← Book details Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 87

Sashe 14

Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

sallamar Aryan dake shigowa yasa ko wannansu ya dawo cikin hankalinsa, ƙarasa shigowa cikin parlour'n yyi kai tsaye ya nufi inda Jalilerh take a ƙwance yace "Mummy kalli bacci take a ƙasa,ai sai jikinta yyi mata ciwo" ya faɗi hakan yana saka hannunsa ya ɗago ta zuwa jikinsa hakan yyi dai-dai da fitowar Jalal daga part ɗinsa, taɓe baki yyi a zuciyar yana mai faɗin "fuck You Aryan"
ƙwantar da ita yyi akan duguwar sofa kana ya zauna a gefen kanta yace "bar kanku da hutawa ya zaman gida"
miƙewa Mameey tayi tace "to aku sarkin surutu ya shari'ar?" dry yyi yace "Mummy kin jita ko? so take nayi shuru kamar yaya Jalal" dry Mummy tayi tace "rabu da ita yarona fatan kayi nasara dai?"
miƙewa yyi yace "Allahamdulillah wlh Finally yau naga ƙarshen shari'ar,kuma at the end nayi nasara"
ma sha Allah cewar Abbou ya faÉ—a yana mai sakkowa daga saman bene, cikin jin daÉ—i Mummy tace "i knew ai duk yarana babu ragun É—aka Allah ya taimake ku baki É—aya"
tsaki Jalal yyi kana ya kalli Abbou a gajarce yace "muje lokaci fa" yana faɗin hakan yyi ficewarsa sam Aryan bai damu ba,domin yasan Jalal tun ba yanzu ba, lokacin da yake Paris idan suna chart sai ya ɗauki sama da awa uku ba tare daya masa replay ba,kuma yana online,idan ya kirasa vedio call tsakaninsa dashi uhm to a'a,ko kuma yace a kira masa Nihila su gaisa,a hakanma sunfi shaƙuwa dashi akansu Irfan,zama ya gyara yana mai ƙarewa Jalilerh kallo wacce take bacci cike da ƙwanciyar hankali,haka nan yaji wani abu ya ɗarsu a ransa game da ita,sosai ƙyanta ya ruɗesa haka nan ya samu kansa da kallon fuskarta.

Jalal kai tsaye masjid ya nufa yana zuwa mutane duk suka miƙe alamar daman shi suke jira,wajan liman yaje ya tsaya tare da tada kabbarar harama,ya buɗe baki zai fara karatu kenan yaji kansa ya sara da ƙarfi har sai da..

_Littafin Uncle ne na kuÉ—i ne,wanda ya keso zai iya biyan 300 idan kuma vip kakeso inda zaka samu sauran littafan dana rubuta na kuÉ—i saika biya 600 posting sau biyu a rana_

_zaka turo kuɗinka ta wannan number asusun 0116886423 account name sulaiman Naima s, bank name unioun bank,shedar biya 08119237616 ƴan Niger suyimin mgn ta number ka biya kayi karatu cikin nutsuwa👌🏻_
6/10/21, 1:05 PM - Buhainat: Da mmki Education secretary ɗin yake kallon Jalal kafin yace "uhm muda muka ɗauke ka karatu zuwa Paris as valunteer,duk ba kaga wannan ba, har kai ne kake da bakin cewa zaka bamu aiki,mene kake dashi? dame kake taƙama da zaka bamu aikinsa...!,?" ya ƙare mgnar yana ɗan ɗaga muryarsa,kallonsa Jalal yyi da lumshasshun idanunsa kafin yyi pouting lips ɗinsa cikin jan numfashi yace.
Chapter 14 · 0% Book details