Sashe 85
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Lokacin da jirginsu Jalal ya sauka a Ibadan Aryan da Imran da Jafar ne suka ɗauke su, Jalilerh data kalli Aryan sai ta sunkuyar da kanta ƙasa,shikam dry ma take basa,a haka suka ƙarasa gidan gwamnati duk da cewa tafiyar ta sirrice amma hakan bai hana mutane sani ba,aka dinga zuwar masu Barka da zuwa,ranar da daddare Abbou ya faɗawa Mameey dukkan abinda ya faru,sosai kuma sukai murna da ganin junansu Musamman Mameey, Jalal kam Allah Allah yake gari ya waye ya shiga office ya fara binciken wanda yake saka hannu irin nasa,suna zaune suna dinner duka familyn Abbou ya numfasa yace "Allahamdulillah! ALLAH shine abin godiya dukkan yadda kake tunanin abu to ba haka ne yake kasancewa ba,ban sani ba wacce zanyi magana domin ta ko zata fahimce ni ko ba zata fahimta ba"shiru yay yana sauke numfashi kafin ya ɗan kurɓi lemon dake hannunsa ba cikin glass cup, kana yace "Nihila dake nake,nasan cewa abun ba zai maki daɗi ba,amma idan kina da hankali da kuma ilimi abune mai sauƙi a gareki na wajan fahimtar maganata, Maganar aurenki da Bobo babu ita yanzu keda Aryan ne za'a haɗa auranku ina fata kin fahimta" da sauri ta kalli Abbou sai kuma ta sunkuyar da kanta ƙasa ba tace komai ba,Aryan ne yace "but why Abbou?" Kai tsaye Abbou yace "dalilin shine Muhammad yasha nonon mahaifiyarta wannan shine kawai,kuma nasan kusan cewa babu inda aka tabay haɗa aure ga wanda suka sha nono ɗaya ko?ita kanta murgayiyar bata san da hakan ba shiyasa tace haka" shiru wajan ya ɗauka can kuma Mama tace "kedai shila Allah yay maki gyaɗar duguwa banda ita takwarar buba waye zai iya zama da wannan miskilin"murmushi kawai Jalal yay idanunsa akan Jalilerh wacce take sanya nama cikin bakinta tai fresh tayi ƙyau gwanin sha'awa, miƙewa Abbou yay yace "Jibi za'a tashi da azumi so bana son wata bidi'a ta gayyar mutane,gobe ina sha Allah za'a ɗaura auran Irfan da ƴar ruwarsa sai kuma baby da Aryan sai Imran da Nusaibat tunda waccan yaƙi sonta"yana faɗin hakan ya nufi part ɗinsa,a hankali kowa ya fara shiga part ɗinsa ya rage daga Jalilerh sai Jalal da kuma baby a hankali ta miƙe kanta a ƙasa ta haura sama inda part ɗin bobo yake alrdy an mayar mata da kayanta can,gun ya rage Jalal da baby,itama miƙewa tayi zata bar wajan idanunta na kawo hawaye murya can ƙasa yace "ko baki son Aryan ɗin ne?"girgiza masa kai tayi wajan ta ya ƙarasa ya leƙa fuskarta yace "to kukan na mene" jikinsa ta faɗa ta saki sabon kuka sai da tayi mai isar ta sannan tai yace "Are you okey!? Cikin kuka tace "yeah?" Yace "the you like him?kina son Auren ko kuma aima Jafar magana" girgiza kanta tayi tace "zanbi umarnin Abbou nasan bazai bani abinda zai cutar dani ba"kanta ya shafa yace "good gal" daga nan ta shige nata part ɗin wanda suke ƙwana tare da wacce Irfan zai aura,a daran Anty Sajida da Firdausi da kuma Ammi wato Zulfa da Mameey ba suyi bacci ba suka shiga gyara yaran nasu Jalal kam Lokacin da kace ya turo Jalilerh cewa yayi tayi bacci,da sauri ta ɗaga kanta dake ƙirjinsa zatai magana yay saurin rufe mata baki,bayan ya gama wayar ya kalleta yace "ya akai en matan Uncle ɗinta?"kwaɓe fuska tayi tace "idona biyu fa" gira ya ɗaga mata yace "i knew mijinki ke buƙatar ki" tace "to basai kace haka ba" kallon idanunta yayi bai ce komai ba dan yasan ba lallai ta fahimta ba,bayan sunyi shirin bacci yazu sallar lafila ta bishi zata riƙesa yay saurin ficewa a ɗakin dan yasan burinta ta sashi sauya alwala, kwanciya tayi daga ita sai pink ɗin rigar bacci half body mara hannu gaban rigar duk net ne,tana jin zai shigo tayi saurin rufe idanunta wajan dressing mirror ya tsaya ya fesa all parfumes da yake using dasu na dare,kafin ya kashe wutar ɗakin cak ya ɗauke ta da sauri ta buɗe idanunta jinta asama yace "idan zan raya sunna da matata to tabbas a gadon mijinta za'a raya sunar kin gane" tsoro ne ya kamata domin har ga Allah tana shan wahala a wajan sa,gashi baya kawowa da wuri sai tasha wahalar gaske,yana zuwa ya kwantar da ita saman bed ya zare kayan jikinsa itama ya zare mata,da zafi² ya shiga hargitsa ta lokacin da zai shigeta kukan shagwaɓa ta sanya masa ganin ba zai iya hqr ba shima yasa mata kuka yana faɗin "please Wify,kiji tausayin Uncle ɗinki kefa haliyata ce" baki ta turo tace "to zafi fa" da sauri yace "i promise banyi maki da zafi ina son zanya ƙwai na cikin mahaifarki duk da ina da tabbacin tun daran farko kika ɗauke duk abinda na baki,akwai ajjiyata ina son ganin jini na please ki juri ki zama jaruma mana" ya faɗa yana ƙara sakar mata kuka ƙafarta kawai ta buɗe da sauri ya shiga kwarara addu'a harya samu ya ratsa cikin jikinta, yasubuhanallah! Ji yake kamar bai taɓa saninta ba,da yaga zai kawo sai ya fita a jikinta sai kuma ya koma a haka harya samu nutsuwa ya jawota jikinsa yana shafa bayanta, jikinta yaji ya ɗauki zafi sosai da ƙyar shima ya miƙe tare da ɗaukan ta wanka yay mata shima yay suka na tsarki _(Nasan kusan yadda ake wankan tsarki)_ kana ya bata peracitamol yana sakar mata lallausan murmushi ita kuma saita saka masa kuka a haka dai ya jata suka kwanta bacci rungome da juna.kamar yadda Abbou ya faɗa haka ne ya kasance misalin 11 na safe aka ɗaura aure guda uku ko wanne akan sadaki dubu 1500k sosai mutane suka taru harda wanda ba'ai tunaninsa ba sannan aka ɗauko photography a dinga yi masu pocti Jalal kam gidan gunarsa ya shiga yasha babbar riga fara tass Jalilerh kuma tasa atamfa Holand baƙa mai zanan jaa da fari ɗinkin duguwar riga buba wacce tasha shuwariski,ta murza ɗauri a nan aka dinga fal masu photo har kayan Fulani babu wanda basu saka ba,basu tana jikinsa sbd ciwon da kanta yake mata wasu kuma ya ɗan ɗura ta saman cinyarsa wasu kuma tana gefenta haka a dingayi kala-kala Musamman ya ɗauki Madija domin yadda da photonansu,tun a wajan aka dinga watsa photo Gwamna Muhammad Jalal Kabeer bobo da Matarsa Jalilerh Jabir bobo ita haka ya laƙa ba mata,bayan komai ya lafa yaje ya kwantar da ita a ɗakin Ammi shi kuma ya shige motarsa zuwa office ɗinsa securities suka rufa masa baya,tsaye Aryan ya samu Baby tana sauke numfashi tasha lace green mai ƙyau kallonta yay kana a hankali kuma yace "Baby!!!!" Kana a ƙasa tace "Na'am" gyara tsaiwa yay yace "look at me" kasa kallonsa tayi sai daya kuma magana sannan ta kallesa, hannayensa duk biyun ya buɗe mata kamar ba zata jeba sai kuma ta ƙarasa domin har ranta bata ƙin yayan nata,tana zuwa ta shige jikinsa numfashi ya sauke yana rungome ta sosai a jikinsa kafin a hankali kuma yace "so the you love your brother?" Kai ta ɗaga masa yace "no baki da baki ne?" Cikin kunya tace "yeah" yace "ok tell the you love me?" Da sauri tace "i love You Yayahhhh!!" Kai ya jinjina yace "thank you" kanta ta ɗaga suka haɗa ido zata ɗauke nata yay saurin riƙe fuskarta yace "kalleni mana,am your Husband" kallonsa tayi shi kuma ya shiga kallon jikinta can yace "remove the cover please baby" kafin tai magana ya janye veil ɗin lumshe idanunsa yay yace "Allhamdulillah!" Sai kuma ya sanya bakinsa cikin nata ya fara bata sumbata shiru tayi domin abun mamaki yake bata wai yayanta ya zama mijinta,ita kam ai ba zata iya haka shiyasa akace mata sunfi maza kunya,daga nan lissafi ya fara sauya wa cak ya ɗauke ta ya nufi cikin bedroom ɗinsa da ita, ɓangaren Irfan da Imran ma haka ne ya kasance su Anty Sajida kuma sukace a ranar zasu tafi sbd suna son yin azumi a gida.