Sashe 13
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"kin iya gulma ko?" ya faɗi hakan yana zare hannunsa daga wuyanta daman yyi hakanne domin yaji zafin jikin nata kuma thanks God she is fine ba kamar jiya ba,baya yaja kaɗan tare da jan stool ya zauna ya fara busar da sumar kansa wacce take a jiƙe,bayan ya gama ya ɗauki wani lotion mai daɗin ƙamshin da kuma sauƙin zafi a jiki,har zai zare towel ɗin jikinsa sai kuma ya fasa,ba tare daya kalli inda take ba bare yasan ina take kallo yace .
"get out"
lumshe ido tayi sabida yadda muryarsa ta daki kunnanta,yatsun hannunta ta fara wasa dashi,a haka ta samu damar ware ƙaramin bakinta wanda yake ɗauke da jajayen laɓɓa tace.
"Mummy ne yace kazo"
shuru yyi mata kamar yadda bai motsa ba,haka itama bata fita ba kamar yadda yace,a ransa yake mmkin rashin kunyarta, anata ɓangaren kuma jira take taji amsarsa shiyasa bata fita ba,abinda bata sani ba indai Jalal ne ƙala bazai ƙara cewa da ita ba.
bayan ya gama shafa lotion ɗin a ƙirjinsa zuwa cikinsa ya fara zare towel ɗin dake ɗaure a waist ɗin sa,da sauri ta juya masa baya and she closed her eyes,hannu tasa ta dafe ƙirjinta dake bugawa sabida bata taɓa ganin kyakkyawar sura mai ɗaukan hankali kamar tasa ba,a hakanma Allah ya taimake ta ba taga tsarai cinsa ba,sai kwantacciyar sumar data gani ƙwance on his lap abin ya bata mmki,domin bata taɓa ganin suma a cinya ba sai a kansa.
Jalal duk miskilancinsa sai da ya kusa yin dry sabida yadda yaga ta tsorata abin ba ƙaramin dry ya basa ba,amma taurin zuciya da mislikanci irin nasa ko murmushi bai yi ba,sai ci gaba da shafa lotion ɗin yake a saman farar fatarsa,tsaki yaja kaɗan a zuciyarsa yace.
"tayaya zan bar wata taga jikina,wannan al'ƙawari ne daga zuciyata zuwa zuciyar dana aminta taga tsarai cina,amma ba wata middle class like Jalilerh ba"
duk wannan maganar a zuciya yake yinta, Jalilerh data tabbatar bazai magana ta sauke ajjiyar zuciya tare dajan ƙafafunta tayi waje ta barsa da mislikanci sa,tana fita yana gama shafa lotion ɗin body spray ya fesa a saman fatarsa,kana ya shafa wani mai a saman sumar sa,tare dasa cump ya ƙara ƙwantar da sumar ta sauka har wuyansa,wajan wardrope ya ƙarasa ya ɗauki farar singlet da kuma farin boxer ya saka a jikinsa,bayan ya gama ya ɗauki wata ɗan yar shadda getzner lemon colour,ya saka a jikinsa, a gogan adidas ya maƙala a hannunsa tare da saƙala farin bluetooth a kunansa, ohud mood ya fesa a jikinsa kana ya ɗauki farin glass ɗinsa ya manna a idanunsa, yana gama shiryawa ya kwashi wayoyinsa yyi waje.
A zaune Jalilerh ta samu Mummy ita da Mameey suna shira sai Abbou da dawowarsa kenan, ya zauna tare da fara kallon labarai b.b.c news, cikin sanyin jiki da kuma na muryar tace.
"Hello"
gaba ɗaya suka kalleta a tare kafin Mameey tace "ya naga ke ɗaya where is he?" ta tambaya tana leƙa bayan Jalilerh,ganin babu kowa kuma Jalilerh batai magana ba yasa Mummy faɗin.
"how is he? hope ba jikin nasa bane,dan É—azo na samesa baya jin daÉ—i"
"bobo ne babu lfy? kuma shine baki gayan ba,bayan kinfi kowa sanin halin da yake shiga idan jikin nasa ya mutsa wannan ai sakaci ne dear,yanzu yana ina?"
kafin su ƙara magana yyi sallama cikin daddaɗar muryarsa mai cike da kamala, miƙewa Abbou yyi ya ƙarasu inda yake tsaye yace.
"bobona yaya jikin when ka kasance babu lfy?"
ya jera masa tambayoyi lokaci ɗaya, lumshe ido yyi tare da ware su a saman fuskar Abbou kamar yaro haka ya kwaɓe fuska sai kuma yyi hugging Abbou yace.
"i'm fine Abbou na,bana jin ciwo"
sumar kansa ya shafa tare da ɗan bubbuga bayansa cikin nuna jin daɗi yace "ma sha Allah, Allah ya ƙara sauƙi bobona" da "Ameen" ya amsa kafin ya ƙarasa kusan Mummy ya zauna yace "Barka da hutawa Mummyna"
hanci ta lakuce masa tace "naƙi na amsa,tun safe nake jimaminka sbd na sameka kana fama da ciwon kai yanzu kuma kace a'a"
murmushi yyi kaɗan wanda iya kacinsa saman labɓansa yace.
"eh Allahamdulillah sai yunwa"
cikin nasa ta shafa tace "ai dole kaji yunwa,rabonka da aminci tunda jiya da daddare shima kuma coffee da indomie,bobo tayaya rayuwa zata yiwo kanama kanka huran yunwa?"
langwaɓar da kai yyi gefe ba tare da yace komai ba,sabida yasan dukkan abinda zai faɗa baza ta taɓa ganewa ba,a duk sanda yaci abinci mai nauyi ranar baya ƙwana da lfy,shi kaɗai yasan abinda ke damunsa,babu wanda zai iya gayawa sirrinsa,babu wanda zai yadda ya bashi damar da zai fahimci rauninsa,yasan komai mai hucewa ne,daman haka rayuwar take,zai ci gama da zama da lalurar dake damunsa,idan yana da rabon samun lfy babu shakka shima zai zama mutum mai kuzari da kuma cikakkiyar lfy,zai zama na miji mai taƙama da kansa,amma yanzu bashi da wannan ikon shi ɗin kamar fankon asha na ne wanda bashi da wani amfani,idan lalurarsa bata warkewa bace zaici gama da zama a haka daga nan har lokacin da zai koma ga ubangijinka, ajjiyar zuciya ya sauke Lokaci da Mummy tace.
"mene kake tunani tun ɗazo ina magana shuru ko aƙwai matsala ne?"
Kafin yyi magana Mama tayi saurin cafe zan can ta hanyar faÉ—in.
"yooo wacce matsala wacce ta huce nunƙufarci,mutum yyi ta zama da basir yana kumburasa kamar ana jiƙa yissa ana bashi,nikam sam bani kayo ba,nawa basir ɗin lafiya yake ƙarawa,idanma zaka daina cin wannan taliyar yaran gwamma ka daina ahhh to shawara nake baka ba basir ba"
ta ƙare zan can tana zama a ƙasan carpet ta ƙara da faɗin "ohhh wannan ƙafar Allah dai yyi mki Albarka,amma kina bani matsala walle"
sai a lokacin Jalal ya ware manyan idanunsa da suke a lumshe kamar bai son mgn yace.
"Ga Dr kusa ai"
ya faɗi hakan yana jawo ƙaramin table ɗin da Mummy ta jera masa abincin a kai,wata uwar harara Mama ta watsa masa kafin ta kalli Abbou tace.
"wlh Kabeeru ka rabani da ɗanka tun yanzu,to ko Zulfa ce a gabana ƙarewar kai babu wanda ya isa ya tsiramin wannan shegiyar abar"
ajijjye spoon É—in hannunsa yyi bayan ya sanya dafaffiyar hanta a bakinsa,sai da ya gama taunawa a bakinsa ya haÉ—iye kana ya kalli Mama yace.
"wace kuma Zulfa?"
ya tambaya yana ƙara saka wata hantar a bakinsa, Mummy ƙirjinta ne ya buga da ƙarfi domin bata taɓa tunanin zai tambaya ba,ta ɗauka zai mata shuru kamar yadda share surutan ta na baya, Abbou ma tsayawa yyi da kallo sabida kansa daya sara masa,haka nan yaji ransa ya ɓaci ba tare da san dalili ba, Mummy ce ta kalli Abbou taga ya sunkuyar da kansa ƙasa kamar mai nazarin wani abun.
jin shuru yyi yawa yasa ya ɗaga kansa ya fara kallonsu ɗaya bayan ɗaya har yazo kan Mummy wacce idanunta ya sauya, ajjiye spoon ɗin yyi kana ya ɗauki gorar ruwa mai sanyi ya shaye tass ya ajjiye emty bottle ɗin,cikin nutsuwa ya miƙe tsaye yana mai kallon Jalilerh wacce bacci ya ɗauketa a ƙasan carpet.
"but bobo ai baka ci komai ba?"
É—an haÉ—e rai yyi kana ya kalli agogon hannunsa 1 saura,part É—insa ya nufa yana tafe yace "how can i ate? bayan kun tsora min ido kamar marasa gsky" yana faÉ—in hakan ya kalli Abbou yace "it's time for paryer Abbou" yana faÉ—a ya shige part É—insa domin É—aura al'wala.
gaba ɗaya kasa tanka masa sukai hatta Mama da take sarkin karaɗi,kowa da tunanin da yake a cikin ransa, Mummy tunanin yadda al'amarin ya kutsu kai ba tare da tayi tunanin zuwansa ba,sam bata taɓa tunanin aƙwai ranar da za'a ambaci sunan Zulfa a cikin gidan ba,duba da yadda babu wanda ya santa a yaran, dukkan wani sing da zai nuna ita wacece a gidan an guje masa,fatan ta ɗaya wannan ranar ta zama ta ƙarshe, addu'ar ta ɗaya ALLAH yasa Mama ba zata ƙara mai-mai ta wannan kuskuren ba,domin su take ta nunawa Jalal itace mahaifiyarsa,ita ta kawowa duniya,tana son ta bashi gata kamar yadda ko wacce uwa take bawa yaranta.
Mama tayi hakanne sabida zallar kamanin da suke a fuskar Jalal,sai take ganinsa tamkar Zulfanta babu abinda ya ban ban ta su sai banbancin jinsi,ganinsa a yanzu yasa taji kewa da kuma rashin uwar tasa ya faÉ—o mata a zuciyarta,ta ambaci sunan tane sabida bata son a manta da ita a cikin gidan.
Mummy itama a gareta kusan hakanne,bata sha'awar ko kuma fata ace yau Jalal ya fahimci ba Jamal bace ta kawosa duniya ba, addu'ar ta É—aya yaci gaba da kwallon Jamal as his mother,shine fatan ta.