Sashe 7
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Zaro idanu waje tayi cike da mamaki da sauri ta miƙe tsaye tare da zuge wata ƙaramar ƙofa dake jikin door ɗin bathroom ɗin,a hankali ta leƙa a tsaye ta hangesa yana kallon mirrow ba tare da tasan abinda yake ba kasan cewar ya bata baya,cikin ƙwanciyar hankali tace "Jalal.."dadaran idanunsa ya ɗaga wanda sukai jaa sosai ya zubawa mirrow'n idanu, ta mirrow'n kuma yake hangen ƴar Kofar da Mameey ke leƙensa lumshe idanunsa yay tare da sakin murmushi har saida beauty points ɗinsa suka loma,ba tare kuma da yace komai ya ƙarasa wajan ƙofar ya murza key ya fito,ajjiyar zuciya tayi tace "kaban tsoro bobo what did you do inside the bathroom? girgiza kai yyi yana nufar parlour yace "babu fa" itama ba tace komai ba tabi bayansa har zuwa parlour'n, gaba ɗaya su Imran suka tawo wajansa da gudu suka rungomesa "ayyya bafiiii ciwooo ko" cewar Irfan, ɗan waro idanu bobo yay tare da shafa kan Irfan yace "shirme kawai naji sauƙi fa"kallon Aryan yyi daya kafesa da idanu yace "ohh hello darling"ya faɗa ya tafa hannunsa kwaɓe fuska Aryan yyi kafin shima ya shige jikin yayan nasa suka haɗe su huɗu waje gudu abin sha'awa "ohhyaa guys Les go" Mameey ta faɗi hakan tana yin gaba, binta sukai a baya ya zamana Jalal shine na ƙarshe yana tafe kamar baya son tafiya hannunsa dafe da mararsa sai lumshe idanu yake,kai tsaye makaranta ta kaisu kafin ta dawo zuwa gida.
da yamma misalin ƙarfe biyar Jalal ya fito compund cikin shigarsa ta farar jallabiya kansa ya sha gyaran da Mummy tayi masa, direct wajan baba Habu ya zauna yana mai sauraran wani news da akeyi a gidan redio a nan yaji mai labaran yana faɗin "hukumar gwamnatin ibadan tana neman yara masu kimanin shekaru biyar zuwa goma domin ɗaukan su zuwa karatu a ƙasar Paris as valunteer,haka kuma duk yaron daya fito da 1st class hukumar zata ɗauke sa ta bashi aikinyi wanda yaga dama" haka yaci gaba da jin labarin a kuma lokacin ya haddace email ɗin da suka bada domin kowa ya tura baya nan sa, baba Habu ne yyi saurin faɗin "wa yaga al'ƙawarin ƴan nepa..., atoo kuyi komai lokaci ne mudai ana watsa mana ƴar yafin shinkafa zamu kaɗa maku ƙuri'a" kallonsa Jalal yay ba tare da yace komai ba, ƙara gyara zama baba Habu yyi yace "sannu boba kai a rasa sunan da za'a saka maka sai na wannan abin zuƙar,ina ruwan ɗan Maraya aida idanuna biyu aljanun suka ɗauki mamanka da gora zan rakasu,ai kaga tun lokacin basu dawo ba,yoo to nima ɗin ai Sheikh ne a ƙauyan mu kaji siminin da ake karantawa aljanun ko NASI KO FATIHA ai saba'in ɗin nan na hadda ce ta"miƙewa Jalal yyi tare da gyara zaman farin glass ɗin idanunsa yace "sittin dai"yana faɗin hakan ya shige cikin gida sabida kiran magrib da akai,babu kowa a main parlour sai Imran yana bacci tashinsa yyi yace "time for paryer" da sauri ya kama hannun bobo suka nufi upstrais part ɗin Abbou suna zuwa yana fitowa daga bathroom al'wala suka ɗaura Jalal kuma ya nufi bedroom ɗin Abbou ya fesa parfume kana ya biyosu a baya,dwonstairs a nan suka samu Aryan da Irfan gaba ɗaya suka nufi masjid ɗin dake wajan gidansu.
gaba ɗaya a zaune suke saman babban daining table suna dinner "mene? hauka ake da za'a bar bobo karatu har zuwa paris babu inda zashi" Mummy ta faɗa lokacin da take kai glass cup bakinta da niyar shan lemon inibin da tayi masu ɗazo, haɗe rar Jalal yyi tamkar babba kuma tsill ya gagara faɗin ko "A" sai juya strawberry ɗin da aka yanka masa ya kasa cin koda ɗaya ne, Abbou ne ya kalli Mummy yace "idan yaro yazo da abu ba'a gwasalesa da a kudu ne iyaye sunwle suke neman shawara wajan yaransu sabida hakan na ƙara buɗa masu ƙwaƙwalwarsu, Ni anawa ganin abarshi yyi abinda ya keso is better" cikin yanayin damuwa Mummy tace "amma tayaya ne zai iya kula da kansa? kai kanka wani lokacin birkici maka yake,yaya kake ganin ace babu wani family nasa.." ta ƙarasa maganar cikin raunin zuciya,domin har zuciyarta bata son tafiyar,girgiza kai kawai Abbou yyi domin daman yasan za'a sha wahala da Mummy "manyan makarantu irin wannan aƙwai kula,domin abinda za'ai wa mutum acan ko gaban iyaye sai haka, addu'a shine kawai ya dace da Jalal" cewar Mameey,ganin da gaske kuka Mummy kesonyi yasa Jalal miƙe ya ƙarasu inda take zaune, murmushi yyi kafin yace "my ambition is ur ambition too zaki farin ciki wata rana"gaba ɗaya kallonsa sukai domin Jalal idan yay magana saika rantse ɗan shekara Ashirin ne bayan ko 6yrs bai rufe ba,yana faɗin hakan ya shige part ɗin Abbou,abinda masu sani ba Jalal ya daɗe da tura baya nansa ta email ɗin da suka bayar.
washegari da misalin 8 aka kira Abbou tare da tambayarsa shine mahaifin Muhammad Jalal? da "eh" ya amsa masu nan sukace ana nemansa shida Jalal yanzu a gidan Gwamnati, murmushi kawai yyi domin ya tabbatarwa kansa Jalal ne,a gurguje yaje islamiyyarsu Jalal Lokacin yana tsaka da bada hadda ya nemi permission wajan malam,ganin babu wata matsala daman saukarsu saura wata guda yasa yace "suje kawai" a parking spaces na gidansa yay parking anan ya tsaya yace Jalal yaje ya sauya kaya, baba Habu na zaune yaji ana buga get da sauri ya ɗauki gorarsa yace "huuu yau naga tsiya iyayenku su nome sannan kuzo aci daku,atoo ina dalili nima dai naje na ɗauko su Iliya a makarantar su daina cin na mutane.." murmushi Abbou yyi yana jinjina abin dryar getman ɗin a haka Jalal ya fito cikin blue black ɗin jallabiya sosai tayi masa ƙyau sabida farar fatarsa,a duniya yana son jallabiya dan duk rabin kayansa sune.
yana zuwa Abbou ya buɗe masa side ɗin kusansa ya zauna,key yaywa motar ya nufi wajan get da ita,a nan baba Habu yace "Allah ya kiyaye,ahaa yama kiyaye ai domin tasss na tofe wannan motar da siminin sama" gaba ɗaya Abbou da Jalal suka saki murmushi lokaci guda,da haka suka bar gidan,sosai sukai cike-cike na takaddu kuma a nan akace nan da wata guda tafiyar,hakan yaywa Abbou daɗi domin har Jalal yay sauka kafin tafiyar,suna kammalawa suka nufi gidan Mama,a parlour suka sameta tana jin motsi tace "naga shegun ƴan wutan da suka yankemin waya" da sallama Abbou ya shiga ganinsa yasa ta washe baki tare da faɗin "lale lale ashe Kabeeru ne da ango na"direct bobo wajanta ya nufa yana zuwa ya haye cinya yace "grandmother badai masifa ba"baki ta saki tare da tafa hannu tace "yau naga tsiya to ubanka Kabeeru shine mafifaffe"sai kuma ta saki dry tana faɗin "hehehe Allah ya jiƙan Laure badan ta mutu ba,tasha jibga Musamman a ruga" zamewa Jalal yyi daga jikinta ya nufi cikin bedroom yana faɗin "kawai kice kinci zali" sai a lokacin Abbou yace "mun sameki lafiya Mama? ya mutsa fuska tayi tace "kadai sameni lafiya, wancan fitsararran ina yake ta lafiyata...,har yanzu ƙafarce ke damuna da ciwo" cikin damuwa Abbou yace "sai hqr ai Mama,kin san shekaru sun fara jaaa"da sauri ta miƙe tsaye tana faɗin "dama na sani to wallahi nida mutuwa munyi hannu riga,yooo nida nake shirin aure zaka jawa masifa jaa ɗanka kuyi gaba" danne dryar dake cinsa yyi yace "ba haka nake nufi ba,amma kiyi hqr"nan ya shaida mata tafiyar Jalal zuwa ƙasar Paris,dryar tayi tace "wlh yaje na sarara ina dalili baka haifa na wani ya addabeka"kafin Abbou yace wani abu bobo ya fito hannunsa ɗauke da fara roba ya cika dambun nama a ciki,sannan ya ƙulle wani a leda yace mata nasu "darling ne"su Aryan kenan "wlh ubanka ka jawa a sara"ta faɗi hakan tana kuntu wata farar sabuwar Naira biyar ta bashi,wannan ƙa'ida ne saita bashi,a haka Abbou ya fito da dubu biyar ya bata kana sukai mata sallama,suka tafi.
Komai aka sawa rana yana da lokacinsa,sai dai idan ba'a saka ba,a yau Jalal sukayi saukar Alkur'ani mai girma,tare da hadisai,fiqhu,sira, umdatul ahkam,farin ciki wajan Abbou da Mummy harda Mameey ba'a mgn, haka suka dinga walima da É—aukan photo da allon Jalal ha Kur'ani,har shedar kammalawa, Jalal yasha babbar riga Tamkar babban mutum,a kuma wannan ranar yini yay da a zababban ciwon kai,ta zarar kwana biyar tsakanin jirginsu Jalal ya shilla zuwa Paris, Mummy kuka hadda majina shima a lokacin ji yyi kamar kar yaje,su Irfan daman ba'a zo dasu airport É—in ba,sabida kukansu akan idanunsu jirgin É—aliban ya tashi. _(a gurguje)_
after 24yrs