Sashe 56
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
ƙofa akai Dr a gaba Aryan a baya,yana zuwa ya miƙawa Jalal wayar hannunsa,yi yay kamar bai san me yake ba hakan ya ƙara sosa ran Aryan daurewa yay yace "Abbou want talk to you" bai kallesa yace "sa handsfree"a fili ya saka wayar Abbou dake can zaune cikin ɗakinsa da Nihila a jikinsa wacce zazzaɓi ya rufeta yace "Muhammad" shuru Jalal sbd ganin ƙannansa a wajan hakan yasa Abbou cewa "guys drop the phone and get out of the room ok" miƙewa Irfan yay ya fita shima Aryan ya ajiye wayar kusan ƙafafuwan Jalal kana ya marawa ɗan uwansa baya,suna fita Jalal yace "uhm..." Abbou ya numfasa yace "how are you feeling now?" Langwaɓar dakai gefe yay kana ya shagway fuska murya can ƙasa yace "Abb.....ou.." Abbou yace "Yes! Sweetheart" kamar zai kuka haka ya ƙara yin ƙasa da muryarsa wacce ya saba amfani da ita idan ya kasance da mahaifin nasa yace "Abbou zcyata babu daɗi komai yay min zafin, can't believe ace yau bana tare da Mummy she past a way, Abbou Mummy she's no more,yaya zanyi....?yaya zan da al'ƙawarinta? tayaya zan iya zama da baby as my wife Abbou?" Ya ƙare maganar yana sauke tagwayen ajjiyar zcya,shuru Abbou yayi yana sauraran farin cikin nasa,domin a yanzu Jalal kawai zai kalla yaji daɗi komai yay masa zafi,idan yaji an ambata sunan Jalal sai yaga kamar ya taɓa sanin irin sunan daa,sosai yake iya jiyo yadda Jalal yake sauke ajjiyar zcy kafin yace "take it easy sweetheart komai,dukkan abinda ya faro da bawa muƙaddari ne a allon lauhil mahafuz, Mummy kuma lokacin ta ne yay kuma duk wanda lokacin sa yay ko 1minute bazai taɓa ƙarawa ba dole zai koma ga ubangijinsa,abu guda zakai ka saka mata da alkairi shine addu'a,sannan ka nisanta kanka da ɓacin rai kasan halin ka,kada ka sake ka ƙwana da damuwa please sweetheart, zan iya jure komai amma bazan jure ganinka cikin damuwa ba,kune ahali na kai da ƴan uwanka ku nake kalla naji daɗi tayaya kake tunanin zanso abinda zai taɓa lafiyarku?And bakai kaɗan Oum Jalal ta bari ba,ta barni tabar baby duk muna buƙatar ta,kasan dalilin daya sanya na kiraka at this time?" Girgiza kai Jalal yay kafin yace "uhm" Abbou yace "dan Allah dan Annabi dukkan abinda kasan zai sanyaka farin cikin a yau ka samesa kada ka ƙwana da damuwa please sweetheart" tunanin Jalal ya fara a yanzu a wannan daren tayaya zai iya sanin abinda zai zashi farin ciki?yadda ya kejin ransa babu daɗi shi sam bai ga abinda zai sanya shi farin ciki a yanzu ba,jin shuru yay yawa Abbou yace "where is Jalilerh?" Sai lokacin Jalal ya juya ya kalli Jalilerh yaga har yanzu bacci take idanunsa ya ɗauke yace "she's with me Dad" kai Abbou ya jinjina yace "ok promise me kaji Muhammad" ɗan shagwaɓe fuska yay yace "ok promise"gaba ɗaya sukai shuru sai can Abbou yace "goodnight take care" da ɗan sauri Jalal yace "how is she?" Abbou yace "who?" ɗan lumshe idanunsa yay kafin ya fesar da iska yace "ba...by." wani ƙawataccen Murmushi Abbou ya saki a karan farko yace "she's fine" daga nan sukai sallama Abbou ya kashe wayar sam ya manta da Mama sai da yaji tace "Jalalu yay ƙarfin jiki,ya mukaji da wannan rashin Allah dai ya bamu hqrn rashi,to ba dole muyi hqr ba" yana jinta bai kalleta ba yace "Allhamdulillah" daga nan Irfan ya shigo yace "yaya what about the food?" Girgiza kai Jalal yay alamar bai so Mama tace "a'a Wlh baka isa ba,Wlh ko kaci kona sallamaka ina dalili dame zanji ko kaima su kake na rasa ka kamar yadda na ratsa iyayenka har biyu?" ɗan mutsa bakinsa yay yace "just tea without milk" Irfan yace "ok" tea ya haɗa masa ya ɗauki lemon zai matsa Jalal yay sauri cewa "No!!" da mmki Irfan ya kallesa sbd kowa yasan baya iya shan tea sai ya matsa lemon tsami, miƙa masa cup ɗin yay bayan ya zoba masa suger guda 4 ya bashi,amsa yay kana ya miƙe yace "Mama taso mu huce gida" Mama tace "to wannan gantalailliyar yarinyar fa? Irfan yace "meye ruwanki da ita kuma kedai muje idan kuma gadon kike buƙata sai a kira Dr" da sauri tayi waje tace "amma kai a mugwaye kaine lamba guda kuma tantiri"bai ce komai ba yay wa yayan nasa sai da safe kana ya ɗauki wayar Aryan suka rufe masa ƙofa suka fita. A hankali ya dinga shan tea ɗin har ya sha fiye da rabi sannan ya ajjiye,yana nan zaune yana tunani a ransa ya fara jiyo shasshekar kukanta kamar wacce take mafarki can kuma yaji tana faɗin "Uncle ga mota nan,zamu faɗi, Uncle...wayyoooo Uncle!!" ta faɗa cikin ɗaga murya da sauri ya Miƙe tare da zare jallabiyar jikinsa sbd wani zafi daya fara ziyartarsa,hawa bed ɗin yay ganin kamar a tsorace take yasa a hankali ya ɗan ƙwanta kusa da ita tare dasa hannu ya jawo ta jikinsa sosai,jin mutum kusa da ita yasa da sauri ta ƙanƙamesa jikinta duk rawa yake,yana daga ƙwancan ya ɗaga ta cak ya ɗura ta saman jikinsa yay copping face ɗinsu yana kallon yadda hawaye kebin fuskarta ga yadda lips ɗinta suke mutsi she's try to say something amma ta kasa sai mamulmamul take da lips sunyi jajirr sun ɗan kumbura,a hankali ya lumshe idanunsa ganin har lokacin bata hayyacinta ya ƙara matsu da fuskarta zuwa kan tashi ya zamana bakinta ya kan nashi hanci ido komai, still bata bar firgita ba sai ɗan fisge-fisge take da alamu har yanzu accident ɗinsu ke yi mata gizo a idanunta,a hankali ya ware laɓɓansa ya kama nata ajjiyar zcya duk suka sauke lokacin da ɗumin bakinsu ya haɗu waje guda,shuru tayi sbd wani sihirtaccen ƙamshi da kuma taushi haɗi da ɗumin bakinsa daya ratsa nata, a hankali ta buɗe idanunta ta saukesu akan fuskarta nan taga shima ita yake kallo,da sauri ta janye nata sbd bugawar da zcyarta tayi, still idanunsa na kanta ya kama libo ɗinta na ƙasa ya sanya cikin nashi da sauri ta ƙara buɗe ido sai kuma ta ɗaga fuskarta daga tasa,da ɗan sauri ya mirgina ta ta faɗa saman gadon shi kuma yabi jikinta ya ƙwanta, ƙara ɗago kanta yay zuwa fuskarsa kafin a hankali kuma taushashe cikin wata iriyar murya yace "Please....Jewel...pls..," bai ƙarasa Maganar yay sauri sanya bakinsa cikin nata.