← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 25 OF 72

Chapter 24: Unsaid Words

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read

Kafin Mummy tayi magana wayar Amira ya fara
ara, kallon wayar tayi ganin mai kiranta ta kalli Mummy,
auke kanta Mummy tayi bata ce mata komai ba,
aukar wayar tayi bayan tayi rolling idanunta ta kai wayar kunne a hankali tace
albi.
When did i give u the permission to leave this house?
Ta jiyo deep muryarsa very steady and calm.
Bangane ba, i told u zanje wajen Mummy
shiru yayi wanda ita tasan ma
anar shirun tasa, sai can yace
I heard u ask, i didnt say yes
kallon Mummy tayi dake kallonta tana mata alama da hannu kan me yake cewa , ta tura baki
Amma gidan Mummy
inne problem dan naje?
Nan da nan Mummy ta ha
e rai gane maganar da suke yi
Pack and come home immediately!
Kafin ta amsa har ya katse wayar.
Ta tsaya da wayar a kunnenta shiru tana kallon Mummy kafin ta zare wayar a hankali,
Miye wai?
Mummy ta tambaya tana kallonta
babu komai, kawai zan wuce gida yanxu Mummy if thats all maganar da dama kika saka naxo saboda shi
Mummy na mata wani kallo tace
cewa yayi ki dawo yanzu ko me?
Ah ah kawai ni naga daman tafiya yanzu
Hmm, ke kike sani, bazaki tafi da wancan turaren ba dai saboda azababben taurin kai koh?
Mummyyy
ta fa
a tana mi
ewa ta wuce bedroom dan
auko jakarta, Mummy ta bita da kallo.
Tana shigowa da motarta gidan tayi parking tana kallon space
in taga babu motarsa alamun ya fita a gidan, ha
e rai tayi ta sau
o a motar da jakarta a hannu ta nufi cikin gida, sai da ta
are ma palourn kallo kafin ta kalli hanyar kitchen jin muryar Mary dake can tana aiki tana wa
a, tsaki tayi ta wuce sama, ta jefa jakarta a kujera, to ma miye anfanin wani
aga jijiyoyin wuya ta dawo gida bayan ya fita shi? Uban me zata masa a gidan, ta
auka zata dawo ta same sa waiting for her sai tazo taga wayam, ta ja tsaki ta wuce bedroom
inta.
Parking Ahmad yayi kafin ya sau
o a motar yana saka sunglasses a idanunsa ya nufi cikin building
in, a hankali yake amsa gaisuwar da Ma
aikata ke mi
o masa, elevator ya shiga ya danna third floor,
ofar na bu
ewa ya fito yana tafiya a hankali har ya isa office
in Nasir, secratary
insa ta gaishe shi ya amsa a ta
aice tare da bu
ofar office
in ya shiga, Nasir dake zaune a kujerar office
in ya
ago kansa daga files
in gabansa yana kallon Ahmad har ya
araso cikin office
in da sallama ciki ciki, kujera ya wuce ya zauna ya jinginar da kansa ba tare da yace masa komai ba, shima Nasir
in bayan amsa sallamar maida hankalinsa yayi kan abinda yake yi, har ya
arasa kafin ya mi
e yana zare rigar Suit
insa dake jikin kujera ya ri
e a hannu ya
araso kan kujerar yana kallon Ahmad
how far?
e idanunsa yayi ya kalleshi, yana zare sunglasses
in idanunsa da gyara zamansa
ya fa
a yana
are ma office
in kallo, shima Nasir kallon office
in yayi ganin shi Ahmad
in ke kallo kafin ya dawo da hankalinsa kan Ahmad
before u ask, yeap nayi renovation, ni fa na manta rabonka da office
innan, yau ma dai nayi mamaki wallahi
ya fa
a yana ajiye rigar hannunsa ya mi
e tsaye
eh kai yaushe rabonka da nawa office
Dariya Nasir yayi yana
arasawa coffee machine dake cikin office
in ya fara making coffee,
okay kawai a bar maganar, amma kaima kasan wa ya fara
Bai amsa masa ba har ya gama ha
a coffee
in yazo ya mi
a masa
aya, shima ya
arasa kan kujerarsa yana ri
e da
aya ya zauna yana kallonsa
so whats up
ya fa
a yana kur
an coffee
in yana kallon Ahmad dake ri
e da mug
in ba tare da ya kai baki ba.
Wifey told me about kaima Naeema Saif da kayi, is there something i should know?
Sai lokacin ya wani kallesa ya kafesa da idanu.
Something like?
Ya tambaya yana kallonsa tare da sake ha
e rai, dan dariya Nasir yayi yana ajiye mug
nothing mana, kawai nayi mamaki ne, dan ban ta
a tunanin zaka yi hakan ba
Yes i did, saboda Saif insisted, ba yadda zanyi da shi ne shiyasa
na kai shi
Oh i see, Allah sarki, har ya saba da ita haka kenan, Allah sarki
ya fa
a yana kallonsa harda tagumi
Eh, nima nayi mamakin sabon nasu
To ai ba abin mamaki bane, kawai jininsu ne ya zo
I thought as much
Wani murmushi Nasir yayi bai sake cewa komai ba, ganin Ahmad
in ya mi
e yasa yace
wai har zaka wuce?
ya fa
a yana ajiye cup
in coffee
in a kan table
in dake wajen,
Ba na taka maka toh
Nasir ya fa
a yana mi
ewa tsaye shima.
Dont bother, na san hanya
daga haka ya nufi
ofa, Nasir ya bishi da kallo har ya rufe
ofar kafin ya koma ya zauna yana juya kujararsa da murmushi kwance akan fuskarsa.
Sadiq na kwance akan gadon
akinsa lullu
e da bargo, a hankali ac
akin ke aiki though ba
ure yake ba, message
in da ya shigo wayarsa ya sa ya janyo wayar a hankali yana kallon sunan Na
ima dake kan screen
kaci abincin?
Kallon message
in yayi tayi kafin a hankali ya mata reply
yes na ci ka
an, but am still weak.
Kiranta ne ya shigo, ya
aga ka kai kunnensa yayi shiru
Sadiq..
lumshe idanunsa yayi for almost 30 seconds kafin ya bu
e a hankali,
jikin ne har yanzu?
Ta tambaya jin yayi shiru.
I dont want to bother u
ya fa
a a hankali kamar ba shi ba.
Kaima ai kasan ban sani bane sadiq, u didnt tell me
Ta yaya zan fa
a miki when u dont pick ur calls
Karatu nake yi ne bangani ba ai, to kayi hakuri
ta fa
a a hankali more like lallashi.
kawai yace yana komawa ya kwanta rub da ciki a kan gadon ya saka wayar a speaker, yana kallon hotonta dake fuskar wayar.
ima pls tell me u love me
ya fa
a yana saka yatsansa ya shafa fuskarta dake kan screen
in, ya
urama
aramin bakinta idanu, jin tayi shiru ya
an dakata da abinda yake yi.
Kaje ka ga likitan? I want u to get better
Naje jiya
ya fa
a yana cigaba da kallon fuskarta akan screen
Okay.., Allah ya baka lafiya
ta fa
a a hankali, ta so ta tambaya me likitan yace amma kuma sai ta fasa kawai
Amin, i miss u
ya fa
a kamar mai ra
I know, get well soon
itama ta fa
a tana mi
ewa ta zura takalmanta masu taushi da take yawo da shi a gidan ta nufi
ofa
Zan kira anjima inji ya jikin, ka daure ka dinga cin abincin kaji?
a mata kai kawai yayi kamar yana gabanta
okay bye
daga haka ta katse wayar tana fita a
akin dan xuwa duba abinda ta
aura a kitchen dan yau ita ke girki da kanta dan bata je school yau ba, though tana da lecture amma da yake
aya ne she decides to rest at home.
Bayan kwana 2
arfe goma da rabi na dare Na
ima na zaune akan gadonta ta na
afanunta tana flipping through pages, ga textbook a gefenta da ke bu
e half-highlighted, da glasses masu haske a idanunta da highlighter a hannunta, ga laptop
inta a bu
e akan gadon, spreadsheets ko ina akan gadon. jin knocking ta
aga idanunta tana kallon
ofar, fa
ila ce ta turo
ofar ta le
o ciki tana kallonta
murmushi ta mata
am anty
arasa shigowa tayi baby bump
inta daya turo sakekken shirt
in jikinta Na
ima ta kalla kafin tayi murmushi
mummyn unborn
arasowa Fa
ila tayi hannunta a aljihun maternity wando dake jikinta,
tunda baki ce mana sai da safe ba mu munzo mu ce miki
ta fa
a tana zama da
yar a gefen bed
in.
Dariya Na
ima tayi tana ajiye highligher
in hannunta
Ai na
auka kin kwanta already, more especially da yake gobe is ur day, by the way happy Anniversary in advance anty Fa
Dariya fa
ila tayi tana gy
a kai
yeah 1 sweet year already
duk sukayi dariya.
Nasir is taken me out tomorrow, ki shirya muje tare
Da mamaki take kallon fa
ila kafin ta
yafta idanu
Ni kuma?
Eh mana ya kamata, its our happy day, ke kuma ure part of our home, at least zaki samu ki sha iska ki huta wannan irin karatu da kike ba dare ba rana, Monday to friday
Murmushi Na
ima tayi tana mayar da kanta tayi resting da jikin gadon,
Anty Fa
ila i
d love to, but bazan iya bin ku ba, kinga nace miki ina da accounting ethics presentation ranan monday, kuma har yanzu bamu gama organising case study group slides ba
ila na kallonta tace
an hour 2 ko uku dai wont kill u
Na sani, but kinga breakdown fa zamuyi na financial malpractice in nigerian firms, idan ban maida hankali ba ill look unserious
ta fa
a tana kwa
e fuska.
Murmushi fa
ila tayi cike da alfahari da ita tace
always the serious one, naji, idan mun dawo sai muyi celebrating a gida tare, dan dole ki bar karatunnan ko kuma dan dole in cusa miki cake
Dariya sosai Na
ima tayi
deal kuma kar ku manta ku taho min da chocolate
ewa fa
ila tayi
naji, sai da safe accountant of the year
Goodnight
ta fa
a tana mayar da kanta kan screen
inta amma har lokacin da murmushi kwance a fuskarta.
Washegari asabar da ya kama ranar anniversary
in su Fa
ila, tun sassafe ta tashi tayi wanka ta shirya cikin atampa riga da skirt dai dai jikinta, ta
auko principle notes
inta ta dawo palour ta zauna tana revising, sai wajen
arfe 12:30 fa
ila da Nasir suka sau
o daga sama, ta
aga kai tana kallonsu ganin yadda suka yi kyau sosai, fa
ila na sanye da flowing dogon riga peach colour da bai hana baby bump
inta nunawa ba, tayi light make up a fuskarta tayi kyau sosai, Nasir na ri
e da hannunta suna sau
owa a hankali, yana sanye da kaftan fari
al da ya masa kyau shima, murmushi ne ya
acewa a fuskarta ta janyo wayarta tana musu hoto da video,
ta fa
a tana dariya har suka
araso palourn, Nasir na murmushi yace
kema ki kawo saurayinki mu miki aure
ata fuska tayi
Ni bani da saurayi
ila ta harareta
shi kuma sadiq
in fa?
in amsawa tayi Nasir yayi dariya
wato denying saurayinki kikeyi?
Shiru tayi ta
i amsawa tana kallon Fa
ila, Fa
ila ta
anyi dariya
to naji ba saurayinki bane, ina dai har yanzu bazaki bi mu ba koh?
Murmushi tayi tana
aura
afafunta akan kujera
Sai kun dawo
dariya suka yi duka, Nasir yace
munji, amma just know that u arent touching our cake too, are u even sure Naima ba so kike mu tafi ki kalli netflix
inki in peace ba?
Tana dariya itama tace
baza
a yi haka ba ko anty fa
ila, kuma Allah yaya Nasir karatu zanyi
Dariya kawai fa
ila tayi bata ce komai ba, suka nufi
ofa, mi
ewa tayi tabi bayansu, har suka shiga mota kafin ta
aga musu hannu ta koma ciki, tana jin ka
aici, yau ita ka
ai zata wuni fa kenan a gidan, amma kuma ita bazata iya binsu ba, they should have their moment tunda anniversary
insu ne, kitchen ta wuce jin yunwa ya far damunta.
Ahmad na zaune a mota a parking space
in gidansa yana danna wayarsa ya kwantar da kujeran, Saif kuma na backseat yana kwance yana kallon kids youtube a ipad
inshi, tun
azu suka dawo daga gidan Ammi, kawai he wasnt in the mood na shiga cikin gidanne, Saif ya ajiye ipad
in ya tashi tsaye akan seat
in ya tsallako tsakanin kujerun front seat yana kallon Ahmad
Papa
pls zamuje wajen anty Naeema?
Ba tare da ya kalleshi ba yana cigaba da danna wayarsa his face expressionless yace
Please
ya fa
a yana kwa
e fuskarsa, dakatawa da abinda yake yi yayi ya
ago ya kalli yaron, sometimes Saif idan yayi abu ji yake kamar yafi
arfin shekarunsa, yana kallon Saif
in yace
i Said No!
Shiru yayi yana kallonsa kafin ya koma back seat
in ya kwanta baice masa komai ba, mayar da hankalinsa kan wayarsa yayi yana cigaba da dubawa, kusan 5 minutes Saif ya sake tashi ya dawo yana kallonsa yace
to papa can u call her?, ina son in ce mata wani abu
Kallonsa Ahmad yayi na few seconds kafin ya sau
e ajiyar zuciya
okay
Call log
insa ya shiga, sai kuma yayi shiru yana tunanin to da yace masa okay ai shi bashi da ma lambar yarinyar.
Number Nasir yayi Dialing, yana resting kansa da kujera, sai da ya kusa katsewa Nasir ya
auka
Assalamu alaikum
Nasir ya fa
a daga
aya
angaren
Amsawa Ahmad yayi, kafin ya
anyi shiru, sai can kuma yace
kana gida ne?
Nope, out with wifey, ko ka manta yau anniversary
inmu
Ohhh
ya fa
a a hankali yana kallon Saif dake kallonsa.
So whatsup?
Nasir ya fa
a dan dai yasan kiran da dalili shiyasa ma ya
aga dan da wani daban ne ya kira sa ma ba
auka zaiyi ba.
Sai da ya
an yi shiru kafin yace
um that girl..
Nasir ya katse sa
which?
Wanda take gidanka mana, Saif wants to talk to her wai, sai damuna yake yi, nayi zaton ko kana gida ne
Nasir ya jingina bayansa da kujera yana kallon Fa
ila dake sanye da spa robe wanda aka rubuta orchid blu a jiki, dan yanzu haka suna spa session ne na orchid blu, wato private luxury spa da garden restaurant dake ikoyi, daga nan kuma zasu je for thier anniversary lunch, sannan sai anniversary potrait da Fa
ila ta shirya musu, and many more, lumshe idanunsa yayi ya bu
e kafin yace
ima?
Is that her name?
Ya tambaya yana
auke idanunsa daga Saif ya Mayar window
No its urs, zaka ce baka san sunanta bane ko iskanci
shiru ya masa
So kake a bata wayar?
Nasir ya sake tambaya
No dont worry ka barshi kawai.
an dariya Ka
an Nasir yayi,
Muma bama gida anyway, she didnt come with us kuma, sai dai in number
inta zan tura maka sai ka kirata direct
Dont bother, sai anjima
daga haka ya katse kiran, Ya dubi Saif dake kallonsa, yana shirin magana text ya shigo wayarsa, dubawa yayi yaga Nasir ne ya tura masa number, shiru yayi ya
urawa ma lambobin ido kamar mai contemplating sai kuma yayi dialing
in lambar.
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:28 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 25 · 0% Book details