Sashe 18
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
send ur Evidence to 08119237616
6/10/21, 1:05 PM - Buhainat: "baki iya neman permission ba ko?" ya ƙare maganar yana ware ɗaurin da Mummy tayiwa sumar kanta,turo baki gaba tayi cikin Muryar shagwaɓa tace "zafi fa" waro idanu yyi waje tare da faɗin "where?" hannu tasa ta nuna dwon lips ɗinta inda ya murɗe mata, bai ce mata komai ba sai sumar kanta da yabi da kallo,harga Allah yana ƙaunar yaga suma mai yawa shiyasa a karan kansa ba bai fiye cire tasa ba,matsawa yyi can gefe tare da zama saman sofa yaci gaba da kallon tafsir a sunna t.v, haɗe rai yyi sosai kamar ba shine yyi mgn yanzu ba,ganin hakan yasa ta kwaɓe fuska tare da juyawa zata bar ɗakin..,cikin ƙasa da murya kamar mai raɗa yace "kee ubanwa zai zuban?" ya ƙarasa tambayar yana ƙara maida hankalinsa ga tafsir ɗin da ake,tsaye tayi masa aka after 20 seconds ta ƙarasu wajan zata taɓa jug ɗin taji saukar muryarsa yana faɗin "out..!" yadda yyi maganar yana ɗaga murya yasa ta tsorata dashi,da sauri tabar ɗakin jikinta duka rawa yake,tana fita ta haɗu da Aryan zai shiga side ɗinsa da gudu ta faɗa jikinsa ta saki kuka,bayanta ya shiga bubbugawa tare da shafa sumar kanta yace "stop cry beb..and keda wa kike kuka?" ya tambaye ta tare dasa hannu ya fara goge mata hawayen dake saman fuskarta,shuru tayi masa ba tare da tace komai ba, attention ɗinsa ya ƙara mayarwa kanta yace " you refused to answer my question,keda waye beb?" ƙara shagwaɓe fuska tayi tace "uncle ne,ina jin tsoron sa" dry yyi mata yana jan hancinta yace "ehyeee keda uncle ɗin naki" baya ta juya masa tana ƙara matso hawayen idanunta ,ganin baice mata komai ba yasa ta fashe da kuka tana buga leg ɗinta a ƙasan tarazo,da sauri ya matsu kusanta ya jawota zuwa jikinsa yace "ohhh sorry beb, kin san uncle bai son hayaniya,kuma bai son magana biyu saiki kiyaye" kaita ɗaga masa alamar "to" murmushi yyi mata yace "good gril,maza jeki ga Nihila can ta dawo" jin hakan yasa ta sake sa da sauri ta nufi parlour'n,tana zuwa taga Nihila zaune kusa da Mameey jikinta ta faɗa tace "wlcm sister" dry Nihila tayi tace "Thank You dear,muje kiji wata magana" tana faɗin haka taja hannunta zuwa upstrais,da dry Mummy da Mameey suka bisu, Mama kam na ƙwance da rubar ice cream kusa da ita a haka tayi bacci, yana zaune saman sofa yana speading coffee a bakinsa,ya ɗura leg ɗinsa saman table ɗin time to time yakan lumshe idanunsa tare da fesar da numfashi ta bakinsa,a haka ya samu ya shanye 1 cup na coffee ɗin,yana nan zaune idanu lumshe Jafar yyi sallama ya shigo,ware idanunsa yyi ya saukesu aƙan Jafar daya zauna gefen sa tare da tsiyayar coffee a cup ya fara sha,ɓata rai Jalal yyi kamar wanda akaiwa dole yace "why zaka shigo min without my permission?" dry Jafar yyi tare da ɗauka remote ya sauya channel ɗin zuwa zee world, ya fara kallon series ɗin twist of fate "ni nasan ba aure gareka ba,bare nayi tunanin idan na shigo babu izininka zanga abinda bai dace ba" banza Jalal yyi masa har sai da ya gama surutunsa kana yace "yunwa fa na keji,dan naga kai kamar azumi kake" still nan ma Jalal bai kula sa ba,sai ɗaukan remote da yyi ya sauya channel,tsaki Jafar yace "wannan ai rainin hankali ne,kai kake kallon ko ni?,da zaka sauyamin" sai a lokacin Jalal ya buɗe idanunsa tare da saukeso akan Jafar,iska ya fesar kana ya ƙara lafewa jikin sofar,some minutes ya ƙara kallon Jafar yace "ina son zama president of ibadan what is ur opinion?" zare idanu Jafar yyi yace "are you mad? kasan me kace kuwa shugaba ƙasa fa Jalal" gira guda ɗaya ya ɗaga masa tare da ɗaga shoulders ɗinsa tare da ware su alamar "so what..!?" jinjina kai Jafar yyi tare da kallon Jalal sosai yace "look Jafar you can do what ever you want to do,but zama president ba sauƙi,and kuma kasan wanene president Mubarak Yahya cibo kowa,kana sane da cewa dukkan wanda ya haɗa takara dashi sai dai wani bashi ba,idan kai baka son rayuwarka to aƙwai masu buƙatar ta just like me, please Jalal forget all think kayi farcing rayuwarka na gaba" ya ƙare maganar cikin sigar lallashi..," kallo ɗaya bobo yyiwa Jafar ya ɗauke kai kafin yaja ajjiyar zuciya yace "kasan mene cikar buri?" cikin ɓacin rai Jafar ya miƙe tsaye yace "ban sani ba sai kai faɗan,wlh saina ha ɗaka da Abbou yanzu ma dan ance baya nanne,but i will be back in sha Allah" bai ko tankasa ba bare ya saka ran zai ce masa wani abu,a haka harya fice daga part ɗin nasu,a main parlour yaga Nihila zaune ita da Jalilerh "a'a beb keda ƴar wajan Jalal ce" murmushi Nihila tayi masa tare da sunkuyar da kai ƙasa sabida kallon da yake mata,sofa ya samu ya zauna tare da ƙwalla kiran sunan Mummy yana ƙoƙarin ƙara kiran Mummy yaji an rafka sallati a bayansa ana faɗin" Muhammadu Rasulullah (s.a.w) amma kai dai Jafaru baka tsoran Allah,yanzu sabida tsabar rashin mutunci da mugun hali irin na yaran zamani sai da ka tasheni a baccin nan,huuu ina ganinka na kirki ashe kaima tantirin bugawa a jarida ne kamar abokin naka..,wlh ku sauya hali domin aure zakuyi babu gantalalliyar yarinyar da zata zauna da ko a haka" ta ƙare maganar tana tura rubar ice cream ɗin dake kusanta a baki kana ta ɗura da faɗin "kai wannan abu ba dai zaƙi ba, duk yadda akai an zuba kindirmo a cikin wannan abun.,ai Jafaru ban baka labari ba ina sane ɗazo na faki idon wancan misalin na ɗauke rubar wannan kindirmon" tunda ta fara magana Jafar yake dry,domin shi karaɗinta dry yake basa, Nihila tace "aikam yanzu naji kuma saina faɗa masa" miƙewa Mama tayi tsaye tace "yooo ke daman ai baki tsoran Allah,ban taɓa ganin yarinya mai baƙin jini irinki ba,har yanzu babu wani mashinshi ni..," da sauri Jafar ya dakatar da Mama ta hanyar faɗin "a'a Mama nifa? bayan kin san ni nake riƙo" taɓe baki tayi tace "kaji dashi nidai nayi nan" tana tafiya Mummy na sakkowa daga upstrais zama tayi kusa da Jalilerh wacce take bacci saman sofa tace "a'a son kaine a gidan namu" sunkuyawa yyi yace "eh mummy na sameku lfy" murmushi tayi tace "lfy lou" kallon bayansa tayi tace "ma sha Allah" kai ya sosa yace "Mummy am hungry" dry tayi masa kana ta kalli Nihila wacce ke danna wayar Mameey tace "beb jeki kawo masa abinci" ta faɗi hakan tana kallon Jafar kana tace "shi bobo yana ina?" dry yyi shima yace "kin san halinsa Mummy ai,yana can part ɗinsa" jinjina kai tayi kana ta miƙe ta nufi part ɗin nasa.
a zaune Mummy ta samu Jalal ya lumshe idanunsa yana tunani gefe guda kuma,t.v nata ƙara ita ɗaya tana shiga ta sanya hannu ta ɗauki remote ta kashe kallon,zama tayi kusan shi and she start staring at him for some minutes, numfashi ta sauke tare da kiran sunansa,tun shigowarta ya san itace ta shigo kawai bai son yin magana shiyasa baiko mutsa ba,sai yanzu data kira sunansa ya janye hannunsa on his face,idanu ya zuba mata kafin yaji ta ɗura hannunta a saman forehead nasa tace "Allahamdulillah nayi tunanin ciwonne" lumshe ido yyi tare da ƙara kallonta, miƙewa tayi zuwa ɗan ƙaramin fregd ɗin dake parlour'nsa, buɗewa tayi taga tarkace da yawa, gashasshen kifin daya shigo dashi ɗazo ta ɗauka tare da ɗaukan plat ta saka a ciki, ruwa ta ɗauka mai sanyi da kuma apple itama ta saka a wani plat ɗin,kana ta ƙarasu inda yake zaune "rayuwa baza ta taɓa yiyuwa babu abinci ba bobo,sam baka damu da kanka ba,mutum sai ya wuni a ɗaki dukkan abinda akace yyi na aiki yace bai so,kenan karatun ya tashi a banza" ta ƙare maganar tana buɗe bakinsa tare da tura masa kifin,a hankali ya fara taunawa ba dan yana so ba,sai taga yaci sosai sannan ta bashi ruwan da kuma apple ɗin.
washegari tun da safe ya fice daga gidan bai dawo ba sai wajan ƙarfe biyar na yamma yana shiga ya hango Jalilerh ƙwance tana bacci daga ita sai wani ƙaramin sket wanda iya kacinsa cinyarta sai kuma vest,baiko ƙara kallonta ba ya shige cikin part ɗinsa.