← Book details Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 87

Sashe 39

Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

By
NIMCYLUV
6/20/21, 9:26 AM - Buhainat: Imran ya ce" meyasa? Bayan idonki biyu?" Shuru tayi domin ita kanta bata san dalili ba ya juya yace
"A'a babu ruwa na nikam, ƙilan ya ɗaga maki ƙafa,amma ni sai nai laifi"
Yana faɗin hakan ya fice,baby hijab ta ɗauka ta sanya a saman blue ɗin kayan baccin data saka kana ta sanya plat shoe ta nufi fita sauka, Nihila dake ƙwance ta gyara kwanciyar ta tace
"Kibi a hankali"
Tsayawa tayi tana tunanin maganar Nihila kafin taja jikinta zuwa downstairs,babu kowa a main parlour hakan yasa jiki a sanyaye ta nufi part É—in samarin gidan,kusan duk sun rufe part É—in su nasa ne kawai ya rage a buÉ—e.
Cikin siririyar murya tace
"Salumualak"
Shuru babu amsa hakan yasa ta fahimci babu kowa a parlour'n, lumshe idanunta tayi sbd sanyi da kuma ƙamshi parlour'n daya daki hancinta,jiki a saɓule ta nufi cikin bedroom ɗinsa,yana zaune tsakiyar bed ɗin dake ɗakin hannunsa riƙe da hisilin muslum,tace
"Salamualak" ba tare daya kalleta ba yace "wasalamu alaiki" tsayawa tayi daga bakin ƙofa kanta a ƙasa,ta gefen ido ya kalleta can ya miƙe tare ya ajjiye hislin musulm ɗin hannunsa, ƙara zama yay akan sofar dake kusan bed ɗin yace.
"Fita idan ba zaki shigo ba"
Jin haka yasa Jalilerh ta ƙarasa shiga tare da zama a gefen ƙafafunsa ta sunkuyar da kanta ƙasa.
Shuru yay mata shima ba tare da yace komai ba,sama da 20minutes tana zaune shima haka yana latsa wayarsa, É—an gyara zaman tayi tace.
"Uncle gani"
Shuru yay mata sai data ƙara cewa
"Uncle" sannan ya ajjiye wayar tare harɗe hannayen sa a ƙirji yace
"Kina da sha'awar karatu?"
Da sauri da ɗaga kai ta kallesa sai kuma tayi ƙasa da kanta tace
"Eh Uncle" kai ya É—aga yace
"Ok which school the you like?"
Juya fararen idanunta tayi kafin tace
"University of California Merced (Stanford University, officially Leland Stanford Junior University,[12][13] is a private research university in Stanford, California. Stanford was founded in 1885 by Leland and Jane Stanford in memory of their only child, Leland Stanford Jr., who had died of typhoid fever at age 15 the previous year.[2] Stanford is ranked among the best universities in the world by academic publications.[14][15][16][17][18] It is also one of the top fundraising institutions in the country, becoming the first school to raise more than one billion dollars in a year.[19])"
Saurin zaro ido waje yay da É—an mamaki a fuskarsa yace
"Lalle sai ita"
Da sauri tace
"Uncle nafi sonta itace ambition É—ina,ban jin idan ba ita ba zan so wata daban"
Miƙewa tsaye yayi tare da faɗin
"Ok hqr da karatun,nama fasa gaba É—aya"
Idanunta na kawo ruwa tace
"Please Uncle"
Zama yay kan bed yace
"Daman ban niya ba,dole akai min" kuka ta sanya masa tare da kwanciya a saman carpet tana birgima,zaro ido waje yay yana mamakin yadda kuka bai mata wahala,gaba ɗaya ta sauya a ƴan kwanakin da yay bai ganta ba,ta ƙara girma sosai ga wani hankali daya zo mata,komai na girman ƴar mace ya gama bai yana a jikinta,amma kallo guda zakai mata ka fahimci zallar ƙuruciyar da take tare da ita,sam bata da wayo komai a shagwaɓe take yinsa,babban abinda yafi bashi mamaki yadda lokaci guda ta bar shisshige masa ta daina raɓar jikinsa.
Ajjiyar zcya ya sauke yana mai ƙara kallon yadda take kuka da birgima.
Idanunsa yaja ya rufe wani wahalallan bacci ke damunsa ga kuma yadda take kuka indai yaci gaba da sauraran kukan tabbas kansa sai ya amsa masa.
A hankali ya ƙarasa inda take ƙwance ya durƙosa tare da sanya hannunsa ya ɗago ta zaune, hannu yasa ya tallafo haɓarta murya can ƙasa yace.
"Mene?"
Jikinsa ta faɗa tare da sanya sabon kuka, shuru yay mata yana sauraren yadda take kukan da dukkan ƙarfin ta, miƙewa yay da ita har zuwa parlour'nsa
Yana zuwa ya ƙarasa saman sofa ya zauna, hannunsa yasa cikin sumar kanta yaji laushi gwanin sha'awa,can yace
"Shuru"
Fuska ta kwaɓe tace
"Uncle kace zaka kai Ni,ina so"
Yadda tai maganar kamar yarinyar goye yasa ya É—an saki murmushi mai sauti yace
"da gske?"
Da sauri ta É—aga masa kanta alamar
"Eh"
Lumshe idanunsa yay kafin ya buÉ—e yaja numfashi yace
"ok stop cry"
shuru tayi tana sauke ajjiyar zcy,shima shuru yay yana ɗan ƙara shigar da ita jikinsa
Kai ta É—aga ta kallesa tace
"Uncle please"
Ta faÉ—a tana jan beard É—insa, kallon ta yay kafin ya É—an janye jikinsa daga nata yace.
"Zaki,but not know"
Baki ta turo gaba tace "sai yaushe?"
Baya yay ya ƙwanta jikin sofar yana shafa sumar ƙasa yace
"Sai nai aure,sai na kaiki wajan Matana kinga basai kinyi nisa da dangi ba"
Shuru tai masa bata ƙara magana,har ya kula kamar bata mood ɗinta,hancinta yaja yace
"What!?"
Raurau tayi da ido tace
"To yaushe zakai?"
Cireta yay a jikinsa ba tare daya tanka ta ba yay shigewarsa cikin bedroom ɗinsa,yana shiga ya ƙwanta yaja duvet ya rufe jikinsa,kana ya kashe hasken ɗakin
Da ido kawai ta rakashi harya shige,kuka tasa ita kaɗai sai da tayi mai isar ta sannan ta miƙe ta nufi waje.
A hanya taga Aryan tsaye da ido kawai yake kallonta harta shige,a main parlour ta samu Abbou zaune yana shan tea,sunkuyar da kanta tayi tana wasa da hannunta
Murmushi yay yace
"Dear daga ina?"
Juya idanunta tayi tace
"Uncle ya kira ni"
Abbou yace
"ok goodnight"...

Washegari da yamma
Governor Mubarak Yahya cibo ne zau ne shida Lamir suna shan kayan fruit, Lamir yay murmushi yace
"yanzu lokacin hutunsa ne,ranar da yake muradi ranar da yake jira tazo masa,muma ita muke jira a ranar zamu tar watsa farin cikinsa,a ranar zamu tarwatsa haɗin kan da suke dashi a gidan,a ranar zamu wargatsa komai nasa,tabbas zamu shayar dashi mamaki,mamakin irin wanda ba'a taɓa bashi ba,zamu bashi ƙyauta,gift ɗin da bazai taɓa mantawa da shi ba a rayuwarsa"
Lamir ya ƙare maganar yana saki wata dryar, Mubarak Yahya cibo yace
"A barshi ya huta,yaji daÉ—in rayuwarsa yay komai cikin farin ciki"
Lamir ya ce
"wannan ranar zanfi kowa farin ciki,a kuma wannan ranar zan ƙara sa cika muradina ta hanyar da babu wanda yay tunaninsa"
Hon Faisal Lawan yace
"Kai Lamir babu É—an iska irinka,wlh muguntar na sani nishaÉ—i kai tantiri ne na ajin farko,baka da tausayi ko imani"
Lamir ya ajjiye bottle water É—in hannunsa yace
"Ai munsan takan siya,nifa ƙadangaren kan tulo ne dole a barni a yadda aka ganni"
Mubarak Yahya cibo yace
"Wannan gsky ne,amma yaya kukai dashi Aryan É—in?"
Lamir yace
"wannan na sai tashi a hanya,daga ko yaushe zaka iya jin kiransa a waya,shi kuma dashi za muyi amfani wajan ruguza rayuwar Wannan shegiyar yarinyar"...

A can Birnin nufar Papa durƙoshe gaban Uwa sundu yace
"Jinjina ga uwa sundu ban gama gasgata zancen ki ba sai jiya,nayi mafarki wanda nake da tabbacin zai zama gsky,sbd yadda abubuwa suka dinga zuwarmi É—aya bayan É—aya,abu mai cike da almara,tabbas jikanyata zata dawo gareni,kuma zan haÉ—ata da mutumin da zai ma garkuwata,wanda zai zama jigon wannan birnin"
Uwa sundu ta kyakkyata dry kafin tasa hannu ta daki wani dotse nan take dotse ya fitar da wani baƙin hayaƙi,hayaƙin yay sama ya ɓace ɓat
Kana tasa hannu ta buga wani ƙaho shiga jini yana zuba tace.
"Mun daɗe da fara farautar rayuwarsa tun yana jariri,za muci gaba da hakan har lokacin da burinmu zai cika,wannan hayaƙin da jinin sune makaman mu a garesa,tabbas zai halaƙa tunda ya nemi shiga gonar da bana sa ba"
Papa ya miƙe tsaye yace
"Dukkan abinda uwa sundu tayi dai-dai ne,ina goyan baya"
Yana faɗin hakan ya doƙa mata ya fita.
A harabar gidan yaci karo da Jafar shida zulfa,da sauri tayi bayan Jafar tana ɓoyewa, Jafar ya kalli mahaifin nasa yace
"Gaisuwa ga shugaban nufar"
Wani kallo yaywa Jafar yace
"Ina kaje shekaran jiya" ba tare da komai ba Jafar yace
"naje karɓar magani ne" kallonsa kawai yaya kana juyawa yay shigewarsa cikin tirakarsa,yana zuwa ya samu Shila zaune tana ganinsa tace
"Barka da shigowa shugaban nufar"
zama yay yana hura hanci yace
"Yawwa an gaida matar shugaban nufar.

Ranar juma'a juma'a da safe duk jama'ar gidan suna zaune a main parlour ana hira, Jalal na can gefe yana sauraren wa'azi a cikin wayarsa ya sanya airpies sbd hayaniyar jama'a, Mama ta kalli kowa ta taɓe baki kafin tace.
"Wai Kabeeru baka da iko da gidan ka ne ban sani ba?"
Gaba É—aya parlour'n sukai shuru suna kallon Mama, Abbou yace
"A'a,me kika gani Mama?" Mama ta tura É—an kallabin dake ganta,furfurar dake ganta ya bai yana tace
"Duba zabga zabgan masari a gabanka,ga wasu ƴan matan biyu gabanka,shin kai baka tausayin kanka kenan,kai ta ciyar da ƙartin banza, a'a wlh wannan sangarta tace Kabeeru"
Cike da rashin fahimta Abbou yace
"Ban gane ba Mama,wani abun sukai bana da labari kuma?"
Dakakken goran data daka É—azo takai bakinta tare da faÉ—in
"Me kuwa za suyi min Kabeeru? Ni ina da hankali ko sumin ba kulasu zan ba,ina magana akan yadda ka zuba masu ido shin kai baka sha'awar ace yau an haifa maka jika?"
Ajjiyar zcy Abbou ya sauke kafin yace
"Ai Mama ina jin sai munje ƙauye kin zaɓa masu"
Mama ta washe baki tace
"Wlh daka faranta min,ga Æ´ar Æ´an Zuwaira nan duk sun girma, musamman babbar Zaituna zata fi dacewa da Jalalu"
Dan jim Abbou yay kafin yace
"Mama kibar maganar Muhammad"
turo É—an kwali tayi gaba tace
"dalili bani hujja yanzu,bashi da lafiya ne ko mene?"
Abbou yace
"eh sabida alrdy yana da matar aure...

_is not free is for sale 08119237616_

By
NIMCYLUV
6/20/21, 9:26 AM - Buhainat: 56-57
6/22/21, 9:26 PM - Buhainat: *UCL NE*
*BOOK 2*

58-59

*Littafin UNCLE NE littafin kuɗi ne akan farashi mai sauƙi, zaka karanta book 1,2,3 akan naira 300 mai sun vip inda zai samu sauran littafai na 600 dan,zaka iya turo da kuɗin ka ta wannan asusun 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616*
Chapter 39 · 0% Book details