← Book details Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 87

Sashe 45

Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wata wahalalliyar ajjiyar zcya ya sauke tare da runtsa idanunsa yana mai karato sunayen ALLAH tsarkaka a cikin zcyarsa,a hankali kuma sautin kukanta ya ƙara cika ɗakin,ba tare daya buɗe idanunsa ba,ya ƙara matse hannunta ya ɗura da faɗin..

Uncle ne isn't free is for sale just pay it akan 300 asusun biya 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616
6/29/21, 8:58 AM - Buhainat: 68-69

Jalal kallon Abbou'nsa yay ta gefen ido ba tare kuma da yace komai ba yaci gaba da sauraran abinda Abbou ke faɗa,koda cewa Aryan ƙaninka ne,yana da ƙyau ka mara masa baya akan abinda yake so,kafi kowa sanin yarinyar kai kazo da ita,amma hakan ba yana nufin dole saika zaka bada aurenta ba,kaima aƙwai wanda suke da iko dakai" shuru Abbou yayi yana kallon Jalal wanda kansa yake a ƙasa yace "dakai nake Muhammad" ajjiyar zcya ya sauke kafin yaja numfashi yace "ita tana so ne?" murmushi Abbou yay yace "ko bata so nasan ai baza taƙi jikinka ba,daman dalilin daya sanya na kiraka kenan,ka dinga ƙarfafa mata guiwa akan Aryan,koda ba taso idan taga kana so ina da tabbacin zata ƙauna ci ɗan uwan naka"jidai kawai Jalal yake ba tare daya amsa Abbou har Abbou ya kammala yace "zaka iya tafiya"miƙewa yay yana tafe yana ambaton Allah a zuciyarsa,yana fita yay kwana zai shige part ɗin Mameey yaji Mummy tayi kiran sunansa, juyawa yay sukai ido huɗu,yana kallonta ya janye idanunsa yana jiran abinda zata ce masa,daga ƙofar part ɗinta tace "zo nan" tana faɗin hakan ta shige cikin part ɗinta,bayanta yabi da kallo kamar suko yana tsaye har wasu seconds suka shige,a hankali kuma ya ja jikinsa zuwa part ɗin mahaifiyar tasa,zaune ya same ta saman kujera 1seater da,tana ganinsa ta nuna masa kujerar dake farcing nata tace "zauna"babu musu ya zauna idanunsa a kanta, gyara zama tayi tace"me Abbou Jalal yace maka?"da mmki ya kalli mummy baice mata komai, ɓata rai tayi tace "ba photo bace ni da zaka zauna kana kallo na,nace mai mahaifinka yace maka?"ɗauke kansa yay,gaba ɗaya ya kasa gane mai iyayen nasa suke nema dashi,wannan yace kaza ita kuma ga a inda take tambaya,idan wani abu suke buƙata ai yana da ƙyau su fito fili su gaya masa,amma sai magana suke masa a tufke wacce baya gane inda maganar tasu ya dusa, numfashi ya sauke kafin ya ware laɓɓansa yace "babu komai" da ido ta kafesa tana son ta gane gskyar abinda ya faɗa,amma yadda ya haɗe ransa yasa bata fahimci komai ba, tace "bawai ina son nasan a abinda mahaifinka ya faɗa maka bane,nasan aƙwai sirri tsakanin ɗa da Uba,amma taza iya yiwuwa abinda kake tunani ba haka bane,domin nasan abinda baka sani ba Muhammad,a kullum ganinka kake babba akan sauran ƴan uwanka,amma mu muna sama dakai zamu iya yin abinda baza kai ba"jinjina mata kai yay alamar yana fahimtar zancen ta, murmushi tayi tace "daman zan faɗa maka tun safe Jalilerh ke fama da fever and headache,ko magani taƙi sha,nayi tunanin gayawa Abbou Jalal sai kuma na fasa nace idan ka dawo na faɗa maka" miƙewa tsaye yay ba tare da yace wani abu ba ya fice daga cikin part ɗin nata,a dwonstrais ya samu Nihila da Jalilerh, Jalilerh na ƙwance a saman soma idanunta rufe sai Nihila wacce ta sauya channel ɗin daga wacce take kalla zuwa sunna t.v,bai kalleta ba yace "kee! Tashe ta and kice ta sameni a part ɗina lrt"har ya nufi part ɗinsa yaji zaman gidan ya damesa gaba ɗaya ransa a ɓace yake ya rasa dalilin haka,fita yay zuwa compound ɗin gidan a wajan wasu kujeru ya zauna wajan an masa ado da wasu manyan flowers masu ƙyau sun kewaye kujerun,zama yay kana ya ɗura ƙafafunsa a saman ɗaya kujerar,a hankali kuma ya fara Musa bakinsa tare dayin bisimillah ya fara karanta suratul YAASIN...
Bayan sallar issha'i Mummy ta shiga part ɗin su Jalilerh ta samu Nihila zaune tana duba littafin Physics, Jalilerh kuma tana ƙwance tana rawar sanyi da alama zazzaɓin ne ya tashi,tana shiga cikin bedroom ɗin tana faɗin "bobo baizo ya dubata bane?" Nihila ta juya idanunta tace "aikam yace nace taje wajansa na kowa manta" juyawa Mummy tayi tace "kamarya kin manta Baby?bayan kinsan cewa dubata zaiyi" turo baki tayi tana shigewa bathroom tace "to Mummy karatu nake lokacin fa"tana faɗin hakan ta shige bathroom Mummy tace "shirme dai" zama tayi gefen Jalilerh tana yaye duvet ɗin data rufe jikinta dashi,daga ita sai half vest da wando 3gauter,ta ɗaure dugun gashin kanta da ribbon,jin jikin da zafi sosai yasa Mummy ta miƙar da ita tsaye tare da faɗin "ayya daughter haka jikin yay yanzu?maza jeki wajan Uncle ɗinki"cikin zafin zazzaɓi da shagwaɓa ta langwaɓar da kanta a saman shoulder ɗin Mummy tace "Mummy allura zai min fa"rungome ta Mummy tayi tace "a'a bazai maki ba tunda baki so" idanunta ne ya kawo ruwa tace "Mummy haka ranar nan kikace min"shafa kanta tayi tace "idan yay maki ki faɗa min"cike da ƙuruciya ta ɗagawa Mummy,dugun hijabi Mummy ta saka mata kafin ta mata bedroom silefers ta sanya a ƙafarta,har dwonstrais mummy tazo da ita tana sauka ta haɗu da Aryan ya fito daga cikin kitchen hannunsa riƙe da cup ɗin tea yace "Mummy jikinne?" Mummy ta miƙa masa hannun Jalilerh tace "wlh fa, Please kaita wajan bobo ya dubata"ba tare da komai ba ya riƙe hannunta dan rabon data tsaya ya ganta ya manta, Juyawa Mummy tayi shi kuma ya nufi side ɗinsu da ita,yana tafe ya kalleta yaga ta ƙara masa ƙyau a idanunsa ga wani girma data ƙara ƙwana biyu yace "Cutie ni kike gudu ko?"shuru tayi masa yana jin yadda take ƙoƙarin zame hannunta cikin nasa yace "never mind,Zaki daina da zarar mun zama ɗaya" tana jinsa amma bata fahimtar komai sai zazzaɓin daya fara cin ƙarfinta,ganin sun kusa isa part ɗin Jalal ya tsaya yana mai ɗan jawota zuwa jikinsa kafin ya ƙarasa shigar da ita jikin nasa bobo dake tsaye tun ɗazo yay gyaran murya kaɗan "uhm..ehem.." da sauri Aryan ya saketa kana ya shige part ɗinsa,wani murmushi takaicin halin ɗan uwan nasa Jalal ya saki,kafin ya haɗe rai ya kalli Jalilerh yace "me kike nan?" Lokacin har hawaye ya gama wanke mata fuska,kasa magana tayi ganin halin da take ciki yasa shima bai takurata ba, ya nufi inda take tsaye jikinta sai rawa yake,yana zuwa yasa hannu ya ɗaga ta cak ya nufi cikin part ɗinsa da ita, Aryan murmushi fal fuskarsa ya shige part ɗinsa sbd murinsa yana gaf da cika,komai zaizo masa cikin ruwan sanyi ba tare da wani wahala ba,akan 3seater Jalal ya sauketa yana ajjiye ta ya shige cikin bedroom ɗinsa,kai tsaye wani ɗan ƙaramin ɗaki ya shiga inda yake ajjiye kayansa masu muhimmanci,yana shiga ya ɗauki wata frist aidbox,ya fito daga cikin ɗakin wajan fridge ya ƙarasa ya ɗauki fresh milk mai sanyi da kuma go fresh, parlour'n ya dawo tana ƙwance inda ya sameta,inda ta ɗura kanta ya zauna,yana ta miƙe tsaye idanunta fal hawaye tace "Uncle Mummy tace kada kai min injection"kallon cikin idanunta yayi yaga da gaske take, murmushi yay mata kana ya zare hijab ɗin jikinta, ba tare da wani abu ba ya ajjiye gefe guda, lumshe idanunta tayi tana ɗan rufe ƙirjinta,dry ce ta subuce masa baki ta saki tana kallonsa sbd wani sihirtaccen ƙyau da yay mata, bata taɓa ganin wanda dry taiwa ƙyau kamarsa ba,gaba ɗaya ya sauya tamkar bashi ba, beauty points ɗinsa duk sun luma kusan rabin cheeks ɗinsa sune,kodan kar aga ƙyansa yasa baya yin dry? Ta tambaya a ranta,bayan yay dryarsa ta wasu seconds yace "me kike rufewa kuma?" Ƙasa tayi da kanta wata kunyarsa ta kamata ba tayi tunanin ya fahimci abinda take ba, ƙasa yay da muryarsa dai-dai kunanta yace "UNCLE NE fa?and kina ƙwaila kike tunanin za'a ga wani abu" turo baki tayi tana kai hannunta saman kirjinsay ta ɗan dakesa kaɗan tace "uhm..uhm"gefe yay da kanta ya ɗura a ƙirjinsa yana mai ɗan hura mata iska kaɗan kaɗan cikin kunnuwanta kafin yace "ina ke maki ciwo?" Ƙara shigar da fuskarta tayi cikin faffaɗan ƙirjinsa tace "mara na kemin ciwo" lips ɗinsa ya ɗura saman forehead ɗinta yana ƙara ƙwantar da ita yace "sorry en matan Uncle" kafin tai magana taji saukar allura a jikinsa yana sakawa ya zare,ihu ta fasa tare da saurin ƙanƙamesa ta shiga kuka kamar yarinya,wani killer smile ya saki ya rungome ta sosai a jikinsa yana shafa kanta yace "sorry Uncle ne ko?" Kai ta ɗaga masa tana ƙara sautin kukan ta,kansa ya ɗura a shoulder ɗinta yace "ohhyaaa shuru,and ki rama idan baki yafe ba"kamar jira take ta shiga cizonsa a ƙirjinsa duk inda tasa baki ta ciza sai ya lumshe idanunsa sbd zafi,ita tsakanin ta da Allah ramawa take,sai ta gaji dan kanta rabu dashi,kanta ya ɗaga ya kalli yadda fuskarsa ta caɓe da hawaye yace "kin rama" kaita ɗaga masa, haɗe fuska yayi yace "ban son haka" kamar zatai wani kukan tace "bapiii" ɗauke kansa ya ƙara shigar da ita jikinsa sbd yadda jikinta ya ɗauki zafi sosai da kuma yadda yaga tana ware hannayensa tana shigewa jikinsa,yasa ya ware duka hannayensa tana ganin hakan ta shige cikin jikinsa shi kuma ya maida hannunsa samanta,shuru gaba ɗaya sukai kowa da abinda yake ransa,can ya sauke numfashi yace "yaya kike wankan tsarki?" Idanunsa a lumshe tace "mene tsarki?" Waro idanunsa yayi cike da mamaki kafin yace "ok muna da shika-shikan musulunci guda biyar kuma a cikinsa akai maganar sallah ita kuma sallah bata yiwuwa sai da tsarkiyake" bacci na fusgarta tace "su waye biyar ɗin?" Lumshe idanunsa yay yana ja baya kaɗan ya ƙwanta jikin kujerar shima yace "shika-shikan musulunci sune.

Rukunnan Musulunci Biyar (arkān al-Islām, larabci أركان الإسلام; ko arkān al-dīn, larabci أركان الدين, Rukunnan addini, Shika-shikan addini) abubuwa ne ko ayyuka wadanda ginshikai ne, guda biyar a Musulunci, wadanda wajibai ne akan kowane mai imani, kuma sune farkon ginshikin rayuwar Musulmi. Suna nan tattare a shahararren hadisin nan na mala'ika Jibril.[1][2][3][4]
Chapter 45 · 0% Book details