← Book details Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 87

Sashe 76

Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

*NIMCYLUV*
7/25/21, 5:44 PM - Buhainat: UCL NE
_104-105_
Kamar a cikin mafarki Jalal yaji saukar Muryar Abbou'nsa,wace matar tasa?ko dai bai ji dai-dai ba ne? ƙara runtsa idanunsa yay yana jin wata azaba da raɗaɗi a tsakiyar kansa ga wani jani dake fita harda guda,jan ƙafarsa yay wacce yake tunanin idan har ba karyewa bace to tabbas targaɗe yayi,duk yadda Jalal yay ƙoƙarin tashi kasawa yay cikin tashi hankali Abbou ya ƙara girgiza Jalal yana faɗin "Are u mad Muhammada? Kana ƙwance wani banza zai disvirgin na matarka,what the fuck ahaaa? Abeg my friend get up tashi kaje ga matarka lokacin ka ne,kada ka bari wani banza yaje gonar da ba tasa ba,i knew you love ur wife so get up and go to her" wani ƙarfi da guzari ne ya saukarwa bobo duk da cewa ƙasan zuciyarsa tarin mmki ne da kuma tambayoyi amma a yanzu basu yake buƙatar ji ba,burinsa bai huce ya ganta kusa dashi ba yasan cewa ko da wasa Joshua ya riƙe ko ya taɓa wani sashe na jikinta bazai taɓa barinsa ba, miƙewa tsaye yay yana dafe kansa da sauri Irfan ya ƙara so wajan ya sa hannu ta ƙarfi ya yaƙi Ƙasan rigar sa ya ɗaurewar bobo kansa da ita,kai tsaye ƴar bukkar da aka shiga da ita ya nufa ganin haka yasa zaratan samarin wajan suka nufesa da gudu kafin su ƙarasa ya rigasu,da sauri wani ya cimma sa yana zuwa ya rigesa,sam koda wasa Jalal bai san yaya ake faɗa ba bare ya kwatanta yin faɗa dasu,kamar daga sama sai ganin securities ɗinsa sukai suna ta parking da motocin su,wani Murmushin jin daɗi Abbou yay dan haka yaja baya sai a lokacin ya fara ƙare wa cikin birnin nasu idanu,komai na garin ya sauya sanin da yay masa ada da kuma yanzu akwai banbanci mai yawan gaske a tsakani,jin hayaniya tai yawa a bakin bukkar yasa Joshua sakin Jalilerh wacce tunda ya shigo suke faɗa ko rigar jikinta ya gagara cirewa, ƙofar ya buɗe tare da leƙo kansa,yana leƙowa wani security yasa ƙasan gun ya dakar masa kanshi da ita,wani gigitaccen ihu Joshua ya saka tare dayin baya zai koma cikin bukkar cikin zafin nama bobo yasa hannu ya fisgoshi waje nan faɗa ya kacame tsakanin matasan garin da kuma Joshua ganin abin na shirin zama hauka yasa suka fara sakin ruwan harsashi ba kajin komai sai ƙarar guns, da sauri Jalilerh wacce take tsaye sai rusar kuka take jikinta sai vibration yake idanunta sunyi jajirr sbd kukan da take banda kiran sunan Uncle ba abinda take,jin an taɓa ƙofar kaɗan yasa tayi saurin ɗago kanta ta kalli wajan,tsaye ta kansa ya lumshe idanunsa yana da sauke ajjiyar zuciya ya harɗe hannayensa a saman ƙirjinsa,bata tsaya jiran komai ba tai wajansa da gudu tana zuwa ta faɗa jikinsa tare da ƙanƙamesa ta saki wani sabon kuka kamar ranta zai fita sai fisgar numfashi take, cikin kukan ta fara magana tana faɗin "Uncle dan Allah kada kabarsa yaci mutunci na, you're my friend,my Daddy,my Mummy,my Besty you're my uncle you're my hero you're my everything dan Allah do something kada kabar Joshua ya rabani da kimata wlh zan iya mutuwa,da wani ya samu damar cin mutuncina gwamma na mutu" ta faɗi hakan ta ƙara rirriƙesa tana begging nasa akan kada yabar Joshua yay mata wani abu,duk abinda take yana jinta ko buɗe idanunsa ya gagara yi,yadda yaji zuciyarsa na bugawa da ƙarfi yasa tai saurin sanya hannunta a satin zuciyarsa ihu ta saki kar muryarta sbd sabar firgici da kuma tsoron tashin hankalinta bai huce ace wani abu ya samu Uncle ɗinta ba,da sauri ya buɗe gajiyayyun idanunsa wanda suka sauya launi,ganin yadda ta gigice yasa ya sauri saka hannu ya riƙe mata hannun tare da ɗan dukan kumatunta idanunta ta buɗe idanu suka haɗa tai saurin sakin ajjiyar zuciya still kuma wani kukan na ƙara cikin ƙarfinta, hannunta yaja suka fito wajan ƙofar da sauri wani security yazo ya tsaya,da hannu Jalal yay masa maganar a bashi mota,babu daɗewa akai parking motar a gabansa driver ya shiga Jalal yay masa nuni ɗaya fito waje,zagayawa yay ya buɗe murfin motar ya sanyata ciki shi kuma ya nufi ɗaya side ya zauna mazaunin driver key yaywa motar tare dayin reverse ya jata da wani irin speed yabar wajan,a hanya ya hangi Jabir da wata farar matashiyar mata ƙyakkyawar gaske,binta yay da kallo har suka ƙarasu wajan,tsayawa Jalal yay sbd hannun da matar take ɗaga masa,zuge glass ɗin yay a hankali ya zuba mata gigitattun idanunsa, Jabir ne ya leƙo wajan yace "ayyya jeka kawai kada ka biye mata" kasa ɗauke idanunsa yay daga kanta itama kallonsa take kafin a hankali ta miƙa hannunta kamar mai tsoran wani abu ta ɗura hannunta saman sumar kansa ajjiyar zuciya mai ƙarfin gaske ya sauke,mmki sosai a kan fuskar Jabir tunda yake banda shi da Katarina babu wanda take iya tsayawa wajansa amma gashi ta tsaida mutum harda taɓasa, Jalilerh tayi saurin cewa "Ammina" kallon Jalilerh tai sai kuma ta kalli Jalal ta sakar masa Murmushi tare da ɗaga hannunta tai alamar👌🏼 perfect Jabir na kallon Jalal yace "ya kamata kaje kafin Papa ya fito daga wajan uwa sundu" har zuwa lokacin Jalal ya kasa ɗauke idanunsa daga kan Zulfa wacce itama tai masa ƙuri da idanunta tana kallonsa, kasa daurewa yay sai da ya buɗe motar ya fito,kamar jira take yana fitowa ta faɗa jikinsa yana jin lokacin data sauke ajjiyar zuciya kanta ta ɗaga tare da jawo kansa ƙasa ta sakar masa peak a fuska, Jabir ne ya ƙarasu wajanta tare da kamota ya ce "ki barsa haka bana,ko kin sanshi ne" Murmushi tayi da maƙale kafaɗa tace "Ya Allah" sosai yay mmkin kafin su ƙara magana Papa ya nufu inda suke da sauri Jabir yace "ya subuhana kaga abinda nake magana ko?maza jeka kada ka tsaya" da sauri Jalal ya shiga motar ya jata da gudu yabar wajan, Zulfa tana ganin tafiyarsa ta faɗa jikin Jabir ta saki kuka kanata ya shafa yace "sorry" babu zato babu tsammani yaji tace "kaga ya tafi?"
Da sauri ya ɗaga ta daga jikinsa yana kallonta yayinda ita kuma take kallon direction ɗin da motar ta bi,cikin farin ciki ya ce "what are you saying,ohyyyaa say it again yi magana" kasa magana tayi sai kwaɓe fuska ta dake kamar zata saki kuka kamata yay suka nufi cikin wajan,tun daga nesa Jabir yake bin Abbou da kallo Abbou kuma yana tsaye jikin mota yana kallon Mama wacce take masa bayanin taga mai kama da Zulfa amma ta nemeta ta rasa, da fashin da akai yasa yay sauri juyawa da sauri ya ware idanunsa ganin ƙanin nasa tsaye a gabansa,cikin rawar muryars Abbou yace "Lily.." kasa magana Jabir yay sai jikin yayan nasa daya faɗa a tare kuma suka saki kukan farin ciki, cikin kuka Abbou yace "Lily..ashe aƙwai ranar da zata zo na ganka? Ashe zan ƙara ganin wani nawa a duniya?tunda muka zo nan nake ganin kamar nasan Birnin cikin ikon Allah kuma na tuna komai nawa har na fahimci asalina nazo,naƙi ƙarasawa ne sbd tsoro da kuma fargaba"Jabir ma yace "am happy to see you Loly na, kullum cikin kewarka nake ina kuma roƙan Allah ya nuna min kai sai gashi dalilin cutar Zulfa Allah ya kawoka kuma dalilin ƴarka" zare jikinsa Abbou yay Lokaci guda kuma yaji kansa ya sara da sauri kuma yace "wacece Zulfa? Wace kuma ƴarta?" Murmushi Jabir yay yace "Loly Jalilerh is my daughter" da sauri kuma Abbou ya ce "Da gaske kake Lily..?"jinjina kai Jabir yay yace "I'll tell you everything Loly,bari nakai wannan ƴar rigimar ciki"Irfan dai na tsaye tun zuwan Jabir idanunsa ya sauka akan Zulfa kasa ɗauke idanunsa yay sbd sallar kamarta da bobo daya gani,komai nasu ɗaya ne, bambanci tsakanin shine ita mace shi namiji,tun kafin su ƙara su wajan da Mama tai cikin motar tana faɗin "wannan wanne kalar lukutar masifa ce? Gari duk tarin arna huuuuuu² yau naga abinda yafi ƙarfina" tana mita ta shige motar, Abbou ya ce "wace haka kake magana?" Jabir yay Murmushi tare da juyawa bayansa yaga ta juyawa bayanta idanunta na kan hanyar da Jalal yabi duk tunaninta ko zai dawo,a hankali Abbou ya ɗura idanunsa a bayanta ya fara kallonta from head to toe gabansa yaji ya buga da ƙarfin gaske da sauri kuma ya nufi inda take yana zuwa ya kalleta da sauri juyawa jin motsin mutum idanu huɗu sukai da Abbou tana ganinsa tai saurin jaa baya sbd tsoran da taji,da wani mugun sauri Abbou ya fisgota ta faɗa jikinsa ƙanƙameta yay sosai a jikinsa ko tunanin Irfan da Mama da suke wajan bai yi ba, duk halinda Zulfa take ciki bai hana ta saki ajjiyar zuciya mai ƙarfi ba,wani sanyi taji yana ratsata bata san lokacin data rungome Abbou ba,cikin tsantsar farin ciki Abbou yace "Hubby da gaske kece,ma sha Allah, Allhamdulillah birahamatikaaaa tsarki ya tabbata ga Allah subhanahu wata'ala"sai kuma hawaye shaaaa ya fara bin fuskarsa,lufff Zulfa tayi jikin mijin nata duk da bata gama gane wane ba,amma yaji zuciyarta ta samu nutsuwa dashi,sakinta yay yana kallon Jabir yace "Lily..ina kasameta?da mmki Jabir yace "shekaru masu yawa ina tare da ita,kusan a ranar data haihu ne ma,amma who is she?"ajjiyar zuciya Abbou ya sauke ya ce "she is my wife" jinjina kai Jabir yay yace "ikon Allah,muje ciki to" gaba ɗaya sukabi bayan Jabir ganin hakan yasa Zulfa tayi sauri ta zame hannunta daga na Abbou tai wajan Jabir ta sakar masa dry,da idanu kawai Abbou ya bita ganin babu abin da ya sauya daga gare ta tai wani mugun ƙyau babu wanda zai ce ita haifi Jalal ta zama kamar wata budurwa duk da tarin shekarunta,amma yanayin hutu kuma daɗin da ɗawa ba haihu take ba bare ta tsofa,har side ɗin Papa Jabir ya shigar dasu da sauri Abbou ya sunkuyar da kansa sbd kallon da yaga Papa na aika masa dashi, gaba ɗaya suka zube gabansa banda Mama da tai tsaye tana ɗin parlour'n da kallo, ɓangaren Papa yay shiru ne sbd maganganun Uwa sundu dake masa yawo a cikin kunnansa wato duk wannan haukan da yake ita badan Allah take tare dashi ba,tasa ta rasa komai nasa yaywa ɗan daya haifa kurciya yabar gari a kan kawai ya musulunta,tasa ya wargatsa farin cikin jikanya sa akan wani ban zan dalili nata,mene haɗin sa da hanzarin buƙatar ta? matsalar ta ita kakaninsa ne amma mene yasa ta zabi ramuwar gayya a kansa da kuma zuri'arsa? Yana ta Abu tsakani da Allah a tunaninsa duk shine dai-dai ganin yadda tun iyaye da kakanni ake bin maganarta,amma yau shine take faɗawa bata ƙaunarsa duk tayi haka ne sbd kisan da kakan Papa yaywa jikanta ba tare da saninsa ba wanda shi kansa bai san hakan ya faru,ta ina zai ɓullo mata? Gashi tace idan har ba numfashinta ne ya ɗauke babu mai dakatar da ita a kan abinda tayi niyya,ta ɗauki al'ƙawarin tarwatsa masa zuri'a,yaya zai yi yanzu? Mene mafita iska ya fesar yana runtsa idanunsa,kafin a hankali kuma ya hare hannayensa idanunsa akan Abbou yace "come here Loly" da sauri Abbou ya tashi yana zuwa ya shige jikin mahaifin nasa ya saki wani marayan kuka cikin ƙasa da Murya Papa yace "am sorry Loly i know am hurt you amma babu yadda na iya all this destiny ya haifar dashi so Please forgive ur father,i luv u Soo much bazan iya cutar dakai cikin nutsuwata ba"cikin kuka Abbou yace "stop saying that Papa wlh na yafe maka tuntuni daman burina bai huce naga ranar da Allah zai nuna min wani nawa ba"a nan Jabir ya nunawa Papa Zulfa yace matar Abbou sosai yay mmki sannan ya shida ma Papa cewa JALILERH tana wajansu duk tsayin shekarun nan,cikin takaici Papa ya rufe idanunsa wato rashin sani yafi dare duhu ya cutar da yaronsa da gansa sannan ya cutar da jikansa da jikanyarsa wannne irin masifa ce haka? Sosai Papa yaji daɗin ganin Mama duk taƙi sakin jikinta ta koma wajan ƴarta ta zauna tana mata surutu, Irfan ya gaida Papa haka suka fara shirya kafin a kawo masu abinci lokacin Sallah yay suka miƙe shi dai Papa yana kallonsu gwanin sha'awa.
Chapter 76 · 0% Book details