Sashe 59
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Shuru tayi ta shiga sauke ajjiyar zcy tare da Æ™are shigewa jikinsa,sosai waÆ™ar tai mata daÉ—i Musamman kalaman cikinta,jin yay shuru yasa ta É—ago kanta da sauri ta rufe idanunta sbd haÉ—a ido da sukai dashi, É—auke kai yana kallon agogo yaga remain 10minutes pass 10,can kuma yace "nayi kuka kinji ko?"kaita gyaÉ—a masa alamar eh,jinjina kai yay yace "good,da wasa kada ki sake wani yaji cewa nai kuka kin gane" saurin kallonsa tai to ita wa zata gayawa? Dawa take surutu da Mummy kawai take shira sai shi idan yay niyyar magana amma a haka har yake tunanin kada ta faÉ—awa wani,gira ya É—aga mata sauri É—auke kai tayi cire ta yay a jikinsa yace "oyaa look at me,ina son tambayearki" gyara zamanta tayi kanta a Æ™asa ta fara wasa da yatsun hannunta domin sam bata jin zata iya haÉ—a idanu dashi bare har ta tsaya kallon cikin idanunsa, idanunsa a kanta kamar bazai magana ba sai kuma yace "Waye Uncle É—in da kika faÉ—a É—azo?" Cikin Æ™aramar muryarta mai cike da Æ™uruciya tace "Mom ta cemin kada na faÉ—awa kowa,amma bana jin zan iya Æ™in gaya maka, Abba na ne amma Mummy ta ce min na dinga cewa Uncle" jinjina kai yay yace "to meyasa ya barki har wannan muta nan suke binki?" Shuru tayi na wani lokaci kafin tace "A ranar baya cikin birnin yaje meeting, Æ™ilan yama manta cewa ranar ce da ake haÉ—a samari da Æ´an mata"taÉ“e bakinsa yay kana yaja baya ya jingina da jikin gadon kana ya lumshe idanunsa kamar mai bacci, shuru itama tayi tare da Æ™urawa fuskarsa idanu kamar daga sama taji yace "Wace Ammi last time da naji kinyi maganarta?"shiru kawai tai masa domin ba zata iya faÉ—a masa matsayinta a wajanta,tabbas Ammi jigoce gareta duk da cewa bawai tana fahimtar komai bane amma sosai ta kejinta har cikin ransa da jinin jikinta, wasu hawaye ne suka shiga zubuwa daga cikin idanunta ta kasa ce masa komai, kallonta kawai shima yay kafin ya taÉ“e baki ya janye idanunsa daga kanta,sai tai kuka dan kanta ta hqr baice mata komai ba,ganin ta sauka daga kan bed yasa ya juya harya buÉ—e baki zai magana sai kuma yay shiru, sauka tayi ta nufi wajan da take ganin shine bathroom tana zuwa ta cire rigar asibiti ta haÉ—a ruwan zafi ta fara gasa jikinta gaba É—aya ta manta acikin asibiti take,sai da ta gama wankan tai alwala nan fa ta rasa abin sawa a jikinta,rigar asibitin ta É—auka zata saka sai kuma taga gaba É—aya ta jiÆ™e da ruwa,tana nan tsaye harta shafe 20minutes can kuma ta matsa jikin Æ™ofar kamar mai raÉ—a duk tsoro ya gama kamata cikin sanyin murya tace "Uncle.." yana jinta yay shiru kamar bai san me tace ba,kamar zatai kuka ta Æ™ara cewa ,"Un...cle.. Uncle" gyara kwanciyarsa yay kamar bazai magana ba sai kuma yace "uhm" sound É—in muryarsa kawai taji tasan cewa yaji me tace sai tace "bani aron rigar ka nasa" kallon Æ™ofar bathroom É—in yay kafin ya sauke numfashi yace "idan naÆ™i fa?" Marai-raice fuska tayi tace "Please Uncle" É—auke idanunsa yayi kafin yace "fito ki É—auka"kwaÉ“e fuska tai tace "a hakan naked?" Lumshe idanunsa yay kamar mai bacci sai kuma yace "to zauna ciki"ya faÉ—i hakan yana Æ™ara lumshe idanunsa,jin shuru yasa ta buÉ—e Æ™ofar tare da É—an leÆ™awa ganin ya juya baya yasa ta fito a hankali cikin sanÉ—a inda taga jallabiyar sa ta nufa tana zuwa ta É—auka yana sane ya mutsa tare da karkato kansa aikam da gudu ta kwasa tai cikin bathroom,wani lafiyayyan murmushi ya saki har sai da dimples É—insa suka loma,kana yaja idanunsa ya rufe,sai da ta gama saka riga taga tana ja mata har Æ™asa fitowa tayi a hankali ganin babu vail ko hijab yasa ta É—auki wani hirami ta yane kanta dashi a haka ta gabatar da sallar da ake binta kana ta shiga azkar É—in da Jalal ya koya mata bayan ta gama ta kallesa sai kuma ta kalli basket É—in dake kusa da ita,sai lokacin taji wata yunwa tana kawo mata farmaki,cire hiramin tayi tare da lankwasa Æ™afafuwan ta,jawo basket É—in tayi warmer É—in farko taga soyayyan dan kalin turawa sai biyar Æ™wai shi kawai ta zuba a plate ta fara ci tunda ta fara buÉ—e basket É—in tsorawa bakinta ido yay ganin yadda take tauna abincin kamar bata so,komai a nutse ta keyi ta Æ™ara Æ™yau tayi fresh girmanta ya Æ™ara fitowa, ajjiyar zuciya ya sauke yana Æ™ara ware manyan idanunsa a kanta a haka har ta gama ci ta fara neman ruwan sha, É—ago kai tayi da sauri ta rufe idanunta tare da dafe Æ™irjinta,juya idanunsa yayi har sai da ta É—an Æ™ware sbd wani Æ™yau da yayi mata a ido,da hannu yay mata alama da fridge a hankali ta miÆ™e jiki a sanyaye ta nufi fridge ta É—auki gorar ruwa mai sanyi ta sha,tana gama ta mayar da raguwar ciki,kanta a Æ™asa ta Æ™ara so wajan sa,shima kallonta kawai yayi bai magana ba,turo baki tayi tai marai-raice fuska tace "toka matsa mana bacci zanyi" É—auke idanunsa yayi yace "a ina zaki baccin?" Bata ce komai ba ta haye saman bed É—in tare da kwanciya kanta ta É—ura a hannunsa kafin ta zagaye jikinsa a hannunta baice mata komai sai rufe idanunsa da yayi yana nan har yaji saukar numfashinta alamar tai bacci,ware idanunsa yayi ya sauke a fuskarta sosai take bacci cike da nutsuwa zameta yay daga jikinsa kana ya Æ™aro gudun a.c sannan ya juya mata baya a haka shima yay bacci bakinsa É—auke da azkar..INEC a can hukumar zaÉ“e sun daÉ—e da fara irga Æ™uri'u dukkan wasu magoya bayan sauran Æ™ungiyoyin suna nan kowa yana jiran tsammani,yayinda É“angaren jam'iyyar D.R.P Jafar da Prince Hassan da wasu manyan kusan su ashirin suke jiran abinda zaije ya dawo, Æangaren P.D.R kuma Lamir ne da Hon Faisal Lawan da wasu bayan tare kuma da wasu Æ´an daba ma'ana dai Æ´an bangar siyasa hakama sauran jami'yo kowa da wanda suke jiran jin abinda zai faru,da tafiya tai ta fiya aka fara hangen masu nasara tuni jikin Lamir yay sanyi domin duk akwatin local government É—in da aka irga Dr Muhammad Jalal Kabeer bobo shike da rinjaye,haka governor Mubarak Yahya cibo yayta kiran Lamir domin yaji meke faruwa abinda ya keji gske ne ko yaya?sbd tuni aka fara sakin result da dukkan local government É—in da aka irga kuma yana ganin komai koda bai gani ba labari yana iske masa, Lamir ya "kance a'a babu komai ai mune da ruwan to rinjaye ka Æ™addara ma ka zama Governor a Æ™aro ma biyu rantsuwa kawai ya rage maka"sosai Governor Mubarak Yahya cibo yake jin daÉ—i kuma ya Æ™ara tabbatar masa da maganar boka SaÆ™ib gsky ne daman ya riga ya gama yi masa alÆ™awarin shine da nasara ba wani ba, lokacin daya rage saura local government biyu a gama irga Æ™uri'u sai hankalin sauran jami'yo suka tashi har akaso data rigima domin wasu har shirin sace akwati sukai amma da yake aÆ™wai Æ™yakkyawan tsaro yasa aka kuri masu haddasa rigimar, Æ™arfe 2:00 dai-dai shugaban inec RETURNING OFFICER ya fara faÉ—ar sakamako tun daga sama har Æ™asa inda aka fara da jam'iyyar P.D.R jam'iyyar Mubarak Yahya cibo kenan suna da Æ™uri'u 6.35,165m sai jam'iyar C.C.P da Æ™uri'a 4.12,24m sai kuma jam'iyyar P.P.C da Æ™uri'a 3,11,12m"shiru RETURNING OFFICER É—in yay yana É—an kallon takardun gabansa a yayinda kuma zai faÉ—i jam'iyya mafi rinjaye,sai kuma yay Murmushi kana ya saita speaker a dai-dai bakinsa, Jafar kam miÆ™ewa yay tsaye yama rasa me zai yi sai zirga-zirga yake a tsakiyar jama'a kamar daga sama babu zato babu tsammani yaji RETURNING OFFICER É—in yace "Jam'iyyar P.D.R tana da Æ™uri'u É—ai² har 20.88,159m jam'iyya kenan mafi rinjaye....