← Book details Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 87

Sashe 83

Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Kuka Jalilerh ta sakar masa tana ƙara maƙale masa,lumshe idanunsa yay yana jikin kukanta har cikin tsakiyar kansa,jin yay mata shiru yasa ta ɗago kanta idanu suka haɗa baki ta turo gaba tare dasa hannunta ta ɗan dakesa a tsakiyar ƙirjinsa,yana ɗan sakin murmushi yace "Auchhhi" kwaɓe baki tayi tace "bakai ne ba" waro idanunsa yayi yace "da nayi me?" Ganin kallon daya kewa ƙirjinta yasa tayi saurin manna ƙirjinta da nasa tana jin wata kunyarsa na kamata tace "shine ka tafi ka barni ko?" Taɓe baki yayi yace "ashe daman ana damuwa da wanda ba'a so?" Da sauri ta kallesa kafin ta saƙalo wuyansa da hannayenta ta sakar mata lallausan murmushi kafin ta sanya bakinta cikin nasa ta shiga bashi wani lafiyayyan murmushi, lumshewa idanunsa yana yadda tsigar jikinsa take tashi yanayinsa na sauya sam bai son wani abun da zai sanya ya ƙara raɓar jikinta,domin yasan idan har yace zai ƙara shigarta tabbas za'a samu matsala,amma yaga ita kamar bata san halin da yake ciki ba sai wani birkitasa take,jinin abinda take masa yay saurin zare bakinsa daga cikin nata yana sauke ajjiyar zuciya tare da fesar da wani zazzafan numfashi daga cikin bakinsa, kwaɓe fuska tayi kafin ta kama hannunsa ta ɗura a tsatin zuciyarta hakan yay dai-dai kuma da saman Brest ɗinta cikin wata sassan yar muryar tace "Uncle tayaya kake tunanin zan gujeka? Bayan kullum kai ne a raina bana samun cikakken bacci idan na tuna cewa baby ce zata sameka bani ba sai naji zuciyata ta karye,bacci ya ɗaukewa idanuna, wallahi Uncle ban san mene so ba sai a kanka,har takai ko ganinka nayi ko muryarka naji sai zuciyata ta buga, kullum cikin kuka nake, tsanar kai na ta kamani mene yasa zai sanya zuciyata za tasu abinda yafi ƙarfinta? Ka fini ƙyau,ilimi both sides arabi da boko, ka fini komai na rayuwa hakan yasa naji cewa kafi ƙarfina dole na samawa zuciyata hqrin rashinka,ina addu'ar taka koyar dani ta neman zaɓin Ubangiji akan Allah ya zaɓa mini miji na gari wanda zai soni kuma ya ƙauna ce ni,wanda zai zama bango a gareni wanda zai zama inuwata,wanda zai zama garkuwa ta,amma kasan mene?" Idanunsa a kanta kamar wani tsoka a hankali kuma ya girgiza mata kansa, murmushi tayi tana zare masa babbar rigar jikinsa tare da hular ta ajjiye saman bed tace "Idan na tambayi zuciyata wata ke so kullum sunanka take kira, UNCLE NE ya taimaki rayuwar ki a lokacin da akaso kasheki, UNCLE NE ya baki gata ya zama uba a gareki, UNCLE NE na ya baki rabun lahira wanda ba kowa zai iya haka ba" idanunsa da sukai jaa ta kalla tare da jan gemunsa tace "the you know what? You're my wife my favorite kai ne komai nawa idan nai kuka kai ne idan farin ciki kane, INA SONKA UNCLE, I LOVE YOU UNCLE, انا احبك اوكل ,JE T'AIME UNCLE, MUJHE TUMSE PYAAR HAI UNCLE, you're the rest of my life kai nake kaji naji daɗi kai nake gani na samu nutsuwa a jikinka za ƙwanta nai kuka sbd nafi samun nutsuwa a tare da kai,my heart only loving you you're the one i prayed for,your absence is like curse,if you go away I'll die, sweetheart i swear on you, every time I see you my eyes wet with tears,my heart.... Addicted to you!! Don't ever...betray me! I am used to you it's not my fault, without you... it's impossible to life.." bai san Lokacin daya matse best ɗinta dake hannunsa ba, ƴar ƙara ta saki tana jaa baya tare dayi masa dry da sauri yasa ƙafa ya taɗota ihu tasa zata faɗi yay saurin zubewa a ƙasan carpet ta faɗa jikinsa gaba ɗaya sukai baya suka ƙwanta a saman carpet ɗin, kwallon ta kawai yake yama rasa mene zai mata kawai saiya rungome ta ya fashe da kuka,ganin babban mutum wanda a haife zai iya haifar kamarta da yayi auran wuri yana kuka kuma mijinta sai kawai itama ta fashe da kuka tana ƙanƙamesa, ƙasa cewa komai yay sai kanta daya shiga shafawa tare da bubbuga bayanta, muryarsa na rawa yace "shiiiiiit Wify is a enough" kwaɓe fuska tayi tana manna masa lips ɗinta a ƙirjinsa tace "to bakai bane" ɗan murmushi yay yace "naji nai laifi am sorry kinji?" Kaita ɗaga masa kana shi kuma ya miƙe da ita a jikinsa kai tsaye ya nufi bathroom ya sakar masu shower tana jikinsa sai dry take masa ganin duk yadda yake maƙale mata,bayan sun gama wankan ya ɗaura alwala tare da sanya towel a waist ɗinsa ita kuma yasa hannu ya ɗauke ta akan stoll ya ajjiyeta sai da ya fara shiryawa ya sanya farar jallabiya kana ya fara shiryata wasu fararan kaya masu ƙyau ya ɗaukar mata a cikin kayanta,bayan ya gama shiryata ya kalleta yace "wait" kaita ɗaga masa ya juya zai tafi wajan Daddumar daya shimfiɗa tayi sauri riƙesa tare da rungome sa ta fara shafa sumar ƙirjinsa da sauri ya lumshe idanunsa a muryrsa na rawa yace "kiwa Allah kada ki karyan alwala" dry tayi tana ƙara ƙasa da hannunta zuwa wajan wandonsa da sauri ya cireta a jikinsa yana baya dry yace "nidai ki taimaka nai sallar lafiya wlh kin kusa rusan alwala ta" biyosa tayi tana cire rigar jikinta tace "ai saina rama guduwar da kayi min" da sauri ya ɗauke ta cak ya kwantar da ita da sauri kuma ya fice daga ɗakin,dry tai masa tare da rungome pillow tana sauke numfashi,kafin ya dawo tayi bacci wani lafiyayyan murmushi ya sauke kana ya zare kayan jikinsa ya fesa parfume mai ƙamshi tare da fesar mouth freshner,hasken ɗakin ta kashe Sannan ya kwanta kusa da ita yana zare kayan jikinta sai da yay mata naked kana ya rungome ta ya sauke numfashi,yasan daya taɓa wani abu na jikinta to dole ya buƙaci tarayya da ita badan ya so ba ya lumshe idanunsa yana shafa cikinta yana addu'ar Ubangiji yasa a da ransu na farko ya cilla ƙwansa cikin mahaifarta,a haka bacci yay gaba da shi.
Chapter 83 · 0% Book details