Sashe 66
Tsuron Tsirin Tsandauri Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
BAYAN WASU LOKUTA:.
Ina zaune a gaban mirhu girki nake yi amman damuwowine masu yawa suke dukan zuchiyata. Gorin rashin samun haihuwa ciwone dake cinye rayuwar duk macen da ake gorantama, zafin gorin rashin haihuwa ya shige duk tunanin mai karatu, macen data taɓa saka ƙafa a takalminane kaɗai zata gane abinda nake nufi.
Shekara biyar da aure haihuwa ta ƙi samuwa har ankai Nanno ta bama mijinyawa dama ta ƙarshe akan ina cika shekara shida ban haihu ba, ko ban samu ciki ba babu shakka Mijinyawa zai sallameni yayi wani Auren dan bata ga amfanin ya riƙe igigoyin aurenmu ba. To a cikin wannan ƙadamin muke kuma watanni baifi uku zuwa huɗu ya rage mana ba wa'adin ya cika. Gashi shiru ba wani motsi duk inda mijinyawa yaji labarin masu maganin haihuwa baya ƙasa a guiwa zaije ya karɓo mana muyi ta sha amman shiru kuke ji.
Ƙwallo ce aka jefo mun ta bige mun miyar da yanzunnan na gama ƙaɗawa shikenan abinda muke dashi nayi mana tuwo da miyar kuma ta zube tas.
Zainab ce da Tasi'u yaron Rakiya suka shigo a guje ashe su suka jefo ƙwallo.
Zabori na zare na É—an cauÉ—e hannayensu bafa mai zafi ba suka fita suna kuka.
Ni kuma ina takaicin miyar da suka zubarmun domin nayi imanin yau sai dai mu dama tuwonnam mu zuba sukari mu sha itama sikarin kaÉ—an garemu.
Sai ga Rakiya da Uwatale sun shigo suna zage zage.
"Kece kika dokar mana yara sabida baki san zafin yadda ake naƙuda ba ko, to me suka yi miki ma?"
Murmushi nayi nace.
Allah sarki uwatale gyara kayanka baya zama sauke mu raba. Sannan ba rawa kika yi aka baki yaran ba, kuma kinsan dai ba'a gidanku ake rabawa ba balle kice baza ku bani ba. Æarna sukaimun shi yasa na dokesu, kuma ko yanzu suka sake saina dake su, ku kanku baku fi Æ™arfin dukan ba"
BuÉ—ar bakin Rakiya tace.
"Sabida mugunta dai ko da yake makawo ma cewa yayi ido da wari sabida yasan ba samu zai yi ba. Ni dai in kuna Æ´ar tsamarku da Uwatale ki dena dukanmun yarona wallahi in Babanshi yaji labari bazai yadda ba"
Saida suka gama gasa mun magana kana suka fice fu.
Wallahi saida nayi awa biyu cur a tsaye jikina babu inda baya ɓari maganganun su uwatale sai shigata kawai yakeyi zufa ce sharkab a jikina ko da mijinyawa ya juyo dani yaga ina zubar da zufa har fa ɗiga nake yi ba ƙaramin damuwa ya shiga ba domin zan iya cewa wannan shine karonshi na farko a zamanmu da yaganni a cikin irin wannan yanayin, kakkarwa sosai nake yi jikina na sandarewa.
DAWOWA LABARI:
HINDU:
Murmushi nayi mai ciwo ina hango lokacin tamkar yanzu abun yake faruwa dani.
Mijinyawa ya cutar dani cutar da bazan taɓa yafe mishi ba, kuma ni dashi har gaba da abada. Ya zalunci rayuwata. Yasa ƙafa yayi fatali da sadsukarwata, da soyayya dana nuna mishi mara algus a cikinta. Da duk faɗi tashin da muka tsinci kanmu a ciki, muka tsallake.
Zama na gyara dan yanzune zamu shiga asalin labarin ba'ai komai ba tukunna.
KOMAWA LABARI:.
"Hindu lafiya kike kakkarwa da zufa irin haka Hinduna menene abinda yake damunki dan Allah"
Nuni nayi mishi da miyar data kwarare kawai saina wuce ciki na zauna a kujera kaina a sama ina ƙoƙarin mayar da hawayen da suke so su zubo mun. Tun jiya nake ta saƙa wani abu a raina amman tabbas nasan abune marar yiyuwa zuchiyata ce dai kawai take yaudarata akai. Amman abinda ya faru yanzu ya sake assasamun tunanin nawa. Ga firejar da Baba Sojanmu yake ɗaura mana akan batun karatu abun yayi yawa.
Shigowa mijinyawa yayi ya zauna kusa dani yasa hannu ya riƙo wuyana muka fuskanci juna.
"Sabida miyar ta zube ne kika shiga wannan halin? Ko kusa wannan bazai zama dalili ba, ban taɓa ganinki a haka ba, tun kafin zuchiyata ta buga ki faɗamun abinda yake damunki Tutar so. Wallahi zan iya fito na fito da koma waye ya taɓo mun ke"
Mrs Bukhari
*KADA KU MANCE WANNAN LABARIN LABARINE WANDA YA FARU A GASKE. BABU RIBAR DA ZANCI INNA FAÆŠA MUKU ABINDA BA HAKA BANE IN CE DAKU HAKANE. BA YARDAR KOWA NAKE NEMA BA, IN DAI ALLAH YA YARDA DANI SHIKENAN*TSURON TSIRIN...
TSANDAURI...
LITTAFIN BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI
LAMBA TA GOMA SHA TARA:
*Bojuwa herbs*
*By*
*Surayya Dee.*
*08032773332.*
*Sanyi flusher!*
*Yana wanko dukkan sanyin mara, mahaifa Har ma da jijiya.*
*Tasirin da karfin maganin sanyinmu ya wuce misali don kuwa duk wacce ta siya sai ta dawo ko ta turo wasu*.
*Alhamdulillahi Allah ne ya yi mana.*
*Tightening set na hade mace ta dawo zamzam tamkar yar budurwa, kuma babu na insert a cikin park din*.
*Tasirin magani idan andafa tamkar yankan wuka ne shiyasa kazar sababi da ciccibin garari na Surayya halin yau suke da kyau da tasirin gaske a jikin mace.*
*Muna da gimbiyar zabuwa da tattabarun alheri.*
*Akwia packages na mussaman ga amare, uwargida, zawarawa da masu jego.*
*Tuntubeta a wannan lambar*
*08032773332*
*Don samun ingantattun kayan gyara da babu algush.*
*Nation wide delivery*.