Sashe 17
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
A hankali yake dreving motar cikin ƙwarewa,duk da ya daɗe rabonsa da dreving amma hakan bai sa ya manta yadda ake ba,yadda yake murza kan motar a zafafe zaka tabbatar yana cikin damuwa,banda sakin numfashi da ajjiyar zuciya babu abinda yake,yaci ace yaje inda zashi amma ko rabin zuwa baiyi ba,sabida yadda yake tafiyar kamar bai son tafiyar,a haka ya samu ya ƙarasa inda ake saida manyan motoci Masu ƙyau da tsari, parking yyi tare da kifa kansa a kan abin dreving ɗin,so yake yaji sauƙin abinda ya keji a ransa da zuciyarsa,amma abin ƙara yawa yake tun yana jurewa har rauninsa so yake ya bai yana,banda ƙarfin addu'a,da tuni ƙwaƙwalwarsa ta jima da daina aiki,da tuni mutane sun daina ganin girmansa,da tuni mutane sun fara gudunsa,amma duk da hakan zuciyarsa na sashi son ya aikata abinda sam bai dace ba,a gefe ɗaya kuma babu abinda yake sha'awa ko kuma fata ace ya cimma sai burin daya tasu dashi tun yana Shekara biyar,burine wanda yake ganin bashi daya kawo abin ba hatta mutanen da abin bai shafa ba zasu ji daɗin sa kuma za suyi alfahari dashi, tabbas dole ya aiwarta dashi koda zai zama tawaya a nasa bangaren,baka da wani sauran dama wannan itace damarka Jalal,lalurar dake damunsa ba zata hanashi ai watar da abinda yyi niya ba,a hankali ya ɗago firgitattun idanunsa da suka janye kaɗan sukai jaaa sabida zallar damuwar dake a ransa, lumshe idanunsa yyi kafin a hankali ya ɗauki gorar dake kusa dashi,ya ɓalle murfin gorar sai da ya shanye tass kana ya ajjiye gorar a gefe guda,a hankali yaji zuciyarsa nayi masa sanyi nutsuwa ta fara saukar masa,cikin ransa yake ƙara jaddada sunayen Allah a haka harya samu damuwar dake ransa a kaso 100,80 ta tafi,fitowa yyi daga motar tare da sanya hannayensa duk biyun a cikin aljihun rigarsa,cikin jarumta kuzari nutsuwa yake taka ƙafafunsa tamkar ba shine yake cikin damuwa ba,sosai haiba da kamala da ƙwarjini ya sauka a saman fuskarsa,a haka ya ƙarasa shiga wajan motocin ganin ƴan mata a wajan yasa ya haɗe ransa tamau,da sauri ma'aikatan wajan suka ƙarasu inda yake tsaye ya bashi kujera tare da tambayarsa wacce kalan mota ya keso,hannu yasa ya shafi sajen fuskarsa cikin wata daddaɗar murya mai daɗi yace "alrdy na zaɓa,nama tura kuɗin,kawai ina son a kawomin ita gida yau" ya ƙare maganar yana sauke ajjiyar zuciya sabida tsayin da maganar tayi masa,cikin girmamawa mutumin yace "ok are you Muhammad Jalal Kabeer bobo ko?" miƙewa tsaye yyi tare dayin gaba sabida ƴan matan da yaga sunyo wajan yana tafe yace "Yes i am"
yana shigewa motar ƴan matan ma zuwa wajan, tsaki Hibba tayi tace "wlh Ikram kin cuceni,tun ɗazo nake son nazo wajan wannan guy ɗin amma kika ƙi rakoni yanzu kalli a sarar da kika jamin?" ta ƙare maganar kamar zatai kuka,cikin dryar mugunta Ikram tace "kee mene ya hanaki zuwa wajansa? dole sai na rakaki wai?" cikin damuwa Hibba tace "wlh ƙwarjini yyimin ko idanunsa na kasa kalla,wlh ina sonsa?" zare ido Ikram tayi cikin mmki tace "so kuma Hibba? kina cikin hankalinki kowa? daga ganin mutum sai faɗin kalmar so wlh wannan haukan ba da Ikram ba" hannun Ikram ta kama tace "wlh Ikram ina son shi,ha salima ban taɓa ganin mutum da yyimin kamarsa ba,yana da ƙyau sosai,yana da ilimi uwa uba kuɗi,jin kansa ya ƙara ruɗanu" zuwa yanzu kallon baki da hankali Ikram ta fara yiwa Hibba kafin tace wani abu Hibba ta kalli manager'n wajan tace "dan Allah ka taimakamin da address ɗin mutumin nan ko kuma number waya" har ya zura hannu a aljihunsa sai kuma ya ciro hannun yace "hajia bana da ko ɗaya daga cikin abinda kika tambaya" gdy tayi masa tare da jan hannun Ikram suka shiga Mota suka bar wajan,a ranta kuma tayi al'ƙawari dukkan inda ya shiga saita nemo sa in dai ya raye.
3:30 dai-dai yyi parking a parking space,yana fitowa ko cikin gidan bai shiga ba,ya nufi masjid kasan cewar yana da al'wala shiyasa bai ma tsaya yin wata al'walar ba,a masallacin ya samu Abbou da Aryan da Irfan da Imran,da kuma abokinsa Jafar,salla ya jasu ana idarwa yyiwa masu jiransa karatu tare dayin azkar, bayan ya fito kai tsaye ya shiga cikin gidan a danning table ya gansu zaune har da Jafar ba tare daya ƙara kallon su ba,ya juya zuwa part ɗinsu,jinjina kai Jafar yyi a ransa yana mamakin mislikanci Jalal, haka Jafar ya zauna a gidan har dare tsakaninsa da Jalal ya gansa a masallaci.
washegari tun asuba bai koma bacci sabida a yau ya keson yaje neman abinda ya sanya ya fita ƙasar Paris karatu, 7 na safe ya shirya cikin wani farin boyal mai manyan zane,mara nauyi da kuma duhu,domin hatta singlet ɗin jikinsa ana gani,wata Black ɗin hula mai taushi ya ɗauka ya saka,sannan ya ɗauki Black half covert shoe ya saka,yana gamawa ya fesa turare,kana ya fito cikin nutsuwa tare da rufe side ɗinsa,a babban parlour ya samu Nihila ta fito da shirin makaranta, wajansa ta ƙarasa tace "good mrng bobo" kansa ya ɗaga aikam cikin Sa'a idanunsa ya faɗa cikin na Jalilerh wacce tayi tsaye tana kallonsa ta saman bene,daman jikinsa ya basa kallonsa ake,kansa ya ɗauke yace "mrng too baby so ya school ɗin kina karatu dai ko?" washe baki tayi ta fara zuba masa surutu da sauri yasa lallausan tafin hannunsa ya rufe mata baki a hankali kuma yace "talkative" a haka suka ƙarasa gaban dalleliyar motarsa wacce ake yyi yanzu,wacce ta kasance blue black, sosai Nihila ta fara santin motar domin tana bacci jiya aka kawo masa ita, mazaunin drever ya shiga yace ta shigo ya kaita,sosai taji daɗi yau ɗaya yayan nata zai fita da ita,har makarantar ya kaita kana ya juya ya nufi gidan Gwamnati,yana zuwa ana tashi daga zaman MAJALISTA, kai tsaye office da zai sa dashi da shugaban ilimi na ƙasar ibadan ga nufa,yana zuwa kai tsaye aka bashi damar shiga,kujera yaja ya zauna bayan ya zauna,yace "mrng sir" murmushi Mustapha yyi tare da faɗin "Muhammad Jalal Kabeeru bobo ɗalibai da yawa su amshi ofer ta aikinsu wasu ma a ranar da kuka dawo,kai kuma shuru daba ina da niyar kiranka domin kazo ka faɗi aikin da kakeso,kasan cewa kaine ɗalibin da yafi kowa samun result mai ƙyau,dan haka yanzu ka faɗi aikin da kakeso" murmushi gefen baki yyi a ransa yana mmkin mutanan da idan suka fara mgn basa tsayawa, lumshe ido yyi kafin yaja numfashi cikin wata murya mai ƙwarjini yace "bana son aikinku,nine dai na keson baku nawa aikin...
Uncle ne is'nt free if You need contact me...300 for nrml 600 for vip
0116886423 sulaiman naima s unioun bank.