Sashe 26
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Da Saurin ta zauna t tare da lumshe idanunta sbd arba da tayi da kyakkyawar fuskarsa wacce take cike da haiba kwarjini,yana sanye da wani maroon ɗin shadda mai ɗinkin wando da kuma half ɗin riga iya waist ɗinsa,sai Black ɗin hula da farin glass sai juya Fararan ƙwayar idanunsa yake,shuru tayi tana kallon sa kafin taji Hajja tace "ya naga kin zauna?" Kallon sa tayi tace "Hajja shine" tace "shine wa?" Cikin rawar murya tace "Hajja shi na keso shine wanda nake gaya maki" waro idanu tayi tace "what!? Kinsan me kike faɗa kowa,wannan fa shine wanda yake neman kujerar Dad ɗinki are you out of your sense Hibba? Kina da hankali kowa?" Itama Hibba tace "Hajja babu ruwana da harkar siyaysarsu ni shi na keso,shine kwanciyar hankali na" shuru Jalal yyi kafin ya ɗan ja kujerarsa baya tare da shafa sajen fuskarsa yace.
"Bana da buri ko sha'awar yin siyasa,hasali ma bata birgeni,sai dai a lokacin da naje karatu Paris naci karo da abubuwa wanda gwamnati bata taɓa magance sa,a lokacin naso na juya yanayin karatuna sai dai shima harkar lafiyar dana karanta is my hopely..," shuru yyi sbd zafin da yaji maƙogarankansa nayi kafin ya ɗura da faɗin "Women trafficking,Na fahimci ƙalubalan da mata suke samu,ana amfani da talaucinsu ana lalata masu rayuwa,ana amfani da rauninsu ana ruguza masu farin cikinsu,wanda duk abubuwan dake faruwa da matan babu ƴar ƴan masu kuɗi cikinsu, gaba ɗayansu talakawa ne,shin talaka ba mutum bane? Shin talaka baya da ƴan cin kansa ne?.., ɗan jaridar ne ya katse sa da faɗin "Muhammad Jalal bobo kana mana bayani a cikurkuɗen,bani kaɗai ba nasan da yawan mutane basu mafahimci mene kake faɗa ba, ko dai zamanka na Paris yasa ka manta harshen ka?" Jafar dake gefen Jalal yyi saurin kallon mutumin kafin ya janye idanunsa,Hibba shuru tayi na kallon yadda yake mutsa bakinsa a hankali,a nan kuma ta fahimci rashin ingantacciyar hausa da babu a bakinsa, murmushin president Mubarak Yahya cibo yyi kafin Lamir dake gefensa yace "bana gaya maka babu abinda ya iya,bari kaji wannan tambayoyin da akai masa bazai amsa ba,sai dai wancan mai siffar magen ya fanshe sa" dry sukai shida Gwamna Faisal Lawan suka tafa, murmushi shima Jalal yyi yace " Ina nufin safarar mata..
6/10/21, 1:10 PM - Buhainat: _Littafin *Uncle ne* na kuÉ—i ne, darling ki biya ki karanta abinda zai maki soo much enjoy how to subscribe send 300 to my account 0116886423 sulaiman Naima s, union bank 600 for vip idan idan tura show me ur evidence 08119237616_
_34-35_
Gaba É—aya suka É—aga kai suna kallon sa hadda president Mubarak Yahya cibo, numfashi ya sauke tare dasa hannu yaja ma dai-dai cin gemunsa yace.
"SAFARAR MATA shine abinda nake nufi,ana fakewa da guzuma a harɓi karsana,ana ɗaukan mata a matsayin za'a basu aikin yi ko kuma a sama masu aikatau a wani gidan masu kuɗin,abin mmkin shine yadda ba'a basu aikin yi a ƙasar da suke sai an fiddasu wani ƙasar da ban..,"shuru yyi tare da jan numfashi kafin ya lumshe idanunsa few seconds ya ware a kan camera,da sauri president Mubarak Yahya cibo ya sunkuyar da kansa domin ganin yake kamar shi yake kallo,duk da cewa basu taɓa ganin juna ba, murmushi yyi yace "abinda yake ƙara ban mmki idan an fiddasu wata ƙasar bawai aikin suke ba, a'a ana sai dasu ne ga wasu ɓata gari su kuma za suna pursing ɗin su sunayin abinda ba suyi niya ba,za suna sex dasu da sama da maza 4,ko matarka ta gida ba lallai ta juri hakanba bare ƴan mata wanda basu san matsayin hakan ba, human trafficking yana sanyawa rayuwar mata ta lalace wasu sanadin haka dukkan wani good habit nasu ya lalace,all this ace shugabanni basu san da hakan ba? Babu yadda za'ai ace ana fita da dubban mata wata ƙasar da niyar basu wani aikin ko kuma a kaisu aikatau ace shugabannin mu basu sani ba...," Shuru yyi kafin yaja wani glass cup tare da ɗaukan bottle water ya ɓalle murfinta ya tsiyaya a cup ɗin tare da kaiwa bakinsa, bayan ya shanye ruwan ya ɗura da faɗin.
"Abu na biyu shine SHAYE-SHAYE"
Da sauri Jalilerh ta É—ago idanunta a hankali ta sauke a saman fuskarsa,kafin ta juya ta kalli Aryan dake kusa da ita,tana juyawa taga ita yake kallo, idanunta ta bayar kan t.v lokacin da taji ya É—ura da faÉ—in.
"Mun taɓa tunanin mene yasa ƴan siyasa basa saka yaransu a bangar siyasa? Mun taɓa tunanin mene yasa ba'a neman matasa sai lokacin siyasa ?mun taɓa tunanin mene yasa matasa basa da aikin yi a wannan lokacin?" Cije lips yyi tare da sunkuyar da kansa,sama da 20 seconds kafin ya ɗaga idanunsa yace.
"Matasa sune ƙasa,matasa sune iyaye,matasa sune shugabanni,amma yanzu an maida su ƴan shaye-shaye an maida rayuwarsu gurɓatacciya, shugabanni suna amfani da matasa a harkar siyaysarsu,suna haɗasu da manyan DRUGS menene aike faɗawa wata ƙawaya ma?" ya faɗa yana kallon Jafar,da sauri Jafar yace "a rungumi doki" taɓe baki yyi yace "i can't call this name with my munths, ƙarfi ƙwayar da yadda take aiki a brain yasa aka bata wannan sunan,wacce duk mutumin ɗaya shata kai tsaye cikin tunaninsa take shigewa ta hargitsa ƙwaƙwalwarsa, hakan zai sanya mutum ya dinga aikata abu ba tare daya san mene yake aikatawa ba,babban zunubin baza su taɓa sallah ba,sai Lokacin da ƙwayar ta sake su suka daina mayan, kuma ace ASSALATU WAƘATIHA shin su mene nasu hukuncin a nan? Mene za suce idan Ubangiji ya zare ranka a wannan halin? Mene yasa shugabanni basu taɓa cewa matasa su kawo takaddunsu na makaranta domin sama masu aiki ba? Mene yasa basu taɓa bawa matasan da suke sonyi karatu kuma basu da hali damar kai takardunsu domin kaisu wata makarantar domin su samu in gantaccen ilimi.." ƙara ɗago kai yyi kafin ya sauke ajjiyar zcy ya ɗan ja kujerarsa baya kaɗan kafin yace "shima kuna nufin shugabanni basu san hakan ba dai-dai bane?,daku nake matasa da iyayen yara baku taɓa tunani abinda sukewa yaranku ba dai-dai bane rayuwarsu kawai ake ruguza wa..!!!? Ya ƙare maganar cikin tsayawa tare buga mencin dake kusa dashi,calmy yyi kafin ya fara jujjuya kujerar yana ƙarewa mutanan wajan kallo, watch ɗin dake manne a tsintsiyar hannunsa ya kalla wanda ya kasance apple,gani yyi 5:30 saura minti 5, ɗan jaridar ne yace "yallaɓai muna jinka" ware idanunsa yyi waje shi kaɗai yasan suyar da maƙoshinsa yake masa sbd yawan mgnar da yyi,fesar da numfashi yyi ta bakinsa kafin yace.
"FYAƊE zuwa yanzu naga abin ya zama kamar ruwan dare a cikin al'umma,yau kaji an ce anyiwa waccan Fyaɗe gobe kaji an ce ayiwa waccan jibi kuma ba'a san mene za'a ce ba,uhmm an taɓa ɗan kan hukunci akan wanda yyi zina da auransa? An taɓa ɗaukan hukunci akan saurayin daya aikata hakan,daku nake Al'kalai nasan kunsan menene hukuncin wanda ya aikata zina da auransa,haka kuma kunsan hukuncin da akewa saurayin da yyiwa wata fyaɗe ku koma zina, kun taɓa tambayar kanku mene ya saka yawan Fyaɗe yake ƙara yawa a ko wacce rana? To me ina ganin rashin sana'a da matasa basu da ita bare har suyi tunanin yin aure,hakan tasa da zarar namiji hqrinsa ya gaza zaije ya akaita Fyaɗe,nasan da yawan matasa a yanzu suna da burin aure amma rashin...," Shuru yyi kafin ya juya ya kalli Jafar cikin ƙasa da murya Jafar yace ingantacciya, lumshe idanu yyi yace "rashin in...in..ingantacciyar Sa'a da basu da ita yasa kowa ya ajjiye maganar auran a gefe,da ace wata rana gwamnati zata bawa matasa offer ta aiki nasan babu shakka yawaitar Fyaɗe a cikin al'umma zasu ragu" ɗan jaridar ne yace "Yallaɓai kana nufin gwamnatin yanzu bata ƙoƙari akan wannan abubuwan da kake faɗa?" Kallon ɗan jaridar yyi kafin ya gyara zamansa yace "to aini kome na zama sanadin gwamnati ne,why zance ba tayi? Ina faɗin abinda nake ganin suna faruwa da idanuna wanda kuma dalilin hakan ƙasarmu ba'a ci gaba kenan, gwamnati tayi min komai domin ita ta bani damar abinda na zama a yanzu,bazan manta da karamcin gwamnatin baya ba,shekaru kusan 28 kenan" jinjina kai yyi kafin yace "gsky yallaɓai ban taɓa ganin mutum mai karamci da kuma kammala haɗi da hikimar tsara mgn ba, kayi magana ta hankali kuma babu wanda zai ce ka tsoki wannan gwamnatin,samunka matsayin shugaba a yanzu ba ƙaramin cigaba zai haifar a wannan gari namu na ibadan ba, jinjina ga yallaɓai Muhammad Jalal bobo" kamar haɗin baki da mutanan da suke wajan shirar wanda sukai masa rakiya da kuma al'ummar gari sukace "jinjina ga Muhammad Jalal bobo" Hibba take zaune kusa da mahaifiyarta tace "all the best my love" kallonta hajja Ayushert tayi kafin tace "ki iya takunki a cikin gidanan wlh kika sake mahaifinki yaji ko ya gane wa kikeso kinsan sauran basai na gaya maki ba,da wannan shirar Jalal ya kama hanya tare da mutanan da sukai masa rakiya zuwa wajan.