← Book details Tsuron Tsirin Tsandauri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 77

Sashe 1

Tsuron Tsirin Tsandauri Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

TSURON TSIRIN..
TSANDAURI..

LAMBA TA ÆŠAYA

LITTAFIN
BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI (B4B) GIDAN ƘAMSHI

Da fatan mun yi sallah lafiya.
Mata barka da gajiyar aikin sallah Ubangiji Allah ya bamu lada, su kuma mazajenmu Allah ya ƙara musu arziki mai albarka ameen🤲🏻

Ina kuke masoyiya littattafan Mrs Bukhari gidan ƙamshi?
Nace gashi na sake fitowa da wata tafiya mai rikitarwa.
Marubuciyar taku dai kunsan irin salon rubutunta da jerin littattafanta kamar haka.

GISHIRIN ZAMAN DUNIYA
MATA IYAYEN GIJI
MAI IDO A TSAKAR KA DUNIYA
NAMA YA DAHU ROMO ÆŠANYE
NA FAÆŠO DAGA BENE NA ZARCE RIJIYA.
IDAN KAYA YA GAJI GAMMO MA YA GAJI.

TO YAU GANI DA WANI MAI TAKEN
TSIREN TSIRIN TSANDAURI
KU BIYONI DAN JIN YADDA TSIRIN ZAI FITO A TSANDAURI, KU GYARA ZAMANKU TAFIYACE MAI DOGON ZANGO WANNAN KARON MA SANNAN TAFIYAR TA MUSAMMAN CE SOSAI.

DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINƘAI
Chapter 1 · 0% Book details