← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 9 OF 72

Chapter 8: Where the Heart Lingers

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

Ganin ba zata daina kira ba ne yasa ya bu
e idanunsa a hankali yana kallon wayar. Ya
ago kansa daga inda ya jingina da kujera, ya sa hannu yayi swiping ya
aga wayar zuwa kunnen shi, ya yi shiru.
A can
angaren Amira, da ta gama cika tayi fam, ta soma magana.
Albi, why aren
t you picking up your calls? Kuma dinner d
nne har yanzu ba a gama ba ko me?
Shiru ya yi, bai ce komai ba. Sai ma lumshe idanunsa da ya yi yana sauraron ta.
Kayi shiru,
ta ce, tana jan numfashi. Sai lokacin ne ya yi clearing throat dinsa, sannan ya bu
e idanunsa yana kallon entrance
in wajen.
Look Amira, am not in the mood for all this. Zan dawo yanzu. Ina Saif?
Yayi bacci,
Okay,
ya fa
a yana bu
ofar motar. Ya sauka ya
arasa driver
s seat, ya kunna motar ya bar harabar wajen. tu
i kawai yakeyi amma zuciyarsa cike take da tunani iri-iri har ya isa gida.
A main parlour ya tarar da Madam
in tana jiransa. Kallo
aya ya mata , ya wuce matakala. Da sauri ta biyo bayansa. Yana jin takun ta, amma bai ce komai ba har suka isa sama. Sai da ya fara duba Saif wanda har ya jima da bacci kafin ya nufi bedroom
insa.
A tsakiyar
akin ya tsaya yana kallonta Ganin har nan ta biyoshi kuma bata da niyyar yin magana sai ma tsayuwa da tayi ta yi folding hannunta ta jingina da
ofa tana kallonsa ya
auke kansa. Ya cire rigar saman ya ajiye a gefen gadon, sannan ya fara
alle cufflinks
insa.
Amma kasan
arfe nawa yanzu?
ta tambaya tana cigaba da kallonsa.
Sai da Ya ajiye cufflinks
in kafin ya juyo gaba
aya yana kallonta, ba tare da ya ce uffan ba. Irin Kallon da ya sa ta kasa
arasa abinda ta ke shirin fa
wafa ya yi ya wuce toilet ya rufo
ofar. Ta bi
ofar ban
akin da kallo kafin ta
arasa ta zauna gefen gadon. Rigarsa ta
auka ta kai hancinta tana sniffing ko zata ji
amshin wani turare daban da ba nasa ba, Jin
amshin turarensa ne ka
ai a jikin rigar ya sa ta lumshe idanu. Ta ajiye rigar a kan gado, ta juya ta fita daga
akin.
Sam bata son ganin ya jima a waje. Ji take kamar yana tare da wata. Ko dinner
in ma taso yaje da ita amma ya
i. Shiyasa ta sake yarda cewa akwai wata da zai ha
u da ita, ba iya dinner ba. Duk da ta san ba halinsa bane, amma zuciyarta sam akansa bata da yarda.
Yawan business trips da yakeyi suna daga mata hankali, dan har ya dawo bata da nutsuwa, Tana jin kamar watarana zai ha
u da wacce zuciyarsa zata So bayan ita. For the past 5 years da suka yi aure, bai ta
a bata
ofa da zai wula
anta ta ba. Yana iya
arinsa wajen sau
e ha
inta dake kansa, amma hakan ba yana nufin zata mance dalilin aurensu bane. Ba zata bashi
ofa da zai so wata ba, ba zata ta
a bari idanunta ya rufe kanta yayi murfi ba.
Tana isa
akinta, ta
auki wayarta ta shiga kiran
awarta Nuwaira
Tun da suka dawo daga dinner, wanka kawai tayi ta kwanta, dan da ciwon kai sosai ma ta dawo. Washegari bayan breakfast suka fita bu
e ido a Lagos. Duk da yadda ta so
in zuwa, basu barta ba.
Sun zagaya Lagos: daga Nike Art Gallery, Landmark Beach inda ta cire takalmanta tana tafiya barefoot a kan
asan wajen mai tsananin laushi. Suka ci boli
abinda bata ta
a ci ba, amma dole ta yarda it
s amazing, more than any grilled food she
s had in New York.
Sosai suka yi nisha
i. Idan ta tuna cewa na lokaci
ani ne kafin ta koma New York to her boring life, sai ta ji jikinta yayi sanyi.
Washegari suka bi jirgin yamma zuwa Abuja. Fa
ila da Nasir suka rakasu har Airport. Nasir na tsokanar Na
ima wai itama ta zo Lagos ta yi aure, sai Fa
ilarsa ta samu relative a Lagos. Na
ima ta
ata rai ta
i ce masa komai, a ranta kuwa cewa take
Ni da Lagos sai dai ziyara!
Haka suka rabu da Fa
ila cike da kewa. Nasir ya rungume abarsa tana kuka a hankali a jikinsa, tana
aga musu hannu.
A Abuja, Big Daddy da kansa ya
auko ta daga gidan Uncle Aminu zuwa gida, tana ta ba shi labarin Lagos, yana ta biye mata yana mata dariya.
Kwanakin da suka biyo baya are her happiest, warmest, and most peaceful days. Mamy ta koya mata girke-girke na gida, tana sa ta
ana abubuwan da ta dade bata ci ba. Suka je spa, aka musu gyaran jiki tare. Aka wanke musu hannaye da
afafu. Aka gyara musu gashi. Da yake lallenta na biki bai goge ba, Mamy ce ka
ai ta yi jan lalle.
Wani sa
in idan ta kalli Mamy, sai taji idanunta ya ciko da hawaye. Tasan tayi iya bakin
arinta, amma Dad bazai bari ta zauna ba. Ko dan irin soyayyar da Big Daddy ke mata wanda ta jima da fahimtar baya so.
But zata yi iya
arinta wajen convincing Daddy ya bar ta ta dawo gurin Mamynta. Amma sai ta koma New York tukun.
Sosai ta zaga dangin Mamynta har da na Daddy. Sunyi matu
ar murna da ganinta. Da zata tafi, suka ha
a mata goma na arziki, suna mitan rashin zuwan Dad wanda har sun gaji sun hakura.
Sosai su Aryan suka saba da ita. Duk inda ta je suna biye da ita. Tana magana da Sadiq kusan kullum. Babu wani labarin Nigeria da bata ba shi ba. Wanda har mamakin yadda ta yarda da shi ta kuma sha
u da shi cikin
anin lokaci take yi.
Duk da haka, ba komai ta sani game da shi ba, Banda cewa shima dan Nigeria ne, yana da brother
aya da two sisters, wa
anda baya magana sosai akansu. Idan ta
auko maganar ma , sai ya san yadda zai sauya topic
in. Shiyasa itama kawai ta hakura ta watsar.
Satin tafiyarta na kamawa. Gaba
aya ji tayi kamar ranakun gudu sukayi, Wai har ta shafe wata
aya a Nigeria!
Mamy ce ta taya ta packing, jikinta duk yayi sanyi. Sun mata shopping sosai da Big Daddy. Sun saya mata gifts kala-kala. Har mai hoto Mamy ta kira ya musu family picture. Ta ba Na
ima copy
aya da aka mata framing a cikin wani glass frame mai kyau .
Zan ajiye a gefen gadona a New York
ta fa
a a hankali tana kallon Mamy dake ha
a mata kayanta
Ranar da zata tafi, da
yar suka rabu da Mamy wacce ta kasa
oye hawayenta. Na
ima ta rungumeta tana kuka.
Mamy
I belong here
please, kice Daddy ya barni anan.
Big Daddy ya
agota daga jikin Mamy yana share mata hawaye
Look at me, Zaki dawo, kinji? Try and convince your Dad, I know zaki iya, Mamynki da ni zamu jiraki Kar kiyi kuka kinji.
Ya rungume ta yana shafa kanta har sai da tayi shiru. Mamy ta juya da sauri ta koma mota, ba zata iya ganin take off
insu ba. Na
ima ta bita da kallo, hawaye na gangarowa a idanunta. Big Daddy ne ya jira har suka tashi kafin ya koma mota. Har lokacin, Mamy kuka take. Bai iya ce mata komai ba, ya kuma gagara lallashinta dan shi yasan what she
s going through, yafi kowa sani, har suka iso gida, bu
e motar tayi ta wuce cikin gida ya bita da kallo sai kuma ya sau
a ya bi bayanta
Suna sauka a JFK, taji kamar ta dawo ne cikin
untatacciyar rayuwarta, duk wani walwalarta ya
ace kamar dai ta baro shi a jirgin Nigeria.
Dad ne ya zo ya
auketa da kansa a wata sabuwar Tesla. Duk da tayi kewarsa, bata nuna ba, Ta zauna a bayan motar kusa da shi, ta rufo
ofar.
Sai da motar ta fara tafiya kafin ta gaishe shi, ya amsa ba yabo ba fallasa yana tambayarta how her flight was
Alhamdulillah
ta fa
a a hankali tana maida idanunta kan taga
Welcome back,
ya fa
a yana cigaba da duba jaridar hannunsa.
Ta gya
a kai kawai. Bata sake cewa komai ba har suka iso gida.
Duk da garin ya rage sanyi sosai, amma hoodie ce a saman kayan jikinta, Jakan goyonta kawai ta
auka daga motar, ta
aga masa hannu. Shi ma ya gya
a mata kai kawai.
Driver ne ya
arasa shigo da sauran luggages
inta cikin falon, yana sauri dan fita zasu yi da Dad dama sukayi branching to pick her up
Turus Na
ima ta tsaya a falon tana kallon wacce ke kwance kan kujera tana danna wayarta.
Tana sanye da high-waisted jeans da crop top. Babu
ankwali akanta, sai expensive wig dake kannata. Kyakkyawa ce, fara tas, dan ta ma fi Na
ima haske kallo
aya tayi ma Na
ima ta mayar da kanta kan wayarta tana taunan gum.
Sai kuma ta mi
e, ta zura takalmanta ta wuce sama bata sake kallon Na
ima ba.
Dai-dai matakalan
arshe, ta juyo ta tambayi Andrew da ya shigo da luggage
in Na
ima na
arshe
Andrew, where
s my Daddy?
Andrew ya
an du
a cike da girmamawa ya ce yana mota, amma suna shirin fita yanzu. Bata ce komai ba, ta juya ta wuce sama.
ima ta sau
e ajiyar zuciya. As if Daddy da Mummy ba su isa ba, yanzu kuma ga Suhaila? Wai yaushe ma ta dawo daga Cambridge
in? Jikinta ya
ara yin sanyi.
Ta haura da luggages
inta
aya bayan
aya. Kafin ta rufe
ofar
akinta ta kalli
akin Suhaila dake opposite nata jin ki
an da ke tashi daga ciki.
Bayan tayi wanka ta shirya, sai da tayi magana da su Mamy da Big Daddy kafin ta fito zuwa
akin stepmom
inta. Tana sake kallon
akin Suhaila da har lokacin ki
a ke tashi, girgiza kai kawai tayi, sannan ta
arasa tayi knocking
ofar
akin Mummy.
Daga ciki ta ce
Come in.
ofar tayi a hankali, ta tura ta shiga. Mummy da ke yi wa Suhaila head massage ta juyo tana kallonta.
Shigo mana, me ya sa kika tsaya daga bakin
ofa?
arasowa tayi a hankali dan bata yi tsammanin Suhaila na nan ba, tayi zaton tana
akinta. Ta
arasa ta zauna a kan kujera tana kallon Mummy da ta cigaba da yi wa Suhaila head massage. Suhaila na zaune akan pillow mai taushi idanunta a lumshe, ita kuma Mummy na zaune bakin gado.
How was your trip? Ya kika baro su Mamanki?
Mummy ta fa
a ba tare da ta kalleta ba bayan Na
ima ta gaishe ta.
Lafiya.
Kawai Na
ima ta amsa, tana mi
ewa tace
Mummy, let me find something to eat. I
m starving.
a kai kawai Mummy tayi tana kallonta,
Okay.
Juyawa tayi ta fita, ta sauka
asa ta wuce kitchen. A can ta samu su Maryam suna shirya abincin dinner, dan oganniyar gidan ta dawo, basu isa su sake ba kuma sai ta koma makaranta.
abincin ma Ka
an Na
ima taci,dan ji tayi gaba
aya bata da appetite
in ma. Ta koma sama, Kusan karo suka ci da Suhaila, wadda ke
arin sau
a, Na
ima ta koma gefe da sauri tana fa
Sorry, ban san kina tahowa ba.
Sorry for yourself. Ko kin makance ne da zaki ce baki ganni ba? You better behave yourself ni ba sa
arki bace.
Wani kallon gefen ido Na
ima ta mata, bata ce komai ba. Ta ra
a ta zata wuce, Suhaila ta sa hannu ta finciko hular hoodie
in jikinta, ta dawo da ita baya tana mata wani kallo.
What was that? Saboda raini ina miki magana zaki wuce?
Hannu Na
ima ta saka, ta zare hannun Suhaila daga rigarta.
Bani da lokacin fa
a dake yanzu, before kice ma Dad na miki abu da banyi ba.
Daga haka ta wuce sama abinta, ta rufo
ofarta.
Suhaila da ta bita da kallo, baki sake, ta juya fuu kamar zata tashi sama, ta nufi hanyar
akin Mummy.
Daga bakin
ofa ta tsaya tana kallon Mummy tana huci.
Duk abinda nayi ma yarinyar can ita taja! Mummy, I just can
t stay the same roof da ita. Na tsanetaaaa.
Mummy da ke kallonta ta mata alama da ta shigo, ta kulle
ofar.
arasa shigowa tayi, ta rufe
ofar tana jin ranta gaba
aya na tafarfasa.
Mummy tana kallonta tace
Why can
t you calm down ki yi abu kamar na masu hankali? Kina gidan ubanta, kina cewa kin tsaneta? Ko ance miki Daddy da kika ga yana biye miki baya son tasa
yar ne?
Tura baki tayi.
Mummy, raini fa ta min.
Sannu babba. Two years fa ka
ai kika bata, amma sai wani ya
auka kin bata shekara goma tsabar yadda kike abubuwanki. Dan dai kin fita jiki ne kawai amma ai ba wani girmanta kika yi ba.
Sake ha
e rai Suhaila tayi, bata ce komai ba.
Mummy tace
Ki kwantar da hankalinki. Ta kusa ma ta bar gidan gaba
aya for good. Ina ta
arin convincing ubanta ya barta ta koma gun uwarta amma ya
i, sai kace wani abu take tsinana masa. But na san abinda zanyi, Karki
ata ranki a banza.
Better. Wallahi gwara ta san inda dare yayi mata, Dan ni bazan zauna da ita gida
aya ba.
Daga haka ta fice daga
akin ko rufowa wa mummy
ofar bata yi ba.
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:24 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Chapter 9 · 0% Book details