← Book details Tsuron Tsirin Tsandauri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 77

Sashe 44

Tsuron Tsirin Tsandauri Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

NANNO:.
"Yanzu ke Habiba duka wannan kayan kamar za'a buɗe shago haka za'a kinkima a kai Binni wannan maƙudan kuɗaɗe? Wallahi a shekaruna ban taɓa ganin lefe na alfarma irin wannan ba, kin yi ganganci da kika bari akayi wannan aikin. Wannan yarinya ita wacce irice a binnin da za'a kashe mata dukiya jibi atampopi dandatsa_dandatsa haka takalma jaka, rigunan mama da ɗan kanfai dozin dozin fa hatta janbaki majigi dozin guda aka saka da gazal"
Wannan kaɗanne daga cikin cece kucen matan ƙauyen su Yaya jamila da Yaya Zakiya ma da suka zo gida akan zasu kwana asubar fari su wuce sun tsorata da ganin kayannan sai surutai akeyi tako ta ina, da masu zumuɗin suga wacece Hindu sannan wanne irin kaya za'a kawota dashi. Yaran ragowar ɗakunan kishiyoyin Nanno kuwa rasa ma ta cewa suka yi tsabar yadda aka ɓarnatar da dukiya wajen lefen Hindu.
Haka dai da suka gama sututansu da daddare aka kai akwatin Uwatale canma aka dasa labarin irin kayan da Gawata yaima Amaryarshi akaita cancana zancan.
Har wajajen goman dare mata na zuwa kallon lefennan wannan gayama wannan abunka da ƙaramin gari. (Ƙauye garinsu kare. Shima kare da yaji sai yace shima kai shi akayi)
Washegari sassafe Qasimu ya karɓo mota aka ɗebi maza ƴan kai sadaki su biyu, mata su uku sai Qasimu a gaba suka kama hanyar Kano da adireshin gidansu Hindu a rubuce a takadda.
Sai bayan tafiyarsu ne Nanno ta leƙa ganin gini taga irin tsarin da Gawata ya ɗebo har fenti ya siya musu shi da Nawata su ba farar ƙasa zasu saka ba. Kai kawai ta girgiza tace da Gawata.
"Anya yarinyarnan da iyayenta haka suka barka kuwa mijinyawa Ƙarami? Abun naka yayi yawa jibi irin ginin daka yanka ma wannan yarinyar dole sai ka bambamtata da surukan gidannan dai harda siyo fenti ko? "
Nawata ne yace.
"Nanno ai babu komai ita wannan yarinyar kinga bata ma taɓa rayuwar karkara ba a hakanma haƙuri zata yi. Dan Allah Nanno ki kawar da kanki ayi komai a gama, ki dena biye ta matan karkararnan. Yanzu jiya da naje wajen uwatale sai fishi take yi wai banyi mata lefe irinna Gawata ba, shine nake faɗa mata shima kamawa tayi"
"Hmmm ba shakka kam"
Iyakar abinda tace kenan ta wuce.
Ko data shiga É—aki kasa zama tayi ta kai mari takai gwauro a haka Inna ta shigo ta sameta.
"Yaya Habiba wannan abun na Mijinyawa ƙarami na hankaline kuwa, naji ance dubu ɗari biyar aka danƙa mishi yake ta facaka dasu akan mace ɗaya, kinga irin ginin da yake yi mata kuwa? Naga tsakargidan nashi ma siminti zai saka ga fenti ya siyo haka ƙyaure ma madadin ayi na langa_langa na katako yasa aka yo mishi fa abun ya wuce misali a kanshi ne aka soma auro yaran maraya ne.
Guda nawa aka Auro daga Bauchi? Kinsan ance fa matan Kano wayo garesu gasu da buÉ—ewar idanu"
"Hmmm bari Ladi sama da ƙasa na rasa abinda zance da kika ganni a tsaye. Nayi dana sanin amince ma Yaya wallahi, amman babu komai Allah ya kawo yarinyar lafiya Ladi"
Sun jima suna jimanta lamarin yadda kuka san anyi mutuwa mai girma"

Kano:

Mrs Bukhari

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JeGDRQ8mO6FFQgNGk3VCtA

*NIZWA ASAL SHIFA!*
(WARAKA DAGA TUSHE)

Albishir ga masu neman magungunan da aka samar da su da ingantattun tsirrai ba waɗanda suka gama gantali a kasuwa ba, kayan Companyn NIZWA ASAL SHIFA (Waraka daga tushe) kaya ne tafiyayyu tun daga kasar Oman, muna da maganin sanyi test and trust, muna da maganin ulcer natural wanda aka samar da shi daga ingantattun tsirrai waɗanda ake shuka su musamman domin Companyn. Ina masu fama da kasala, ciwon ciki, tashin zuciya, ko cushewar ciki? Kukanki ya zo ƙarshe, ki zo ki gwada Nizwa Asal Shifa ki ba da labari, a farashi mai rahusa za ki yi maganin matsalarki. Babban reshenmu yana kasar Oman, kuma akwai reshe a jihar Kano, tuntuɓi lambar nan kai tsaye domin mallakar naku.
Oman: +968 9536 8260
Nigeria: 08039666871TSURON TSIRIN...
TSANDAURI...

LITTAFIN BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI GIDAN ƘAMSHI

SHAFI NA GOMA SHA UKU

*Bojuwa herbs*
*By*
*Surayya Dee.*
*08032773332.*

*Sanyi flusher!*
*Yana wanko dukkan sanyin mara, mahaifa Har ma da jijiya.*
*Tasirin da karfin maganin sanyinmu ya wuce misali don kuwa duk wacce ta siya sai ta dawo ko ta turo wasu*.
*Alhamdulillahi Allah ne ya yi mana.*

*Tightening set na hade mace ta dawo zamzam tamkar yar budurwa, kuma babu na insert a cikin park din*.

*Tasirin magani idan andafa tamkar yankan wuka ne shiyasa kazar sababi da ciccibin garari na Surayya halin yau suke da kyau da tasirin gaske a jikin mace.*

*Muna da gimbiyar zabuwa da tattabarun alheri.*
*Akwia packages na mussaman ga amare, uwargida, zawarawa da masu jego.*
*Tuntubeta a wannan lambar*
*08032773332*
*Don samun ingantattun kayan gyara da babu algush.*
*Nation wide delivery*.

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JeGDRQ8mO6FFQgNGk3VCtA

*NIZWA ASAL SHIFA!*
(WARAKA DAGA TUSHE)

Albishir ga masu neman magungunan da aka samar da su da ingantattun tsirrai ba waɗanda suka gama gantali a kasuwa ba, kayan Companyn NIZWA ASAL SHIFA (Waraka daga tushe) kaya ne tafiyayyu tun daga kasar Oman, muna da maganin sanyi test and trust, muna da maganin ulcer natural wanda aka samar da shi daga ingantattun tsirrai waɗanda ake shuka su musamman domin Companyn. Ina masu fama da kasala, ciwon ciki, tashin zuciya, ko cushewar ciki? Kukanki ya zo ƙarshe, ki zo ki gwada Nizwa Asal Shifa ki ba da labari, a farashi mai rahusa za ki yi maganin matsalarki. Babban reshenmu yana kasar Oman, kuma akwai reshe a jihar Kano, tuntuɓi lambar nan kai tsaye domin mallakar naku.
Oman: +968 9536 8260
Nigeria: 08039666871
Chapter 44 · 0% Book details