← Book details Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 87

Sashe 80

Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

😂😂😂😂masu karantawa ƙyauta how per?😂😂😂😂nifa ba gangalliya bace kawai kuyi MANAGE
7/28/21, 6:45 PM - Buhainat: UCL NE
_110-111_
With much surprise Jalal ya dinga kallon bakinta dan sam bai yarda cewa ita ta faɗi wannan maganar ba,gashi taƙi yadda su haɗa ido jinjina kai kawai yayi tare da kwanciya ya lumshe idanunsa yana sauke ajjiyar zuciya lokaci ɗaya yanayinsa ya sauya amma baza ka taɓa gane hakan a fuskarsa ba, bayansa ta tsurawa idanu ganin ko ina na jikinsa gashi nan yay masa ƙawanya tunda take dashi bata taɓa ƙyansa irin na yau ba,bata taɓa ganin kwarjininsa irin na yau ba,haka kuma bata taɓa jin kunyarsa irin na yau ba,tasan cewa idan tace bata son Uncle ɗinta tayi ƙarya,domin tafi kowa sanin wahalar da tasha na danne soyayyarsa wacce kullum take damunta a cikin zuciya,bata da aiki sai kuka da gujewa ganinsa yanzu kuma ta samu dama na kasancewa dashi,ta samu damar da bako wacace zata samu irinta ba,ta samu abinda rai da zcyarta haɗi da gangangar jikinta suke muradi,amma mene yake damunta da zata gaya masa cewa bata sonsa?shi abinda tayi yayi dai-dai kowa? UNCLE NE fa? Uncle ɗinta Jalal ɗinta garkuwata madubin rayuwarta, farin cikin ta jin daɗinta amma mene yasa ta zaɓi baƙanta masa fiye data faranta masa,ya shiga tashin hankali kala daban² amma yanzu ai lokacin hutawarsa ne wanda ya kamata ace ita ta bashi wannan hutun da kuma farin ciki,kuka ne ya ƙwace mata hakan i ta tura kanta a tsakanin cinyoyinta ta shiga rera kuka,ko ɗan bata damuwa da zazzafan zazzaɓi dake damunta ba,shiru Jalal yay amma a zahiri jin kukanta yake kamar ana wasa masa huta a jikinsa duk kukanta ɗaya sai ya tafi da bugun zcyarsa,ganin yay mata banza yasa ta buɗe baki iya kar muryarta ta fasa ihu,da sauri Jalal ya hantsila tare dayin baya inda take zauna yana zuwa yasa ya jawota zuwa jikinsa suka ƙanƙame juna gaba ɗaya tunaninsa wani abu ya sameta domin yasan bata da lafiya,yadda ta shiga sauke ajjiyar zuciya tana shigewa jikinsa yasa ya buɗe ya a hankali ya shiga kallonta,da sauri ya runtsa idanunsa sbd gaba ɗaya ya manta naked take ko pat babu a jikinta,cikin wata iriyar sexcy voice yace "meye??" Cikin kuka tace "ba kai ne ka kyalleni ba" waro jajeyen idanunsa waje yay kamar bazai magana ba sai kuma yace "me zan maki to?"baki ta Turo gaba gaba tana kwaɓe fuska,kallon fresh pich lips ɗinta yadda take tsotse su tass da yawo tace "to baza kace nai shiru" dry ta kusa bashi ganin ganin yadda take magana billhaƙƙi,yanzu tace bata sonshi yanzu kuma tace ya rarrashe ta,bayan yasan dukkan abinda ta faɗa ƙarya ne,ya daɗe da sanin tana sonshi rabuwa kawai yake da ita ganin kamar da gaske ita ɗin ba rabonsa bace, kullum baya iya bacci cikin dare, tunaninta ya hanasa sakat,haka zai tayin sallarsa lafila yana ruƙan Allah ya sassauta masa abinda ya keji game da Jalilerh,shi da kansa wani lokacin yake gujewa ganinta sbd wani irin yanayi da yake shiga a duk sanda yay arba da ita, Tabbas Wannan maganar haka take kana taga Allah na tashi kuma ta sace gsky,gashi Ubangiji ya mallaka masa Jalilerh matsayin mata kamar yadda zuciyarsa ke muradi, ɗan ɓata fuska yay kafin ya cireta a jikinsa ya juya ba yay kwanciyarsa, kuka ta ƙara saka masa duk yadda tasu yin birgima kasawa tayi sbd wani a zababban ciwo haɗi da raɗaɗi da ƙasanta yake mata,cikin kuka tace "toni ka mai dani gida mana" can ya nisa yace "jeki nemi wanda kikeso ya kaiki" turo baki tayi tace "kai fa?" Banza yay mata yana jin yadda mintsininsa yay mata baza,ganin sa gaske fushi yake da ita yasa ta lallaɓa a hankali tana runtsa idanunta sbd data keji a haka ta mirgina gabansa tare da jan blanket ta rufe jikinta, haɗe rai yay tamau kafin ya fisge blanket ɗin cikin ɗan faɗa² yace "duk abinda zaki kiyi,amma banda rufe min halaliyata"kunyace ta kamata sbd yadda ya tsurawa ƙirjinta idanu,cikin rawar murya tace "am so sorry please Uncle wlh am joking" taɓe baki yay yace "sorry for yourself,ba ayiwa SO dole amma baza a taɓa hana zuciya son abinda take so ba,dan haka kije kiyi abinda kike ganin dai² ne" fuskarsa ta tsurawa idanu tunda take sai yau taga zallar ɓacin ransa,sosai kuma ta firgita da hakan, jikinta na vibration ta miƙa hannu da niyyar taɓa sa yay saurin janye jikinsa yace "don't touch me,jeki taɓa jikin wanda kikeso ko kuma ki nemi ticket ki koma wajansa is better"tsoranta ne ya nunku fiye da ɗazo,cikin kuka tace "wayooo! Uncle baka fahimci ni ba wlh....,"wata tsayawa ya daka mata yace "keee! Ni daman bana da fahimta,naji baki sona ƙanina kikeso,no wahala ki ga Aryan" damuwa ce ta bai yana ƙarara a fuskarta ranta kuma ya ɗan ɓaci da maganar Aryan da yay mata, yafi kowa sanin cewa bata son Auren Aryan damuwarta a Uncle ɗinta,amma yau UNCLE NE da bakinsa zaice mata haka?dole ta gwadashi da kalan ntay rigimar hakan yasa ta miƙe a hankali tana runtsa idanunta,cikin nutsuwa ta fara taka ƙafafuwan ta harta isa gabansa ta tsaya,yana ganinta gabansa ya lumshe idanunsa yana jin yadda zuciyarsa ke bugawa da ƙarfi Musamman yadda take kusa dashi, hawayen idanunta ta goge tass Sannan ta kallesa cike da jarumta tace "Uncle ni daman na taɓa cewa ina sonka da har za'a ɗaura min aure da kai? Ohhhhh! Dalilin hakan kenan ka kawoni sbd kasan komai ko??naji ni ba sonka nake ba kuma....,"sai kuma tai shiru sbd wani sihirtaccen kallo daya jefeta dashi ɗauke idanunta tayi tace "naji ni yaya Aryan nake s....," Bai bari ta ƙarasa maganar ba ya fisgota ta faɗa jikinsa matseta yay a jikinsa har sai da tayi ƙara sbd azabar da taji,a hankali kuma ba mannata da jikin bango kafin yasa hannu ya tallafo haɓarta bai jira komai ya haɗe bakinsu waje guda ya shiga tsotsar bakinta tare da zuƙe yawon cikin bakinta yana fitar da wani sound,shi kansa bai san yaya akai ya zama haka ba,but indai tana kusa dashi baya iya control kansa sam², tongue ɗinsa ya tura mata cikin bakinta taƙi karɓa da sauri yasa hannunsa ya matse gefen jikinta zafin da taji yasa tayi saurin kama tongue ɗin ta fara bashi wani lafiyayyan hurt kiss wanda bai taɓa jin irinsa ba, cikin nutsuwa taci gaba da bashi wani side mouth kiss mai tafiya da nutsuwar mutum, jikinsa ne ya ɗauki rawa sai fitar da numfashi yake,banda ƙarar ruwan sama da har yanzu yake sauka bakajin komai sai fitar numfashinsu,da sauri kuma Jalal ya fisge bakinsa ya rungome ta a jikinsa da sauri ita kuma ta fara ƙoƙarin ƙwance jikinta daga nasa,kallonta yay da rinannun idanunsa kafin a hankali yace "why?? Why?? Why JALILERH?"turo baki tayi tace "nida ka sakeni naji zan tafi"da sauri ya kalleta yace "where?" ba tare data kallesa ba tace "inda kace,ba kace naje wajan Yaya Aryan ba" with much surprise a fuskarsa yace "da gaske kike? Ashe baki sonaaa!?"sai kuma ya fashe mata kuka tare da kifa kansa a wuyanta cikin kuka ya fara faɗin "Noo! Please JALILERH i love You tun kafin kisan kanki,ina sonki a ranar da idanuna suka fara ganinki tun bansan wacece ke ba,ina sonki tun a cikin ƙazantarki,ina son ki tun kafin ki rabauta da addinin musulunci,dalilin sonki naji ban son Auren baby dan Allah idan wasa kike ki daina, Ni Dr Muhammad Jalal Kabeer bobo naki ne har gaban abada,wannan abun nake gudu yasa tuntuni na garara faɗa maki abinda yake raina gaba dake" tunda ya fara magana take kallonsa tana jin wani sanyi da nutsuwa na ratsa ko ina na jikinta wata soyayyar mijinta na ƙara nunkuwa a cikin zcyarta,tabbas samun Jalal matsayin miji kuma abokin rayuwa ba ƙaramin Sa'a bane,tabbas ita ko dashi aka barta a wannan duniya ba tajin aƙwai abinda zai dameta, kallonsa kaɗai idan tayi tana jin wata nutsuwa na zuwar mata bare kuma ace tana tare da shi har abada,a miskilanci bobo tunda harya fito ya faɗa mata son da yake mata tasan ba ƙaramin so yake mata,tsantsar kishinta ya bai yana a saman fuskarsa daman tana sane ta sanyo maganar Aryan,tasan cewa shi kasansa baya son aurenta dashi kawai yana danne wa sbd kada ko ya fahimci weakness nasa ne, Finally yanzu ta samu mahaɗin rayuwarta kuma garkuwanta,baya ta juya masa idanunta na zubar da hawayen tausayinsa ganin yadda ta juya masa yasa ya ƙara juyawa gabanta da sauri cikin rawar murya yace "so You Hite me ba haka ne?" Shiru tai masa sai kuma ta ɗaga masa kai alamar "eh" da sauri ya fice daga cikin bedroom ɗin yana banko ƙofar, ƙofar tabi da kallo tana sauke wata wahalalliyar ajjiyar zuciya,sai kuma kuka ya ƙwace mata tana jin kamar bata ƙyauta masa ba. Lamir ne zaune gaban wani boka ya duƙar da kansa ƙasa yana sauraran abinda bokan yake faɗa,chan ya numfasa yace "Ban fahimci ko kallama guda daga cikin maganar ka ba" bokan yay wata dry mai ɗauke da wasu manufofi mai yawan gaske kafin ya gimtse bakinsa yace "to sallamamme wanda ya yarda da aikin ɓatattu fiye da na Ubangijinsa, ka riga da kayi kuskure da har ka bari ya fara jin daɗin mace"da sauri Lamir ya kalli boka yace "mace kuma? Tayaya Jalal zai ji daɗin mace bayan kai da kanka kace min shi da jin daɗin mace sai dai a lahira,kuma ma tayaya akai Jalal ya samu wata mace?" Da sauri bokan yace "yimin shiru sallamamme wanda ya bijirewa umarnin Ubangiji,daman na faɗa maka duk sanda yasan mace kuma ya shiga da mazantakarsa cikin jikin mace to a wannan lokacin mahaifiyarsa zata warke rass asirin jikinta ya fice"da sauri Lamir yace "innalillahi wa...,"wata gigitacciyyar tsawa bokan ya daka masa tare da faɗin "kasan da wannan kazo min nan wajan?"jikin Lamir na rawa yace "kutuwar uban nan😂sai ni sallamamme kuma gantalalle" washe baki bokan yay yace "kuma wanda bai da rabu a lahira ba sai dai yaga wasu na samu ɗan shegiya"shiru Lamir yay kafin yace "yanzu menene mafita?" Zane bokan yay acikin wata ƙwarya wacce ta cike da jan ruwa babu jimawa photon Jalal ya fito shida Jalilerh lokacin suna tsaka da kissing junansu,da sauri Lamir yace "what? Jalilerh fa? Kenan ƙaruwarsa ce ko mene?"girgiza kai bokan yay kana ya ɗauke photon yace "Matarsa ce ta sunna kuma a yau ya sadu da ita,ya zama cikakken namiji mai ishasshiyar lafiya,koni idan zan ƙwanta da mace aƙwai taimakon jinnu ciki amma shi ya fini komai mazantakarsa kaɗai zata nuna wa mutum ishasshiyar lafiyarsa,daman can yana da lafiya asirin da mukai masa Tun yana yaro yasa ya zama haka"cikin kaɗuwa tare tashin hankali Lamir yace "yanzu menene mafita?" Wata mahaukaciyar dry boka yayi kafin ya tsuke bakinsa yace "ohhhh! Harka manta sharaɗin aikin namu ko?ai kamar yadda ka biyo tsakiyar dare ka haukata uwarsa kasa ake tunanin ƙanwarka ce tayi hakan,to kaima ka jira lokacin haka zaka fara yawo da gudu ko wando babu bola zata zama ɗakinka,ruwan kwata zai zama ruwanka,matacciyar dabba zata zama abincinka,zaka koma saduwa da akuyoyi"da wani mugun zafin nama Lamir ya shaƙe wuyan boka yace "ƙarya kake dan uwarka,wlh ƙarya kake nafi ƙarfin abinda kake faɗa bazan taɓa haukacewa ba,tabbas bazan rabu dasu ba sai naga ƙarshen su" dry boka yay yace "wlh sunfi ƙarfinka,ka taɓa ganin ƙarya da gsky sun haɗu?ka taɓa ganin ruwa da iska sun haɗu?ka taɓa ganin mutum da aljan sun haɗu?to wlh sun takobin a hannunsu kuma da zuciyoyinsu wannan takobin kuma ba komai bace face Azkar,duk aikin da zakai masu bai taɓa kamasu sun yadda da Allah kai kuma ka yadda dani,kaga tun a nan sun maka rata,banza wahalalle wanda bashi da rabu ranar lahira" da sauri Lamir ya ɗauki wani gatari dake kusa dashi ya sarawa bokan,dry bokan yay yana faɗin "zaka taɓe har abada kai taɓaɓɓe ni"sai kuma wani jini yay tsartuwa a kansa kafin yay baya luuuuu ya faɗi tiffffff babu numfashi.
Chapter 80 · 0% Book details