← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 24 OF 72

Chapter 23: Craving in Silence

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read

Suna gama waya da Mom ta ajiye wayar a gefenta tana jan wani guntun tsaki, ita fa shiyasa kwata kwata ta tsani zuwa gidannan jinta take duk a takure, in fact ba nan ka
ai ba she hates staying in anyones house talkless of gidan mother in law
inta, gashi har yanzu bai dawo ba, mi
ewa tayi ta wuce toilet dan tun
azu aka yi magrib kuma bata yi ba har ana
arin kiran isha.
Dama daga gidan Nasir office ya wuce to wrap up wani brief meeting, yana gamawa ya tsaya yayi sallah magrib da isha kafin ya nufi gidan Nasir dan
auko Saif, tunda ya bar su
azu yake tunanin yaron or yace yake tunaninsu shi da
awar tasa, duk da ba wani magana yayi da ita ba, but he cant get yadda tayi reacting towards Saif off his mind, sai da ma ya iso gidan ya fara tunanin yadda zai mata magana ta kawo masa Saif, akan dole yayi horn, mai gadi ya le
o sannan ya bu
e masa gate
in, sai da yayi parking da kusan 3 minutes kafin ya fito a motar ya jingina da motar yana kallon entrance
in gidan, ganin haka mai gadi ya
araso yana gaishe shi,
Lafiya lau Jameel, ka
an kira min Saif a ciki
ya fa
a yana kallonsa.
To ranka ya da
e yanzu kuwa
ya fa
a yana nufar cikin gidan, Ahmad ya bishi da kallo kafin ya mayar da kansa kan wayarsa yana latsawa, danna door bell Jamilu yayi, mai aikin Fa
ila ta bu
ofa, yana washe baki yace
Alhaji yace Saif yazo
maida
ofar tayi ta kulle ta koma ciki ya tsaya a bakin
ofar kamar mai jira kafin kuma ya juya ya nufi Ahmad
Na isar da Sa
o Alhaji yana fitowa
.
Thank you
Ahmad ya fa
a yana maida idanunsa kan entrance
in. Jamilu ya koma bakin gate.
Suna palour da ita da Saif
in yana bata labari Mai aikin ta dawo
wai anzo
aukan Saif
duk kallonta sukayi kafin Na
ima tace
okay
ewa tsaye yayi, itama ta mi
e tana kallonsa kafin tace
muje kace ma anty fa
ila bye
a baya ya bita har sama, fa
ila dake kwance a palourn sama tana kallo ta dube su
wai zai tafi gida
ima ta fa
a tana zama da shi a jikinta, Fa
ila ta mi
e zaune,
an zo
aukarsa ne ?
Gya
a mata kai tayi, Fa
ila na kallonta tace
driver?
Shiru Na
ima tayi kafin tace
nima dai ban sani ba, Maybe, cause jamilu ne ya
wasa yace wai Saif
in yazo
okay
ila ta fa
a tana mayarda dubanta kan Saif dake ri
e da hannun Na
ima
lallai Saif, to sai yaushe kuma kuma?
kafin ya amsa Naima ta riga shi
ai zai dawo soon ko champ
ta fa
a tana kallonsa, gya
a mata kai yayi, fa
ila tayi dariya
to ka gaida Maminka
yace, Na
ima ta mi
e ta kama hannunsa suka sau
asa,
akinta ta kaishi ta
auko wani
aramin jaka tana kallonsa tace
ina crown picture
in da mukayi drawing?
Ta fa
a tana
arin saka masa
aramin backpack
in a bayansa,
i kept it in the backpack, just like u said!
Kissing goshinsa tayi ta Shafa gashinsa
Good boy
ta fa
a tana kama hannunsa suka nufi
ofa, gaba
aya ji tayi bata so ya tafi, dan ba
aramin
ebe mata kewa yayi ba, hijab ne har
asa a jikinta wanda ta saka bayan ta shiga
akinta, ta bu
ofar palourn suka fito tana ri
e da hannunsa,
ago kansa yayi jin an bu
ofar ya zuba musu idanunsa, a hankali take tahowa inda yake tana ri
e da hannun Saif, hango babansa da saif yayi yasa ya zare hannunsa a nata ya nufeshi da gudu yana nuna masa backpack
in da Anty Naeema ta bashi with all abubuwan da ke ciki, murmushi ka
an yayi
kaji dadi, kace thank u?
Yes i said Thank you ko anty Naeema?
Ya fa
a yana kallon Na
ima da ta
araso wajen ta tsaya tana kallonsu, shiru tayi bata ce komai ba, Ahmad na kallonta yace
wai anty Naeema?
Ya fa
a yana cigaba da kallonta, saurin Gya
a masa kai tayi tana
alo murmushi, dan ji tayi kamar tace ya bar mata saif
in ya sake tafiya ya barsu.
e ma Saif motar yayi ya shiga kafin ya rufe Saif ya
aga mata hannu
bye anty Naeema
itama
aga masa hannu tayi
bye my champ
rufe motar yayi kafin ya juyo yana kallonta,
Thank you anty Naeema
ya fa
a yana kallonta, kanta kawai ta iya gya
a mishi wani kunya na kamata wai anty naeema, ya zaga ya shiga motar, tana kallonsu har suka fice a gidan kafin ta koma ciki.
Sama Wajen fa
ila ta wuce straight, fa
ila ta
ago kanta tana kallonta,
mutumin naki ya wuce kenan, shiyasa kika wani taho min nan
ila ta fa
a tana
an harararta na wasa, zama tayi tana kallon cikin fa
ila da yayi
ato, tace
Mummyn unborn
ila tayi dariya tana shafa cikinta bata ce komai ba.
Har suka isa gidan Ammi kunnensa bai huta ba, Magana
aya biyu ana ukun sai Saif yace
Anty Naeeeema
is, anty Naeema dat, har suka iso.
Amira na ganinsu ta sau
e wani ajiyar zuciya kamar wacce ke kan
aya, tuni har ta mi
e tana
arin
aukar jakarta, bai ce mata komai ba yace taje tayi ma Ammi sallama ta zo su tafi gida, sama ta haura ta bu
aya
akin da Ammi ke ciki ta
arasa ciki a hankali tana kallon Ammi tace
Ammi zamu wuce gida dare nayi
kallonta kawai Ammi tayi daga kan Sallayar da take tace
to madallah, ku gaida gida
amin
Amira ta fa
a tana nufar
ofa, Ammi ta bita da kallo kawai,
ko da ta sau
o ganin shi da su Yasmeen a palour ta sake ha
e rai ta nufi
ofa, sama ya haura dan yi ma Ammi sallama shima Saif na biye da shi, suna shiga
akin ta
ago kai ta kallesu,
daga ina? Tunda kuka tafi abinku sai yanzu kuke dawowa? Saif yau kam ba wajena kazo ba dama yawonka ka tafi da babanka
da Sauri Saif yace
No wajen Anty Naeema naje
an kallonsa ka
an Ahmad yayi kafin ya maida kallonsa ga Ammi dake kallonsa itama da alamar tambaya akan fuskarta,
Sai da safe Ammi
ya fa
a yana kawar da waccar maganar, itama
auke kanta tayi daga kallonsa
Allah ya bamu alkairi, kunci abinci kam?
Amin, eh munci
ya fa
a a hankali yana nufar
ofa, ya fice yana ri
e da hannun Saif
in, Ammi ta bisu da kallo kawai sai kuma tayi murmushi.
Yasmeen da Maryam suka rako su har mota, suna ma Saif wasa, ita dai Amira ta ha
e rai kamar bata ta
a dariya ba, ta bu
e front seat ta shige ta rufe motar, bu
e baya yasmin tayi ta saka Saif suna
aga masa hannu suka rufe motar, Maryam na kallon Ahmad tace
yaya dan Allah kar ka manta
gya
a mata kai yayi,
text me idan na manta
to yaya thank you so much
zagawa yayi ya shiga motar ya tada suka nufi gida.
Tun a hanya Saif yayi bacci, ko da suka iso gidan, yana gama
Parking Amira ta sau
o ta bu
e backseat ta
auki Saif da ipad
insa ta bu
e sabon backpack da ta gani a motar a tunaninta shi ya saya masa, ganin tarkacen wasa da kayan ciye ciye ne a ciki ta rufe ta
auki jakan kafin ta
aga Saif
in ta wuce cikin gida.
Sai da har suka shige kafin ya sau
o a motar shima ya nufi cikin gida, sama ya haura ya wuce
akin da yake anfani da shi yanzu a matsayin nasa, dama tun bayan da Nuwaira ta kwana masa a
aki bai sake anfani da
akin ba, ya fa
a wanka, bayan ya fito yana shiryawa Amira ta shigo sanye da kayan bacci, ta ajiye tray
in hannunta dake
auke da flask
arami mai kyau a gefen bedside ta haura saman gadon tana kallonsa,
auke kansa yayi, ya
arasa shiryawa da yake yi ya feshe jikinsa da turaruka.
aya side
in bed
in ya
arasawa ya haura ya kwanta tare da kashe switch
akin ya bar dim one ka
ai dake gefen bed
in, ya juya mata baya, lumshe idanunsa yayi dan sosai turaren da ta saka yake kashe masa jiki, a hankali ya bu
e idanun jinta a jikinsa ta baya, ta saka hannyenta duka biyu ta zagayo su a
irjinsa, ta kwantar da kanta a bayansa, ajiyar zuciya ya sau
e a hankali, jin abinda take masa ya kasa daurewa ya juyo gaba
aya yana janyota jikinsa ya ha
e bakinsu
A hankali yake shafa gashinta tana kwance lamo a kirjinsa tana bacci, wanda shi sam ya gagara baccin, saman
akin ya zubawa idanunsa yayi nisa acikin tunanin da yake yi, a duk sanda wani abu zai shiga tsakaninsa da Amira yakan tsinci kansa a irin wannan yanayin wanda Allah ma ya sani yana iya
arinsa duk wanann shekarun ganin wani abu ya canza a zuciyarsa game da ita amma ya kasa, more especially with her giving him more reasons everyday to feel same, lumshe idanunsa yayi yana cigaba da tunanin da yake yi da sauri ya bu
e idanunsa jin abinda
walwarsa ta tuna masa a daidai wannan lokacin, ya
an ja tsaki yana zareta a jikinsa jin yadda ta
amesa kamar zata koma cikinsa, sau
a yayi a gadon, ya wuce toilet yana sake kawar da tunanin da zuciyarsa ke bijiro masa da ita da ke sake birkita masa lissafinsa.
Har Asuba idanunsa biyu, ya
aga kansa daga kan sallayar da yake ya dubi Amira da ke sake dun
ulewa a cikin bargo kamar mage, jin kiran Sallah ya sa ya mi
e ya
arasa gefen gadon, hannu yasa yayi tapping
afarta
Amira, Amira
uhmmmm
ta fa
a ba tare da ta bu
e idanunta ba
ki tashi kiyi Sallah
ta fa
a cikin muryar bacci tana bu
e idanunta ta kallesa, ganin yana tsaye still yasa ta mi
e zaune tana jan bargon ta rufe jikinta,
Na tashi
juyawa yayi ya nufi
ofa dan tafiya masalllaci, tana jin rufe
ofarsa ta sake komawa ta kwanta tare da jan bargon ta rufe har kanta.
Bai dawo gidan ba sainda gari yayi haske, Yana shigowa
akin Saif ya shiga ganin yana bacci ya shafa fuskarsa, a hankali ya bu
e idanunsa
salat
ya fa
a yana kallonsa ganin idanunsa cike yake da bacci, juyawa yaron yayi cikin plenty pillows
in da suke kan gadon ya cigaba da baccinsa, bai sake tashinsa ba ya mi
e ya fice a
akin.
Jin
arar ruwa a toilet alamun wanka yasa ya
an ja tsaki, ya zare jallabiyarsa ya bar dogon wando ya
arasa ya hau gadon bayan ya kakka
e, ya zauna yana janyo laptop
insa dake gefen side
in gadon ya kunna, dan sam baya jin baccin though kwata kwata baiyi baccin ba daren jiya,
aure da towel
insa ta fito kanta na
igan ruwa ta
arasa gaban madubi tana goge gashinta.
Kallo
aya ya mata ya cigaba da abinda yake yi ta gama abinda zatayi a gaban madubi ta zura jallabiyarsa da hijab ta tada sallah.
Minti uku har ta idar ta cire hijab
in ta ajiye akan daddumar tana kallonsa.
Albi, na manta ban fa
a maka ba, mom tace yau inje wai she wants to talk to me bout something
dakatawa yayi da abinda ya ke ya
ago ya kalleta
Ta mi
e tana na
e sallayar
tun jiya nake so in fa
a maka mantawa nayi
maida kansa yayi ya cigaba da abinda yake yi ba tare da yace mata komai ba,
ofa ta nufa ta fita a
akin sai alokacin ya kalli
ofar kafin ya mayar da hankalinsa kan aikin da yake yi, jin ya fara jin bacci yasa ya kashe laptop
in tare da kashe wutan
akin ya bar dim one
in ya shige bargo ya lumshe idanunsa.
Kusan
arfe 10 na safe ya bu
e idanunsa a hankali yana bin room
in da kallo kafin ya mi
e zaune a hankali, sau
ar da
afarsa yayi kan floor
in ya mi
e tsaye ya wuce toilet.
Sai kusan
arfe 11:30 ya fito daga
akinsa, a hankali yake sau
asa, Mary dake bama Saif abinci a baki ta gaishe sa ya amsa a ta
aice, saif ya ture abincin ya nufe sa
papa Mami ta
i taje dani..
sai a lokacin ya tuno Amira tace masa zata fita and he didnt remember telling her taje, kallon Saif
in yake kamar shine zai tambaya inda Amirar taje kafin ya juya ya koma sama da wayarsa a hannunsa.
Wato Amira duk abinda nake fa
a miki a rayuwarki shiga suke ta kunnen hagu suna fita ta kunnen dama koh?, ban raba ki da Nuwaira ba dan ubanki
Amira dake kwance a kujera a gefen babanta cikin katafaren palourn gidansu ta
ata rai tana tura baki, Daddynta ya dubi Mom
haba madam, meyasa kike irin haka ne?
Bangane meyasa nake irin haka ba, Nuwaira fa ba
awar arzi
in Amira bace, an fa
amin abinnan ba sau
aya ba, ba sau biyu ba, ance min in har Amira bata rabu da Nuwaira ba wallahi zatayi dana sani amma ina magana sai ku dinga mayar ni kamar bansan me nake yi ba, sau nawa dan ubanki zance miki kar ki sake yawo da yarinyarcan, ina ni kike so ki dinga
agawa hankali?
Shiru Amira tayi bata amsa ba, Dad dake kallon Mummy ya wani ja dogon tsaki
Da Nuwaira zata cuci Amira ai da ta jima da cutarta shekara nawa suna tare bata cuceta ba sai yanzu ne xata cuceta, wanda ya fa
a miki bai fa
a miki gaskiya ba, my daughter loves Nuwaira and she loves her too, ban ga meyasa kike son rabasu ba
Au wanda ya fa
a min ya fa
amin
arya ma kake cewa? Sanin kanka ne ai baya
arya wallahi, dan da yana
arya da
yar taka bata auri za
in ran nata da kayi iya
arinka including blackmailing ubansa ya aureta ba ya
Dama nasan sai kin
auko wannan maganar
ya fa
a yana mi
ewa tsaye, ya sa
a babban rigarsa yana kallon Amira
Dont mind ur mother, duk wanda kike so muna tayaki sonsa
Eh ina taya ta son wanda take so mana, shiyasa har na yarda ta auri wancan yaron da ba wani girmama mu na kirki yake yi ba, sai yaga dama yake zuwa ya gaishe mu, da naga dama ai da na raba aurennan tun ba yau ba, amma kaga Nuwaira bazan ta
a tayata sonta ba tunda har akace min ba alkhairi a tarayyarsu, kaga
arshe idan ta cuce ta ai ni xata bari da jinya da lallashi
Tashi daga kwance da take Amira tayi tana kallon mummynnata
wo, please oo, ni kar ki kira sunan mijina ko aurena wajen kowa bana so
wani harara Mummy ta
alla mata kafin ta mayar da hankalinta kan mijinta da ya nufi matakala yana fa
in
sai na dawo, madam ki mata a hankali yarinya ce, please
Ya fa
a yana sau
a matakalan yana shafa cikinsa.
Sai da Mummy taga ya
ace duka kafin ta juyo tana kallon Amira
kina ji na
Page
in darenku as promised
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:28 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 24 · 0% Book details