← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 50 OF 72

Chapter 49: A wedding to remember

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 16 min read

Sati biyu da suka biyo baya Sosai biki ya kankama, the entire house anyi transforming
insa sai wani haske na musamman yake, atmosphere ya canza bikin
yar gata, gidan Mami a cike da mutane yan biki, banda raha da dariya babu abinda ke tashi agidan, already mai gyaran jiki ta jima da zuwa private
aki guda aka ware mata da take gyara da sulle amarya Na
ima,
akin da dim golden lights banda uban
amshi babu abinda
akin keyi, da wani gado mai shegen taushi inda take scrubbing mata jikinta da perfume pastes, da herbal mixtures kala kala masu azababben
amshi, ga massage da take mata da oils masu shegen kyau, bayan nan ta tsuma ta da kyau dan steaming pots kala kala ke
akin, zuwa yanzu ba ta yadda zaka iya mata kallo
aya ka
auke kai duk kuwa kauda kanka, beauty specialist ce matar hakan yasa duk wani natural kyau da Ni
ima na Na
ima sai da ta
ulosa, jikinta glowing kawai yake kamar wani silk.
Ba sosai take samun magana da Ahmad ba these days saboda how busy take, kuma its like shima on his part he
s busy da shirye shirye, but still ko sau
aya ne kullum zai kirata wanda hakan yasa cousins da Sisters
inta da suka zo ahead of bikin kasancewar bata da friends suka sakata a gaba da tsokana, ita kam sai dai tayi murmushi ta rufe fuskarta da pillow dan kunya ma suke bata, sosai ake pamparing
inta a gidan ba su fadila ba ba su Mami ba, har sometimes abin ya sakata kuka ganin irin gata da take da shi, Mami da fadila su suke supervising usual elegance
inta, akwatina na kayan fitar amarya duk suna
akin Mami, dan tuni aka gama final fittings har fashion designers
in sunyi delivering kayayyakinta.
Bridesmaids
inta sun gama kar
inkunansu na emerald green lace da aka raba musu kyauta tuni, gaba
ayansu
inkin fitted gown sukayi banda gwada kayayyaki babu abinda suke aukinyi anticipating ranar event
in.
akinta a yanzu ya cika da gift boxes kala kala da basu fara bu
ewa ba, zuwa yanzu duk wani bookings an gama confirming, make up artists da sauransu, yan uwa ke ta yiwa Mami da big Daddy kara, ga dangin baban Na
ima suma da suka taho biki sosai, kowa da irin shawarar da yake bata bayan lots of hugs da wishes da ake ta mata.
Kamar yadda Mami da big Daddy suka sake bakin aljihunsu haka daddyn Na
ima shima ya sake, hakan bai hana Ahmad sake nasa ba, komai excess ake yinsa gwanin sha
awa, komai well planned and coordinated.
Back in lagos sosai su ma suke preparation na biki daga gidan Ammi, yan uwa sosai suka zo duk da ance babu
aurin aure an riga an
aura, event planners sai aikinsu suke, Gidan da Na
ima zata zauna da ke cikin lekki an gama komai duk da yace ba
a bu
atar komai sai Amarya but inaaa Big daddy da daddyn Na
ima suka ce basu san zancen ba, su da kansu zasu ma yarsu komai, Salma ba
in cikin wannan biki take ji kamar ta ha
iye ranta ta mutu ta huta, dan tuni kowa ya san relationship
inta da Amarya da ango, tsabar haushin Ammi da take ji ya sa bata shiga bikin ba ta
angaren Ammi baka bata je Abuja ba tace idan an kawo Na
imar lagos su zasu kar
a daga nan, Suhaila dama tuni tayi flying outside country da wani friend
inta wanda Salma hakan ya ma fi mata kar azo a samu matsala.
2 days to ranar da za
a yi ma Na
ima jere a gidanta Amira tazo har gida ta samu Ammi tana kuka, sosai Ammi tayi mamaki dan shes never seen her this broken, Ammi ta ja ta
aki a sama kaucewa mutane da maganganu ya zaunar da ita a gado tana kallon yadda take share hawaye duk jikinta sai yayi sanyi dan ta san kishi halak ne, kuma kishiya bata da da
i sam.
Cikin kwantar da hankali tace
What happened Amira
Amira ta zamo daga saman gadon ta ha
a kanta tana kuka, Ammi ta dafa ta tace
kiyi ha
uri, ki saka ma ranki salama Amira, ki
auka hakan shine alkhairi a rayuwarku duka..
bata bari Ammi ta
arasa ba ta fara magana
Ammi Baya sona, tunda ya
auko abin bikinsa baya ko bi ta kaina, kinga tunda nayi tafiya na dawo Ammi har yanzu baya wani kulani, kuma duk saboda Na
ima ne Ammi, yanzu kuma yace wai baza mu zauna gida
aya ba wai raba mana gida zaiyi gidanta daban, kuma zai kai mata Saif
Ammi tayi shiru tana kallonta dan bata ga itakam problem a raba musu gida ba, can tace
To miye ne damuwar in an raba muku gida Amira? I think duk zaku fi samun kwanciyar hankali batun Saif kuma babu inda za
a kai Saif, infact Saif ya dawo wajena gaba
ta
ago idanunta da ke cike da hawaye tana kallon Ammi, amma sai ta share batun Saif da taji Ammi tayi, dan rabonta da ganin Saif ta kusa wata
aya, amma da dai ya kai wa Na
ima wallahi gwara a bar shi a nan
in in yaso daga baya in komai ya lafa ta zo ta
wace abinta.
Ammi wallahi idan ya raba mana gida cutata zasuyi, na fa
a masa ban yarda ba yace baya bu
atar amincewata, Ammi ko ce min zaiyi aure baiyi ba kawai yai aurensa yanzu kuma yana so ya raba mana gida saboda su dinga cutata bayan kamta yayi ya ha
a kanmu waje
Ammi ta rasa me zata ce mata, ta san kishi ke
awainiya da ita, hakan yasa tace
Kin fi so ku zauna gida
aya kenan?
Ta gya
a ma Ammi kai tana share hawayenta,
Shikenan i
ll talk to him ku zauna gida
aya since his house is big enough amma only idan kin min al
awari, babu tashin hankali Amira, zaku ha
u ku kwantar masa da hankali
gya
a ma Ammi kai kawai take, tace
wallahi Ammi ni bazanyi tashin hankali da ita ba, na miki al
awari
Shikenan Allah ya sa mu dace ya sa hakan yafi alkhairi
ta amsa da Amin a hankali. Bata jima ba bayan hakan ta bar gidan, a daren ranan Ammi ta zaunar da Ahmad a
akinta bayan ya zo mata sai da safe, tun da ta fara maganar Amira ya ha
e rai, tana kallonsa tace
Kaga kai zaka fara jawo matsala kenan a gidanka tun kafin ma
ayar ta shigo, tace baka shiga sabgarta tunda kayi aure, kana abubuwanka da yake nuna ka fi son amaryarka which is very wrong on ur path
kallon Ammi kawai yake baki sake, dan he cant recall yaushe sukayi haka da Amira, ko maganr banzq bai shiga tsakaninsu ba, in fact da ta
auki
afa tayi tafiya without his knowledge ma for almost a week bai ce mata komai ba dan baya son unnecessary drama, jin yayi shiru tace
Kuma tace wai zaka raba musu gida ta maka magana kace bazaka fasa ba
ya
an gyara zamansa a hankali yana kallon Ammi yace
Ammi abinda yasa nace mata haka its for my peace of mind, theres no way zan ha
a Na
ima da Amira gida
aya without Amira trying something stupid, na san Amira much enough in san cewa shirun da tayi yanzu da accepting
in auren ba ra
ayin kanta bane Ammi, sai dai in na
awarta, suna jira ne a kawo Na
imar sannan suyi making move
insu ko su mata wani abin tunda ba ko da yaushe xan zauna a gidan tare da su duka ba, ita kuma kinga
arama ce bazata iya fa
a da su ba
kallonsa kawai Ammi take yi har ya kai aya kafin tace
What if duk hasashennaka kuma ba haka bane? Tsoron kar ka
i yin adalci tsakaninsu yasa ta fi so su zauna gida
aya wannan tana da gaskiya cause ure already showing side
in da ka fi karkata Ahmad
ya lumshe idanunsa a hankali ya bu
e dan Ammi bazata fahimci all this thing da Amira ta zo ta mata drama bane,
Ka gwada ha
a su
in Ahmad for peace to reign, idan akwai matsala sai ka raba su kaga bata ga kamar ita bata da muhimmanci ba ko wani abin, in the first place ba
a kyauta mata ba a barta taji da kishiyar da aka mata ba sai an
ara mata da wani tension
in ba kaji
furzar da iska yayi a hankali daga bakinsa kafin yace
Shikenan in sha Allah hakan za
a yi
Yauwa, jibi ai zasu zo jere koh?
Ya gya
a mata kai a hankali
To sabon part za
a bu
e mata kenan
sake gya
a mata kai kawai yayi, kafin yace
a gyara sabon part
in gobe kafin jibin
to Allah ya maka albarka, ya sa hakan shine alkhairi
asa
asa ya amsa da
Amin
mi
ewa yayi ya
an le
a fuskar Saif dake bacci a gadon Ammi ta bisu da kallo kafin tace
kuka ya gama sha yayi bacci, rigimarsa ce yau kuma ta tashi ya dinga rashin mutumci
Murmushi kawai yayi ya mi
e yana nufar
ofa yace
Sai da Safe Ammi
Allah ya bamu alkhairi.
Masha Allah Amira, yanzu kika fara irin hankalin da nake so kiyi, yanzu ya ake ciki?
Mummy yau tun sassafe naga an bu
e other side
in ana renovating, kinga kenan ta masa maganar kuma yayi considering though ni bai ce min komai a kai ba
Rabu da shi ya ji da shi, yanzu dai kin tabbatar gidan za
a kawo ta ina?
ewa tayi daga saman gadonta ta
arasa jikin window
akinta na glass tana kallon other part na gidan da ake aikin renovating, shima part
ato nw amma bai kai main nata da take ciki girma ba, shima sama da
asa ne lafiyayye
Wallahi mummy nan za
a kawota yanzu haka ina kallonsu ma daga nan ana aiki, kinsan wai gobe za
a kawo kayanta!
Hmm okay, duk yadda nace miki kiyi Amira haka zakiyi, kinji yadda mukayi da malam ina?
Amira ta gya
a kai,
to dan Allah kar kiyi mistake, Allah ya kawota
Amira tace
Amin
tana komawa ta zauna a saman bed, basu jima sosai ba suka gama wayar, mummy na kashewa ta kira Nuwaira, suna cikin magana da Nuwaira ya bu
ofar
akinnata, kallon
ofa tayi kafin ta
auke kanta ta kwanta a saman bed tana fa
will call u back babe ina zuwa
nuwaira tace
alright call soon
kallonshi ta dinga yi ta
asan idanunta ganin yana tsaye bakin
ofa, sai kuma ta ga ya ja mata
ofar ba tare da ya shigo ba ta mi
e zaune a kan gadon dan tun jiya bata le
a ko wajen
akinta ba, tuno abinda Mummy tace mata ya sa ta ha
e rai ta sau
a daga kan gadon ta nufi
ofa dan jin dalilin shigowar tasa.
Yau ranar kamu, compound
in gidan ya sa decorations , strings na fairy lights ko ina, traditional drummers na ta fama, ga aunties da cousins, yan uwa da abokan arzi
i mata zallah sai rawa ake ana dariya, ciki kuwa har da su Rahama da Yasmeen da 2 of their other cousins da wasu daga yan uwa da suka taho daga lagos a jiya! Sun sha kyau sun gaji.
ima na zaune akan wani low cushion seat, anyi drapping
inta da wani royal purple traditional kamu gown da aka ma golden embroidery cas da jikinta kamar amarya wanda ya haska ta ba
an ka
an ba, an mata head mai shegen kyau da ya zauna a kanta
as, da manyan beads
insa da ke wuyanta da hannunta, an mata kwalliya a heavy one ta fito a Amaryarta da yake event
in babu maza, tun da suka yi shoot da ita da shi na kamu before event
in ya fara shi da su Nasir suka
ara gaba, Murmushi kawai take a hankali tana kallon yadda kowa ke nisha
i cause of her amma
ayan side na zuciyarta tsoro ne cike fal, more especially tunda Ahmad ya fa
a mata theyrr staying same house da Amira, ko da aka fa
awa su Mami ma basu wani ja ba aka je aka mata jerenta lafiyayye a part
inta da aka mugun gyara shi yayi shegen kyau kowa sai masha Allah kawai yake, Yusrah
anwar Fadila da ke cikin bridesmaid
inta dake zagaye da ita tana ri
e da
aramin fan for the bride kamar yadda Fadila tayi instructing
inta.
Top Abuja wedding media house su ke covering bikin daki daki, flashes everywhere hotuna ga videographers kala kala, drones na yawo yana capturing moments
in da kowa ke farinciki, ana rawa da wa
i, a duk sanda sukayi zooming kyakkyawar fuskar Amarya its always a master peace dan yadda murmushinta da ke cike da kunya ke matu
ar kyau a hotuna da cinematic videos
in bikin kamar yadda shoot
insu da Ahmad ya matu
aukar hankali wajen yinsa dan ba
aramin kyau suka yi ba har ka gagara gane wanda ya fi wani kyau, social media kaf ya
auka from instagram to tiktok da sauran kafafen sada zumunta #hashtag AN2025, kowa ka kalla ba baya bane a dressing mai sunan dressing a wajen masu matu
ar tsada, make up
insu mai matu
ar kyau masha Allah.
Duk wanda yake so sai dai ya je ya tsaya gaban babban wall da aka yi ma kyakkyawan decoration na flowers wanda instantly photographers zasu fara
aukarka hoto a wajen, ga banner da aka saka #Goldenunion#kamudeAN2025 wanda kowa ke so ya fito a cikin pics
in.
Yasmeen da Rahama sunyi pictures yafi thousand dan sosai suke enjoying bikin, pictures
in Na
ima kuwa sun tura ma Ahmad babu adadi, sosai dangin ango suka zuba bajinta wajen kamu suka zuba capacity iya capacity wajen fansar amaryarsu mai tsada.
Wajen negotiotions kowa dariya kawai yake saboda yadda aka dinga raha da nisha
i yet very classy, the kamu sets Abuja agog, culture plus class, haka taro ya tashi Masha Allah sai son barka.
Washegari cousins and friends
inta suka shirya mata suprise bridal shower da bata san da shi ba a wani rooftop na wani lounge a Abuja da taimakon fadila, sosai shima ya
ayatar kamar irin something out of pinterest
innan, pink, da fari da rose gold ballons suna floating a sama wanda rubutun jiki ke glowing AN2025, wasu kuma Mrs Ahmad in capital letters, har sai da tayi hawaye, mayan event planners ne suka shirya musu shi suka yi styling komai gwanin sha
awa, ga wani three tier cake mai matu
ar kyau da initials
in ita da Ahmad a jiki su Yasmeen yau ma banda hotuna da videos babu abinda suka ishi Ahamd da shi ta whatsapp wanda suna turawa yake bu
ewa ya kalla, tuni social media ta sake
aukar second event na bikin which is also a banger. #BridalblissAN2025
Washegarin Ranar aka yi Henna Night, setting
in ranan moroccon inspired setting ne, low couches, ga candles masu
amshi, da silk drapes all over, ga tray na sweets da dabino da danginsu, banda
amshi babu abinda ke tashi ta ko ina.
ima da ta sha ado da jewelleries ta sha lalle ha
en da wata
wararriyar mai lalle ta zo ta mata,
awaye na zagaye da ita ga masu lalle kaca kaca wadanda basu yi lalle ba nata yi, haka aka sake locking down social media da wannan event
in n ranar shima wanda a duk sanda Na
ima ta shirya for each event sai Mami tayi hawaye saboda irin kyau da take zubawa da haiba, tabarakallah masha Allah.
A daren ranar da za
a kaita Fahad ya zo har gidan ya bata kyautar diamond bracelate mai kyau da addu
ar zaman lafiya tare da kwanciyar hankali a aurenta da sabuwar rayuwar da zata shiga.
Washegari aka
auko Na
ima daga Abuja zuwa Lagos gidan mijinta Ahmad, after much koke koke da emotional moments tsakaninta da Ammi da su big Daddy kafin a nufi Airport dan tahowa lagos, this time not as a student, ba kuma a gidan fadila zata koma ba, but as a bride na Ahmad kuma wanda za
a kaita gidansa. sau
arsu a Murtala muhammad Airport tuni ana jiransu da motoci jeri jeri, paparazzi da social media bloggers tuni sun gama watsa komai Na
ima cikin lafaya fara tass fuskarta a lullu
e tuni ya baje ko ina, sai da aka fara kaita wajen Daddynta da ya saka mata albarka sosai, itama Mummy Salma ba
a barta a baya ba wajen tofa albarkacin bakinta kafin a
auki Na
ima straight to gidan Ammi, inda daga nan za
a yi dinner from there a mi
ata gidanta kowa ya kama gabansa.
A duk cikin events
in da akayi the best of all shine dinner da ya tashi lagos da yayan cikinta, dan bikin was grand grand, classy dinner akayi na gani na fa
a a lagos with costomised invitations na A&N Lagos Soiree da a kayi delivering
insu har gida for invited guests, sovieniers, kaca kaca ga security sosai.
Ahmad perfectly dressed in black tuxedo, da satin lapel, shirt
in cikin crisp white, bow tie
in wuyansa yayi knotting
insa da kyau, looking regal, wanda presence
insa kawai commands attension, amma har sannnan heart
inshi is restless, rabonshi da ganin Na
ima tun ranan kamu wanda tunda aka fara bikin shine ganinsa da farko da ita, rananr da
yar yayi bacci, and yanzu he cant help tunanin son ganinta a yau dressed for dinner
insu, yana zaune a bayan mota waiting for fitowarta dan a mota
aya zasu tafi wajen event
in shi da ita, ko da ta fito haka kawai a jikinsa yaji presence
inta wanda hakan ya sa ya
aga kansa ya kalli window and thats how he froze, tana sanye cikin wani designer flowing gown champagne colour mai masifaffen kyau, wanda ya fito da natural innocence da kuma kyawunta a sarari, fuskarta
auke da kwalliya mai matu
ar kyau da ya bayyana kyawunta, ya lumshe idanunsa a hankali yana jin race na zuciyarsa kafin ya bu
e motar a hankali ya sau
o, hankali duka friends da su yasmeen da suka yi kane kane a cikin
awayenta ya dawo kansa, fuskarsa a sake yake kallonta bayan ta ja ta tsaya da friends
inta a compound
in, ya tako a hankali with each of his step har
asan ranta take ji, tuni
awaye suna fara snaps ana awwning, ya
araso har gabanta ya tsaya, ita kam kunya duk ya isheta, hannunsa ya mi
a mata, ta
an kalli friends
inta da ke ta washe baki kafin ta saka hannunta a cikin nasa, ai bridesmaids
inta banda awwning babu abinda suke yi, this is the second time yake ta
ata after aurensu and it just felt as if duniyar revolves around su biyu ka
ai, da kanshi ya bu
e mata back seat ta shiga driver ya zaga ya bu
e masa shima ya shiga baya kafin shima ya shiga ya tada motar, convoy na su Nasir da bridesmaid suka jera zuwa wajen event
in.
Yadda ta zauna a gefe hannunta da ya sha lalle akan
afafunta yasa ya lalubo hannunnata ya ri
e a hannunsa, words sunyi failing
inshi dan ya kasa furta mata ko kalma
aya bayan amsa gaisuwarta, dukansu are lost a duniyar su.
Ko da suka iso wajen already su
ai ake jira hakan yasa entrance
insu friends
insa da kuma su Yusrah wato bridesmaid ya zama farko before nasu wanda yasa kowa narkewa cikin moment
in, masu video sai fama suke, tuni aka sake musu wa
ar perfect na eid sheeran har suka zauna a mazauninsu, cause indeed theyre perfect for each other.
Sosai dinner yayi armashi Su yasmeen sunsha rawa har sai da suka gaji, wanda daga Ahmad har Na
ima babu wanda ya yarda yayi rawa a cikinsu dole aka rabu da ango da Amarya, har lokacin ya gagara saina satar kallonta, can yayi
asa da muryarsa ya ra
a mata a kunne
Baby pls ure too beautiful my God, lets just leave here and go home i need help
murmushi kawai tayi itakam kunya duk ta isheta, su dai audience sunga ango da amarya na
us abinsu, wedding cake ma da ya bata a baki da
yar ta amsa kafin itama ta daure ta basa.
Ko kafin a tashi biki ta riga ta bala
in gajiya kamr zata yi kuka, a can aka baro su yasmeen da sauran friends suna after party, gidan Ammi aka sake dawowa da ita wanda washegari za
a mi
a ta gidanta sai fatan Allah ya basu zaman lafiya da zuri
ayyaba.
#Maimoon
09041426598
https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 50 · 0% Book details