← Book details Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 87

Sashe 79

Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

MANAGE👏🏻
Isn't free contact to subscribe 08119237616
7/28/21, 6:45 PM - Buhainat: _108-109_
Ya shafe sama da 5minutes ya rera kuka a jikinta kafin a hankali ya mirgina gefenta yana jin wani sanyi da a zababban zazzaɓi na kawowa jikinsa farmaki, lumshe idanunsa yay sbd nauyin da yaji kansa yay masa,gefe guda kuma wasai ya kejin mararsa babu tauri da kuma ciwon da take masa,all sperm ɗin dake damunsa ya juye a jikinta,yadda take fitar da numfashi da mai zafin gaske da kuma yadda yake jiyo zafin jikinta,ware kumburarrun idanunsa yay tare da ɗurasu a kanta,ganin kwance bata ko mutsi yasa a hankali ya yunƙura yana dafe kansa da yake masa wani ciwo tamkar zai rabe gida biyu, hannunsa ya miƙa ya kunna glub ɗin daki wani light blue ɗin haske ne ya bai yana gajiyayyun idanunsa ya sauke a jikinta yana jin wani sabon yanayin na ƙara shiga jikinsa, tunda yake a rayuwa bai taɓa ganin mace naked babu pat jikinta ba sai yau,bai taɓa ganin ƙyaƙƙyawan jiki irin na Jalilerh ba, jikinta ko ina a mulmulu yake tamkar ƙwai,wani ƙawataccen Murmushi ya saki yana jikinsa fresh wata nutsuwa na ratsa ko ina na jikinsa,yana jinsa kamar bashi ba, ɗan ranƙwafawa yay dai-dai fuskarta ya sanya tattausan bakinsa ya ƙasan lips ɗinta ya ɗan tsotsi kaɗan, idanunsa ne ya sauka akan nipples ɗinta wanda sukai jaaa sosai sbd wahalar da suka shaa, bubbuga kumatunta ya farayi a hankali tare da kiran sunanta "Jalery... Jalery"but shiru babu respon hannunsa ya ƙara a jikin hancinta sai lokacin ya fahimci suma tayi jiki a sanyaye ya ɗauki boxer ɗinsa ya sanya har wani duhu2² yake ganin sbd zazzafan zazzaɓi dake ɗibansa ga wani ciwon kai dake damunsa,gaba ɗaya ya sunkuce ta ya nufi bathroom da ita,har lokacin ruwan sama ake kamar da bakin ƙwarya,yana zuwa cikin bathroom ɗin ya nufi wajan jakuzzie ya haɗa hot water mai zafi,a hankali cikin dabara slowly ya fara sanyata cikin ruwan zafi,zafi da azabar da taji a jikinta ya sanya ta saki wani gigitaccen ihu tare da ƙanƙamesa ta manna bakinsa a faffaɗan ƙirjinsa lumshe idanunsa yay sbd sanyi da yaji a ransa,ganin ba zata zauna a cikin ruwan ba yasan a hankali shima ya shige cikin ruwan tare da ita a jikinsa,duk yadda tasu ta fice daga ruwan kasawa tayi sbd yadda ya danne waist ɗinta a jikinsa ruwan yana ratsa cikin jikinta,kukan shagwaɓa ta sanya masa tare da sanya hannunta ta fara dukan ƙirjinsa shiru yay mata yana jikin yadda take dokansa, lumshe idanunsa yay yana jin kamar sosa take masa,ganin zata birkita masa lissafi yasa gaba ɗaya ya jawota jikinsa ya rungome ta sosai yana sauke ajjiyar zuciya,a hankali ya fara shafa sumar kanta zuwa gadon bayanta lufff tayi jikinsa tana sauke numfashi tare da sauke ajjiyar zuciya,jin ruwan ya salance ya miƙe tare da barinta a jiki,ruwan ya fitar kana ya saka hannu ya miƙar da ita, idanunta ta ware ganinsa babu ko wando yasa ta fasa ihu tare da kulle idanunta, murmushi yay mata kafin yace "get down" maƙale kafaɗa tayi tana turo bakinta gaba tare da rufe ƙirjinta, murmushi kawai yay kana yaja numfashi kamar bai son magana yace "ohyaaa sakko tunda baza kiga jikina ba bayan is urs" da mmki taji kala mansa sai yanzo abinda yay mata ya fara dawowa brain ɗinta,mekenan? Ya sunan abinda Uncle yay da ita? Tasan cewa ita ba matarsa bace kuma ita ba wata a bace a wajanta ba,kenan zina yay da ita? Yasubuhanallah! Mai yasa zai aikata hakan mai yasa zai hana wasu aikata mata shi kuma yayi?tayi tunanin zai kare mutuncinta da kimarta ne amma sai gashi da gansa ya wargatsa komai,yanzo da wanne ido zata kalleshi Mazinaci ko kuma me?hawaye ne taji yana sakko mata daga cikin idanunta ji kake shaaaaaa,batai aune ba ta jita a bayansa ya gotaya kamar wata baby,dukkan abinda take yana kula da ita kuma sarai ya fahimci abinda take nufi kawai yana son bata mmki ne,yadda jikinta yake babu daɗi yasa ta maƙale a bayansa tare da rungome hannayenta a ƙirjinsa,sai da ya haɗa ruwa mai zafi sannan a sakko da ita, marai-raice fuska tayi tare da kwaɓe fuska zatai kuka yay sauri sakar mata sumba a bakinta janye bakinta tayi tana kumbura fuska ba tare da tayi magana ba,cikin ruwan ya sanyata ƴar ƙara ta saki tana riƙe hannunsa tana matsu ƙwalla daga jikin idanunta,a haka yana riƙe da ita har ruwan yay sanyi,cirota yay daga jikin ruwan tare da nufar wajan shower da kansa yay mata wanka ita kuma tayi wankan tsarki,ganin yana jiran zame wandonsa da ya bayar ɗazo tayi sauri shigewa jikinsa tare da fara ƙunƙuni, lumshewa idanunsa yay sbd wani irin yanayi daya keji yana ratsa jikinsa,cikin da bara ya zare wandon ya sakarwa kansa shower tana maƙale a jikinsa,harya kammala wani murmushi ya saki tuno surutan da yay mata,yasan da tana hayyacinta babu shakka sai yaji kunya,shi kansa bai san lokacin da wannan maganganun suke fita daga bakinsa ba, janyeta yay daga jikinsa yace "meye kuma?bayan laifinki ne" turo baki tayi tana tsaye idanunta a rufe yay wankan tsarki ya ɗaura alwala,sai lokacin yaji cikin kamar an masa yasa, towel ya ɗaura a jikinsa ba tare data kula ba ya ɗauke ta cak ya nufi cikin bedroom ɗin,yana zuwa ya ajjiye ta gefen bed,wajan fridge ya nufa ya ɗauki free milk da gup ya tsiyaya mata kana ya ɗauki peracitamol,a gefenta ya zauna ya miƙa mata cup ɗin fresh milk ɗin kin karɓa tayi, kallonta yay sai kuma yay saurin janye idanunsa sbd bai cika son yana ganin jikinta ba dan zai iya mata illa, idanunta ɗauke da hawaye fal tace "why Uncle?ka hana wani cin mutuncina amma kai gashi kayi...," Saurin haɗe bakinsu yay waje guda tare da rungome ta a jikinsa ya shiga bata wata gigitaccen tsotsa mai tayar da hankali,yadda take sucking lips ɗinta ko ɗazo bai yi haka ba,gaba ɗaya jikinsa ya ɗauki rawa,hakan yasa ya zare bakinsa tare da kifa kansa a tsakanin ƙirjinta ya shiga sauke numfashi,da sauri da cire jikinta daga nasa idanunta na kawo hawaye tace "Uncle mai yasa zaka hanani faɗin abinda yake dai-dai,ada na ɗauke ka garkuwanta,mai yasa zaka wargatsa yardar da nayi maka?mai yasa ka zabi ka lalata...,"da gigitacciyyar tsawa ya daka mata,kuka ta sakar masa sbd tsoran da taji cikin zafin nama ya fisgota ta faɗa jikinsa, rungome ta yay sosai,a tare suka sauke ajjiyar zuciya, idanunsa ne suka kaɗa sukai jajirr sbd ɓacin rai,ita babu abinda hankalinta ya kawo sai yay lalata da ita,idan har hakan zai yi mai yasa tun da baiyi ba sai yanzo,bai yasa kuma sai a kanta zai hakan? ƙara matseta yay jikinsa tare da tura kansa cikin wuyanta yana shaƙar ƙamshin parfume ɗin jikinta, tongue ɗinsa ya tura cikin kunanta ya fara latsar kunanta kamar Jalal ɗin da muka sani ba,fesar da numfashi yay kafin ya ajjiye bakinsa dai-dai kunnanta yace "why?why?why? Me yasa kike tunanin zan ci mutuncinki? Har abada bazan taɓa shiga gonar da ba tawa ba,kamar yadda na killace kai na haka na samu matata a killace kuma Allhamdulillah Nagode maki da adana min kanki da kikai, thank you Wify"da sauri ta ɗaga jajeyen idanun tana kallonsa da zallar mamaki,gira ya ɗaga mata tare da tsorawa ƙirjinta idanu yace "yeah! You're my wife Jalilerh haka Abbou ya shaida min nima ban san komai ba,amma shine da kansa yace ke matata ce nayi sauri na amshi budurcin matata kafin wani gantalallan ya riga ni"da sauri ta juya masa baya sbd wata kunyarsa daya kamata,da gaske Uncle ɗinta shine mijinta? da gaske itace matarsa wow! Sai kuma hawaye shaaaa da sauri ta tura kanta tsakanin cinyoyinta ta shiga rera kuka wanda ita kanta bata san na menene, ɗauka ta yay cak ya ɗura ta a saman jikinsa shima ya kwanta ya ja masu duvet, maƙale wa tayi a jikinsa tana rera kuka, murmushi yay mata cikin tsokana yace "eyeee duk kukan daɗi ne?tana murna ta samu kyakkyawan saurayi handsome guy like me"Kuka ta ƙara saka masa tana dukan ƙirjinsa,dry ya saki wacce ya daɗe baiyi irinta ba, yace "okey enough,tell something the you love me?kina son Uncle ɗinki?" Girgiza masa kai tayi alamar "a'a"da sauri ya Miƙe zaune tare da ita a jikinsa yace "what?"haɗe rai tayi itama kamar zata fasa ihu tace "yeah! Nasan ka gane bana sonka"
Chapter 79 · 0% Book details