Sashe 59
Tsuron Tsirin Tsandauri Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Mrs BukhariTSURON TSIRIN....
TSANDAURI....
LITTAFIN BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI GIDAN ƘAMSHI
LAMBA TA GOMS SHA BAKWAI
*Bojuwa herbs*
*By*
*Surayya Dee.*
*08032773332.*
*Sanyi flusher!*
*Yana wanko dukkan sanyin mara, mahaifa Har ma da jijiya.*
*Tasirin da karfin maganin sanyinmu ya wuce misali don kuwa duk wacce ta siya sai ta dawo ko ta turo wasu*.
*Alhamdulillahi Allah ne ya yi mana.*
*Tightening set na hade mace ta dawo zamzam tamkar yar budurwa, kuma babu na insert a cikin park din*.
*Tasirin magani idan andafa tamkar yankan wuka ne shiyasa kazar sababi da ciccibin garari na Surayya halin yau suke da kyau da tasirin gaske a jikin mace.*
*Muna da gimbiyar zabuwa da tattabarun alheri.*
*Akwia packages na mussaman ga amare, uwargida, zawarawa da masu jego.*
*Tuntubeta a wannan lambar*
*08032773332*
*Don samun ingantattun kayan gyara da babu algush.*
*Nation wide delivery*.
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/F5JwhdwbtCQ6qdo4LA4kyE
Assalamualaikum Kina son ki mallaki zafafan hijabai masu kyau da inganci Amma baki da halin siya kai tsaye kizo GA sauki na samar Miki na adashin hijabai Kala kala da kadan kadan zaki Zuba ki kwashi hijabin ki cikin Aminci da yarda Allah ki fito fes abunki ki baza capacity ki hajiya
Allah dai ya soni batai musu ba muka shiga daga ciki suka zazzauna ni kuma na kawo musu ruwa kana na zauna.
Yaya Saratu, Yaya Zubaina, Jinjin, Akarami sannunku da zuwa kun shawo hanya gaskiya. Na ko ji daÉ—in ganinku sosai. Innarmu ina wuni ya hanya yasu Baba Sojanmu bai biyo ku ba, ni na zaci duk randa zaki zo ganin É—aki tare zaku zo dashi ai? "
Saida ta gama shan ruwan ta miƙo ma Saratu kafin tace.
"Lafiya lau hanya, wannan gari naku kamar za'a bar duniya dama haka jama'aren take ƙauye Hindu ke kuma ƙaddarar soyayyar nan ta jawoki Allah al hakim yanzu kece a cikin irin wannan gida da irin wannan rayuwa?"
Murmushi kawai nayi mata ina kallon Akarami dake mun murmushi shima, wallahi tausayina yake yi gashi nan ɓaro ɓaro a idanunshi.
"Innarmu ina ganin kubar maganarnan da daddare in kuka keɓe ƙafa ta ɗauke sai ku tattauna tunda tare zaku kwana ai, kinga tace miki a shigo daga ciki, kuma gidan yawa dai kinsan yadda ba'a rabashi da gutsiri tsoma. Hindu yinwa mu muke ji wallahi ko taliyace a sulala mana mu rage hanya kafin ai mana girkin jama'are"
Cewar Akarami daya ƙarashe yana murmushi tare da ƙarema falon nawa kallo.
Da sauri na niƙe tsaye dama mayafina na jikina.
Ina zuwa bari a É—aura abinci danma bansan da zuwan naku bane."
Fita nayi saida na saka leda na hura itace da kara kana na fita, daidai zan fita na hangi Yaya Jamila da kwanon sha babba zata kaima su Innarmu fura ni kuma a bakin ƙofar fita can waje naci karo da mijinyawa rigijib da kayan cefane.
"Ina zuwa ke da baki da ishasshiyar lafiya kuma?"
Dama wajenka zanzo sabida bansan me zan girka musu ba"
"Muje ga cefane nayo harda ma na dare, muje in kama miki ayi a gama"
Ba dai ka kamamun ba ka rufamun asiri so kake Nanno ta barmun kai? "
Dariya muka saka dukkanmu, tare muka shiga ciki, shi ya wuce wajen su Innarmu ni kuma na jawo tire na baje kayannan. Zabbi nagani guda biyu an yanka ba'a fige ba saina soma ɗaura ruwan zafi. Ga kayan miya, ga kifi soyayya na mutun ƙauye wanda ake soyashi da fulawa dama dashi nake miya na nera ɗari kullum nake ɓarewa ko a miya ko a jalof yau gammo biyu ya siyo.
Ina jajjage ya fito Yaya Saratu jin daka yasa ta fito tsakar gidan ta nemi kujera ta jawo ta zauna.
Da kanshi ya juye ruwan a bawo ya tsoma zabinnan ya hau figa ni kuma na tsayar da sanwar jalof ta taliya. Kusa da Yaya Saratu da tayi tagumi naje inta kalleni ina ɓare kifi saita kalli mijinyawa daya daddage yana ta fige zabi me take nazari Allah masani.
Allah ya taimakeni harya gama ya yayyanka babu wanda ya shigo bare ya ganshi har ya fice a gidan ya bamu waje.
"Hoo ni Saratu Hindu kece mai girki a murhu sai kace tsohuwa? "
Yaya Saratu kenan ai naga a gidan Baba sojanmu ma da itace muka taso muka gansu suna girki ko, ni banga aibu dan nayi girki a murhu ba. Muna zamanmu lafiya kuma ina samun dukkan kulawa"
"Ba shakka ai nima naga kulawa kam shi yasa gakinan duk kin tsiyaye sai kumburarriyar fuska jiki ya tsotse kai Allah wadaran soyayyar da zata ɗakko na maraya zuwa ƙauye, manzon Allah ma ya hana Hindu sai dai a ɗakko na ƙauye zuwa maraya. Babu babban koma baya irin a ɗakko mutumin da yayi rayuwar maraya a kawo shi ƙauye tur cutarwace mai girman gaske fa, wai baki da hankaline Hindu, ke yanzu kin zaɓi wannan irin zaman"
Miƙewa nayi naje na zuba taliya a tukunya na zuba kifin. Sabida bana son hirar tayi tsayi saina ɗakko tukunya na zuba zabbinnan a ciki, guda miya zanyi musu, gudan kuma tafasawa zanyi in ajjiye gobe naga me zanyi musu da'ita.
Ina sauke taliyar na É—aura tafashen nama a babban tire na juye mana taliya biyu sai mijinyawa dana É—ibanma da kaina nasa mayafi naje na kai mishi har teburin shayinshi kana na dawo na tarar suna ci ana hirar yaushe gamo.
Saida suka ƙoshi sukai wanka suka rama sallolin da ake binsu. A lokacin duhu ya riga da ya rufa.
Shinkafa da miya na girka musu na zuba a kwano na aikama da Nanno nata dan gudun magana.
Akarami saida yaci abinci ya ƙoshi sannan ya miƙe.
"Ni kam Innarmu zan shiga cikin Bauchi sai jibin zanzo mu wuce. Hinduwa Innarmu zata baki tsarabar da nayo miki. "
Godiya nayi mishi ni da Yaya Saratu, da Jinjin muka rakashi har gaban mota sai lokacin muka sakko da kayansu da uwar tsarabar da suka yo mana muka shiga dasu cikin gida, Akarami kuma ya wuce.
Muna kwance a tsakiyar É—akina muna hira Innarmu tace.
"Dama ƴan uwanki ne suka dameni akan muzo mu dubaki shi yasa muka zo tunda ke baki yi hankalin da ana yin wata shida kice ya kawoki gida ba, ƴar daɗi miji, kinfi so duk shekara ne zaki zo gida kenan? Kina gani duk wani suna biki ina zuwa Biu inje in sada zumuncina da Ƴan uwana. Ko yanzu haka daga can muke kwananmu bakwai kuma nanda wata uku komawa zamu yi bikin ɗiyar kawuna in anyi na su Akarami da sati guda, tunda kina nan lokacin sai muje tare ma dake. Hindu ki kiyaye zumunci ba abun yarwa bane. Kinga Jinjin ita tai ta mafarkai munana a kanki, ranar da safe tazo tana shigowa ta saki kuka kawai, cewa take Innarmu muje mu dubo Hindu."
Baki na washe nace.
Akarami bikin ya matso kenan su nawa zasu yi Auren?"
Yaya Saratu tace.
"Su Bakwai hadda Qazzafi Innah Mairamu ta shiga ta fita ta haɗashi Aure da ƴar gidan manya gidansu sanannun mutanene sosai, kuma gorin kin ƙishi bata dena ba, da labarin ƙauyannan iri_ iri a bakinta har da wanda bana gaskiya ba in faɗa miki. Za'a sha biki dan angwayen a shirye suke sosai baki ga akwatin Akarami ba Innarmu ce taje Lagos da kanta ta siyo kayan akwatinma wasu daga Lagos wasu kuma daga Dubai taba ƙawarta ta siyo mata. Mun tawo miki da ƙyallen ankon ƴan ɗakinmu amman gaskiya ba lallai mijinki ya iya siya miki leshin da muka fitar ba"
Innarmu tace.
"Harma atampar super ce fa ai ta saka abinda yake daidai ita kawai zai fi mata. Yanzu ba da bane ai. Ni kuma bazan iya siyar da Akuya ta dawo ci mun danga ba. Ta suturta jikinta da kayan akwatinta zai fi mata"
Naji wani irin zafi da baƙin cikin kalamansu ainun. Amman saina murmusa nace.
A bani ƙyallen zai siyo mun. Daidai gwargwado ban rasa komai ba ƙauyan kawai kuke kallo shiyasa. Innarmu wallahi muna zaune lafiya duk wata nutsuwa da ake buƙata a zamantakewa daidaiya ina samu"
Ciro ƙyallen Yaya Saratu tayi a jakarta ta miƙo mun.
Suka nunnunamun tsarabar da suka kawo mun, harda lafaya mai kyau Inna Yahanasu ta bayar tace a kawo mun, sun sake yo mun guzirin turaren wuta da Humra daga maiduguri naji daÉ—i sosai.
"Nace ba Hindu meke damunki ne kika lalace aurenne babu daɗi, ko garinne, ko dangin miji, kar ki sake ki ɓoye mana wani abu zurfin ciki a zamantakewar Aure in yayi yawa tura mutum ga halaka yake yi, ke kuma na sanyi da tauri da zurfi."
Wallahi Innarmu babu É—aya mutanenne kawai suka matsamun lamba ko bacci bana iyayi"
Ai kuwa ina ambatonsu sai naji tsigogin kaina suna tashi saina shiga zare idanu.
Abunda nake yi cikin daren haka yauma ta faru a gaban idanunsu sun shaida tabbas.
Yau kam Nanno harda zuwa a lokacin Mijinyawa ya shigo sun daddanneni ana shafamun ruwan magani a jikina Mijinyawa yanata adda'a. Da abun ya ɗan lafa bayan an kwashe sama da awa uku ana abu ɗaya. Mijinyawa na riƙe dani yana ta mun karatu yana tofamun ina harararshi, duk na yakusheshi gefen wuyanshi ma jini ke fita.
"Kinga halin da kullum muke kwana dashi kenan Allah yasa kun gani. Dama kunsan tana da wannan lalurar ne? "
Nanno ke wannan maganar suna falo su uku da Innarmu da Innah Ladi.
"Mun sani shima ya sani ba rufarshi akayi ba Aure ne dai na ƙaddara kawai. Amman ai mun wuce matsayin rufa_rufa bama neman kai da'ita manema gareta masu daraja da ɗamaru. Kutse yayi mana kawai"
Sai Inna Ladi tace.
"Ni ina ganin ku tafi da'ita kawai a nema mata magani Allah bashi inta warke sai a dawo da'ita inaga hakan shi yafi. Yaronnan yana wahala, wajen nemanshi ma bashi da nutsuwa, ga kasuwarshi ta dare ce, namiji bazai iya wannan jinyar ba"
Innarmu tayi dariya tace.
"Ku ai iyayen Hindu ne bai kamata ace shi Gawata zaku bari da jinyar Hindu ba. Kune zaku taimaka mishi har Allah ya bata lafiya. Amman tayi jinya a ɗakinta shine abu mafi cancanta. In kinga mun tafi da'ita to sai dai in da takaddar sakinta a hannunmu domin auren bai dokamu da ƙasa ba taurin kaine irin ya yaran zamani ma. Ina malamar makaranta mahaifinta na matsayin babban soja ace ɗiyarmu na aure a wannan kufai ɗin"
Sai Inna Ladi tace.
"Me yayi zafi shi ba wuta ba? Abun bai kai nan ba Allah ya huci zuchiyarki Nanno taso muje kinji, na lura Hindu gadon taurin kai tayi kinji mahaifinta shima soja ne ashe. "
"Ƙwarai kuwa gado tayi babu yadda za'ayi ta zauna ku takata yadda ranku yake so. Tana da iliminta tasan hakkinta. Ku yanzu baku ji kunyar kwaso jiki kuna cewa wai a tafi da'ita ayi jinyarta a gida ba ko? Ashe ɗanku bai nuna muku takaddar yarjejeniyar da akayi dashi ba ko"
Nan rikici mai zafi ya ɓalle tsakanin Innarmu da Nanno. Wallahi har kai Innarmu tai ta dungurema Nanno. Ita kuma Nanno sai zazzaga take yi.
Yaya Salihu ne ya shigo shi da Shafa ya janye su Nanno yana ba Innarmu haƙuri domin sai fesar da manganganu take yi.
Nanno dai bata samu zarafin cewa komai ba kuma jikinta ya mutu, ashe ita ba jaraba ta iyaba Æ´ar koyo ce. f
Fita kawai suka yi. Saida bacci ya ɗebeni a lokacin ɗaya da rabi ma na dare ne, sannan mijinyawa ya iya fitowa ya baro ni, ya tsugunna yana ba Innarmu haƙuri akan abinda ya faru a tsakaninta dasu Nanno. Bata ce dashi ci kanka ba harya gama ya fita jiki ba laka. Yana fita ciwo ya kuma tashi a kaina su Innarmu suka kwana cur. Washegari sassafe harda Innarmu muka wuce gidan maganin su Yaya Saratu kuma suka zauna zasu yi mun kwalima.
Munje mun samu mata da yawa masu irin lalurata ni nawa da kyau ma tunda ina cikin hayyacina a lokacin, wasu kuma da yawa basa cikin hayyacinsu ma.
Tunda na zauna a kan layi nake jin kaina na jujjuyawa sai ambaton Allah kawai nake yi har layi yazo kanmu.
Ni dai muna haÉ—a idanu da mai magani na zube a wajen na fita cikin hayyacina.