Sashe 48
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Washegari,tun safe Jalal yabar gida sbd saura ƙwana guda Election,kusan a office ya ƙare yininsa,daga Wannan mutane suzo sai wannan suzo,haka yayta manyan baƙi wasu kuɗin compaign,wasu kuma abubuwan zaɓe suke karɓa, Jafar kuma yana can shida Prince Hassan suna ta shiga local government da ƙauyika, Abbou ma ba'a barsa a baya ba dukkan abinda yake gani zai taiamy ɗan nasa dashi shi yake, kuɗi kowa ya fitar babu adadi,haka Irfan Imran kowa da nasa ɓangaren, Mummy da Mameey suma a gida sukai taran mata aka cika sosai yadda Hajiya Atine, Aryan kam yana ɗaki abinda yana sharar bacci sabida bashi da matsala da wani zaɓe a cewarsa, Governor Mubarak Yahya cibo hankalinsu ƙwance yake shida masu mara masa baya da kuma Lamir,domin sun tabbatar a wannan karan plan ɗinsu bazai taɓa barin Dr/Muhammad Jalal Kabeer bobo ba,Lamir ya ajjiye juice ɗin dake hannunsa yace "ai wlh da zarar an saki wannan vedio kare bazai iya binsa ba,badai sakarar ɗan uwan nasa na ɗura sa bisa hanya ba,to Tabbas nan da jimawa zance ya turo min da vedio'n ta whatsapp, mu kuma zamu sakesa matsayin breaking news kaga shi kenan mun tashi hankali jama'ar IBADAN,zamu sanya masu shakku da wasi-wasi a zuƙatansu,kasan mene zai faru ƙarshe?"gaba ɗaya suka ajjiye juice ɗin hannunsu suna kallonsa kafin Hon Faisal Lawan yace"wannan kitimurmurar ai naka ne,tayaya zamu sani?"dry Lamir yyi kafin ya tsuke bakinsa yace "daga ƙarshe hukumar inec za tace the election was cancelled"gaba ɗaya suka saka dry hadda riƙe ciki, Wani mutum a cikinsu wanda ake cewa Baba Tunde yace "kai Lamir you're so selfish,kai mugune exactly abinda nake imagine kenan" ya faɗa cikin gurɓtacciyar hausarsa,Hon Faisal Lawan yace "kaga ana haka za'a ƙara tabbatar da Ur excellence a matsayin cikakken Gwamnan jihar Ibadan" gyaran murya Governor Mubarak Yahya cibo irin a dole yama riga daya zama Governor lokacin kawai yake jira,yace "idan harshashenmu ya zama gaskiya kowa ni kaɗai nasan me zan maku,albashin na kune,zan dauwama ina maku hidima,and tuggun farko da Jalal zai fuskanta rabashi da wannan ƙabilar da zanyi kuma saina tabbatar maku da magana ta gsky ce"
Jalal bai dawo gida ba sai wajan 12:30,a hankali drever yayi parking motarsa sai kuma motocin securities ɗinsa,yana parking wani security ya buɗe masa ƙofa,cikin nutsuwa yake tafiya hannunsa riƙe da babbar rigar sa daya cire a hanya,ya ɗan tura hular kansa baya,gaba ɗaya a gajiye yake bama gajiyar ke damunsa ba sai yadda yake yawon faɗuwar gaba wacce bai san menene dalilin afkuwarta ba,murya can ƙasa yay sallama, Mummy na ganinsa ta miƙe da sauri tare da amsar rigar hannunsa sai jera masa sannu take,da idanunsa kawai yake kallonta ya kasa cewa komai, ɓata fuska tai tamkar zatai kuka tace "wanne irin abune wannan wai?ace tun safe daga fita sai yanzu?ina da tabbacin ko abinci baka ci ba" ta faɗa tana ɗura hannunta a cikinsa,zaro idanu waje tayi kafin tace "what ina zuwa zauna a parlour ka jirani" Mama ta amshe zan can da faɗin "ke kuma saiki kama gabanki tunda ya dawo,algugguma ka ganta nan ta hana ranta sakat sbd baka dawo gidan ba,daga ƙarshe ma kuka ta sawa Mutane"ta ƙare maganar tana nuna Jalilerh wacce take tsaye tun shigowar sa,yana da inda Mummy ta ajjiye sa ya ɗaga gajiyayyun idanunsa ya sauke a kanta,cikin Sa'a suka haɗa ido,da sauri ta janye nata idanun kana ta haura upstairs tana goge hawayen idanunta, idanunsa yaja ya rufe ba tare da yace wani abun ba,kallonsa Mama tayi tace "to Mijin yaya ake ciki ne yanzu?" Shuru yay mata dan baya jin zai iya mata amsa,dan ko yawon dazai haɗiya a bakinsa babu,yana nan zaune Mummy ta fito daga kitchen hannunta riƙe da wani babban tray,tana zuwa ta ajjiye saman carpet kana ta kallesa tace "sauko ƙasa" bai mata musu ba ya sakko yana sakkowar ya zame rigar dake jikinsa,ya rage sai farar singlet a jikinsa,dugwayen ƙafafunsa ya miƙe har ƙarar gajiya sukai,duk abinda yake akan idanun Mummy sosai take tausayin ɗan nata musamman yau,tasan dukkan abinda daza ta basa a yanzu ba lalle yaci ba,dambun shinkafa wanda yaji zugale da gyaɗa da kuma manyan albasa,yasha kayan ƙamshi da zallar hanta ta zuba masa a plat,sai kunun gyaɗa mai zafi da zuba masa madara kana ta haɗa masa mug,sai kuma ƙwaɗon zugala data haɗa masa yasha tomato da albasa da kuma ƙwai,da haɗaɗɗan ƙuli,gaba ɗaya ta jere masa a gabansa,kamar yaro haka Jalal ya kwaɓe fuska tare da langwaɓar da kansa gefe, cikin wata muryar sangarta yace "Mummy na gaji bacci" bata kulasa ba taja ƙafarsa ta ɗura saman cinyarta ta fara matsa masa su tare daja masa yatsun ƙafarsa,zuro Mama tayi masu da idanu,domin a wannan lokacin tunanin mahaifiyar Jalal ne fal a Zcyarta,ko tana raye ko babu uhhhu,bayan Mummy ta matsa masa ƙafar ta miƙe tsaye tare da faɗin "bari na kira daughter, ƙilan taci abinci yanzu" harya buɗe baki zai magana sai kuma yay shuru sbd wayarsa da yaji tana ringing,kallon makeken screen ɗin wayar yay yana sunan Jabir na yawo akai yay,rasa waye Jabir yay har wayar ta yanke yana kallon screen ɗin,a haka wani kiran ya shigo, ɗauke kai yay tare da ɗaukan spoon ya fara cin ƙwaɗon zugalan a hankali,yana zaune Aryan ya fito da sauri daga part ɗinsu yay waje,da sauri Aryan ya buɗe wayarsa da tun ɗazo take a rufe,yanzu haka yazo buɗewa wane domin ya tura wasu photona da vedio'n,fuskarsa fal farin ciki ya buɗe wayar sai dai abin mamaki wayar na gama buɗewa yaga ta nuna an mata waifin,ta nuna restore....
âœðŸ? bacci ina ji😟
Uncle ne isn't free is for sale just pay before you read, asusun biya 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616
By
NIMCYLUV
7/1/21, 9:17 PM - Buhainat: UCL NE
_72-73_
*_Whatever you want,you can achieve!but the biggest mistake you can make is thinking you deserve it today, Don't let the idea of success make you think you won't lose._*