Sashe 25
Tsuron Tsirin Tsandauri Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Mrs Bukhari.
Masu neman lambar wayata gatanan
08179523215
WhatsApp kaÉ—ai nake yi da'itaTSURON TSIRIN...
TSANDAURI
LITTAFIN BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI GIDAN ƘAMSHI
LAMBA TA BAKWAI
*Bojuwa herbs*
*By*
*Surayya Dee.*
*08032773332.*
*Sanyi flusher!*
*Yana wanko dukkan sanyin mara, mahaifa Har ma da jijiya.*
*Tasirin da karfin maganin sanyinmu ya wuce misali don kuwa duk wacce ta siya sai ta dawo ko ta turo wasu*.
*Alhamdulillahi Allah ne ya yi mana.*
*Tightening set na hade mace ta dawo zamzam tamkar yar budurwa, kuma babu na insert a cikin park din*.
*Tasirin magani idan andafa tamkar yankan wuka ne shiyasa kazar sababi da ciccibin garari na Surayya halin yau suke da kyau da tasirin gaske a jikin mace.*
*Muna da gimbiyar zabuwa da tattabarun alheri.*
*Akwia packages na mussaman ga amare, uwargida, zawarawa da masu jego.*
*Tuntubeta a wannan lambar*
*08032773332*
*Don samun ingantattun kayan gyara da babu algush.*
*Nation wide delivery*.
Ai ban isa ba Azgar. Ko Aure kayi ba zamu rabu ba, Sabira ce kaÉ—ai zata tafi gidan nata mijin bani da yadda zanyi.
Kuyi haƙuri ku kula da kanku a kula da karatu duk ranar lahadi ka kamo ƙanwarka kuzo ku duba Abbanku ku wuni tare dashi. Kuyi haƙuri da ƙaddarar Auren Asama'u mahaifinku ya duba maraicintane shi yasa yayi hakan."
"Ammi me yasa bai haɗani da'itaba in dai maraicinta yake dubawa. Ammi ko kina ganin bani da nagartane? Nasan kun bamu tartibiyar tarbiya kamila. Kuma kin kula damu da duk wuyar aikinki baki taɓa yin ƴar aiki da zaki sakar mata yaranki ba. Ammi wannan aure.... "
Ya'isa Azgar kaji maganata sami'ina wa ɗa'ana. Na baku tarbiyya Allah yana kallo, bansani shi zai ƙyara kusakuraina in ina dashi. Kabi mahaifinka ayi ɗaurin aure tare da kai kaine babba a gidannan. Ka koya ma kanka dakiya wannan laushin zuchiyar naka yayi yawa Azgar ɗina. Sabira a maida hankali akan karatu ki kula da kanki, kiji tsoron Allah ba tsorona ba, kiyi domin Allah na ganinki ba dan ni nake ganinki ba. Ki ƙiyi domin Allah ba dan kar inji in hukuntaki ba. Allah yai muku albarka ya ɗaga darajarku"
Mun jima sosai kafin nayi musu sallama na fita.
Maganar Azgar ta tsayamun a maƙoshina sosai ita naita jujjuyawa ina kwance babu irin tunanin da bana yi a haka har bacci ya sureni.
Wajajen takwas na safe Mijinyawa ya shigo da shirinshi na tafiya jama'are mu haÉ—a idanu ya kasa kanshi a gefe yace.
"Zamu wuce kiyi mana fatan alkhairi Tutar so sai mun dawo. Kuma ina mai jaddada baki haƙuri a bisa wannan auren wallahi babu son raina. Kuma babu wata mace da zata iya gogaiya da matsayinki babu ita Hindu"
Murmusawa nayi nace.
Allah ya tsare Allah yasa a É—aura a sa'a ya bata ikon yi maka biyayya, taita haifo maka yara su cika gidannan fam"
Kasa cewa ameen yayi ya saki labulen a sanyaye ya juya.
Azgar ne ya shigo muna haÉ—a idanu ya fashe da kuka.
Kai dai baka da jarumta a haka Akarami yake ta son ya sakaka a soja. Banda kuka shekara biyu ai kamar yaune shalelen Amminshi"
Hannayena ya riƙe gam yaita mun adda'a kafin ya sake ni ya juya.
Azgar"
Na kirayi sunanshi ya juyo.
Ka kula da ƙanwarka ka kula da kanka sosai "
"In sha Allah. Ina roƙon Allah ya amintar dake"
Ya saka kai ya fice.
Duk gidan aka watse baƙaƙen munafukai sai leƙowa sallama suke mun.
Sun tafi kamar da minti talatin na fito da akwatina na rufe gidana Sabira ta wuce kici _kici da kayayyakinsu duk ta saka a bayan mota.
Na fito mai gadi ya wangale mana get muka fice.
Wata iska na shaƙa mai sanyi har saida na lumshe idanuna.
Muna tafe ina ma Sabira nasiha akan ta kula da kanta sosai har muka isa gidan.
Haka mukaita gaishe_gaishe sai mamakin ganina suke yi a gidan Inna Mairamu data kasa haƙuri saida ta biyoni ina zauna a falo gaban Baba sojanmu tace.
"Hindu mu da muke shirin tahowa gidanki biki kuma sai na ganku kun tawo ina Azgar mai gidan da babu cefane? "
Ai ba a gidan za'ayi bikin ba suna can hanyar Jama'are acan za'ayi bikin amarya kawai za'a kawo"
Cike da dariyar gulma ta fice a falon, muka gaisa da Baba Sojanmu da Innarmu dake gefe Sabira kuma ta shiga shigar musu da kayansu ciki.
"Lafiya waÉ—annan kayan kuma fa na menene? "
Kaina na É—ago na dubi Baba Sojanmu nace.
Tafiyace ta kamani zuwa landan zanyi aiki da Bbc na shekaru biyu jibi jirginmu zai tashi yanzu dai Abuja zamu wuce"
Ai sai Innarmu ta washe baki tare da yin hamdala"
"Landan fa kika ce Hinduwa? "
Jin haka yasa Inna Abida ta fito.
"Naji ana kiran Landan?"
Saina labarta mata haɓa ta kama tace.
"Landan har shekara biyu to shikenan ita Amarya zaki barma mijin har shekara biyu? "
Murmushi kawai nayi bance komai ba.
Baba sojanmu yasa albarka sosai yayi adda'a.
"Gobe asussubar fari zamu wuce can jama'aren. Akwai abokina acan landan ɗin tare muka yi aikin soja zan baki lambarshi tacan in kika je ki neme shi zai taimaka miki ki samu gurbin karatun mastas a can jami'ar landan ɗin duk taimakon da kike buƙata sai ki yi mun waya Allah yayi albarka. Ko babu shirin yin mastas a tsare_tsarenki? Kinsan bazan barki kije Landan ba tare da kin ƙaro karatuba. In ful time zaki yi ma shekara ɗaya ya isheki kin gama wata sha biyu ba. In kuma fat time ne shekara biyunne karatunsu akwai sauƙi. Lallai ki riƙe mutumcinki da kimarki. Kinga jajircewa da ƙwarewa inda ta kai ki ko, sai ki sake saka idanu da kyau ki fahimci irin aikin nasu na Bbc Allah yayi albarka.
Godiya nayi sosai ya rubutamun lambar abokin nashi Innarmu ta rakani lungu_lungu nayi sallama da matan gida. Gida duk ya ɗauka zanje Landan abinda ba'a taɓa yiba a famili yau gashi a kaina ya faru.
Kin motata na damƙama Innarmu nace taba Azgar zai dinga zuwa makaranta da'ita sannan zai dinga kai Sabira makaranta.
ÆŠan sahu na hau zuwa gidan rediyonmu har muka iso.
Mota manajanmu ya bayar aka kaini Airport. Bayan ya sake ƙarfafamun guiwata tare da yi mun fatan alkhairi, da shawarwari masu yawa. Acan na haɗu da Shamsiyya ita ma'aikaciyar wani gidan rediyonce a Kano mun san juna tun muna jama'a a lokacin da muke karatun jarida, kana muna haɗuwa sosai musamman dana soma fita ɗakko rahoto. Itama ashe Bbc ce ta nemi zata yi aiki da'ita kamar dai ni, sai muka ji daɗin haɗuwa da juna.
Cikin awa guda jirginmu ya sauka a Abuja Bbc ita ta bamu Hotel tsadadde a Abuja.
Ina kwance a É—akin hotel É—innan rayuwata tana ta dawomun da irin dukan da mijinyawa yayi ma rayuwata.
Yarana na tuno sai idanuna suka lumshe
Da tunane_tunane mai yawa bacci ya É—aukeni nayi bacci sosai har sai magriba na farka a gurguje na yi wanka nazo nayi sallar la'asar nayi isha.
Shamsiyyace tazo ta buga mun ƙofa na buɗe mata ta shigo.
Munyi hira tare kuma muka ci abinci wannan hirar ta aiki da irin gwagwarmayar da masu ɗakko rahoto mune har ƙarfe goman dare kafin tayi mun sallama ta koma ɗakinta.
Naji daɗin haɗuwar tafiyar tare da Shamsiyya itama ganina yasa ta saki jikinta harma take jin itama zata yi amfani da damarta wajen ƙarin karatu.
Washegari sai kusan azahar mota ta zo suka É—aukemu. Ina jinjinama Bbc yadda a kullum suke tallafama tafiyar aikin jarida. Gidan Rediyo É—aya tamkar da dubu kenan gidan Rediyon daya kasance alfaharin mutan arewa dama duniya baki É—aya gidan Rediyon da baya yaÉ—a farfaganda kenan, gidan Rediyon da duk wani ma'aikacin tv ko rediyo ko jarida ke da burin aiki dasu ko da kuwa na kwana guda ne. Gidan Rediyon da ma'aikatanta suka kasance ababen marmarin son ji dama gani.
Ƙarfe uku dot jirginmu ya ɗaga izuwa ƙasar Ingila.
Muna zaune a filij jirgi ɗakin jira daidai misalin ƙarfe ɗaya daidai na buɗe wayata na shiga manhajar whaTApp dina nayi ƙaramin rubutu cikin ƙwarewa irin ta ɗan jarida mai iya sarrafa harshe. Ga abinda nace.
Wannan itace rana mafi daɗi a cikin rayuwarka samun mace mai ƙarancin shekaru mai ɗanyen jini, mai tsayayyun cikakkun mamuna ba irin na Hindu Duwaf da suka zube babu tuwo a ciki ba, nasarace a gareka. Sai dai kashh kun riga kun kassara zumuɗin wannan ranar ta hanyar lashe zumar juna a hotels, turakarka, a waya tare da sanin sirrin duk saƙo da lungu na Kutumbun juna.
Tshohuwar mai tumbin matarka gajera tana muku fatan samun Zuriya É—ayyiba.
Hindu ce"
Na tura mishi, sai na haÉ—a da dukkannin chart É—insu, hotuna da bidiyonsu da murya da suke turama juna, da komai da komai ma.
Daga ƙarshe na rubuta.
Ga gudunmawar Aure daga Hindu Tsohuwa, mai yamusassun mama, , mai tumbi, kuma Duwaf.
Ɗif na kuma datse wayata dana tabbatar saƙwannin duk sun shiga. Na jefa a jakata sai nake jin wani irin salama na gaskiya tamkar mutumin daka tsaya kareshi a gaban alƙali kuma kuka zo da hujjoji ƙwarara haka nake jin kaina.
Awanni goma cib ne ya kaimu muka sauka a birnin Landan.
(Anan nake son yin ɗan tsokacina. Mata mu riƙe sana'a, mu riƙe ilimi da aiki. In baki da ilimin da zaki iya aiki, ki nemi sana'a duk ƙanƙantarta ya zama kina juya kuɗi ko da ribar babu yawa kada mu raina. In muka bi a hankali muka tattala uwar kuɗin da ribar gaba sana'ar zata haɓaka ta girma, kowa da kaɗan ya fara, kowa kaga ya zamo gwani yabi hanyar koyo, kuma in kaga wane ba banza ba. Mu dake haiƙan mu yi sana'a mu riƙe mutumcinmu, mu kula da dukiyarmu, mu ji tsoron Allah a duk abinda muka saka gaba. In sana'arki wacce ke kika haɗawane da kanki, misali cincin, kunun zaƙi, soyayyar Aya, wara, dambu..... Ki tsayar da gaskiya kiyi domin Allah banda ƙazanta banda amfani da gurɓataccen ruwa, ayi mu'amala da masu siya mu'amala hasana. Riƙe mutumci yana da mahimmanci. In kuma aiki kike fita ki sani ke matar aurece, aikine ya fitar dake kije aikinki, ki dawo lami lafiya ba ruwanki da kule_kule maza abokan aiki a riƙe kai, a riƙe mutumcin Aure ayi shiga ta islama, a nuna tarbiyyar islama, a ɗaga darajar tartibiyar tarbiyyar da iyaye suka bamu.
WaÉ—anda suke da damar komawa makaranta in mazajenku sun amince ku koma makaranta.
Mata ku tashi mu koma islamiyya wallahil azeem dolenmu ne muyi ilimi ko dan rayuwarmu, da gyara ibadarmu, da gyara alaƙarmu da Allah mu sani ilimi musamman na addini wajibine, mu tashi mu koma makaranta kada jahilci ya cimu da yaƙi.
Macen da take da ilimi tasan inda addini ya martabata, ya gatantata, ya É—aga kimarta da darajarta, tasan abinda yake na hakkinta, tasan wanda yake bana hakkinta ba. Magana wannan tasan me zata furta, tunaninta zai kasance mai kyau.
Abu ukunnan yana gyara rayuwar É—iya mace yana cire mata damuwa gaya.
1 aiki
2 ilimi
2 hanyar shige da ficen kuÉ—i, juya taro ta dawo sisi, wato sana'a.
Mu ƙara da haƙuri sai an nace ake dacewa in Ubangiji ya kama mana)