Sashe 73
Uncle Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
sky blue sosai tai mata, kasan cewar helicopter ne yasa a cikin gidan gwamnatin ya sauka,har waje sukai masa rakiya Aryan kam tun safe ya shiga part É—in yaywa sahibar tasa sallama,suna tsaye har suka shiga ciki, Jalal da Jalilerh suna baya, Abbou da Irfan suna tsakiya sai kuma Mama da wasu securities a side É—in gaba,a haka jirginsu ya É—aga zuwa Birnin nufar...