Sashe 4
Tsuron Tsirin Tsandauri Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
mishi aikin da za'ayi mishi a sa'a. Ina zaune a tsakiyar gado kamar mai jego ƙarfe ɗaya ƙarfe biyu ba bacci ina ta ambaton Allah. Ga zuchiyata sai saƙa da baƙin zare take yi mun dangane da lambar Sweet L. Tsintar kaina nayi da ɗauko wayar a karon farko a rayuwata kenan dana shiga abinda ba'a gaigaceni ba. Kuma sai naji take nayi ma mata masu binciken wayoyin mazajensu uziri. Ashe wannan duba waya shine sanadin tarwatsa rayuwata da karya alkadarina. Hmmm ina buɗe manhajar WhatsApp ɗin saƙon Sweet L ne a farko wanda tayoshi tun yamma lokacin ina asibiti. Shiga nayi ga abinda na gani a rubuce. "Babyna wai da gaskene ka samu haɗari ko ko dai wasane dan Allah. Hankalina ya tashi sosai kasan irin son da nake yi maka ba irin na tsohuwar bagidajiyar matarka bane. Dan Allah ka kirani ko hankalina zai kwanta" Dariya nayi ina girgiza kai ina maimaita kalmar tsohuwa bagidajiya data kirani dashi. Lallai maza ƴan Babansu. Wallahi na ɗauka mahaifiyar Mijinyawa ce kaɗai zata iya aibatani a gabanshi ba tare daya tare mun ba, baya ga ita na ɗauka babu mahalukin daya isa, ashe budurwarshi ma ta isa ta rubuto mishi kalmar Bagidajiya tsohuwa wai ni?" Sai kawai na shiga haurawa can saman chart ɗin naita haurawa amman na kasa ƙurewa a daidai wasu hotuna na tsaya. Hoton tsaraicin mijinyawa na gani tsirara haihuwar uwarshi da ubanshi, harda bidiyo yana kwance a gadona yana wasa da gabanshi yana mata nishi da sambatu har yana cewa tazo tayi mai ita kaɗai yake jin sha'awa baya ko ƙaunar kallon matarshi mai ƙiba da tumbinnan." Wallahi a lokacin alƙiyamata tsayawa fa tayi, kunnene sai naji ya ɗauke sai wani shuuu_shuuu yake yi mun, kaina kuwa shima sai naji yayi wani irin dum. Ashe haka mazan suke, ashe haka matan da suke kama tsaraicin mazajensu suke ji. Daurewa nayi na dake na buɗe bidiyon yarinyar ita data fishi wayo babu fuska sai al'aurarta cike da ni'ima tana wasa dashi kamar yadda yayi mata. Sai bidiyo na mamanta suma tunjun_tunjun dasu, ga cikinta a shafe kamar bata cin abinci. Saida na ajjiye wayar na miƙe na shiga zagaye ɗakin ina safa da marwa na fin awa guda. Mrs bukharihttps://chat.whatsapp.com/JI1IGIBFHYm64hr6IfVfqR