Chapter 69: Heart in flames
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 14 min read
Yana fitowa a asibitin aka fara yayyafi, ya
arasa ya bu
e motarsa ya shiga ya ja ta da mahaukacin gudu ya bar asibitin, maimaita maganar da yasmeen ta fa
a masa kawai yake a kansa, yadda wipers
in motar suke aiki steady kamar suna matching da bugun da
irjinsa keyi ya sa ya runtse idanunsa ya bu
e yana furzar da iska mai
umi daga bakinsa, fuskar Na
ima kawai ke dawo masa cikin idanunsa, yadda yatsunsu ke kwance a fuskarta alamun marukan da suka kikkifa mata ne yana sa yana jin idan bai halaka Nuwaira da Amira ba zuciyarsa bazata ta
a masa sassauci ba, ya daki steering da
arfi, wani irin guilt yake ji, ji yake kamar shine ya ja mata komai, saboda shi aka mata duk ma abinda aka mata, tunda ta aureshi ta rasa peace, the only peaceful days da ta samu shine kafin a kawota gidansa? He couldnt keep her safe like he promised, meyasa ma ya dawo da ita gidan? Meyasa baiyi insisting on ro
on Mami ta barsu a gida daban ba? Ya
ara gudun motar, its not just anger ka
ai its a new animal in him that rise, the one that wants nothing but revenge. Nuwaira da Amira ya rantse da Allahn da ya haliccesa they
ll pay, so yake duniya ta shaida abinda suka aikata duk da after dealing with them baya tunanin duniya zata shaida kamanninsu.
A cikin ruwan aka bu
e masa gate ko aknowledging dinsu bai yi ba ya shige da motarsa yayi parking da kyau ya bu
e ya sau
o ya nufi part
in Amira, ruwan da baiyi
arfi sosai ba na ji
a rigarsa da har lokacin ke da jinin Na
ima a jiki, not just rigarsa har wandonsa a
ace yake da stains na jinin cause of yadda ya
aurata a jikinsa gaba
aya.
Gidan tsit kamar anyi mutuwa, Mary ta bu
e masa
ofar dan itama duk ta gagara zaune ta gagara tsaye, dan ta tabbata gidan babu lafiya, tun daga
asa yake kiran Amira a zuciye ya nufi stairs yana haurasu bibbiyu uku uku, jikin Mary kama rawa yayi sanin Amira bata nan gashi bata san yadda zata ce masa bata nan ba, a yadda ta gansa da yanayinsa ka
ai bazama ta fara ce masa kanzil ba, jikinsa da ke da stains na jini ya sake tabbatar mata babu lafiya, kuma ba
aramin abu bane yake faruwa a gidan, ita dama tunda Nuwaira ta zo gidan ta san baza
a yi abin kai ba yau kam, tana ta tsaye a palourn ya shiga sau
owa, ta koma
ofar kitchen ta tsaya a wajen a tsorace, har ya nufi
ofa ya dawo yana kallonta yace
Where
s she?
Ta shiga in ina tace
She left, she
not in the house
Come and get out!
Ya fa
a yana kallon Mary dake tsaye a bakin
ofar ta gya
a masa kai da gudu ta nufi
ofa da niyyar shiga ruwan kawai ta bar gidan ya fi mata kwanciyar hankali, har ta isa
ofar zata bu
e taji muryarsa kuma yace
Wait! a
auke ruwa then u leave, banson ganin kowa a gidannan
ta gya
a masa kai da sauri, ya laluba wandonsa ya kwashe duka ku
in ciki ya ajiye mata a kan center table, dawowa tayi cikin palourn tana masa godiya ya juya ya nufi
ofa ya fita, bai damu da ruwan da ya fara
ara yawa ba ya nufi gate, walking like the Man dat he
aya daga cikinsu da ya hangosa ya fito daga
akinsu sauran ma duk suka fito a ruwan dukansu sanye da uniforms suka tsaya suna jiran ya
araso. Har gate
in ya
araso yana kallonsu fuskarsa a mugun
aure ransa a mugun
ace yace
Wa yace ku barsu su fita a gidannan?
Duk suka tsaya suna kallonsa confused, dan su basu san me ke faruwa ba takamaimai a gidan,
aya ne yayi
arfin halin cewa
Wallahi bamu san ba ka so su fita ba we
re so
Shut the hell up?
Ya fa
a yana juyawa ya fuskancesa kamar dama jira yake yayi maganar
Where is u guys common sense? After what happened ina bu
atar fa
a muku dont let anybody out?
uri suka shiga bayarwa, ya runtse idanunsa yana
arin calming kansa down dan ya san ba laifinsu bane suma basu da hurumin hana Amira fita a gidan tunda bai bada wannan dokar ba, kuma basu san me details
in abinda ke faruwa ba, ya bu
e idanun a hankali ya kallesu
aya bayan
ayan kafin yace
Mary is leaving! Idan ta fita bana bu
atar kowa ya shigo min gida ko wanene shi without my permission
gya
a masa kai suka yi a tare suna ha
a baki wajen fa
Okay sir
ya juya ba tare da ya amsa ba ya nufi part
in Na
ima duk suka bisa da kallo hankalinsu duk ya gama tashi.
Tsayawa kawai yayi yana bin palourn da kallo, from plate
in noodles
in da Na
ima take ci dake ajiye akan tray, plate
in Saif da ke kife a gefe ga noodles
in duk a zube a
asa sun bushe zuwa wayarta dake yashe shima a gefe sai kuma jininta dake malale a
asan tiles kusa da stairs wanda ganin jinin ka
ai shattered his mind, ya
aura tafukan hannunsa a fuskarsa ruwa masu zafi suka cika idanunsa, ya kai kusan minti 10 a haka yana sau
e ajiyar zuciya mai zafi kafin ya cire hannunsa a fuskarsa, gwara da bai samu Amira a gidannan ba dan he might kill her shi ya sani, wani irin tsanarta yake ji da bai ta
a jin irinsa ba, ya sunkaya ya
aga cushion dake kan carpet ya ajiye shi akan kujera mazauninsa ya fara shirya cushions
in wajen duka, ya sunkuya ya
auki plate
in Saif ya saka hannu yana kwashe noodles
in yana zubawa a kwanan kafin ya ha
a da tray
in da nata plate
in ya wuce kitchen, ya tsaya yana kallon kitchen
in da yake nan tsaf da shi kafin ya
arasa ya ajiye tray
in a sink, ya bu
e inda take ajiye kayan gyaran gidan ya kwaso su duka ya zo ya fara gyaran palourn ba ji ba gani, yana yi yana sau
e ajiyar zuciya, so kawai yake ya samu sassaucin zafin da ransa ke masa kar ya aikata abinda zaiyi dana sani, ya gama goge palourn tass, yayi vocuming ko ina kafin ya haura sama ri
e da wayarsa da wayar Na
ima da ya
auko a
asan, tun a stairs ya zare shirt
inshi ya bar iya wando yana shigowa yayi cilli da wayoyin kan gado ya wuce ban
aki, a
asan bathroom
in ya yarda rigar ya
arasa ya sakar ma kansa ruwan shower tun daga tsakiyar kansa yana sau
a a jikinsa yana ji
a har wandon jikinsa, ya saka hannayensa ya dafe bango yana sau
e ajiyar zuciya a jejjere.
Ya da
e a tsaye a wajen amma har lokacin zafin da zuciyarsa ke masa babu abinda ya ragu, replaying image
in kawai
walwarsa ke masa, bai san iya lokacin da ya
auka a bayinba kafin ya kashe shower
in ya zare ji
en wandon tare da drying kansa mechanically ya
auro alwala dan azahar tayi, ya
auro towel a waist
insa ya fito a ban
akin, plain shirt fara kawai ya
auko ya saka a jikinsa da trouser ya shinfi
a dadduma ya fara sallah, a sujjadar
arshe ya da
e kansa a
asa yana ro
ar sassaucin abinda yake ji daga wajen Allah kafin ya
ago kansa, yana sallame sallar wayarsa dake kan gado tare da na Na
ima ya fara ringing, ya tsaya daga inda yake yana kallon wayar har sai da kiran ya katse aka sake kira ya sake katsewa aka sake fara kira a karo na uku kafin ya mi
e ya nufi wayar, ya tsaya a gaban gadon yana kallon wayar dake kan gadon ganin Ammi ke kira ya
an shafa kansa ka
an tare da kai hannu ya
auki wayar ya
aga kiran ya saka a speaker ya mayar ya ajiye tare da zama a gefen bed
in ya dafe kansa.
Ahmad
muryar Ammi ya kara
akin babu komai a cikin muryarta sai zallar lallashi. Muryarsa a
an shaqe yace
Ammi..
Kana ina ne?
Shiru ya
anyi kafin yace
Gida
Ammi ma tayi shiru kafin can tace
To ka taho asibiti yanzu, the doctors wants to see u, tun
azu ake kiranka baka
auka
kawai yace yayi shiru, itama rasa abin ce masa ya sa ta kashe wayar cike da tausayinsa.
Ya mi
e ya
auki wayarsa da na Na
ima ya nufi
ofa ya fito dan a motarsa ma ya bar key
in tun
azu bai zare ba.
akin Na
ima ya shiga ya janyo bedside
inta ya
auko key
in motarta tare da fitowa ya nufi
asa, yana sau
owa bai ko sake kallon palourn ba ya nufi
ofa ya fice a gidan ya tafi parking space
inta ya bu
e motarta ya shiga ya ja aka bu
e masa gate ya bar gidan dan lokacin har ruwa ya
auke sai sanyi da garin yayi kamar ba da rana bane lokacin.
Asibiti ya nufa straight duk da yadda zuciyarsa ke cike da fargabar abinda zai je can ya tarar, driving yake cike da concentration ba kamar
azu ba, dan zuwa yanzu ya gama yanke hukuncin da zai
auka akan Nuwaira da Amira but yanzu ba ta su yake ba zai juyo gare su bari ya tabbatar Na
ima is in safe spot first, kiran Nasir da ke ta shigowa wayarsa ma
auka yayi, yayi ignoring kawai dan ya san labari ya iskesu ne kuma shi a halin yanzu baya son explaining anything to anyone, yana parking ya sau
o ya nufi cikin asibitin, a reception yaci karo da Nasir dake tsaye ri
e da wayarsa ya sau
e ajiyar zuciya kawai tare da
arasowa yana kallon Fadila dake zaune idanunta kumbure dan kuka ga inaaya a hannun Yasmeen, Nasir ya mi
a masa hannu, kallon hannun kawai yayi kafin ya bashi shima suka gaisa ya
arasa inda Ammi ke zaune ya zauna a gefenta a hankali, Ammi ta dinga kallonsa dan Awanni kacal amma gani tayi kamar har ya fa
a mata a idanu, tayi
asa da muryarta ta kira sunansa ya juyo ya kalleta yace
shiru tayi bata ce masa komai ba tana kallonsa ya sunkuyar da kansa tare da mi
ewa dan zuwa office
in doctor
in, Nasir ya bi bayansa suka wuce tare dan Shi Nasir
inne ma suka yi magana da Doctor
in yanzu shiyasa yake ta kiransa Dr yace he needs to see Na
s husband.
Kallon doctor
in kawai Ahmad ke yi baya ko
iftawa bayan ya gama masu bayanin Na
ima had a miscarriage wai sunyi all they could but coulnd save the babies saboda basu yi
wari ba, zaune kawai yayi a kujerar yana kallon likitan kamar shine mai laifin, zai iya cewa yau is the worst day of his life, babu wani rana da zai iya zuwa masa as black as wannan, idanunsa suka ka
a suka yi ja, Nasir dake tsaye gefensa ya dafa kafa
arsa tare da
an bubbugawa a hankali alamun rarrashi amma shi kansa yayi ba
in cikin rasa cikin da Na
ima tayi, shi shaida ne na yadda Ahmad ke son haihuwa bare kuma cikin na Na
ima ya san dole abin ya dake sa fiye da misali, the fact that yaran ma ba
aya bane makes everything worse. Lumshe idanunsa Ahmad yayi ya bu
e a hankali ya sau
e ajiyar zuciya yana kallon likitan yace
When? How many babies are there?
Likitan ya sau
e ajiyar zuciya dan he could sense pain
in dake cikin muryar Ahmad
in yace
2 babies ne but Before arrival already tayi miscarrieing
aya, one of the sacs ya riga ya collapsing before ma ku kawota, after ultra sound there
s still one a lokacin there
s still a heartbeat but bleeding da take yi heavily yasa duk
arinmu na stablizing
ayan it didnt survive either, munyi duk yadda zamu iya i
m sorry, amma ita yanzu munyi stablizing
inta she
s out of danger she
s sedated yanzu tana bu
atar hutu sosai, we
ll monitor her closely in sha Allah
a masa kai kawai Ahmad yayi bakinsa dry, idanunsa yayi ja not from hawaye but from abinda ya fi su zafi, ya mi
e daga kujerar tare da nufar
ofa, Nasir ya kalli doctor
in yace
Thank you
kafin ya bi bayan Ahmad
in, yana fitowa bai tsaya ma a inda su Ammi suke ba hakan yasa duk suka bishi da kallo har ya sake ficewa, Nasir da ya biyo bayansa Ammi ta kira tana tambayarsa what happened hakan ya sa ya bar binsa ya tsaya yana musu bayani, duk gaba
aya jikinsu sake sanyi yayi tausayin Na
ima da Ahmad
in duk ya cikasu, fadila ta komar da kanta ta kwantar jikin bango tana tunanin yadda su Mami zasu ji news
innan suma, dan tuni ta kirasu ta fa
a musu abinda ya faru na dukan da kuma asibitin da Na
ima take yanzu, har suna hanyar juyowa lagos duk da a jiya suka koma Abuja, this time around har da Fahad duk zasu taho, sosai hankalin Mami ke tashe guilt ya
i barinta gani take ita ta jawa Na
ima da ta sa ta koma gidan, me ma yasa bata barta ya canza mata gidan ba? Yanzu kuma ko ya zata ji idan taji Na
ima ta rasa babies
inta? Big Daddy da shi fa
ila ta fara kira ta fa
awa ransa ba
aramin
aci yayi ba, and he promise basu daki banza ba, bazasu daki yar sa su tafi a
agas ba yanzu shima idan yaji batun miscarriage
in ya zaiyi? dama fahad Fadila na fa
a masa yace he
s coming to lagos with su Mami.
Ahmad na shiga motarsa ya rufe kansa tare da bu
e wayarsa ya shiga neman number abokinsa Yusuf, the soldier dat helped him aka kama sadiq sanda yayi kidnapping Na
ima. Cause what he
s about to do yanzu baya son kowa yayi inteferring kuma ya san tabbass Yusuf bazai bari ayi inteferring ba.
Tunda Amira ta iso gida ta ma mummynta bayanin abinda ya faru mummy ke bala
i da tsinewa Nuwaira ita dai Amira har lokacin jininta a
umba yake tunda tasan gidan ba ba
on Ahmad bane in har yayi niyyar zuwa
in.
Sai yanzu take dana sanin biyewa Nuwaira su aikata abinda suka aikata amma still jin irin tsinuwar da zagin da mummy ke wa Nuwaira tace
Mummy dan Allah ki bar zaginta haka, she did dat saboda taga halin da nake ciki a gidan, kin san halinta idan aka min abu she use to take it personal more than me, nima ina dana sanin abinda mukayi cause na san Albi wallahi sai ya
auki mataki, amma in sha Allah komai zai zo da sau
i in Allah ya yarda
mummy ta zabga mata wani harara tana neman layin mijinta a karo na ba adadi har lokacin user busy wayarsa ke nuna mata, rabonta da shi tun shekaran jiya, jiransa take ya dawo gidan ta sau
e masa kwandon bala
i sai kuma ga Amira ta kawo mata wani sabon tashin hankali, kamar dai bata san halin Ahmad ba da zuciyar babansa ya
ibo ai wallahi ita ta san he wont let dis slide.
Ganin wayar ta
i connecting ta cillar da wayar tana fa
Amira call ur father for me ta wayarki kar ku haukatani daga ke har shi ku barni dan zatin Allah in ji da guda
Amira dake zaune a kujera tace
ai na baro wayar a gida, dan Allah keep on trying mummy yadda ke da shi zaku ha
u ku bawa Albi ha
uri dan Allah ya yafe min
Janyo wayar Mummy tayi tana hamdala ganin call din detective din da ta saka shi ya dubo mata komai akan daddy din tana fa
in ya san wata bai san wata ba yanzu zan san a inda yake kuma wallahi ba
aramin hauka zan masa ba zai fa
a min dalilinsa na
aukar wayarsa da zuwa gidannan tun shekaran jiya bayan yana
asarnan
Mummy na daga kiran ta dinga masifa tanama detective din fada coz tun jiya take jiran call dinshi be kiraba kuma yace kada a kirashi he will call her himself
daga daya bangaren mutumin babu abunda yake se bata hakuri tare da fada mata ya tura mata aikin via watsapp ta duba ta gani komai da komai,sannan ya kara da cewa
for the past week dat ive been following him baya zuwa ko ina sai waje
aya, and he
s currently there yanzu haka ma
Mummy ta kalli Amira da ke zaune tare da fa
Good, send me the address right away
tana fa
a ta kashe wayar tare da mi
ewa tace
Tashi ki
auko mayafinki ki raka ni
Amira ta kwanta a kujera tare da girgiza mata kai
Kije ki dawo kawai mummy tsoron fita nake wallahi
Wucewa sama mummy tayi tana fa
To kar ki je, idan Ahmad
in ya zo nan gidan bama nan duka ai kin huta
da sauri Amira ta tashi zaune tare da mi
ewa tabi bayan Mummy dan zuwa
auko mayafinta,
dan da gaskiyar mummy da ya zo ya same ta a gidan ita ka
ai gwara a gaban mummynta.
Tare suka sau
o mummy na ri
e da key
in mota suka fito suka nufi parking space, mummy na mi
awa Amira wayarta tace
Dinga duba min location
in as am driving zai fa
a min uban abinda yake yi a wajennan for 3 days without coming home
Amira ta kar
i wayar tare da shiga motar itama mummy ta shiga mazaunin driver tana ajiye gyalenta akan cinyarta ta tada motar suka bar gidan Amira kuma na
arin duba location
in inda zasu.
#Maimoon
09941426598
https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA ( TANGLED HEARTS)
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah