Sashe 55
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
NIMCYLUV 7/6/21, 4:52 PM - Buhainat: UCL NE _82-83_ Jalal jin kukan Jalilerh yake har ƙahon zucyarsa,gashi yay try na buɗe idanunsa ya kasa bare har yay tunanin mutsa jikinsa ya lallasheta,bisa dole ya ƙara maida idanunsa da basu gama buɗewa ba ya rufe ruff yana sauke ajjiyar zcy da sauri da sauri,hakan Jalilerh ta ƙara rikicewa ta shiga rera kuka tana jijjiga Jalal wanda bai ma san abinda take masa sai dai duk ihunta guda yana tafiya ne da bugun zcyarsa da ace kuma zata fahimci hakan da bata tsaya tana masa kuka akai ba,domin kukanta ma wata azaba ce ta daban a cikin ransa,ji yake gaba ɗaya duniyar tayi masa zafi kansa yay masa nauyi,har yanzu ganin abun yake kamar a mafarki wai Mummy ta rasu?da gaske bata raye?shikenan yanzu bashi da wata uwa da zai kalla ya kirata da sunan Mummy,bashi da kowa sai Abbou'nsa, innalillahi wa'inna ilaihir raji'un,kawai yake maimaita wa a cikin zcyarsa,sai kuma a lokacin ya tuna da Nihila runtsa idanunsa yayi da ƙarfi sbd wani bugu da zcyrsa tayi masa,tayaya zai iya zama da ƙanwarsa a matsayin matarsa?tayaya zai kula da haƙƙoƙinta sa zasu rataya a wuyansa?a ɗauka lafiyarsa ƙalau baya jin zai iya tarayya da Nihila a matsayin matarsa,mene yasa Mummy ta ɗura masa wannan abun mai girma?mene yasa ta saka shi cikin tsaka mai wahala?tasan cewa koda bai auri Nihila tana da tabbacin zai kula da lafiyar,iliminta,komai nata zai zame mata Garkuwar da a kullum take faɗa,zai tsaya ya kula da ita sai inda ƙarfin sa ya tsaya,koda zai shiga wani halin indai tana lafiya zai iya jure koma mene amma mene yasa lalle dole saiya AURETA ta zama mata a wajansa?haka yayta surutai a ransa babu wanda yasan me yake faɗa sai ajjiyar zcyar da yake saukewa akai akai,a hankali wani Dr ya ɗauki injection kana ya nufi wajan Jalilerh da ita,duk akan idanun Irfan wanda yake tsaye ya harɗe hannayen sa yana kallon ikon Allah,yadda ta kifa kanta a saman ƙirjinsa yasa bata san abinda Dr ke aikatawa ba kuka kawai take tana kiran "Uncle... please wake up"a haka ya samu tsira mata injection ɗin a kai ɗinta wacce ta baiyana sabida rigar asibitin da aka saka mata iyakarta guiwa,wani ihu ta tsala tare da ƙanƙame Jalal tana sakin wani sabon kukan,shi wata muryar shagwaɓa ta manna lips ɗinta a faffaɗan ƙirjinsa tare da sakar masa cizo, sbd tsaɓar azabar da taji ta allurar,taune lips Jalal yay sbd zafin cizon da yaji har ransa amma still bai mutsa ba,5minutes left yaji saukar numfashinta a ƙirjinsa hakan ya tabbatar masa da bacci ne ya ɗauke ta,sai kuma a lokacin shima ya samu kuzari ya ƙarfafa zuciyarsa ya shiga buɗe idanunsa a hankali kamar mai tsoran buɗe idanunsa daya buɗe yaga haske sai ya bayar ya rufe a haka harya samu damar buɗe idanunsa samar drip ɗin da aka maƙala masa,cikin ransa yake ƙara karanta addu'ar duk da yazo masa,a hankali kuma ya juya gadon da aka ƙwantar da Mummy da sauri ya ɗauke idanunsa sai kuma ya fara ƙoƙarin tashi zaune amma ya kasa sbd gaba ɗaya babu wani kuzari a tare dashi gaba ɗaya ya zama very weak,kansa ya shiga girgiza wa wanda ya keji kamar zai faɗi ƙasa sbd a zaba,hakan yasa Jalilerh dake jikinsa tayi saurin firgita sbd gaba ɗaya a tsorace tayi baccin,cikin baccin ta Turi baki gaba sai kuma ta kwaɓe fuska cikin ƙasa da murya tace "Uncle... Uncle naaaaaa"da idanunsa kawai yake kallonta ko ƙiftawa ya kasa yi,sbd yadda yaga ta zama exactly ƙaramar yarinya wacce bata huce 15yrs ɗin nan ba, lips ɗinta wanda ya jiƙe da hawaye da kuma yawo yay jajirrr sbd taunesa da take da kuma yawan kukan da tayi yayi,da sauri kuma ya janye idanunsa daga kanta, numfashi ya sauke kafin ya kalli agogon warist ɗin yaga lokacin har anyi issha'i,waro idanunsa waje yay duk da cewa baya cikin nutsuwar sa yay missed sallolin amma sai da gabansa ya faɗi, turo ƙofar da akai yasa ya buɗe gajiyayyun idanunsa ya ɗura su a ƙofar domin ganin mai shigowa,sai a lokacin yaga Irfan tsaye yana kallon su,da sauri Irfan ya ɗauke idanunsa sbd kallon da yaga yayan nasa yana masa,shima Jalal ɗauke idanunsa yayi a dai-dai lokaci ne kuma Aryan shida Mama suka shigo cikin room ɗin, Mama na gaba Aryan na bayanta hannunsa riƙe da basket ɗin dinner,kallo guda yay masu ya ɗauke kai Aryan kam kasa ɗauke idanunsa yay daga kan Jalilerh wacce tayi ƙwance jikin Jalal tana bacci hankali ƙwance gaba ɗaya ta nan naɗe ƙafafuwan ta a jikinsa sbd tsayin a.c dake ratsa ta gashin kanta ya baje saman ƙirjin Jalal,sai ta zama kamar wata ƴar baby komai yay mata ƙyau, ɗauke kanta yay yana jin yadda zcyarsa keyi masa zafi da kuma radaɗi, Mama ce nemi waje ta zauna kusa Jalal sai Irfan yace "bari nai Sallah na dawo"kafin ya fita Jalal yay gyarany Murya tare da kallon Irfan,ganin haka yasa Irfan tsayawa tare dayin baya kaɗan,kallon Mama sai kuma ya kalli Jalilerh kamar bai son magana Murya can ƙasa yace "Nima zanyi sallar" Mama dai na zauna tayi jigum tana kallon jikan nata wanda a yau kaminsa suka fitowa sak dana mahaifiyarsa,duk kallon da taka masa yana ji a jikinsa amma ko inda take bai kalla ba,ya shiga ƙoƙarin janye Jalilerh daga jikinsa a hankali sbd bai son ta farka yanzu, Aryan ne ya matso yace "can i help you?" Kafin Jalal yay magana Aryan ya miƙa hannu zai ɗauki Jalilerh Mama tayi saurin faɗin "mene kuma wannan Arwan?a'a Wlh babu ruwana mene zaka ɗauki mace kamar wata muharramakar?ko daman baka da kunya sam ina lura dakai a'a Wlh wannan ɗabi'ar ya hudawan ba dani ba sam³,ohhh³ zamani kenan kawai kai tsakaninka da Allah saika ɗauke ta?yooo ko matarka ce ai kaji kunyar idanuwan nan nawa da suke kallon ka" haɗe fuska Aryan yay kana yace "uhm she's my wife to....," Tarin da Jalal yay yasa yay saurin yin shuru yana kallon sa,shikam ko inda yake bai kalla ba ya jajirce ya miƙe tsaye yana gyarawa Jalilerh kwanciya, Irfan ne yace "yaya daka fara cin abinci babu komai cikinka ya" bai kallesa ba sai fesar da iska da yayi daga bakinsa kafin yace "i want to take a shower" "ok" Irfan yace yana shigewa bathroom warm water ya haɗa masa cikin Jacuzzi kana ya dawo yace "You can enter" a hankali kuma cikin nutsuwar data gama ratsa jikinsa ya nufi bathroom ɗin,yana shiga Aryan ya matsa jikin gadon tare da zama saitin kan Jalilerh ya ƙura mata ido yana kallon innocent face ɗinta wacce take cike da ƙuruciya,sosai yaga tayi masa ƙyau cikin kayan marasa lfiyan har wani lumshe idanunsa yake,ga yadda gashin idanunsa yay zara-zara yay ƙwance saman idanunta,a hankali kuma ya kama hannunta yana ɗan murza kaɗan kamar wacce take gani cikin bacci ta fara ƙoƙarin zame hannunta cikin ƙunƙuni kuma tace "don't touch me" Mama kam salati ta saka kafin tace "iskanci ƙarara ya jama'ar Allah,wannan wacce lukutar masifa ce, ahhh haff bashi yasa nake cewa kuyi auran ana ganin kamar ta kura maku nake ko?to ai ga irinta nan Wlh babu ruwana kai da Muhammadu domin ƴar rainonsa ce tsaf zai rufe idanunsa ya maka ka a court tunda kaji ƙishin² zaɓen yay ƙyau,mukam babu da kuɗin jaya yayya dashi"firgita Jalilerh tayi sbd yadda Mama take rakarkatu zance hakan yasa ta kwaɓe fuska ta saka kuka duk a cikin baccin,sai lokacin Irfan yay magana dake shima mgn bai damesa ba yace "can you shut up or not?haba sai surutai ba kiga marasa lafiya bane ga kuma halin da muke ciki" kuka Mama ta fasa tace "shkknan zageni tasss Urfan,yanzu haka da Dakta zai dobani Nima zai iya bani gadon Wlh,sbd bana son shiga damuwa na biyo wannan sakaran zuwa asibiti ko naji daɗi idan naga Jalalu amma shine zaka ce mutuwar ƴarta bata dame ni,Wlh duk wanda zai ji mutuwar nan a baya nake babu komai Allah dai zai saka min"shi dai yana tsaye bai ƙara magana ba. Jalal na shiga bathroom ɗin ya tsaya gaban makeken madubin dake maƙale a jikin bathroom ɗin a hankali kuma ya zare rigar dake jikinsa tare da zame boxer jikinsa daman alrdy an cire wandon shaddar,kansa ya ƙurawa idanu ta cikin madubin yana mamakin yadda lokacin guda ya zabge ya faɗa idanunsa suka ƙara fitowa ga wani fari daya ƙara kamar jini zai zoba jikinsa,gaba ɗaya kyakkyawar sumar kansa ta hargitse,a hankali ya sauke ganinsa zuwa mararsa da sauri ya ware manyan idanunsa sbd ganin abinda bai taɓa gani ba, dick ɗinsa ce ta miƙe tayi samɓal ga wasu jijiyoyi da suka fito a jikinta,kamar a mafarki haka yake ganin abun hannunsa ya miƙa tare da kamawa gam cikin wani mmkin yaji tana harbawa,kasa ɗauke hannunsa sbd wani yarrr da yaji a jikinsa da sauri ya zame hannunsa yana ƙara ganin yadda take ƙara girma da kumbura abin har mmki yake bashi, ko da hakan na nufin ya samu lfya shima zai iya samu kyawawan kids masu albarka kamar kowa? ɗauke tunaninsa da yay daga haka domin abinda yake tunanin ba mai sauƙi bane,domin result nawa ya tabbatar masa cewa mazai taɓa iya tarayya da wata mace ba,jikinsa yaja zuwa Jacuzzi kana ya shiga ƙasa jikinsa sosai sai da yaji jikin ta warware masa sannan yay wanka ya brush ya ɗaura alwala,yana tsaye yana tsane kansa dake ɗigar ruwa yaji ana knowking ƙofar,sosai yaji amma ya kasa zuwa wajan sai can ya nufi wajan ƙofar sanye towel buɗewa yay, Irfan ne ya miƙo masa kaya ya amsa sannan ya mayar da ƙofar ya rufe, Brown ɗin jallabiya ce sai boxer da kuma wando 3gauter duk sabbi,sakawa yay kuma sosai kalan jallabiyan ya ƙara haska farar fatarsa,ga yadda gashin kansa ya cikurkuɗen sai ya zama kamar wani balarabe,a haka ya buɗe ƙofar ya fita, lokacin Aryan baya ɗakin sai Mama da kuma Irfan wanda ya shimfiɗa ƙatuwar dadduma mai taushi a tsakiyar room ɗin,wajan Daddumar ya nufa yana zuwa Irfan ya ƙarasa sallar magrib da issha'i suka sallata yayinda zuhur da asr kuma Jalal yace Sai gobe idan dai-dai lutukan sun dawo,daman shi Irfan duk yayi wannan ma don shi ɗaya ne a asibitin,turo