Sashe 60
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Uncle ne juts pay 300
08119237616,dukkan wata mace mai aji da kuma matsayi wacce ta amsa sunan na mace bata jiran abin sata Æ™oÆ™ari take ta mallaki nata na kanta👌ðŸ¼nasan ana karanta littafi na Æ™yau bazan ce maku komai ba amma wanda yay nagari kansa wanda yay akasin haka ma kansa abinda kawai na sani na littafi na kuÉ—i ne🥰.
7/10/21, 8:18 AM - Buhainat: UCL NE
_88-89_
Cikin Wata iriyar murya Jalal yace "shiiit...stop it okay" kaita ɗaga sai kuma ta sauke idanunta daga kallonsa bai ce mata komai ba,ya zare ta daga jikinsa tare da faɗin "let's go" gaba tayi yana binta a baya lokacin da suka bar ward ɗin suka tarar har sun shiga mota, Jalilerh ya gani zaune gaban motar Aryan suna haɗa ido ya maka mata harara da sauri ta janye nata idanun tana kwaɓe fuska kamar zatai kuka, Jafar ne ya buɗe masa back seat ya zauna itama Nihila ta shiga ciki ta zauna, Jafar kuma ya shiga mazaunin driver, Irfan ya shiga tasa motar Imran ya zauna gaba kasan cewar baizo da motarsa ba, prince Hassan kuma ga zauna baya,motar Irfan ce ta fara tafiya sai ta su Jalal sai kuma Aryan shida Jalilerh a baya,a haka suka jera a tare suka ɗauki hanyar zuwa gida, Jalilerh haka kawai taji wani kuka ya kwace mata tasa kanta a tsakanin cinyoyinta ta dinga rera kuka sai da tayi mai isar ta tai shiru ta shiga sauke ajjiyar zcy, Aryan ne ya kalleta yace "wannan kukan na mene haka hubby?" Cikin Muryar kuka tace "ba shi bane ya harare ni"waro idanu waje yay yace "shi wa?" Turi baki tai tana sauke ajjiyar zcy kafin tace "Uncle mana" shiru yay yana jin zucyarsa nayi masa zafi kafin ya kalleta yace "to meye na damuwa tunda bani na harareki ba?just forget about him hubby"yana faɗin hakan ya juya kan motarsa ya saki hanyar da zata kaisu gida, kallonsa kawai tai ba tace komai ba.gaba ɗaya motocin sukai parking a parking space, suna parking wasu manyan securities suka ƙarasu wajan motar Jalal da sauri wani ya buɗe back seat, lumshe idanunsa yay yana fesar da wata iska daga cikin bakinsa kafin a hankali ya ajjiye jaridar daily trust ɗin da yake karantawa wacce kusan rabin ta duk photonan sa ne da kuma bayanan yadda zaɓe ya gabata,kallon Nihila yay harya buɗe baki zai magana sai kuma yaga Jafar ya ƙara so wajan seat ɗinta ya buɗe ƙofar yana mata magana a hankali, ɗan cije lips ɗinsa kawai yay kafin ya sakko da fararan ƙafarsa zuwa wajan motar,yana gama fitowa gabansa ya yanke ya faɗi,sauri dafe ƙirjinsa yay yana ambaton Allah a jere,kafin securities ɗin su dawo bayansa riƙe da guns manya,a hankali ya fara tafiya cikin nutsuwa kamala haiba da kuma jarumta,kana ganinsa kaga cikakken namiji mai taƙama da dukkan baiwar da Allah ya bashi,duk da cewa ya rame amma har yanzu yana nan tunbinsa ya ƙara ɗagawa ya ƙara faɗin daga saman ƙirjinsa,ga sajensa daya ƙara yawa da tsayi sunyi ƙwance lufff, hannayensa ya zura cikin aljihu ya fara tafiya tsayawa yay sbd abin yaji Imran ya faɗa, Irfan ne yace "to Allah ya sadai lfy,naga tare muka taho dashi"Imran yace "eh,but shine a baya kuma daman tun a hanya na fahimci kamar motar babu lfy sbd yadda motar take tafiya a hankali"Irfan yace "ok!bari mu shiga ciki sai mu kirasa muji,Wlh yunwa na keji gaba ɗaya murna tasa ko tea ban sha ba"dry Imran yay yace "haka dai,na fahimci kafi kowa ci" gaba ɗaya sukai gaba,babu kowa a compound ɗin sbd Abbou yace bai son taran zaman makokin nan,wanda duk yawancin sa gulma ce ɗai-ɗai ne masu zaman Allah,duk wanda yazo masa ta'aziyya, Jalal tuni ya shiga cikin gida bayan ya gama jin abinda suke faɗa amma har ƙasan zcyrsa yasan ba haka kawai aryay yaƙi tawowa ba,gaba ɗaya securities ɗin suka tsaya a bakin ƙofar gidan wasu a compound wasu kuma a chan bakin gate, Jafar gyara tsaiwa yay yace "baby dukkan mai rai ai mamaci ne,kuma kowa da sanadin mutuwar sa,yanzu kukan na kike na tabbatar yana baƙantawa Mummy rai,abu guda zaki ki sama mata nutsuwa da kwanciyar hankali shine addu'a, addu'ar ki kawai take buƙata" shiru tai tana goge hawayen fuskarta matsuwa yay kusa da ita tare dasa hannunsa ya tallafo haɓarta yace "when Zaki last paper naki?,i mean exam ɗin ƙarshen semester na final school ɗin ki" kallonsa tai yay saurin janye idanunsa sai kuma tai Murmushi tace "Nan da 2weeks in sha Allah i will be graduate" Murmushi yay mai sauti yace "ehyee kace na kusa angwancewa,to Allah ya kaimu" gabanta ne ya faɗi sbd gaba ɗaya ta manta cewa jiranta yake tai final exam ai maganar aura su,ga kuma maganarta da Bobo shin ta gaya masa ne ko ta bari yaji a bakinsu Abbou? Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un yanzu me zatai kenan, Jafar zai fahimce ko bazai ba,zai gane cewa babu kaifin wasiyyar Mummy ce hakan,shirun da tayi yasa ya fahimci aƙwai wani abu,sama ya kalla yaga garin yana sauyawa alamar hadari sai ya dawo da kallonsa yace "what wrong?" Murmushi kawai tayi tace "a'a babu" yace "okey! Let's go inside" a jere suka shiga cikin gidan suna shiga main parlour suka samu Jalal tsugune gaban Abbou ya ɗura kansa a cinyar Abbou yana sauke ajjiyar zcy shi kuma Abbou yana ta bubbuga bayansa,waje ya samu ya zauna yana faɗin "Mameey sannu da gida"Mameey tace "yawwa son ya ƙoƙari muna fa gdy Allah ya saka da alkairi" Murmushi yay yace "it's my pleasure" kafin yace "ya ƙarin hqr?"tace "Allahamdulillah,Mamanka bata daɗe da tafiya ba,amma tace zata dawo"jinjina kai kawai yay, Abbou cikin raɗa yace "haba gwarzo na,mene na kuka kuma bayan ka samu abinda kake buƙata,kardai ka sauya daga jarumi da kake zuwa wani daban,ko wani kakeso yaga hawayenka yaga rauninka?"da sauri ya girgiza kai yana ƙara tura kansa tsakanin cinyoyin Abbou kana ya shiga goge idanunsa ta yadda babu wanda zai san kuka yay, ɗan Murmushi kawai Abbou yay shi kansa dauriya kawai yake amma rasuwar Mummy ta girgiza sa sosai,tashi Jalal yay yana haɗe ransa kafin ya langwaɓar dakai yace "my phone" miƙewa Abbou yay yace "ok jeka kai breakfast,amma ina Aryan da Jalilerh ne?"Irfan dake nufar danning Area yace "Wlh Abbou masu san inda yay ba,kuma suna tare da Jalilerh"kallon Irfan yay kafin yace "shirme kenan" yana faɗin hakan yay upstairs abunsa Jalal kuma part ɗinsa ya huce ba tare daya ƙara kallon kowa ba, Nihila ma upstairs tayi tana jin zaman parlour'n babu daɗi, Abbou na shiga part ɗinsa ya ɗauki wayarsa ya shiga dailing number Aryan, lokacin Aryan yana cikin wani park zaune saman kujera sai Jalilerh wacce take zaune gabansa,wacce masa mitar gida zata, ajjiye fork ɗin hannunsa yay yace "yau soyayya za muyi,kinga soon za'ai auranmu" ita dai bata kulasa ba, ko kaɗan ta kasa cin cips ɗin da yake gabanta,ana kiran Abbou ya shigo yana kallo yaƙi picking har sai da akai kira wajan uku sanan yay picking cikin faɗa Abbou yace "where are you Aryan?" Aryan yace "Abbou motana ya samu matsala amma yanzo zan tawo gyarawa ake" Abbou yace "ka da ka sake ka ƙara 10minutes a waje ko mata gyaro ba ka hau napep,kaje ka ɗauki yarinya bayan kasan cewa bata da lafiya"yana faɗin haka yay rejecting call ɗin, Murmushi kawai Aryan yay yana maida hankali sa kan Jalilerh.
_UNCLE NE littafin kuɗi ne akan farashin 300 vip 600 dan Allah kuyi payment kafin ka karanta min book,ina da free books da yawa idan shi kake buƙata,amma wannan na kuɗi ne tun kafin a fara koka san da haka,😂😂 Wlh Anty indai baki biya ba to ke ba babbar kai bace tunda kike jiran abin sata duk wanda yay biya na zai biya ta wannan asusun 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616_