake san dawowa hakan yasa gaba ɗaya ya rasa nutsuwarsa.