← Book details Tsuron Tsirin Tsandauri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 77

Sashe 40

Tsuron Tsirin Tsandauri Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

HINDU:.

"Hindu ya kamata kizo muje in kai ki gida kinga har tara da rabi bai zo ba ƙila ma takaddar bata iskeshi ba"
Zai zo Luba bari goma tayi mu gani"
Kafin ma in rufe bakina yaro ya doka sallama.
"Wai ana kiran Luba tazo inji Gawata"
Miƙewa nayi da sauri duk ciwon da jikina yake yi sai naji duk babu.
Ina fita muka haɗa idanu da Gawata ga bakkonshi a riƙe a hannunshi.
"Tutar so, na cika miki alƙawarinki nazo kin ganni na ganki.
Amman mu barma gobe lokaci bazai bamu wata dama ba. Nasan muna da tarin maganganu a bakunanmu. Gobe bayan la'asar zanzo."
Lallai ka cika alƙawari kaje ka samu ka kwanta ka huta sai gobe mijina"
Murmushi mukaima juna muka É—an jima muna kallon juna.
"Ina sonki wallahi kuma zan jure duk wahala dan in mallakeki. Ko me za'ayi mun a gidanku Hindu zan aureki. Saina maidaki abar kwatance a fagen so da ƙauna."
Mrs BukhariTSURON TSIRIN...
TSANDAURI...

LITTAFIN BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI GIDAN ƘAMSHI

LAMBA TA GOMA SHA BIYU

*INA GODIYA SOSAI MASOYANA. DALILIN DA YASA AKA JINI SHIRU RASUWA AKAYI MUN TA JIKI SOSAI*
*A NAN KUMA NA SAKE GANE MASOYANA MASU BIBIYAR AIKIN NAWA, NA SAMU KIRAYE_KIRAYEN WAYA DAGA NAN GIDA NAJERIYA HARMA DA ƘASASHEN WAJE. WAƊANDA BAN SAMU DAMA DA IKON ƊAUKAR WAYARSU BA INA MAI BA DA HAƘURI AIMUN AFUWA.*
*NAGODE SOSAI GODIYA MA TA GODE SON SO*💪🏼

*Bojuwa herbs*
*By*
*Surayya Dee.*
*08032773332.*

*Sanyi flusher!*
*Yana wanko dukkan sanyin mara, mahaifa Har ma da jijiya.*
*Tasirin da karfin maganin sanyinmu ya wuce misali don kuwa duk wacce ta siya sai ta dawo ko ta turo wasu*.
*Alhamdulillahi Allah ne ya yi mana.*

*Tightening set na hade mace ta dawo zamzam tamkar yar budurwa, kuma babu na insert a cikin park din*.

*Tasirin magani idan andafa tamkar yankan wuka ne shiyasa kazar sababi da ciccibin garari na Surayya halin yau suke da kyau da tasirin gaske a jikin mace.*

*Muna da gimbiyar zabuwa da tattabarun alheri.*
*Akwia packages na mussaman ga amare, uwargida, zawarawa da masu jego.*
*Tuntubeta a wannan lambar*
*08032773332*
*Don samun ingantattun kayan gyara da babu algush.*
*Nation wide delivery*.
Chapter 40 · 0% Book details